Sashe 49
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da safe ko da su Fa'iza sukace na shirya muje dubota, canai musu suje kawai banajin daÉ—i, danma karsu zargi wani abu sai nace jiri nake gani.
Sannu sukaita jeramin kafin su wuce, nace suce ina gaisheta dan ALLAH.
Bayan wucewarsu na É—auki wayata na sake dubawa, a zatona ko zanga reply É—in Yah Ahmad, amma sai naga wayam, tagumi nayi na zubama wayar ido kawai.
Duk da motsin Kausar da nake jiyowa a tsakar gida ban fitaba sai da zanyi sallar zuhur, dan kafin su Salima su wuce komai sunmin har É—ibar ruwa.
Banga Kausar a wajeba yanzun, ta shige tuni, na laru dai batajin daɗi kwana biyunnan, ɗakinta na nufa nai sallama, sai da nayi kusan uku sannan ta amsa min, ban damuba na shiga ciki, kwance take a ƙofar ɗaki, ɗakin kaca-kaca babu gyara, na zauna a kujera ina mata sannu da tambayarta yaya jikin?.
Nanma da ƙyar ta amsamin cewar da sauƙi.
Duk da nima ba ƙarfin nakeji ba haka na tashi na fara kimtsa mata ɗakin, dan yayi datti da yawa, da alama dai tama daɗe batai gyaransa ba, wanke-wanke kansu cike da babbar robarta ta tara, bayan na gyara gadon nace ko zata koma can.
Bata musaba ta yunƙura zata tashi amma ta kasa, taimaka mata nai ta miƙe ta koma saman gadon, nikuma na ƙarasa kimtsa ɗakin harda morping duk nai mata, na kwashi wanke-wanken na fita dasu.
Har la'asar ina ma Kausar hidima, sai da naga komai yayi fes sannan nace mata ta daure tayi wanka zataji ƙarfin jikinta, kanta ta ɗagamin kafin ta fara jeramin godiya.
Nai murmushi da faÉ—in babu komai karta damu, koda na fito nai alwalar la'asar É—aki na koma, ban sake fitowa ba sai da Maman Ama ta dawo gab da magriba.
Sannu da zuwa nai mata tare da ALLAH ya raya, na kuma bata haƙuri akan rashin ganina da bataiba.
Ta ɗanyi dariya tana bina da kallon ƙurulla, “Babu komai Amarya, ai dole nai miki uziri tunda ban saniba ko ogane ya murɗa kambunsa, dan ba kasafai suke son yawan fitarba�.
Murmushi nai nace, “A'a bama shi bane, kawai dai jiya na yini ne da ciwon kai wlhy�.
“Ayyah, to UBANGIJI ya ƙara lafiya�.
Da Amin na amsa ina tsokanar Amatullah dake cin biscuit.
________________________________
Æangaren Samina kam sai washe gari ta farfaÉ—o cikin hankalinta, taÆ™i magana wa kowa sai hawaye, hakan ya saka Inna mari fara mata masifa akan ai ba kanta aka fara É“arin ciki ba, idan tayi haÆ™uri ALLAH ne zai bata wani.
Ita dai batace uffan ba, sai da taga ƴan dubiya nata zuwane sannan ta daurema ranta ta daina kukan, sai tsoro ya kamata sosai da lamarin mutane, dan wasu idan akace ɓari tai sukan jinjina maganar, harda masu cewa ikon ALLAH, yanzu cikin sati uku har yakai ai ɓarinsa?.
Wannan furuci da mutane ke yawan yi sai ya fara É—arsama mama gaje da inna mari shakku suma a ransu, ga mamakin rashin dawowar Ma'aruff asibitin, tun daren jiya daya fita cikin fushin abinda Aliyu yay masa su kuma suka É—auka damuwar halin da matarsa ke a cikine, sai kuma rashin ganin danginsa da basu zo duba Samina ba.
Koda mutane suka tsagaita zuwa yamma inna mari kasa haƙuri tai sai da tai maganar rashin dawowar Ma'aruff ɗin da rashin zuwan danginsa.
Uffan Sanina dake kwance bata ce ba, duk da kuwa taji mi Inna Mari É—in ta faÉ—a sarai.
“Wai Samina bakiji mina faɗa bane halan?�.
Kallo ɗaya Samina tai mata ta janye idanunta gefe, “To idan najiki mizance Inna mari? Naga dai kwance nake anan ta yaya zansan lafiya ko saɓanin hakan�.
“Kefa dama baki da kunya Samina, daga tambaya minene namin baƙar magana dan rashin arziƙi�.
Shareta nanma Saminar tayi, saima ta rufe ido kamar mai shirin barci.
Har suka kwanta babu Ma'aruff babu dalilinsa..........âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(28)*
.............Yau É—inma har na kwanta banga kiran Yah Ahmad ba, duk da abin nacin raina haka na danne nima na sharesa kawai.
Washe gari da safe na fito zanyi wanke-wanke sai naji Maman Ama da Kausar na gulmata wai bilicin nake, saboda nayi wani mugun haske fatata har ƙyalli take.
