Sashe 94
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun sallamar da Rumana tai a cikin gidan jikinta yay sanyi, gidan dukya canja kamanni tamkar ba shiba, ga kaya kaca-kaca, wanke-wanke a bakin rijiya ƙuda natabinsu.
Yara sai hayaniya suke suma kaca-kaca dasu babu mai shigar arziƙi.
Sai dai ganin ƴan gayu sun shigo gidansu yasa yaran yin tsit suka zuba musu idanu, Rumana ta sauke idonta akan Ahmad din maman Ama daya zama ɗan saurayi yana wanki a bakin rijiyar, yaron kamanninsa na nan basu canjaba, murmushi tayi na ƙarfin hali tana faɗin, “Ahmad ne wannan halan?�.
Ahmad ya ajiye kayan hannunsa yana mutsika kumfar dake jikin hannun idonsa a kansu cikin ɗari-ɗari ya amsa da “Eh nine�.
Murmushi ya ta sakeyi tace, “mamanka fa?�.
Shiru yaron yayi cikin Æ´ar damuwa, kafin ya nuna mata É—akin da Rumanan ta zauna.
“Tana nan ciki�.
Rumana tace, “To ko barci take?, yimata magana kace ga baƙi�.
Ɗauraye hannu yaron yayi yanufi ɗakin, babu jimawa ya fito yace, “Tace ku shigo�.
Zuciyar Umm-Ruman cike da ɗunbin mamaki tabi Ahmad hannunta riƙe da Abu-Turab, su Haysam na biye da ita shi da Abu-Talib, sai kallon gidan suke cike da tsantsami.
Maman Ama dake kwance bisa wata yololuwar katifa ta tashi da ƙyar, gabanta da tsohon ciki, dukta lalace tayi baƙi tamkar mai ciwon yunwa.
Sam bata gane Umm-Ruman ba, amma ganin baƙuwar ƴar gayuce duk sai ta rikice, tai yunƙurin tashi danta nemo aron tabarma wajen kishiyarta amaryar dan sunfi shiri akan ta tsakkiyar amma sai Rumana ta dakatar da ita saboda tausayi.
Taja kujera ƴar tsugunno dake gefe ta zauna tana fadin, “Yi zamanki maman Ama, wlhy nanma ya isa�.
Karon farko da gaban maman Ama ya faÉ—i. dan kuwa tasan Amarya ce kawai ke kiranta da wannan sunan.
Rumana ma data fahimci bata ganetaba, sai tace, “Niko maman Ama sai naga kamar baki ganeniba, Rumana ce fa�.
Har taune harshe maman Ama keyi wajen faɗin, “Wai kina nufin Amarya matar Ahmad da suka zauna anan ɗakin?�.
Rumana tai murmushi da cewa, “Lallai kam baki mantaniba, itace kuwa�.
Babu shiri maman Ama ta miƙe zumbur jikinta na rawa, tama manta da nauyin cikin jikinta, sai tafa hannaye take jikinta na rawa tana sallalami.
Rumana dai nata dariya, cikin sassarfa Maman Ama ta fice tana ƙwalama kishiyoyinta kira, takuma aika yara su kira mata su maman Aysha duk da yanzu ba shiri sukeba, dan tuni anyi uwar watsi saboda maman Ayshan yanzu ta haɗe kai da kishiyar Maman Ama ta biyun.
Tuni gidan ya kacame, maƙwafta nata shigowa, wasuma dai ƙin yarda sukai Rumanan ce, saida ta rantse musu.
Rumana ta tambayi ina Kausar, anan suke sanar mata ai ALLAH yayma Kausar rasuwa wajen haihuwar É—anta na huÉ—u, dama tuni sun tashi daga nan gidan an haÉ—a da kishiyarta, haihuwarta É—aya acan ana biyun ta rasu bama ta haifesaba.
Hankalin Rumana ya tashi harda kuka, sai rayuwar ta kuma bata tsoro sosai, da haka da hakafa kowa zai kama gabansa.
