Sashe 8
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(5)*
............A ɓangaren Samina kuwa sai da Iya tayi da gaske ta tashi sallar asuba, rashin kwanciyar wuri da batayiba yaja mata nauyin jiki, tana gama sallah ta koma ta kwanta a gado.
Iya kam fita tayi kamar yanda ta saba, duk da tsufanta haka tai gohon haɗa wutar kokon saidawa da takeyi da safe, saida ta ɗora holoƙon tukunyar da takeyi ta zuba ruwa sannan ta ɗau tsintsiya ta fara share tsakar gidan, kafin gari ya gama haske ko ina yayi ƙal har soro, tasa ruwa ta wanke bayinsu, dukda kasancewarta tsohuwa ta tsani ƙazanta.
Sai da taga gidan ya mata yanda takeso sannan ta haɗa wanke-wanke ta fara, a haka tukunyar kokonta ya tafasa, ajiye wanke-wanken tayi taje ta sheƙa kokon a botikin fenti guda uku kamar yanda ta saba, ta kimtsa gindin murhun tana maida dumamen tuwonsu, saita koma wajen wanke-wanken ta ƙarasa da sauri.
Waken ƙosai data ajiye ta ɗakko a ɗaki, har lokacin Samina na baje a gado tana barci, hakama Inna Mari na ɗaki duk kiciniyar aikin da Iya keyi tana jiyo ta amma tai zamanta, Sa'idu autan inna mari, ƙanin mama gaje kuwa yana ɗakin soro kwance shima ko sallar asuba bana tunanin yamaje yayi.
Iya ta surfa wakenta ta gyarashi tsaf cikin hanzarin da ALLAH ya bata, ta É—auka a kanta ta fita markaÉ—e makwaftansu.
Sammakonta ya saka itace farko kullum, yauma dai ita ta fara buga gidan Rabi mai markaÉ—e. Mijinta yazo ya buÉ—e, kafin ya koma ciki ya tado rabin.
Kamar jama'a jira suke, sai gasu sunata shigowa markaÉ—e, sai da aka fara markaÉ—a na iya ta dakko ta dawo gida abinta.
Koda ta shigo babu wanda ya fito, bata damuba ta sauke tukunyar tuwon ta sata gefe inda zafin wuta zai dinga kai mata ta aza kasko a murhun tare da zuba man gyada ta yanka albasa a ciki.
Zaman buga ƙullun tayi, wanda yay jajir saboda kayan miyar da yaji, gishiri kawai ta saka masa tai masa bugu mai ƙyau, zuwa lokacin manta yayi zafi yanda take buƙata.
Duk abinda zata buƙata ta kawoshi kusa da ita sannan ta zauna suya.
A hankali mutane suka fara sallamar sayen koko da ƙosai, dan Iya gwanace akan tsafta da iya sarrafa ƙosai harma da kokon, hakan yasa kullum customers basa yanke mata, hardaga layukan bayansu da gabansu duk zuwa ake sayen kayan sana'arta, shiyyasa kafin wani dogon lokaci zakiga komai ya ƙare.
Sai da hayaniyar ƴan sayen koko da ƙosai ta cika gidan sannan inna Mari ta fito daga ɗakinta, babu kunya taje ta ɗeba koko da ƙosan ta koma gefe tanaci tana kallon yanda masu saye suka yanyane iya har tana neman ruɗewa.
Maimakon taje ta taimaka mata saita kauda ido tana taɓe baki.
A haka Sa'idu ya shigo gidan, buta ya ɗauka ya shiga banɗaki, zuwa can sai gashi ya fito, shima dai koko yaje ya ɗiba da ƙosai ba tare da ya gaida kowa a cikinsu ba ya koma ɗakinsa.
Har dai akaci cinikin nan aka tsire Samina tana barcinta.
Bata fitoba kuma sai da iya na wanke kwanikan data ɓata.
Bata ko kalletaba ta fice cikin hijjab, kusan awa guda sai gata ta dawo ɗauke da leda baƙa.
Iya na zaune tanacin tuwo Samina ta zari kwano da kofi a wanke-wanken da Iya tayi ta shige É—aki.
