Sashe 53
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan an idar da sallar la'asar É—inma ya jima bai shigoba, har kusan mintuna ashirin bayan sannan ya shigo.
Sannu tai masa ya amsa yana nufar drawer, kaya ya ciro wando da riga na farin yadi ya saka, ɗinkin ya masa kyau dan iyakarsa cinyarsa, gashi fitet akaima rigar, yana ƙoƙarin saka link ɗin hannun yake fadin, “Ruman bara naje na gaggaisa da mutane, idan na dawo kuma akwai labari mai daɗi�.
Cikin zumudi Rumana tace, “Yayanmu da gaske?�.
Sai da ya kama hannunta cikin nasa sannan yace, “Sosai ma kuwa babia na, ke dai ki tanaji goro mai daɗi da saka kunne miƙewa�.
Tai ɗanyi walai da idanunta cikin salon jan hankaki tace, “Ka ɗauka ka samu Yaya na, mi zan dafa da dare?�.
Matso da fuskarsa yay kusa da tata ƙasa-ƙasa yace, “Ke kaɗai kin isheni ai�.
Da sauri ta ƙwace hannunta ta juya masa baya, yay ƴar dariya yana rungumota ta baya da mata abinda ya sake tsundumata a kunyar da tafi ta farko, ga tsigar jikinta da tai wani yarrr.
Shiɗinma ganin zai ɗakkoma kansa dala babu gammone ya sakashi sakinta yana sauke numfashi a harhaɗe ya fice da fadin, “Saina dawo�.
“Uhum� ta iya ce masa kawai, hakanne ya sakashi juyowa ya kalleta.
Saurin juyawa tai wani sashin, shi kuma ya fice yana murmushi mai sauti.
__________________________________
Duk da yace kartai komai bata zaunaba, ta diba ayar da take saidawa wadda ba'a soyaba ta fita ta gyara, dama tanada kayan kunun ayarta datai tanadi akan duk randa zai dawo zatai masa sai kuma ya shammaceta.
Abu taima filashin, babu jimawa kuwa ya kirata dan shima yanada ƴar jagwal dinsa, roƙonsa tai akan ya sayo mata kwakwa ƙwallo biyu idan babu tsada ya kawo mata sai ta bashi kuɗin, idan kuma da tsada ya sayo ɗayama zata isheta, sai ƙankara kuma dan ALLAH.
Kafin ta kammala gyaran ayar kuwa sai gashi, ashema yana kusa da anguwar tasu yazo sayen kayan É—inki.
Leda ya miƙa mata yana tsokanarta akan Yau daɗi zasuci kenan?.
Rumana tai dariya tana faɗin, “Kai Yah Abu wane kayan daɗi fa?, ɗan kunun ayane kawai zanma Yayanmu tunda ya mana zuwan bazata�.
“Wlhy kuwa, ai Yah Ahmad ya iya wayo, kofa a gida babu wanda yasan da zuwansa, ganinsa kawai akayi�.
Rumana tace, “Lah wai harsu baba ma Yah Abu?�.
“Aikam harsu in faɗa miki. bara naje Yah Mudan jirana yake nakai masa, sai mun dawo shan kunu�.
“To ALLAH yasa da gaske kakeyi, zanko ajiye dan ALLAH ka dawo�.
Yana gab da fita yace, “Wlhy wasa nake karki ajiye, yau aiki garemu a shago na masu biki�.
Roƙonsa ta shigayi akan ko cikin su Kamalu ne ya aiko su karɓa masa, shidai ya fice yana jaddada mata karta ajiye.
Koda ta haɗa markaɗen Ahmad ta aika ya kira mata Aysha yarinyar maƙwaftansu, ta bata tayo mata markaɗen, zama tai ta tace abinta ta haɗa duk abinda ake buƙata ta saka ƙanƙara bayan ta juye a ɗan boket na plastic ta rufe abinta, ta sake kimtsa ɗakinta tai wankanta gab da magriba ta shige ɗaki bayan ta sake kunna turaren wuta na tsinke, ta fito ta samu garwashin uwatar da maman Ama tai girki ta diba taje ta saka turaren wuta na tsugunno tayi kamar yanda yaya maryam ta koya mata sannan ta zuba na ɗaki a sauran rushin, salla ta fara gabatarwa kafin ta gyara jikinta, wasu siket da riga daya kawo mata wancan zuwan ta saka, sunko mata ƙyau sosai, dan dama sawarta ɗaya tun yana nan, bayan tafiyarsa kuma ta ninkesu da sauran ta ɓoye abunta, a tsarinta dama dai tafi son taringa kwalliyar dare dasu idan yana gari.
Bayan sallar isha'i kaɗan kuwa sai gashi ya shigo, lokacin ta kammala zuba masa kunun ayar a kofi tana goge wanda taɗan zuzubar a ƙasa ne.
Sannu da zuwa tai masa, ya amsa yana ajiye ledar hannunsa dake ta ƙamshi idonsa a kanta.
Kayan sun zauna mata É—as ajiki, musamman yanzu datai Æ´ar kibarnan.
Ita kanta yanda yake binta da kallo sai da kunya ta kamata, ta kai tsunman waje ta É—aurayo hannunta ta dawo.
“Wai miye sirrin ƙyawun nan ne ta wajena?� Ahmad dake kallon Umm-Rumana ya faɗa.
Tace, “Kai Yayanmu, kai ba'a tambayeka sirrin ƙyawun da kaiba sai ni wane ƙyau nayi?�.
Hannunta ya riƙo ya ɗorata saman cinyarsa, “ALLAH Babie karkiji batun wasa kin wani haɗu sosai, kinyi ƙiba da haske kamar ina kusa dake�.
