Sashe 60
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dawowar Ahmad da kusan sati huɗu sannan aka nemesa, ashe tuni ubagidansa ya bada takardunsa wa ƙaninsa.
Cikin fargaba da addu'ar samun nasara suka isa wajen ƙanin ubangidan nasa shi da shi harma da Happy da tai musu rakkiya.
Abunda yaso kaÉ—a hantar cikin Ahmad ganin shine kaÉ—ai bahaushe a waÉ—anda aka amshi takardunsu, addu'a yay tayi a zuciyarsa, ya turama Rumana text message akan ta tayashi da addu'a itama.
Koda ta gani murmushi tayi, cikin ranta tana maijin tausayin yayan nata da ƙaunarsa.
Amma su Ahmad interview, kowa a ransa da fatan nasara, ance nanda zuwa kwana uku zasuji sakamako, wanda duk ya haye ya tsira, wanda bai samuba kuma yay haƙuri.
Idan nace muku Ahmad ya bar hankalinsa kwance a kwana ukunnan nai ƙarya, duk ya kira su baba yace su sakashi a addu'oinsu, hakama ƙannensa duk a faɗa musu kowanne yay masa addu'a.
UBANGIJI mai Rahma ne kuma mai jinƙai, a randa kwana ukun ta cika ko kasuwa kasa fita yay da wuri, kusan sha ɗaya saiga baƙo masu gidan sunyi, shidai yaje ya buɗe masa gate ya dawo ya cigaba da shirin fitarsa, yana gab da kammalawa sai ga Happy da gudunta, tunda yaji gudu yasan itace, kaɗan daga aikinta kuma tace zata rungumesa, dan haka ya juyo yana kallon ƙofa a tsume.
Aiko koda ta shigo ɗakin kansa tayi gadan-gadan, yay azamar ɗaga mata hannu yana faɗin, “Kinga tsaya�.
Dakatawa tai tana kumbura fuska.
Yace kinga kiyi haƙuri, mu addininmu da al'adarmu sun banbanta da naku, haramunne a addininmu mace ta taɓa balle ta rungume namijin da ba muharraminta ba, shima namijin haka, sannan babban abin kunyane a al'adarmu ta hausa fulani.
Cikin kaɗa ido da hannu Happy tace, “Okey na fahimta, amma dai kun cika tsauri da yawa�.
Murmushi Ahmad yay mata yana girgiza kai, yace, “Ba tsauri mukai da yawa ba, wannan ɗabi'ace mai ƙyau, domin an daraja macen ma ne anan, kinga ba kowanne shashasha ne zaice zai kai kazamin jikinsa ko hannunsa kanta ba�.
Shiru tai tana kallonsa, da alama dai maganar ta mata tasiri, ya ɗauke kansa shikuwa yana faɗin, “Miya faru kike zuba gudu?�.
Cikin kauda abinda ya faru ta washe baki tare da dirga tsallen murna, tace, dama zuwa nai na maka albishir, “Uncle ɗina da yazo yanzunan yake tabbatar mana ka samu aiki�.
Da sauri ya kuma waro mata manyan idanunsa, “Da gaske kike?�.
“Da gaske mana, Dady yace kazo ma�.
Binta kawai Ahmad yayi, amma yarasa yanda zai musalta farin cikinsa na wannan albishir na Happy, a tare suka isa falon su Happy É—in.
Dady, Momynta, sai baƙonsu wanda takardun Ahmad ke a hannunsa, kujera Dady ya nunama Ahmad ɗin, ya zauna yana gaishesu tare dama baƙonsu barka da zuwa.
Da ƴar fara'arsa ya amsa yana faɗin, “Ahmed kai mai sa'a ne, duk da kasancewarka bahaushe ɗan yankin arewa kaci nasarar samun aiki, aikinma a gurbi mai daraja�. ya ƙare maganar yana miƙama Ahmad ɗin takardun hannunsa.
Ahmad na buɗewa yagani a gabansu Ahmad ya sauka ƙasa yayma Ubangiji sujda, duk da kallo suka bishi na mamaki, Momyn Happy kasa haƙuri tai sai da tai masa tambaya.
Shiko yay mata bayanin yayi hakanne domin nuna godiyarsa ga UBANGIJINSA domin shine yay masa wannan rahmar.
Su dai dariyama sukai masa, baiko damuba suma yay musu godiya sosai da wannan karamci da sukai masa babu ko sisinsa.
★★★★�
“UBANGIJI mai hikima, kuma gatan bawa, mai bayarwa ga wanda yaso akuma lokacin da yaso, yayana naji farin ciki sosai da wannan cigaba da muka samu, maganarka ta tabbata, da kace na zaune baiga gariba, sannan motsi yafi zama, dan bawa baisan ina alkairinsa yakeba�.
Lumshe idanu Ahmad dake kwance yana sauraren nutsatstsiyar muryar Babie R ɗinsa ta cikin waya yayi, yay sansanyan murmushi yana sake ƙasa da muryarsa, “Ngd Gwal ɗina�.
“Yayana miye abin godiya, fatanmu dai ALLAH ya baka ikon tsare gaskiya a duk inda ka samu kanka. ya kuma baka ikon cin halalinka komai ƙanƙantarta, ya tsareka daga haramun komai yawanta dan bata da amfani�.
“Amin ya rabbi Babie R, yanzu mizan samu goron albishir?�.