Ajiyar zuciya kawai Iya tayi tana janye idanunta ta maida kan tuwonta dake mata dadi fiye da kilishin dayay sati biyu a tsume😢😞😋.
________________________________
Sai da gari ya ɗanyi haske Ahmad da Mudan suka shigo cikin gidan, dan tuni baba shi ya dawo tare da sauran ƴan uwansa, tsoho baba Rabi'u kuwa baya iya fita saboda ƙafa.
Ɗakin baban suka shiga, suka gaidashi cikin girmamawa, kamar yanda ya saba ya jaddada musu nasihar jin tsoron ALLAH a duk halin da suka tsinci kansu, tare da riƙe gaskiya a zamantakewarsu da kowa a rayuwa, su nemi gumin halak komai wahalarsa da ƙankantarsa, su saka a ransu albarkarsa na wajen UBANGIJI ba wayonsu ba, duk sauƙin Haramun su gujeta dan ita halaka ce, karsu zama masu biyayya wa jagorancin miyagun abokai akan harkokin banza, ko bayan babu ransa su riƙe zumincin juna danshi tsanine mai kai bawa zuwa aljanna, idan mutuwa ta riskesa a wannan yinin karsuyi masa kuka, karkuma ai masa zaman makoki, ya yafema kowa, su roƙa masa gafara wajen kowa, baya bin kowa bashi ba'a binsa.
Wannan itace nasihar da yake musu akowacce safiya, wadda tun suna ƙanana sunma gama haddaceta a ƙwalwarsu saboda yawan bita da suke samu daga mahaifinsu abin alfaharinsu.
Jiki a sanyaye suka miƙe suka fito daga ɗakin, ɗakin Ayyah suka shiga, tana zaune saman abin salla tana jan cazbaha.
Ƙasa suka tsugunna itama suka gaidata cikin girmamawa, fuskarta ɗauke da murmushi ta amsa musu, kafin ta turo musu kwanon dabino tana faɗan, “Mudan gashi, nadai san Ɗan albarka yau azumi yakeyi�.
Murmushi Ahmad yay yana ɗaga mata kansa, Mudan yaja kwano ya ciri dabino bakwai yana ƙaramar dariya da tsokanar Ahmad, “To mudai bamayi Ayyah, kuma ci mukayi abunmu, amma tunda ɗaki ɗaya muke kwana da Yah Ahmad nasan za'a rinƙa dibamin ladan ganin ido a azuminsa�.
Dariya Ayyah takeyi, Ahmad kam dake miƙewa ya shureshi da ƙafa yana hararsa, akwatin ƙarfe na lefen auren Ayyah🤣 da kayansa ke ciki ya nufa, “Ayyah kibar biyema wannan shashashan wlhy, dan mudan bazai taɓa hankaliba inaga�.
“Tab lallaima Yah Ahmad ɗinnan, duk hankalinan da nake dashi baiyi makaba ashe? To zakasha mamaki kuwa, Ayyah samun albarka kinji naje na ɗebo ruwa yau inada wajen zuwa da safen nan�.
Ayyah dake haɗiye dariyar da take musu tace, “ALLAH yay muku albarka Mudanseer, ya shirya manaku ku zama jaruman musulinci da MANZON rahama zai alfahari da haihuwarku, ALLAH ya baku rufin asiri mai albarka da amfani ya tsareku da dukkan wani sharri da abun ƙi�.
“Amin Ayyahnmu, maman ɗan albarkanta�.
Mudan ya faɗa yana miƙewa, Ahmad dai da yasan neman magana mudan keyi sai bai ko kalleshi ba harya fice.
Ayyah ta juyo tana kallonsa da murmushi, “Ɗan albarka mi zakayi da safen nan?�.
Kansa ya langaɓe cikin ƴar shagwaɓa yace, “Babu komai Ayyah na, akwai abinda zan mikine?�.
