← Book details Halin Yau Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 113

Sashe 35

Halin Yau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sannu-sannu ya bi da ita, duk wata ga'ba da 'kofa ta jikinta ba inda bai sa baki ya lashe ba, ya rikita mata jiki sosai! nishin da yake yi ya sake jefa ta cikin tsananin shauki da za'kuwa. A ranta kuma ayyana rashin 'kyankyami irin na MK take yi, inda ba ta yi zaton ana sa baki ba, shi yasa harshe yana lasa bai kuma tofar a 'kasa ba.

Sai da tafiya ta fara nisa ta gane al'amarin ba mai sauki ba ne, bai 'kyale ta ba sai da ya mayar da ita cikakkiyar mace.

Dukkansu sun galaibaita, saboda a tare suka bude junansu a leda. Sai da nutsuwa ta zo wa MK ya rungume ta tare da shafa kanta yana fadin maganganu masu nuna 'kololuwar soyayya da yabawar yadda ta kame kanta, kamar yadda shi ma ya kame. Wani irin son junansu ya cika zuciyarsu da gangar jikin su gaba'daya.

A tsakiyar Daren ya fita kicin ya dauko buta ya jona musu ruwa, shi ya fara shiga, kafin ya fito nata ya tafasa, ya kai mata ban'dakin ya taimaka mata ta sauko da ga gadon sai da ya ga ta shiga toilet din sannan ya ye zanin gadon saboda yadda suka bata shi, idan ya bushe jirwaye zai yi, ga kuma jinin budurci.

Ya shimfida wani, daga yadda yake aikin ka san a cikin farin ciki ya ke sosai.

Ita kuma Sa'adah tana can tana gasa kanta tana fadin ai a littafi daukar amarya ango yake yi, ya gasata ya mata wanka, sannan ya nade ta a towel, ya mayar da ita daki, ya shirya ta a kuma kwantar da ita kamar jaririya, shi komai bai iya ba.

Amma tana tuno yadda 'dazu ya sarrafa ta, ya jagwalgwalata son ransa, ya lashe ta tas, sai ta rufe ido da hannunta saboda yadda kunya ta kamata, ba ta taba karanta yadda ya mata din ba, salonsa daban ne.

Ta fito tana ra'be-ra'be, ya taro ta yana fa'din, "Sannu My Sa'adah! Allah ya miki albarka, da kansa ya shafa mata mai, da turare, suka kwanta ya dora ta akan cikinsa yana shafa jikinta a ranta fadin take shi baya gajiya ne da wannan shafar? Kafin barci ya dauke su, sai ji suka yi ana kiran sallah.

Mamaki ya kama MK yana tunanin ashe ba karamin lokaci suka shafe a tare ba, ba su kwanta ba sai da suka yi sallah. Zuwa masallaci ya gagari MK, ba zai iya tuna ranar da ya yi sallar Asuba ba a jam'i ba, sai yau da suka yi da amarya. 😁

Wayarsa ya kashe ya rungume amaryar sa bayan ya lullube su da duvert, barcin gajiya ya yi awon gaba da su.

Alkalamin
*SURAYYA DAHRU*
✍🏼.

