Sashe 73
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tun daga wannan ranar abubuwa suka sake canjawa tsakanin Ahmad da Umm-Ruman, dan yanzu kam kaso mafi yawa daga kunyarsa ajiyeta take gefe sai sun gama ƙonuwa a soyayyarsu sannan ta maido ta ta lulluɓa, hakan nama Ahmad daɗi aynun, dan shi dama haka yafi buƙata.
Dolene zamansu ya birgeka, akoda yaushe cikin waya suke da ƴan uwa da abokan arziƙi da suka baro, satinsu huɗu a garin Ahmad ya ɗauki su Rumana ya kai har gidansu Happy.
Sosai sukaita mamaki, dan sufa da basu yarda Ahmad nada aure ba.
Aiko kamar su haɗiye Haysam dan so, yaron yay bala'in birgesu, dan haka Mummy ta sakasu sukaje wani ƙaton super maket taima Haysam siyayyar kaya masu ƙyau.
Wannan abu yabama Rumana mamaki, duk da ba wata hira tai da suba saboda su basajin hausa, É—an turancin bakinta kuma baida yawan da zasuje doguwar magana, sai dai ta lura mutanen sunada kirki, Ahmad koda yazo yaga hidimar da sukai musu yayta godiya.
Sai dare suka koma gida, Happy tace sai tazo itama.
_________________________________
Tafiyar su Ahmad da kwanaki biyar Ma'aruff ma ya ɗauke Mufida suka tafi Honeymoon kamar yanda mahaifiyarsa ta umarcesa, a cewarsa ƙila daga nan sa samo rabo.
Wannan abu yay masifar taɓama Samina zuciya, dan har sai da tazo gida.
Mama gaje taita lallashinta da ƙarfafa mata gwiwa saura kaɗan Ma'aruff yazo yay gurfane a gabanta yana neman gafara, ita dai tayi haƙuri ya gama rawar kan amarcin kawai.
Da wannan lallashin ta sama zuciyarta salama, sai lokacin taji labarin tafiyar da Ahmad yay da Rumana wajen aikinsa, sai taji zuciyarta ta sake dagulewa, babu shiri ta miƙe tana faɗin zataje gidan inna mari daga can saita wuce gidanta.
*_BAYAN WATANNI BIYAR_*
Zuwa yanzu abubuwa da dama sun faru na cigaba a wajensu Rumana, dan duk wata Ahmad ya amsa albashinsa zai ɗan tsintar musu abinda basu dashi a gidan ya saka musu, dan danan gida ya haɗe yay tsaf dashi, su kansu sunajin daɗin yanda komai ya zama ɗas a muhallinsa, a watani biyar ɗinnan zuwan Ahmad gida biyu yay kwana uku a na farko, na ƙarshen nan kuwa satinsama guda, amma banda su Rumana, hakan yayma iyayensa daɗi, dan ya tabbatar musu tafiya da iyalansa can bazaisa ya manta da waiwayarsu ba kenan.
A gefe kuma yanata shirye-shiryen komawarsa makaranta, hakama Zainab an sama mata wata secondary anan kusa da kwatas ɗin nasu, zata ringa zuwa da wata yarinyar maƙwaftansu da bata wuce sa'artaba, duk da dai ba hausawa bane kuma ba musulmai bane, amma basu da matsala dai, dan a hankali sukaita shiga jikinsu Rumana har sabo yay ƙarfi a tsakaninsu ana gaisawar mutunci, sai islamiyya da Ahmad ya samar mata sanadin ogansa na ɗan kunne, duk weekend take zuwa ita kuma.
Haysam kam kullum ƙara wayo yake, yanzu haka yana zama abinsa, da ɗan rarrafe duk da dai bai nunaba rarrafen, yaron ya ƙara ƙyau sosai da cikar haiba maiban sha'awa, kowa yagansa saiya tanka, dan haka Ahmad ya dage da tofe kayansa da addu'a, itama Rumana yakance tai masa.
Duk sanda zaije gida sai taji kamar tai tsuntsuwa ta bisa, sai dai babu dama, har ƙwalla takeyi, Zainab kam bata damuba, balle tana gaisawa dasu Gwaggo a waya akai-akai, ita daɗinma garin takeji sosai da sosai.
______________________
Æangaren Samina kuwa sai da su Ma'aruff sukai watanni biyar cif sannan suka dawo, saiko ga Mufida ta dawo da fatan surukarsu, dan ta dawone tana laulayin ciki, hakan ya tada hankalin Samina, musamman yanda kowa ke nuna Æ™aunar wannan ciki hatta da shi kansa Ma'aruff É—in.
Har takai ta kasa haƙuri sai da tai masa magana, aiko suka hau sama dashi, harda faɗin wai baƙinciki Samina ke masa saboda taga ya samu ƙaruwa, to sai dai ta mutu kuwa, duk baƙin cikinta shi dai ya rigada yayi mata rata, idan kuma tai masa hauka yanzu zata nufi gidansu da jan kati.
A harzuƙe tace, “Saime idan ka sakenin, wlhy ni murnama zanyi na rabu da ƙaddararern auren mashayi mazinaci�.
Sai da yay mata wata dariya mai ƙularwa sannan ya haɗe rai, yace, “Aiko tunda kika nema saki da kanki bazan sakekinba, shashasha kawai sauran titi�.
Samina ta kwashe da dariya itama duk da maganarsa ta doketa, tace, “Nida kai ɗinne dai duka sauran titin, kuma hukunci ɗaya ALLAH zai mana, garama ni na tuba.....�
Bai ƙarasa jin abinda zata faɗaba ya fice.
Samina ta fashe da kukan takaici tare É—unbin nadama da kaico na abinda Ma'aruff ke jifanta dashi a kullum na kiranta sauran titi..........âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*_42_*