Sashe 44
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Samina na shiga falon taci karo da Ma'aruff tsaye yana cika yana batsewa, harara ta zuba masa tana jan tsaki zata wucesa.
Baice mata komaiba ya fisgi hannunta ya jata É—akinsa saikace wata abun banza, saman gado ya wurgata kawai ya afka mata.
Sosai Samina taji warin giya a jikin Ma'aruff, hankalinta yay matuƙar tashi, duk da a buƙace take dashi sam batajin daɗin yanda yake mu'amulantarta yanzu, ga warin giya ya addaba ma, tsabar baisan abinda yakeba kuma danna mata bakinsa kan nata, yunƙurin amai samina ta fara tana kuka wiwi, Ma'aruff ya cire bakinsa jin zatai masa amai yako kaftama fuskarta mari.
Kuka mai tsuma rai Samina ta saki, dama gashi da mugunta yake kusantarta saboda baisan ina hankalinsa yakeba, kuka take tana roƙonsa yayi haƙuri, ta tuba.
Cikin maye yace, “Ba ke kike buƙatata tun jiyaba, dan uwarki kin samu ma shine zakimin yanga� ya ƙare maganar yana sake kafta mata marin daya sake gigitata.
Yana samun nutsuwa kuma ya kwarayo mata amai a jiki mai azabar wari ya koma gefe yana sauke numfashi...............âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(25)*
..............Samina ma aman ta shiga kwararawa.
Ma'aruff ya tashi zaune da ƙyar yana faɗin, “Kai wai k dan uwarki amai kikemin ma a ɗaki? To aiko saikin shanyeshi shegiya sauran titi, ƙilama bani kaɗai kike baiwa ba� ya ƙare maganar yana kai mata wani bahagon bugu.
Dan wuyama Samina yanzu kasa kukan tayi, babu ko ɗigon tausayinta a ranshi ya tashi yashiga lakaɗa mata duka, ta ƙwaci kanta da ƙyar zata gudu, yace wlhy idan ta fita sai ya mata mafiyinsa tazo ta gyara masa gado da ɗaki, uwartace zatazo ta goge wannan aman?.
Dole Samina ta tsaya dan duk a birkice take, ga tsoronsa ya kuma tasiri mata arai, tana kuka ta nannaɗe zanin gadon, shiko yana tsaye ƙyam a kanta da belt ɗin wandonsa.
Haka ta haÉ—a ruwan morping tazo ta tsaftace gadon zuwa tsakar É—akin, Ma'aruff kuwa na tsaye a kanta, sai da yaga komai yay masa need sannan yace ta haÉ—a masa ruwan wanka, kuma saita wanke bayin, danshi ya kula wai batada tarbiya, toshi zai koya mata tasa a gidannan😂ðŸ¤.
Duk uban aikinnan da Samina keyi a bubbuɗe take tafiya saboda ɓarnar da Ma'aruff yay mata na afka mata, duk yanda yakeso haka tayi, tana hawaye harta kammala komai ta saka masa wankakken zanin gado ta feshe ɗakin da air parishioner.
Zata fice ya kuma dawo da ita, “K dan uwarki juyo bayanki, ubanwa zai wanke miki wannan zanin gadon? Zoki ɗauka karkuma kibari na tashi barci na ganshi da dattin nan�.
Dawowa tai ta ɗauka ta fita dashi tana sharar ƙwalla.
Shiko yaja tsaki yana nufar ban É—aki, koda yayo wanka zuwa yay ya kwanta abinsa, barci mai nauyi kuwa ya sacesa hankali kwance.
A ɗakin tama data koma kuka taitayi rurus, ga warin zanin gadon dana giyar daya goga mata ya addabeta, dole ta ajiye batun zaman kuka gefe ta miƙe ta hau wankin zanin gadon hanci a toshe, sai da ya fita fes ta ajiyeshi gefe itama ta fara tsaftace nata jikin, ta shiga ruwan zafi kozataji nutsuwa akan baƙar muguntar dayay mata.
A daren jiya ta wahaltu da buÆ™atarsa, sai gashi bata samu nutsuwar fitar abinda ya dametanba saima baÆ™ar wahala data shawo, wahalar kuma ta mantar da ita buÆ™atar da take ciki gaba É—aya.😣⛹â€â™€
Tsakar gida taje ta shanya zanin gadon da ƙyar, ga yunwa nacin hanjin cikinta, ga damuwa, kayan cincin da aka kawo mata na gara wanda mama gaje tai bajintar yi saboda za'a kawo ƴa gidan masu kuɗi Saminar ta ɗiba, sai dai kuma tuno warin aman Ma'aruff da haɗa bakinsu da yayi ya faɗo mata a rai, saurin ture filet ɗin tai gefe saboda sabon amai da taji yana zuwa mata.
Kanta ta dafe tana hawaye da faɗin, “Nashiga uku ni Samina, wace rayuwace na jefo kaina a ciki?�..
Bata da mai bata amsa dan haka ta cigaba da raira kukanta a falon.
“Masu karatu ban saniba ko kuna da amsar bataâ€ðŸ’ðŸ¼â€â™€ï¸?.