Hannu tasa ta rufe fuskarta tana faɗin, “Wlhy kana bani kunya Yaya�.
“Kwantar da hankalinki, anjima kaɗan zaki bani kunyata ai yarinya�.
Tashi tai a jikinsa tana dariya, ta ɗakko filet ta buɗe ledar daya shigo da ita, gasasheshen balangune daya samu tsafta da iya gashi, ga tumatur da albasa da cucumber yasha sunata bada ƙamshi mai daɗi, ta ajiye a saman tabarma kusa da juk ɗin data zuba kunin ayar.
Tashi yay ya cire rigarsa ya zauna da dogon wandon da singlet, itama ya nuna mata gefensa.
Bata musaba ta zauna, ta tsiyaya masa kunun ayar a karamin kofi ta ajiye a gabansa, É—auka yay yasha yana lumshe idanu.
Ya buɗe a kanta tare da fadin, “Babie na kinaji dani fa�.
Guntuwar dariya Rumana tayi ita dai, tace, “Goron albishir ɗinne ai kafin ama fadamin na bayar�.
“Ina my Ruman, bashi nake so matsayin goron albishirba, ki ɗauka wannan na sannu da zuwane kawai, goron albishir ɗina na musamman nakeso da gwauro baya samunsa�.
Ƙasa tai da kanta tana ƙara mamakinsa a ranta, idan ya zubo magana saika ɗauka bazai iyaba.
Cikin nutsuwa ya zayyane mata abinda ya kawoshi kamar yanda yayma su baba bayani a gida, farin cikin daya lulluɓe Rumana batasan sanda ta faɗa jikin Ahmad ba ta rungumeshi.
Cikin dariyar da yake mata ya samu damar lalubo bakinta ya manna nashi...........🌚🤫ðŸ˜âœðŸ?
*_Masu bin littafin Æ™wai cikin Æ™aya kuwa, saina tattare part 1 zan turo duka insha ALLAH, na gaji da wannan asha ruwan tsuntsayen nima, zaku iya ganina a koda yaushe da izinin UBANGIJI🥰🥰ðŸ™ðŸ»_*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(30)*
.............A yanda salon yazo tuni Umm-Ruman ta bada haɗin kai wa yayan nata cikin nata ilimin data ƙara samu akan nada, ta mance da wata aba wai ita kunya, sai dai Ahmad yay liɓis a zaunen nan sannan ta iya ƙoƙarin janye bakinta tana ɓoye fuskarta a ƙirjinsa.
Ya lumshe idanu yana jingina da bango da sake kanannaÉ—eta a jikinsa yana sauke numfarfashi.
Kusan mintuna biyu suna a haka kafin ya iya buɗe baki da ƙyar yace, “Da gaske dai Ruman ta girma�.
Shiru Umm-Ruman tayi tana sake lafewa a jikinsa, ita kanta tasan yau ta zaƙe da yawa, ba komai ya jawo hakanba kuma sai missing ɗinsa.
Tace, “Nidai Yaya ban girmaba�.
Murmushi yayi yana kai hannu ya zame É—an kwalin kanta, sumarta dake a É—aure babu kitso ya shaga shafawa a hankali, kafin ya zame ribbon É—inma gaba É—aya ya saki gashin nata mai tsawo da cika, yanason gashi sosai, dan yana É—aya daga cikin abinda yaso tattare da Samina, ashe baima saniba Rumana tafi Saminar,
“Miyasa babu kitso Babie R?�.
Yunƙurawa Rumana tai ta tashi daga jikinsa, kanta a ƙasa batason su haɗa ido tace, “Zafi nakeji�.
“Zafin kitson?� yay maganar murya a shaƙe.
Fuska taɗan ɓata tana langaɓe kai tace, “Eh wlhy Yaya�.
Yayi wani ɗan moso mai sauti yana kai hannunsa kan gashin, “Miyasa wani lokacin ke raguwace? Yanzu nan kitsone keda zafi?�.
Babu shiri ta kallesa da ƙyau, dan ita dai tasan zafin kitso babu sauƙine, “Yaya kitsonne babu zafi?�.
Shima idanun ya fiddo kamar yanda tayi yana cewa, “Duk zafinsa ya kai randa kikai tamin raki�.
Yanda ta ɓata fuska tai gefe da ita na alamar shagwaɓa tsagorontane ya saka Ahmad ƙyalƙyalewa da dariyar da bai niyyaba, ya jawota ta dawo jikinsa, “Kinga wasa nake gwal ɗina, ba ke baceba gaskiya�.
“Ni babu wani wayo da zakaimin bayan kanata faɗa�.
“To na daina faɗar, haba zinariyar zuciyar Ahmad�.
“Naƙi wayon� Rumana ta faɗa tana ɗan dukan ƙirjinsa na wasa.
Dariya sosai ya shigayi yana ƙoƙarin riƙe hannayenta amma taƙi bari.
Karaf kuwa wannan wasa nasu a kunnen mijin maman Ama daya shigo gida a lokacin, shiga yay ɗakinsu yana tsaki, maman Ama ta kallesa da mamaki tace, “Lafiya Abban Ahmad?�.
“Mtsoww mutanenki mana, wai yaushema har ya fara abinda mazan ƙwarai keyi?�.
Itama tsakin maman Ama tayi tana taɓe baki, “Ko baiyiba ai ayi mana bariki dan muce anyi, karma kilakinsu ya dameka, hakama wancan zuwan sukaita wannan abun sai kace wani namijin gaske�.