← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 99

Sashe 81

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ana samata she looks so peaceful nurse na gaidasa smail yamata alamu dakai data barsa yawuce direct wajen Mami yaja kujera yazauna sai kawai yakama hannun Mami yakai kirjinsa yadaura daidai kan zuciyansa yakifa kansa agado ya lumshe idanu ko yaji saukin ciwo da radadin azaba da heart nasa ke masa, koda smail yazo key ya ijiye a gegensa da wayan yama Nutse alamu datazo tabiyosa tafito ahankali yace I think yau kitafi gida ki kwana Dr anan zai kwana Nyrse tace lafiya dai ko nagansa wani iri? Girgixamai mata kai yayi yace kawai dai kitafi Nurse batai musu ba takoma ciki tadauki handbag nata kadai still takalli Aliyu tace saida safe Dr tareda Ismail suka tafi. Kankame hannun Mami Aliyu yayi sosai yana pressing heart nasa yanaji kaman zai mutu, the pain he s having in this heart today is nothing he can even explain baitabajin hakaba, and it keeps getting worse, his mother is on sick bed, cancer aside she s still a BP patient, idan cancer bai kasheta ba BP can kill her Mami needs kwanciyan hankali, his only brother hates him sunyi fada da he s not even sure ko shine yamai this ko ba shibane, Abban sa is not being supportive though he sees why he did wat he did amman still, Beeba baisan ya akayi taji yayi aure ba but he knows tanada mission for coming to dat house and she ruin relationship dinsa da Amrah, the only haske da sanyi daya samu arayuwansa for 2days was Amrah but she totally misunderstood him, when he needed her the most today she followed Mahaifinta without vouching for him or defending him or standing for him, all she did was adding fuel to the fire she hates him technically! Yanada Mahaifi da mahaifiya but he can t help it he feels like an orphan da baida kowa, baida wani mai tsaya masa he felt so empty, so alone, his heart is aching, yadade ahaka wuraren 10 akai knocking tareda bude kofan Dr Chidi ne tareda nurse, ahankali Aliyu yasaki hannun Mami yamike tsaye daga kujeran dudda yanajin jiri but yadake, kwata kwata Dr Chidi baisan komi ba sabida rashin lafiyan Mami bai cika zuwa gida ba sometimes koyaje wanka kawai zaiyi ya chanza kaya yadawo, yataho wajen gadon yana murmushi cus yanason Aliyu sosai yakashe wani machine da Mami ke kai yace kasan kuwa i have good news for you Dr, i can discharge Mami tomorrow, you can take her home she will continue with medication for a month then zata dawo for MRI again, Mami is a fighter Dr congratulations she did it gyadamai kai Aliyu yayi bazai iya magana ba ayanda yakejin jikinsa, dan dagokai Chidi yayi ya kalli Aliyu dayaji baiyi magana ba with this big news daya gayamai ganin yana tsaye kansa akasa but yana kyafta idanu sosai yana dan juya kai yasa Chidi ya ijiye injection dayake shirin yi a drip na Mami yataho wajen Aliyu yakai hannunsa yadaura kan kafadan Aliyu dayaji zafi radau jikinsa kaman wuta yace Dr you are running temperature let s go to my office ahankali Aliyu ya girgizamai kai zai matsa gefe yace m fi kawai yayi kasa ya zube a sume daidai Mami da dudda tana kan alluran bacci tai wani motsi dan taji ajikinta something is wrong with her Son. EPISODE 8 Sunyi nisa a tafiya Daddy na yan tunane tunane kawai saiyaga is high time he started treating Ziora like an adult cus she s fully one yanzu, letter yazaro yabata yace stand up and read this tasowa daga jikin daddy tayi ta karbi letter ta warware tashiga karantawa idanunta kawai ciccikowa suke da hawaye ta yarda paper dasauri tadaura hannunta saman bakinta tana rike kukan datakeji Daddy yace do you think Aliyu can write this? Itafa tunda taga yadauki Beeba toh Aliyu can do anything da akace zaiyi, gyadama Daddu kai tayi tace yesss Daddy he doesn t love me, he loves his girlfriend, Daddy he s not a good man, he hurt me tayi maganan tana wani irin kuka ta bala in bama Daddy tausayi sai kawai yace ya isa haka nan kukan it s okay bakomi yajawota jikinsa yana bubbuga mata baya, saida suka tsaya suka barta a mota sukaje sukai sallan magrib, kafin sukai gida sai wajajen isha i dan Daddy yabiya wani waje yakarbi wani signature business partner nasa. Gida suka wuce bayan sun tsaya sunyi isha i a kofar gida sannan suka shiga cikin gidan parking driver yayi agaban flat dinsu Daddy yafito yadauki Ziora dake kukan har lokacin and just open door ya shiga da ita falon Mommy na zaune ita kadai a falon tafada sosai wani channel na church take kallo ga bibble a hannunta ganin mijinta dauke da Ziora sai kawai gabanta ya yanke yafadi especially yanda taga yarinyar na kuka dudda she s angry with her, sauketa Daddy yayi akan kujera ta zauna takalli Mommy dake kallonta tana wani irin kuka tace Mommmmmmmm duk yanda Mommy taso ta daure not to go to her takasa daidai Obinna na saukowa daga sama shima ganin Ziora saiyaci tura, Mommy ta ijiye bible