Sai da gidan ya natsa aka barta daga ita sai Maman Ama a ɗakin take bata labarin halin rayuwar data shiga itama, yanzu su ukune a wajen mijinsu, kowa haihuwa take kamarmi saboda gasa, yanzu haka yaranta bakwai ga cikin na takwasa, taga wulaƙanci kala-kala wajen mijinsu bayan aurensa na biyu, dan shiya sakata ta dawo nan ɗakin aka saka shikiyarta a nata ɗakin, lokacin Kausar na nan bata koma gidan kishiyartaba, zaman dai babu daɗi damuwar yau daban ta gobe daban, kishiya ta sakata gaba wajen miji, yazo ya saketa taje gida tai zama kusan shekara ɗaya, harma ta kwashe kayanta ta saida, sai kuma ya dawo da ita, kasancewar ta saida kayan ɗakin daga ita sai katifa da ƴan kwanika ta dawo, ta dawo babu jimawa su Kausar suka tashi, tana ɗoki zata koma ɗakin da kausar din ta tashi tunda shima ciki da falone sai kawai mijinsu yazo da zancen zai ƙara wani auren na uku.
Kishiyarta tata tsiya, babu dai yanda zatai ya auro suka zama su uku, da farko sun haÉ—e mata kai kamar yanda Kausar suka haÉ—e mata kai itada kishiyarta ta farko, to da zama yay zama kuma sai amaryar ta dawo wajen maman Ama din suke mutunci, yanzu haka Æ´aÆ´an gidan kusan goma sha tara, dan kishiyarsu ta tsakkiya sau biyu tana haihuwar Æ´an biyu.
Tace yanzu haka dai gasunan zaman babu daɗi, miji nauyi ya masa yawa yama barmusu nauyin kansu kowa itake cida kanta da ƴaƴanta a gidan, inya samo ya miƙama kowa abinda ya samu, idan bai samoba bamaya zuwa gidan sai sulusin dare, daga sallar asuba kuwa bazai dawoba, dukda wannan halin da suke ciki yanzu haka sunji labarin aure kuma yake nema na wata bazawara.
Maman Ama ta share hawaye da cigaba da faɗin, “Amarya wlhy yanzu haka yaran gidannan babu mai zuwa koda islamiyya, haka suke tantal baɗeɗe cikin anguwa kamar ƴaƴan akuyiyi, Wlhy ki godema ALLAH amarya, ƙyaƙyƙyawar zuciyarku ke da mijinki itace taimuku jagoran zama masu nasara a rayuwa, baku ɗauki duniyar da zafiba, kunyi haƙuri da kaɗan da ALLAH ya baku gashi yau kune ke riƙe da mai yawan, Amarya dan ALLAH ki yafemin abinda nai miki a zamanmu, wlhy nayi nadama, na gane manufar rayuwa a yanzu, dan dukkan abinda mukai miki nida marigayiya Kausar nima saida sukaimin ita da kishiyata, bayan barin kausar gidan kuma kishiyiyi suka kuma min, tun anan na gane mun cutar dake matuƙa, zafin da naji yasa har yanzu na gaza yafema Kausar abinda sukaimin ita da kishiyata a gidan nan.........�
Cikin hanzari Umm-Ruman tace, “A haba maman Ama, dan ALLAH karkice haka, ki yafema Kausar dan ita tata tarugada ta ƙare kuma, wlhy ni dama ban taɓa riƙeku a rainaba, nakuma yafe muku. ALLAH ya gafarma Kausar ya raya abinda ta bari�.
“Hakane Amarya, amin ya rabbi, shikenan na yafe mata, ngd nima da kika yafemin, dan ƙila da wuya nima na tsallake din a wannan haihuwar, ban taɓa ɗaukar cikin dake bani wahalaba kamar wannan cikin�.
“Insha ALLAHU lafiya lau zaki haihu Maman Ama, raiyuwa da mutuwa duk a hannun UBANGIJI suke ai�.
“Hakane amarya, ALLAH ya tabbatar, dan nima ba mutuwar nake soba kodan gudun halin da nake hangoma ƴaƴana zasu shiga�.
Rumana ta tausaya mata sosai, ta saka aka kira mata Æ´aÆ´an maman Ama duka ta gansu, ta saka musu albarka.
Su Abu-Talib kam ai Haysam ne kawai ya yarda maman Ama ta taɓashi da maƙwafta da suka shigo, Abu-Turab kam dama shi babu yarda, hakama Abu-Talib ƙin yarda yayi dukda hararar da Rumana taita antaya masa.