Ni dai Bilynku bani da🤩🤪⛹â€â™€â›¹â€â™€â›¹â€â™€
★★★★
Ma'aruff bai farka ba sai kusan tara na dare, normal ya miƙe, yay wanka yay shirinsa mai nuna alamar na fitane, a falo yaci karo da Samina dake kwance a galabaice ko sallar la'asar, magriba, isha'i bata samu yinsu ba saboda rashin ƙarfin jiki, yunwa tacita ta cinye.
Tsayawa yay kawai yana kallonta da mamaki, “Lafiyarki kuwa?�.
Ganinsa cikin hankalinsane ya saka Samina tunanin roƙonsa kozai tausaya mata, ta miƙa masa hannu tana fashewa da kuka.
“Dan ALLAH ka taimakeni kar yunwa ta halakani�.
Tsabar rashin mutunci irin na ɗan giya dan baisan yama aikata mata duk wancan abunba sai ya riƙota yana faɗin, “Wai dama bakici abinciba?�.
Ganin ya amshi abun da muhimmanci Samina ta kuma langyare masa tana fashewa da sabon kuka, kwantar da ita yay yana miƙewa, “Kinga ina zuwa�.
Samina ta bisa da kallo harya fice, batai zaton zai dawoba, dan kusan awa ɗaya sannan sai gashi da abinci ya kawo mata, shine ya tadata zaune ya fiddo mata daga leda ya bata, jikin Samina har rawa yake taga abinci, aiko ta fara masa cin hannu baka hannu ƙwarya kamar bata taɓa cin abinciba a duniya, tana gamawa ta miƙe da gudu xuwa banɗakin falon ta shiga yin amai saboda yunwar data gama cinye mata hanji.
Da kallo kawai Ma'aruff ya bita amma ko gezau baiyiba ballema ai tunanin zai bita ya taimaka mata.
Yana wajen zaune ta dawo tana tafiya da ƙyar da fidda huttan numfashi suma da ƙyar ɗin, kujerar ta koma ta kwanta.
Ma'aruff ya kalleta aɗan yatsine yace, “Lafiya dai ko?�.
“Amai nayi� tafaɗa a marairaice.
“Tofa, to ALLAH ya kiyaye, kibar zama da yunwa dan yanzu kinga sakamakon ta�.
Da mamaki ta kallesa hawaye wasu na korar wasu, “Hakama zakace nabar zama da yunwa bayan kaine sanadin komi, jiya aka kawoni gidanka ashe abinda ka shirya min kenan Ma'aruff? Wannan shine sakamakon son danai maka da sadaukarwa?......�
“K Samina kinga dakata min, mina miki mara ƙyau a gidannan, idan batun abinci kike baga komai nan a kicinba, miya hanaki shiga ki girka? Naga dai gidannan ba baƙonki baneba, idan kuma maganar daren jiya kike nima saikimin uziri, sam babu buƙatar abinda kike ƙulafici daga gareni a sannan, to tayaya kike tunanin zan iya mu'amulantarki yanda kike buƙata......?�.
Cikin katsesa Samina tace, “Eh amma ai ka mu'amulanceni ta hanyar da bantaɓa maka zatoba, yanzu dama ashe kana shan giya?�.
Tsaki yaja yana taɓe baki, “To miye dan ina shan giya? Rayuwatace fa, kuɗina, ra'ayina kuma, please karki kawomin wannan ƙananun maganar dan bazan ɗaukaba�.
“Dolene na maka magana akan shan giya Ma'aruff, domin a sanadinta yau ka dubi yanda ka nema halakani, idan a haka zamu cigaba a gidannan watarana gawata za'a tarar, jiba yanda ka farfasa min jiki da duka, bayan rashin tausayin daka nuna mani da baida banbanci fyaɗe....�
Kansa ya dafe, sai kuma ya ɗaga mata hannu yana faɗin, “Ya isa haka Please, kiyi haƙuri ni bansan na mikiba, kuskure aka samu�.
Tsayawa kawai tai tana kallonsa hawayenta suna sake ƙarfin gudu.
Yace, “Kin tsareni da ido, banace kiyi haƙuri ba�.
Koba komai taji ɗan sanyi a ranta, ta share hawayenta tana amsa masa da “Shikenan ya wuce, amma dan ALLAH Sweet wannan ya zama na farko na ƙarshe, dan ALLAH kabar sha kaji�.
“Shikenan ya wuce, ki ɗauki ɗayan abincin sai ki sake ci kije ki kwanta, ni bara na fita saina dawo�.
Da sauri Samina ta tashi zaune, “Sweet fita kuma? A wannan daren?�.
Kamar bazai kulata ba, mikuma ya gani oho masa ya juyo ya kalleta, “Kinga bawani jimawa zanyiba zan dawo, akwai abinda zanyine, nima fitar ta zamemin dolene�.
Kasa ce masa uffan tayi, sai baki da hanci data saki tana binsa da kallo harya fice.
Hannu kawai Samina tasa a ka ta dafeshi, zuciyarta na zallo tamkar zata faso ƙirji ta faɗo ƙasa dan tashin hankalin da take hange a gabanta.......
____________________________________