← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 99

Sashe 4

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

saman bayanta yace re super intelligent Amymy then why waste all this talent a gidan rawa? Kinabin yaran da are not even your standard? Cikeda wani irin tsiwa ta tashi zaune daga gadon tasauka da dan riganta iya cinya ana ganin kirjinta sosai cus rigan bacci ne ajikinta mai spaghetti hand idanunta sunyi ja gashin nan sun sauko a kafadanta, sosai tai wani irin kyau takama waist dinta cike da tsiwa tace cus is my life and it s my rule! Ni yarinya ce? Am I Hassan ko Hussain da zaku dameni? I can hang out with whoever I wants to? I don t care idan su Mira and Beck aren t my standards sabida Dadyn su is not as rich as My own Daddy, I like who I like me ruwanku dani? Idan kuna damuna I will pack my things and move out of this house and stay on my own like my frien bude kofan akayi hakan yasa tayi shiru takalli kofan dasauri ganin Mommy ne ranta yayi tsananin baci dantaji duka abinda tafadi, rawa bakinta yahauyi sai kawai takoma da sauri ta zauna kusada Obinna dake bakin gadonta tai hugging nashi sosai tanamai whispering a kunne call Dady Ya Khaleel, yayi banza da ita yakalli Mommy dake mata wani kallo yace Mommy don t mind everything she said I should not mind what she said Obinna? Mommy tai maganan ranta abace tana kallonsa, tanuna Ziora dake manne dashi sosai tace how old is this girl gabaki daya datake threatening namu da zatai moving out of this house? Sabida kin hadu da yaran da iyayensu couldn t take care of them suna yawo a titi suna zaman kansu suna karuwanci? Turo baki sosai Ziora tayi ta tsani ana zagin kawayenta gashi yan gidansu duka sun tsani kawayen nata. Mommy tace if them born you well nakaraji an ganki da yan iskan yaran nan, ko naji ance bakije class gobe ba, I will mercilessly deal with you fashewa tayi da kuka na irin sangartattun yaran nan tana buga kafafunta akasa sosai tace I want to become a dancer ni ku barni nai leaving life dina can t I make my decisi Tsayawa maganan yayi a wuya sabida bude kofa da akayi na dakin nata, wani farin matashine yafi Obinna girma sosai yana sanye da 3 quarter da t-shirt fara yanada gemu da saje mai bala in kyau, yahade rai sosai yashigo ciki kawai yayo gadon strictly yace Mommy is talking to you like that ? Ihu Ziora tayi ta tashi da gudu zatai bayi tafiya daya ya fizgota yar rigan saida hannunta yacire yasauka amman ko ajikinsa Ziora tai ihu. Daddy, Daddy hannu yadaga zai make bakinta Obinna yatashi dasauri yace please Ya Moh don t beat her dan Allah azuciye dan shi yanada fada sosai yace s very stupid, sannin zan iya kakkaryaki yasa ban bisu nemanki ba dazu, but try that tomorrow you will see what will happen, are you insane? Girgixamai kai tayi alamun a a tana kuka, Momy sai kallonta take yarinya sai rashin ji gashi ko abinci bataci, the only thing tasha this morning was tea ba bread ba egg and she s sure shi kadaine acikinta har yanzu, duk ta rame sabida ba abinci tabar Chidi yaci ubanta ai saita sume musu, dan kwafa kawai Mommy tayi tace let her be Chidi kamata hakuri, let s go Mommy ta matso takama hannunsa tazare daga jikinsa sakinta yayi suka juya zasu tafi kawai Ziora dake kuka tasa hannu ta kabar da duka abincin da Chidi yakawo cikeda rigima tace and I won t eat wani juyowa Chidi yayi jikake tasssss! Yadauketa da marin da saida Mommy tajisa ajikinta. KAUNA DA SO
Chapter 4 · 0% Book details