Ni dariyama suka ban, toni tunma ina budurwa bayan basilin zanma iya rantsewa ban taɓa siyan wani mai dan na sama jikina ba, ina naga kuɗin sayen to, sai dai idan munje kamar gidan yayunmu mun ganine mukan shafa wani lokacin......
Maganar Kausar dake cewa, wai jiya da nake mata aiki itafa kasa ɗauke kanta tai daga kallona, saboda nayi ƙiba ga fari, anyama mai nake shafawa kuwa ba allura naje akaiminba na kumasha maganin ƙiba dan ace inajin daɗi wajen miki? Dan inda maine da ƙafata saita nuna, amma dukfa jikinane yay hasken.
Kaina na girgiza kawai ina murmushi, fitarma da zanyi saina fasa na koma É—aki na kwanta, dama ruwa zan É—iba.
Bansan lokacin da suka tashi a wannan gulma tasu ba, lokacin dana fito alwala kuwa idanunsu tamkar zasu faÉ—o saboda kallona.
Ni wlhy zuwa yanzunma rayuwar waÉ—annan matan tausayi take bani, to ace kai baka kula da matsalolinka ba saina wani, ga nauyin cin naman É—an uwanka da kullum kake azama kanka?, ALLAH shi kyauta to.
Koda na idar da salla tsakar gidan na dawo nima na fara Æ´an ayyukana, kallo kam sukeda lokacin yinsa, nakan É—an jefa musu baki a hirarsu idan sun sakkoni, amma fa ban saki baki ba kamar wadda bata da aikinyi.
_______________________________
Æan garen Samina kuwa dai har yammar ranar basuga Æ™eyar Ma'aruff ba, sunma Samina tambayar duniya a kansa taÆ™i kulasu.
Sai bayan magriba suna shirin kayansu kamar yanda Doctor yace suyi dan zai basu sallama sai ga Ma'aruff yazo, abin mamaki babu wanda ya gasar tsakanin Inna Mari da Mama gaje, sai ma faman hura hanci yake yana wani É—aÉ—É—aure fuska.
Mama gaje ko jiki na ɓari take gaidashi, ya amsa a cinkushe babu wani alamun girmamawa agareta.
Wannan abu ya saka Samina tsantsar takaici, shiyyasa da aka sallamesu zasu wuce tace ita gidan Inna Mari take so ta wuce, sai taji ƙarfin jikinta zata koma.
Da farko Ma'aruff yaso yin gardama, mikuma ya tuna oho masa yace taje amma sati É—aya kacal.
Ta yarda da hakan, maimakon ya ɗibesu ya kaisu gidan a motarsa sai kuɗin napep ya danƙa musu wai shi akwai inda zaije ana jiransa.
Baƙin ciki tamkar Samina ta haɗiyi zuciya ta mutu, amma dai sai batace dashi uffanba.
Tunda suka shigo gida iya keta haba-haba dasu, ita ta dafama Samina ruwan zafi tai wanka dan taji daɗin jikinta, tare da nuna mata dabarun da zata gyara jikinta duk da kuwa ɓari tayi.
Uffan inna mari bata ce dasuba, dan ita abinda Ma'aruff yay musu ne kecin ranta, so take ta gano ina malar take suyi ƙoƙarin gyarawa kafin Saminar ta koma, dan sosai ta fahimci akwai matsala, to kafin mutane su farga gara suyma tufƙar hanci.
Aiko da dare Samina na kwance bisa gadonta, itako tana ƙasa zaune mama gaje ma haka dan bata wuce gidaba wai sai da safe inna Mari ta jefoma Samina tambaya a bazata.
“Anya Samina wannan mijin naki akwai zaman lafiya a tsakaninku?�.
Da mamaki Samina ta kalli inna mari, “Inna miyasa zakimin wannan tambayar?�.
Sosai Inna mari ta kalli Saminar, “K ƴarnan barmin wani ɓoye-ɓoye, fito fili ki faɗi damuwarki kafin ki koma malam ya maido miki shege akan layi, kafin ƴan bakin ciki da sa ido su farga�.
Ajiyar zuciya Samina tayi tana É—auke kanta ba tare da ta faÉ—i abinda suke bukatar jinba, bawai bata son faÉ—ar bane, kawai dai tana tsoron faÉ—arne maganar cikinta ya shigo, kuma inhar zata faÉ—ar sai wannan labarin ya shigo.
Suma ƙyaleta sukai basu sake magana akaiba har kwanaki uku da dawowarta.
A hakanma basuga ƙeyar Ma'aruff a gidanba, gashi tabar wayarta acan gidanshi, kayama da take buƙatar a kawo mata tanaji tana gani sai haƙura tayi.
A kwana na huÉ—une Inna mari tai shirin zuwa wajen malaminsu, Samina catai zata bita, batai musu ba suka shirya suka tafi tare.
Aiko ranar yini guda a wajen malamin suka yisa, ya haÉ—o mata abubuwa sosai akan Ma'aruff, na binne-binne da wanda zata bashi yasha ko yaci a abinci.
Mama gaje kuwa a can gidansu Ahmad catai Samina ta koma gidanta, harshi baba Yusha'un abinda tace dashi kenan.
Babu wanda ya damu da bin ƙwaƙwƙwafinta, dan kowama tasa ta ishesa a ɗakinsa.
_________________________________