“Eh to ba wani dai mai yawa bane, sonake kaje ka sanarma kawunku lurwanu matsalar da ake ciki game da ƴar uwarku, dan babanku yariga ya rantse babu ruwansa, ya kuma hana a sanarma ƴan uwansa, nima dai banason suma sani ɗin, saboda gutsiri tsomar iyayenku mata na gidannan. tun jiya Gwaggo keson fita tasamu ta sanarma Kawun naku Babanku ya hanata fita, saboda yasan ina zataje......�
Kayan hannunsa da yakeson ya ɗan goge ya ajiye saman akwatin bayan ya rufe, ya gyara zamansa sosai a ƙasa cikin sake tsuke fuska yace, “Ayyah, wannan karon banason kowa ya shiga wannan maganar, har kawunma ki barsa, ni da kaina zzan kawo ƙarshen matsalar Yaya Maryam, dan wanan mijin nata *KAREN BANA* ne, *ZOMON BANA* yake buƙatar yayi maganinsa, ku zuba mana idanu kawai......�
Shiru kawai tai tana kallonsa dajin ƙarin ƙaunarsa, muryarta naɗan rawa tace, “A'a ɗan albarka, karka jefa kanka cikin matsala, wannan maganar babbace, banason zuciya ta lulluɓe ganinka harka aikata abinda zaisa muyi nadama mu duka, kasan dai halin babanku�.
Murmushin takaici Ahmad ya ɗanyi, ya matso kusa da Ayyah sosai, “Karki damu Ayyah, insha ALLAHU ba mummunan abu zan aikataba, ta ƙyaƙyƙyawan hanya zan gyara komai da izinin UBANGIJI�.
“To shikenan ɗan albarka, ALLAH ya albarkaci rayuwarka, ya tsare gabanka da bayanka, ALLAH ya cika maka burukanka na alkairi ya kuma share hawayenka a duk lokacin da zasu kwaranyo koda babu ranmune�.
Cikin sukar zuciya ya amsa da amin.
Bai sake cewa Uffanba ya É—auki kayansa a hannu ya fita.
Ɗakin Gwaggo ya shiga, ciki-ciki ta amsa masa sallamarsa, bai damuwa ya durƙusa har ƙasa ya gaidata.
Ta amsa masa tamkar yanda ta saba cikin nuna rashin kulawa.
Shiru yay zaune a wajen, shi bai tashiba bai kuma motsaba, gashi ba hira sukeyiba, tama maida hankalinta wajen bama zu Fa'iza umarnin ruwan kamu da zata É—ora.
A haka Abubakar ya shigo ya samesu, shima dai masha ALLAH ya fara zama saurayi, Gwaggo ya gaida kafin ya gaida Ahmad.
Amsawa Ahmad yay yana miƙa masa kayan hannunsa, “Abu amshi kayanan ka goge mani, zanje wani waje na dawo, ka tabbatar sun gogu daƙyau, karkamin iya shegen da kaima Mudan shekaran jiya a kaya kajini ko?�.
“To Yah Ahmad, amma sai dai dutsin yana wajen Yaya Salisu, dan jiya daya amsa ina shago bai dawo dashiba, gashi babu gawayima ya ƙare�.
“Kaje ka amso dutsin, bara naga inada wata naira ɗari anan, saika sayo gawayi na hamsin, hamsin ɗin kayi kudin tara da shi�. Yana maganarne yana laluben aljihunsa.
Gwaggo da tun ɗazun tana saurarenau bata tankaba ta katseshi da faɗin, “Kabar kuɗinka, kai Abu kaje ga gawayi can lungun ɗakin Yaya na kashe jiya kayi masa gugar dashi, dama saboda ku aka fara tarashi kwa rage cacar kuɗin sayen tunda iccen yana bada rushi sosai�.
Murmushi Ahmad yayi har haƙoransa suka bayyana, a hankali yace, “Mun gode Gwaggonmu�.
Shiru tayi bata amsa masaba, shima sai ya miƙe sim-sim cike da kunya yay mata sallama ya fice.
Abu ya danne dariyarsa da ƙyar, danshi Gwaggon tasu da Yayansu dariya suke bashi a kullum, sai kace wasu surukai.
Gwaggo da tasan shakiyancinsa ne ya motsa ta É—akko mafici tana kai masa duka, da gudu ya fito a É—akin yana dariya.