Sashe 84
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Haka rayuwa ta cigaba da shuɗawa, yau fari gobe tsimma, su Umm-Ruman anata karatu da rainon ciki, sunyi ƙawaye da suke ƙaruwar juna, kafin wani dogon zango larabci ya zauna raɗam a bakin Umm-Ruman.
Wannan cikinma ya sakata tayi ƙiba fiye da na Haysam, hakan yasa ta zama wata babbar mace ga ƙyawun da ya sakata, Ahmad kansa idan suna zaune bai gajiya da kallonta, kowane motsinta idonsa na kanta, ita harma kunya abin ke bata.
Ba kowa yasan Rumana nada ciki ba, dan Yaya Maryam tai gum da bakinta akan maganar, saboda gudun shaiÉ—ancin su mama Gaje wadda tana gidansu kam cikin wani irin yanayi mai wahalar fahimta.
Suna waya da mutanen gidan kuma kullum babu fashi, sai dai yawan rashin lafiyar da takance tanayi wasu ke zargin ko cikinne.
A haka dai a kwana a tashi cikinta ya cika watannin haihuwarsa, wata safiyar Juma'a ta tashi da naƙuda, Ahmad na ƙoƙarin shirin yin massalaci dole ya ajiye ya kira Gaddafi suka ɗauketa a motarsa harda matar Gaddafin suka nufi asibiti.
Suna isa ma akaga haihuwar ta rigada ta taho gadan-gadan, dan danan aka shiga bata taimakon gaggawa.
Wannan haihuwar Rumana taci wahala, kafin ALLAH yasa ta sunkuto É—anta namiji mai kama dasu sak.
Murna wajen wannan ahali ba'a magana, kafin su baro asibitin har labari yakai Najeriya, kowa yanata mamakin wannan al'amari tunda dai ba'asan Umm-Ruman nada cikinba hasashene kawai wasu keyi.
Hotunan yaro kam sunata yawo a wayoyin ƴan uwa, anatama juna barka da arziƙi.
Bakin Ahmad kam ai yaƙi rufuwa, ita Rumana ma har mamaki take, sai kace yaune aka fara masa haihuwa.
Kasancewar jikinta Alhmdllh zuwa safiya aka sallamesu suka koma gidansu, Jiddah matar Gaddafi ita ke tsaye akan Rumana da komai, sai wata dattijuwar balarabiyar ƙasar Morocco da suke a ɗayan sashen gidan, itama taketa gyara Rumana tamkar ƴar uwa ta jini, dacan sukan gaisa, idan taga Haysam taita jansa, wani lokacinma jikokinta kanzo su ɗauki Haysam ɗin. to amma wannan haihuwar ta Umm-Ruman sai ta sake ƙarfafa zumincinsu sosai fiye da da can.
Tun randa Ruman ta haihu Ahmad yayma yaronsa huɗuba da suna Yusha'u, sunan ƙanin babansa, kuma mahaifin Umm-Ruman, zasu ringa masa alkunya da *_Abu-Talib_* Uncle ɗin MANZON ALLAH (S.A.W).
“To sai muce ALLAH ya raya Abu-Talib�.
Ba'ai wani taron sunaba, amma dai sunɗanyi walimar cin abinci ta abokan Ahmad na karatu dana Gaddafi, sai maƙwaftansu.
Hakama ƙawayen su Umm-Ruman na makaranta sunzo suma.
Jama'ar gida nata ALLAH ya raya mai sunan baba Yusha'u.
Haka Rumana taci gaba da rainon yaronta Abu-Talib tare da karatunta, shima yaron dai masha ALLAH, yana kama da Haysam, rayuwa ta cigaba da shuɗawa komai na sake cigaba gasu Rumana, rayuwar gidansu abin sha'awa da burgewa, hakama ƴaƴansu kamar ka sace ka gudu, idan saɓani yazo a saɓa, a kumazo a fahimci juna komai ya wuce.
Kafin wani dogon zango Abu-Talib ma ya kai girma, shima Rumana ta yayesa ba tare da Ahmad ya saniba, dan tasan zai iyayin faÉ—a.
Ranar da akai yayen gudunma kar yay mata kuka ta banka masa maganin barci tace mura yakeyi, da yake Ahmad a gajiye yake daga makaranta sai bai kawo komai a cikin ransaba ya yarda, washe gari ma haka taima Abu-Talib, sai da ta jera kwana huÉ—u tana haka, ta dai fahimci yaron ya É—an manta da nono sannan................âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»
*_8448_*
...........Sai a ranar da Abu-Talib ke cika sati ɗaya da yaye Ahmad ya fahimta, kasancewar Juma'a ce babu makaranta, sun dawo daga massallaci shi da Haysam sai yayo musu tsaraba irin ta yara, to anba Abu-Talib nashi amma kuma na hannun Haysam yakema zari, dan haka yaketa ƙoƙarin kwacewa, shi kuma Haysam ya hanashi.
Su dai su Rumana na kallonsu suna dariya, saboda yanda ake kicimillin rigimar dolene kai dariya, Abu-Talib akwai rigima, ga zafin nama na hanzari da ALLAH yaba yaron, ko zazzaɓin haƙora yake inba yakai matukar kaisa ƙasaba, baya hanashi yin wasa, sai dai su suyita jin tausayinsa. Zainab kuwa tana ɗaki kwance tasha magani saboda zazzaɓi da takeyi.
Can rikici yay rikici Haysam yaji zafin tsole masa ido da Abu-Talib yayi wajen son amsar abun hannunsa, shi ko ya tureshi ya faÉ—i, aiko ya fashe da kuka dan yaji haushi.
Rumana ta É—auki Abu-Talib É—in tanama Haysam faÉ—an abinda yayi.
Ganin yaƙi yin shiru bisa lallashin da Ruman ke masa Ahmad yayma Rumana magana akan ta bashi nono mana ƙila yay shiru.
Murmushi kawai tayi tana cigaba da lallashin Abu-Talib.
Ahmad da yay zaton batajisaba ya sake maimaitawa, nanma sai tai murmushin tana faɗin “Karka damu Yaya zai shiru, ya riga ya girma da nono ai�.
Da mamaki yake kallonta, tare da nuna alamun bai fahimceta ba.
Yace, “Wai kina nufin mikenan? yayesa zakiyi?�.
Tace, “Ai nama yaye ɗin�.
Ahmad yay masifar tsura mata idanu, sai dai fuskarsa ta nuna alamun ɓacin rai, hakan yasa Rumana da ta fahimta sai ta ɗauke kanta, dan tasan dama za'ayi hakan ai inhar ya sani, ko na Haysam ma dan baya ƙasarne.
Baice mata komaiba a lokacin, sai dai kuma hirar da akeyi yabar yinta, daga ƙarshema ya ɗauki Haysam ɗin tare da amsar Abu-Talib da ga hannunta suka fice.
Ajiyar zuciya ta sauke tana girgiza kai, ita dai bataga abin fushi ananba ai, shekara É—aya da wata bakwai miye laifi idan ta yaye Abu-Talib dan ALLAH?.
Bata da mai bata amsa dan haka ta share ta cigaba da harkokin gabanta kawai.
Tun tana tsammanin dawowarsu kusa har magriba babu labarinsu, ta taso Zainab dake kwance saboda magriba.
Haka tai zaune ita kaÉ—ai shiru har tara na dare, dan Zainab ma ta sake komawa ta kwanta.