dinta akan kujera tazo gaban kujeran da Ziora ke zaune tana wani irin kallon yarinyar da idanunta sukai luhu luhu muryanta da dan zafi, cikin yaren Igbo tace kedu Ziora? Wats up Ziora? Ziora takasa magana sai kuka, Mommy tace kedu ka i mere? How are you? Ahankali Daddy yace Biko Nwunye, can you just help this girl tayi wanka ta chanza kaya taci abinci? Cikeda fada Mommy ta daki kirjinta tace ka aurar da diyata bada yardana ba nai shiru, all of a sudden yarinyar danasan kun dauka kunkai gidan miji yanzu naganta tare dakai fuska a kumbure idanu suntum suntum kaman an mata mugun bugu zazzabi ne ma ajikinta and na tambaya shima u are trying to show me ban isa na tambaya ba banda ikon Mommy tadaura hannunta saman kai cikin yaren Igbo tace Onye nwere ike i ga-ekwuputa m? Can someone help meeeeee Daddy yadafe kansa yakasa magana, Ziora dake kallon Mommy batason suyi fada da Daddy daga dawowanta yau tace Yaya Aliyu divorce me Mommy wlh yanda gaban Mommy yafadi saida yanuna ajikinta tawani kwalalo idanu tana dafe kirjinta da hannu bibbiyu Obinna shima yataho wajen dasauri yana kallon Ziora yace Dr Aliyu wat? Wat did he do? Mommy ita takasa magana cus divorce is a very very big something a al adansu she knows hausawa da auri saki but bata taba jin wanda aka yi in 2days ba, like today is Monday o, this girl left this house on Saturday and yasaketa, saitafara tafi da hannuwa tace Jesus Christ of Nazareth! Jesus! Jesus! Saita kalli Daddy tasha gabansa ranta yayi tsananin baci kaman zata haukace tana wani irin ihu tace did you see what I ve been telling you Nwunke? Did you see it now? Did you see abinda nagama fadamaka? How can you be so blinded with love na this girl da kawai zaka biyemata sabida tace tanason aure kamata, what did she know about choosing life patner? What did she know about marriage? This senseless 20yrs old girl kama aure look at her now tazama divorceee maybe ma yagama karban abinda zai karba ajikinta ya sakan maka ita kaje ka daukota, an gayamaka hausawa nada mutunci da kirki ne, basu dauki mata da daraja ba, basu dauki mata abakin komi ba, women are nothing awajensu especially idan sunada dan small kudi yanzu gashinan wa gari yawaya? Ku, waka futa yanzu? Kaida yarka, I said it amman kanuna I don t know anything Mommy tashiga banbami ta inda take shiga bata nan take fita ba. Wucewa Daddy yayi yasami one sitter yazauna still Mommy bata hakura ba cus tariga tai accepting yarta tai auren and deep down she was praying Allah sa is her home forever divorce is taboo wlh now look, wayansa Daddy yaciro yayi dialing number Chidi cus yanaso yazo yaba Ziora medication she s running temperature. Har wayan yagama ringing bai dagaba sabida yasamu kafin Mami dake motsi ta idasa farkawa yamata injection na komawa bacci again, sun fita da Aliyu akaro nabiyu Chidi yadauki wayan he just finish fixing drip for Aliyu a office nasa yace Hello Daddy ahankali Daddy yace come home right now dan shiru Chidi yayi jin ihun Mom a background Meya faru tafara masifa kuma he thought tahakura dudda dai ba kulasu takeba, ahankali yace m coming katse wayan yayi yatashi yazo yana duba Aliyu yakai hannunsa wuyansa he s still running temperature car key yadauka yafito still saida yaje wajen wani Dor yagayamainyadinga tayasa duba Aliyu yanzun nan zai dawo sannan yawuce yaja mita yatafi gida. Shigowa gidansu yayi yay parking motansa yafito yawuce flat dinsu tun kafin yayi parking yake jiyo masifan Mommy sallama yayi tareda bude kofan yashiga parlour Mommy tadan tsagaita masifa ganinsa while Chidi na kallon Ziora dake kuka sosai tana kallonsa dabai taba expecting zai ganta in this house by this time sannan yakalli Obinna dake tsaye yayi folding hannu a kirji yana kallon Ziora sannan yajuyo kansa yakalli Daddy strictly Chidi yace what is this girl doing in this house by this time Daddy? Kafin Daddy yayi magana Mommy tace au babanka bai fadamaka ba kennan? Una hausa Man have divorce your sister ooo! Fuskan Chidi looking seriously confuse yakalli Daddy yace wat is Mommy saying Daddy? Daddy baida karfin magana kawai yamikama Chidi envelope na letter dasauri Chidi yataho yasa hannu yakarbi envelop din. EPISODE 8 Chidi yakalli jikin envelope din yanda aka rubuta Mr Ogenechuku saiya bude yazaro farin paper, dasauri Obinna yazo shima ya tsaya kusada Chidi dake warware takardan yashiga karantawa shima Obinna haka, fuskan Chidi ya chanza sosai sai yadago yakalli Daddy yace Daddy how did u get this? Doctor yakawo maka? Girgixamai kai Daddy yayi yace no delivery akamin to office security yakarba ya kawo Chidi yace after that then what happened? How did this girl end up in this house? Anatse Daddy yafadamai komi yace when I went to the house this is how I find her da kumburarrun idanu tana kuka wai she hates Aliyu baya sonta girlfriend dinsa yakeso menene menene
Chapter 81 · 0% Book details