A gidan Rumana ta yini, da rana Maman Ama taciyo bashin gurasa ta kawo mata, Rumana bataƙiciba, su Haysam ne dai saida taimu jan ido sannan sukaci, bayan sallar la'asar ta kira Ahmad akan zataje tai gaisuwa gidansu Kausar.
Ya tambayeta wanene ya rasu?.
Anan take faÉ—a masa ai Kausar É—ince ta rasu, sosai shima maganar ta daki zuciyarsa, yayta jinjina abin a ransa, yace ta jira yazo sai ya kaisu dan yana ta wajen anguwarma.
Shine yazo ya ɗaukesu harda maman Ama da ganin Ahmad ya sake rikitata, wlhy idan a hanya ta gamu da Ahmad da Rumana sam bazata taɓa ganesuba.
Sunje har gidan su Kausar sukaima mamanta gaisuwa, Ahmad yay musu alkairi tare da alƙawarin aiko da taimakonsa wa ƴaƴan da Kausar ɗin ta bari, suka kuma biya ta gidan auren Kausar din sukaima mijinta gaisuwa.
Daga nan suka maido maman Ama gida Rumana tai mata ƙyauta shima Ahmad yay mata akan zataji saƙo yanzu bashi da kudi sunsha kashi.
A hakanma godiya taitayi kamar zata durƙusa, harda share hawayenta, dan koba komai sun samu kudin abincin kwana biyu, tausayinta ya sake kama Ahmad da Rumana.
__________________________________
Watansu Rumana biyu a Najeriya suka shiyar inasu-inasu suka koma sukabar ahalinsu da kewa.
Ana komawa kuma kowa ya koma makaranta, Ahmad kuma aka duƙufa aiki.
Haka rayuwar taita gangarawa har cikin Rumana ya tsufa ya isa haihuwa.
Ranar wata juma'a ALLAH ya sauketa lafiya ta sambado Æ´ar babi gal É—inta mai kama da ita da Amadinta.
Murna wajen wannan ahali ba'a magana, su Abu-Turab anyi ƙanwa.
Ranar suna yarinya taci sunan Ayyah, wato *_RUƘAYYA_*, amma kasancewar sunan Ayyah ne zasuke mata alkunya da *Noor*, to ALLAH ya raya Noor.
Bayan haihuwar Noor da watanni kusan shida sukazo Najeriya bikin Zainab da angonta, dukda kasancewar É—an saudiyya Ahmad ya ce anan gida za'a É—aurama Zee É—insa aure kamar kowa.
Dole wakilansa uku dashi sukazo nan aka É—aura auren akai biki kafin ya É—auka matarsa su juya.
Su Ahmad kuma sai da sukaÉ—an huta anan kafin suma su koma cikin farin ciki da kewar Ahalinsu.
A wannan zuwan dai Samina ta tari Ahmad tana kuka da roƙon gafararsa ita da Mama gaje, dayake anyi sa'a ƴan hankalin na tare da ita a lokacin.
Bai kulasuba, sai da Rumana taita roÆ™onsa harda kukanta sannan yace shikenan ya yafe musu, ALLAH ya yafe mana baki É—aya.âœðŸ?
“To amin ya rabbi Amadidin Ayyah. angon Rumana baban Haysam😂, nima dai na yafema dukkan wanda ya É“atamin, nima rabbi ka yafemin nawa kurakuran danayi akan sani ko a rashin sani.ðŸ™ðŸ»ðŸ˜
*_ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN_*
duka-duka anan na kawo ƙarshen wannan ɗan littafi nawa, kuskuren da nayi a ciki rabbi ka yafe mani, abinda na faɗa dai-dai ALLAH ka taramu a ladan.
Mun gode sosai masoyanmu da suka sayi wannan littatafai na ZAFAFA, ALLAH yabar zuminci, muna muku san so irin wujiga-wujiga dinan, irin trillions dinnan.
Waɗanda baku sayaba kusani ko daga baya kuka karanta muna binku bashi😉, a daure azo a biyamu kar ai sanya, ɗari biyu tafu gaban wasa balle a lokacin corona ɗinan😂🤣😜😲.
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»