Sashe 29
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
Hannun dasuka rike Ziora dake tsaye dab da Aliyu ta kalla harda wani kara lekawa taga nawa akafi rikewa kaman munafuka baruwanta, Aliyu ya kalleta da sauri yana fizge hannunsa daga hannun Beeba cikin kakkausan murya yace
Dasauri Ziora tadago kanta takalleshi, tawani buga kafanta akasa dasuka zazzago gaban takalmin sosai ashagwabe kaman zatai kuka tace
Mami said I should give Yaya Habiba this and you
re shouting at me again
yana kallonta ba wasa a fuskanta yace
and are you giving her or watching wat adults are doing
? Tsare Aliyu Beeba tai da idanu dake kula yarinyar, turomai baki Ziora tayi batamai magana ba gaban Aliyu yadan buga, tamikama Beeba ledan tace
Mami said I should give you
kirjinta na zafi Beeba takawo hannun zata karba Ziora tadan duka exactly yanda yare keyi idan zasu bama babba abu act of respect tariga tasaba haka dukansu sukeyi agida Beeba ta karba tace
Allah sarki Mami na ina matukar godiya Allah yakara girma
dan yatsine fuska Ziora tayi cus bata gane hausan ba tace
what?
This time around kasa daurewa Beeba tayi tace
ke dalla chan badake nake ba diyar arna
Habiba!
Aliyu yakirata ransa abace, juyawa tayi tabude motanta ta shiga Ziora ma tajuya duk ranta yabaci gashi batasan metace da hausa ba idanunta suka cicciko da hawaye, instead of tashiga gidan kawai saitai hanyar backyard kaman tasan ina zata, hadaden garden ne awajen, ciki tashiga kawai tasamu waje ta duka ta kifa kanta a guiwa tana kuka, batason Mami taga tana kuka yasa tazo wajen, she knows matan insulted her but batasan meta gayamata ba, sai sheshekan kuka take ita daya, batamayi kukan da kyau yanda take bare baki ba sabida batason Mami tasani, kamshin turaren dataji danhar yau takasa mancewa da kamshin tunna super market dinnan yasa tadago kanta da rinanun idanunta fuskanta ya wanke da hawaye, hada idanu tayi da Aliyu daya taho backyard din yamata wani kallo yace
Malama my shoes
dasauri takalli kafafunsa takoga slippers ne farare yasaka itakuma nasa tasa ashe, tasowa tayi tana tafiyan tana tura baki ita kadai tana kuka tana tafiyan masifa, kawai Aliyu ya tsaya yana kallonta, zuwa tayi gabansa ta tsaya dab dashi yana kallon kafanta baruwanta ta tsaya very close to him har saida yaso yadan matsa baya amman yadake ya tsaya inda yake taciremai ta
kalman tajuya zata wuce yace
and wat are you doing here?
Juyowa tayi kaman jira take tace
m crying and I want to go and cry again
tai maganan tanakai bayan hannunta fuskanta tana sharewa, dan rage murya kadan yayi yace
why are you crying
? Kallonsa tayi tace
your wife insulted me
tsareta yayi da idanu yace
how did you know she insulted you
?Kallon fuskansa tayi tana irin kukan masifan nan da yara keyi tace
I don
t know but I know is an insult
dan rage murya kadan yayi yace
you don
t know but you
zura takalman sa yayi data cire yabar slippers din sannan yajuya abinsa saiya tsaya ya dakata, saiya juyo ya kalleta tana kokarin saka slippers dinsa daya cire yace
she said you have big forehead
raurau tayi da idanu tana kallonsa sai kawai tafashe da kuka this time tace
Mamiiiiiiii
tsayawa Aliyu yayi yana kallonta saikawai ta rushe da kuka sosai ta taho kaman zata tashi sama sabida rigima tawuce sa fuuu tana kuka tana kiran Mami da faska faskan slippers din kafafunta da suka mata yawa yabi yan kafafun da kallo karma taje ta fadi sabida fitina da bala
in haukan rashin hankalinta na yara, ta shiga flat nasu shikuma yawuce yashiga mota yafita abinsa.
Tana shiga falon Mami na fitowa harda Nurse da Chef duk suna lpy, Mami tace
Subhanallahi why are you crying Amrah meya faru?
Cikin kuka tace
Yaya Aliyu said his wife tace inada big forehead
? Mami tace
Aliyun yace haka?
Gyadama Mami kai tayi, Mami tace
meya faru?
Cikin kuka tace
I gave her the bag and she started saying things to me in hausa Mami she said ke dal cha badeke ke ba dimya ar..aruna or arna
Chef din Mami da Nurse zubewa sukayi suna dariya sabida hausan, Mami ma tai murmushi somehow tadan gane hausan Beeba cemata tayi diyar arna, amman cikeda hikima tace
shine Aliyu yagayama miki meaning din wai kinada big forehead?
Gyadama Mami kai tayi takai hannunta ta shafa goshinta tace
Mami is my forehead big?
Mami tai murmushi tace
kwarai kuwa amman ai shiyasa kikeda kyau gaki da kama idanu, forehead is beauty, this is the first thing mutum notice a Amrah, in Hausa ana cewa, goshin kyau, goshin ado, Amrah mai goshi
murmushi Ziora tayi sosai maganan na mata dadi, Mami tace
yauwa dena kukan goge hawayenki
Mami takai hannunta ta share mata fuska daidai Imam na shigowa gidan dasauri Ziora tajuyo ta kallesa shima ita ya kalla kaman zai wuce yace
kekuma why are you crying in our house
? Mami tace
meruwanka salon kasa takara wani kukan
? Tabe baki yayi yazo kawai yazauna kusada Mami yace
Mami I
m hungry
Mami tace
wai tashi, kai bazakaje office kai aiki ba
tabe fuska yayi yace
inada match anjima
Ziora sai Satan kallonsa take yanda yake magana, yayi maganan yana taba pocket nasa yaciro wasu ticket guda biyu yamikama Mami yace
give your friend
Amrah Mami tabama ticket din takarba da sauri tana murmushi tadago kanta da sauri ta kalli Imam wani kallo da Imam yamata yasa kawai saitaji kunyansa yakamata tamike tsaye tace
lemme go and put it in my bag, I will give Obinna we will come together
ta tashi dasauri tawuce daki Mami takalli Imam tace
zonan
murmushi yayi yazo kusada ita yazauna, Mami tace
kasan Habiban nan amman maisa baka gayamin ba?
Ahankali yace
Mami kinsan Ya Haidar, ni baigayamin komi ba, kawai na ganta dashi a office dinshi and that
s something da ban taba gani ba, bantaba ganin wata a office nasa ba infact bantaba ganin wata mace in his life bama sai Beeba, kuma nakanga suna waya
Mami bata sake magana ba, dariya Imam yayi yace
Mami don
t worry ni zan auro miki yar yarinya, ni Yaya ma idan bai shirya auren nan ba zan rigasa ne wlh
baki Mami tasaki tace
waikai kodan kunyan nan nawa bakaji ko?
Dasauri yace
Mami ni adakinki ma zamuyi first night
dasauri Mami tajuya zata dauki throw pillow Imam yatashi da gudu yana dariya yayi sama Mami tabisa da kallo tana murmushi kawai.
Yau kwana nawa ko kanta baiyi ciwo ba and she
s so strong gawani surge na enerrgy datake ji duk sabida Ziora tai murmushi kawai ta tashi tawuce dakinta tabude kofa akan gado taga Amrah na lumlumshe idanu alamun bacci takeji cikin muryan bacci tace
Mami I want to sleep
Mami tace
toh sleep
KAUNA DA SO