Wata ƴar dariya Rumana tayi daga can, takai dubanta gasu Salima dake barci, sannan tace, “Mi kake buƙata Zumana, kuma yaya?�.
Kwanciyarsa ya gyara yana sauke ajiyar zuciya, yace, “Komi na samu zanyi murna Gwal ɗina�.
Numfashi ta sauke a hankali tare da sumbatar wayar cike da salo.
Karon farko da Rumana tai ma Ahmad abinda baiyi zatoba, dan haka ya tashi zaune sosai cikin mamaki yace, “Babie R!�.
A ɗan tsorace Rumana dake dariya ƙasa-ƙasa tace, “Nayi laifi ko yaya?�.
Dariya yaɗanyi mai sanyi shima daga can, “Laifi kuma Gwal ɗina? Ai abinda ban taɓa zato bane akaimin, ngd da wannan goro sosai�.
Murmushi Rumana tayi har yanajin sautinsa, tace, “Ai kafi ƙarfin haka daga gareni Zumana, wannan ma bashi bane Goron, saika dawo zaka samu goro na musamman�.
A take tsigar jikin Ahmad ta fara tashi, ya marairaice mata murya kamar wani yaro yace, “Da gaske Babie R?�.
Tace, “Insha ALLAHU Sweet Yayana, farin cikina, mai hana kukana zuba�.
Gaba ɗaya Rumana ta gama cakar da Ahmad, ji yake tamkar ya rufe ido ya buɗe ya ganshi a gabanta, jininsa sai wani gudu yake da sauri, hakama gashin jikinsa dukya mimmiƙe, sai yake ganin kamar ana ƙara mata wayone kullum.
Kasa jurewa yay ya yanke wayar kafin ya tafka abin kunya, yay luf akwance tamkar wanda akaima bugun tsiya.
Daga Rumana kuwa murmushi taitayi, dukda itama tana masifar jin kewarsa, ta shafa cikinta tana maijin ƙaunarsa da ɗokin zuwansa duniya idan ALLAH ya ƙaddara hakan.
________________________________
Æangaren Samina kuwa a yanzu babu abinda ya tsayama rayuwarsu a rai ita da su Mama Gaje kamar cikin Umm-Ruman, da yake yanzu Ahmad kan barta taje gidansu lokaci-lokaci mama gaje jitake kamar ta gatsi Rumana da haÆ™ori idan taje, fahimtar hakan da Ammi tayi ne ya sakata kuma dagewa Rumana da addu'a, dan ranar cikin dare fitsari ya fiddo Khadija Æ™anwar Rumana sai taji Mama gaje nata kiran sunan Rumana a tsohon daren nan, lallaÉ“awa tai ta leÆ™a ta jikin Window mama gaje, dayake a kwai É—an haske khadija tai ido biyu da Mama Gaje na busa wani abu a hannunta tana kiran sunan Rumana, hankalin khadija yay masifar tashi, kasa haÆ™uri tai saida ta bugama Amminsu É—aki a hankali, ALLAH yasa bata da nauyin barci ta tashi ta buÉ—e mata, harta farama Khadija faÉ—a akan hakan da tayi, babba da ita tana abun yara mike faruwa.
Khadija tai ƙasa da murya tana sanarma Ammi abinda ta gani, fitowa tai itama jikinta har rawa yake ta leƙa Window mama gajen, a lokacin ma sunan Rumana dana Ahmad ɗin take kira tana sheƙa abun hannunta a ƙasa saikace mai shiƙar hatsi.
Wannan Abu yay masifar tada hankalin Ammi, a wannan daren kam batai barciba daga ita har Khadija...............âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»: https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(34)*
...............A lokacin da mama Gaje ke wancan shaiɗanci Umm-Ruman na kan sallaya tana karatun Qur'an, ta idar da nafilfilinta tamkar yanda ta saba a kowane dare idan har ALLAH ya bata iko, randa kuma takejin nauyin jiki koda ta farka taji bazata iyaba sai taita addu'ointa daga kwance har barci ya sake kwasheta, tama daɗe bata tashi ba a kwanakin nan, saboda yanayin jikinta, amma yau tun kusan sha biyu da rabi sai barcin ya ƙauracema idonta, dole ta miƙe tayo alwala a tsorace ta dawo, shine ta fara gabatar da salla kafin ta ɗauki Al-Qur'ani ta shiga karatu a hankali.
Tabbas taji gittawar abu ta gabanta tamkar iska, sai dai koda ta É—ago ido bataga komaiba, bata kawo komai a rantaba ta cigaba da karatunta kawai.
Tunda Safe sai ga Khadija gidan, yanda ta iske Rumana cikin farin ciki suna karyawa ita dasu Fa'iza ne ya sakata jin sanyi a ranta, bata sanar mata komaiba dasu Salima zasu wuce gidama saita bisu.
Koda ta dawo ta faɗama Ammi Rumana na cikin ƙoshin lafiya sai itama taji sanyi har ranta.
Ta cigaba da mata addu'ar neman kariyar UBANGIJI a koda yaushe.
Randa Rumana tazo gidan kuma saita ƙara bata wasu addu'oi tace ta dage dayi a kullum tana kuma shafe cikinta shima.
Rumana ta amsama Ammi da “To� cikin jin kunya, dan tunda maganar cikin nan ya bayyana Ammi bata taɓa maganarsaba sai yau.
★★★★★★