🌺 *HALIN YAU*! 🌺

•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```

```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________

https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•

*_Dokɑr hɑkkin mɑllɑkɑ me lɑmbɑ tɑ 68, tɑ nunɑ cewɑ sɑtɑr fɑsɑhɑ bɑbbɑn lɑifi ne dɑ yɑke dɑidɑi dɑ sɑtɑr dukiyɑ._*

*A guji taba ko sarrafa labarin nan ba tare da izinin mai Hakkin mallaka ba*.

*SADAUKARWA GA*
*SADIK ABUBAKAR*

*UZZIRI*.

*kwanaki biyu baza'a Sami posting ba, Ina cikin hidimar Biki ne, da zarar na Sami nutsuwa, zaku ji ni, na gode sosai da yabawar ku akan Rubutuna*.

51-52.

Barci sosai suka yi sai wurin 12:25pm MK ya farka, idonsa ya sauka kan agogon dake makale a bango. Salati ya yi, bai ji mamakin yadda suka shafe lokaci suna barci ba, saboda sun ci bashinsa a jiya.

A hankali ya raba jikinsa da Sa'adah, ya zuba mata ido yana ganin yadda take numfashi a hankali gashin kanta ya barbaje ya zubo har kan fuskar ta.

Ba karamin kyau ta masa ba, duk kuwa da ba komai na alamun kwalliya, sai ya tsinci kansa da yi mata hotuna a hakan.

Da 'kyar ya yunkura ya shige toilet ya watsa ruwa don ya samu sau'kin nauyin da jikinsa ya masa musamman cinyoyinsa da yake jin su a daure suna masa ciwo. Ya fito daure da towel babba, bayan ya dauro alwala.

Ya shirya cikin kananun kaya da suka yi masa kyau, sannan ya hau bakin gadon ya fara shafa gashinta da ya tarwatse, yana kiran ta a hankali, kamar a mafarki ta ji shi. Sai dai kunyar sa ta hana ta bude ido bare ya gane ta farka, tana ayyana da wane ido za ta kalle shi da rana?

Ya san ta ji shi sarai, don haka ya shammace ta ya zame bargon da ta rufe jikin ta da shi, 'kirjinta ya bayyana, da sauri ta sa dukkan hannun ta, ta kare su, tare da fadin "Na shiga uku!" A shagwabe idonta kuma a rufe.

Dariya sosai MK ya yi tare da cewa, "Ashe ban gama cire kunyar gaba'daya ba?" Cikin tsokana ya hau gadon sosai, ya riko ta jikinsa yana fadin "second round ina kallon ki, kina kallo na, sai mu binne kunyar nan kawai".

A sukwane ta bude idonta ta ce "Uncle wallahi ban da lafiya, ka yi hakuri". Murmushi ya yi sannan ya ce "Kalle ni to".
Idonta a bude amma ta kasa dora su akan fuskarsa, da gaske kunyar sa take ji ba kadan ba.

Ganin hakan sai ya 'kyale ta, ya ce ta tashi ta shiga wanka, ya hada mata ruwan wankan. Ba ta yarda ta saki bargon ba, sai da ya ba ta tawul ta daura, nan ma ta kasa tashi sai da ya rike hannunta ya kai ta bakin kofa sannan ta shiga.

Kafin ta fito ya gyra gadon ya share dakin da falon har tsakar gidan kasancewar kwana aka yi ana kada iska, kura da ganyayyaki sun ba ta tsakar gidan. Yana gamawa ana kiran sallar azahar dan haka ya le'ka ya gan ta tana shafa mai, daga bakin kofar ya ce "Bari na je Masallaci idan na dawo sai mu karya ko?"
"Adawo lafiya." Ta ce ba tare da ta kalle shi ba, ya amsa yana jin dadin addu'arta, shi ma ya zama magidanci.

Ana idar da sallah ya juyo, a kicin ya yada zango risho kirar Butterfly ya kunna. Ya shiga fasa kwai yana soyawa bayan ya sa albasa sosai, da atturuhu, da maggie. Yana kammala soya musu ya kashe rishon tunda ya riga ya dafa shayi a kettle kafin ya fita ya juyo a tea flask.

A falo ya shirya komai ya leka ya gan ta kishingide a gefen gado da doguwar rigar shadda da aka mata shahararren dinki. Fuskarta ba kwalliya amma ta yi kyau sosai duk da ta yi fayau, ta dan fada kadan.

Kamshinta ya cika dakin, da sauri ya isa gareta yana fadin "Woow Amaryata kin kara yin kyau fiye da jiya." Ya sa hannu ya dago ta yana ci gaba da fadin "Anya yarinyar nan za ki dinga barina ina fita kuwa?" Kallon ki kawai, ya fi mini komai".

Dadi ya cika mata zuciya, tasirin kalamansa, suka bayyana akan fuskarta, saboda yadda take ta murmushi dimples dinta na lotsawa.

A haka suka isa falo yana cewa "Zo ki karya, ni kaina yunwa nake ji bare ke da nayi ta dabdala da ke"

Kunya ta kama ta, ta rufe idonta, kunya na burgeshi sosai bai yi zaton kunyarta ta kai haka ba, musamman yadda ya san ta da fitina.

Da kyar ya samu ta bude fuskarta, amma fa idonta na kasa tana kallon yadda ya baibaye falon da kayan shayi, dangin su madarab(peak), Ovaltine, sugar mai iyali (cube) da bread din Oasis Bakery, ga kuma soyayyen kwai.

Da kansa ya hada mata tea din da ya zama tamkar kunu saboda yadda ya ji kayan hadi ya tura mata gabanta yana cewa "Ki yi ha'kuri da iya wannan Amarya! Gobe In sha Allah, da wuri zan tashi na miki girki na musamman, yau mun makara ne".

Ita dai bata ce komai ba illa juya tea din da take ta faman yi ta kasa kaiwa bakinta.

Ya sake cewa "Akwai fa cake a fridge, ko na dauko miki?"

Kai ta girgiza ta ce, "A'a".

Kofi ya dauka ya hada nasa shayin, wanda ba shi da madara sai ganyen shayin (Beyond Comment) na asalin.

Sosai suka ci abinci saboda dukkan su yunwa suke ji ba kadan ba, duk da dai Iyah ta kasa sakewa sosai, sai dai shayinta kadai ya isa ya kosar da ita.

Ganin sun gama ya sa Sa'adah tattara kayan da suka bata, MK ya karba yana fadin
"Yi zamanki ki huta, ke bakuwa ce a gurina don haka ni zan tayin hidimar har sai kin zama yar gari a gidanki".

Murmushi ta yi, tana zaune ya kwashe komai yasa tissue ya goge mata hannu da baki, yana yi yana tsokanar ta, sai da ya fita zuwa kicin ita ma ta shiga toilet ta wanke hannun ta da bakinta sosai.

Ta fito tana karewa kayan furniture's din dakin ba karamin kyau suka mata ba, ko a ina ya samu kudin siyan wannan gadon?Haka nan tsaruwar falon ma ya burge ta, ta tabbatar ko iyayenta ma ba lallai su shirya mata gida haka ba.

Tana tsaye a falon tana jin buruntunsa a kicin da alamu wanke wanke yake yi, sai ta ji babu dadi yadda ta sakar masa yin komai, don haka sai ta saka takalminta da yake gefe wanda ta sako jiya, ta nufi kicin din ta tarar ya kammala, Frying Pan kadai ya rage, da sauri ta ce "Kawo na karasa, dama ka bari zan yi".

Ya juyo da dukkan hankalinsa gare ta ya zuba mata ido yana jin sabon son ta na huda zuciyarsa, idanuwansa da gangar jikinsa gaba'daya.

Ba ta san dalilin da ya sa ita ma ta zuba masa ido ta kasa daukewa ba, tsawon sakwanni suna kallon juna, Chemistry na aiki a jikin su. Ita ta fara janye fuskarta tana jin kunya na taso mata

Murya a dakushe ya ce "Ki koma ki yi hutawar ki, na gama yanzu zan zo".

Tana shiga falon NEPA suka dawo da wuta, ta kunna TV, a lokacin DVD ce tafi yawa, fim din sai Wata Rana ya bayyana akan gilashin TVn.
Chapter 35 · 0% Book details