Sashe 32
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rayuwa a wannan gida a yanzu babu abinda zance kam, dan bazance ina a ƙuntace ba bazance kuma inajin daɗiba.
Sauƙina ɗaya yanzu tunda safe damunyi kari muka gyara ko ina makaranta muke nufa, bayan na saka Uniform nakan saka hijjan dina har ƙasa da niƙaf, ba ruwana da malamanmu, harma wani girma suke bani, hakan kansa ƴan ajinmu suyitamin shaƙiyanci, iyakata dariya kawai, sai ko su Salima dakan taremin.
Idan aka tashi daga can gida su Fa'iza suke wucewa, nikuma na wuto gida nima, nakan tadda su maman Ama a É—aki É—aya zaune suna hira, ko a tsakar gidan wadda na tabbatar bata wuce gulma ba, dama ni tunda na sanar musu zan koma makaranta suka dasa yi dani, nakanji har dariya suke wai tundafa miji ya rainani ai dole ya maidani cikin Æ´ammata, tunda bani da maraba dasu.
Da farko bana fahimtar zancen, amma a hankali saina gane manufarsu, sam ban damuba dan kuwa ni abinda suke nufin ba shine damuwataba, koda zamu shekara goma Yah Ahmad bai nema komai daga gareniba bazan taɓa ɗaukarsa komaiba.
Dan laulayin ciki da kausar ta farane ya kan kawo a zauna anamin shaguɓe a kansa, tunma bana fahimta harsu Fa'iza suka ankarar dani, banji komaiba a raina, sai ma mamakin rashin ya kamata irin nasu maman Ama nake gani, su miye damuwarsu dan yaya Ahmad bai taɓa mu'amulantata a shimfiɗaba to?.
Zanyi ƙokarin mana girki nasa a kula, la'asar nayi zan shirya na wuce islamiyya, daga can muke haɗuwa mu dawo gida da su Salima idan an tashi.
Ko mun dawo kuwa muna É—aki abunmu, idan kinga mun fito kuwa ban É—aki zamuje ko yin abu mai muhimmanci, hakan ya saka su Kausar sake maidani naman cinsu, duk da a hakan kuma suma basubar junansu ba.
Yanzuma likafa ta cigaba har gidan maƙwafta suke zuwa suma suna zuwa nan.
Babu ruwana da kowacce mace bayan gaisuwa.
Lamarin Yah Ahmad kuwa bai cika damuna ba, duk da bawata waya mukeyi da shiba, tundama ya tafi baifi sau uku na taɓa waya da shiba a wayar Yah Mudanseer.
Duk abinda na buƙata Yah Mudan na ƙoƙarin kare mani mutunci ya saya mani, idan kuma yafi karfinsa zai sayo dai-dai ƙarfinsa.
Nima bamma faɗar wanda yafi ƙarfin nasa sam.
Zuwan Ayyah gidan biyu dan taga yanda muke, hakama Yaya Maryam da yaya Sakina da Raheenatu, suma duk sunzo mani harma da yaya bintu yayar Samina.
Suma duka zuwansu ya sakani farin ciki, duk wanda ya ganni kuma zai shaida hakan a fuskata.
Kullum dai nakanbi mijina da addu'ar fatan alkairi da kariyar UBANGIJI aduk inda ya tsinci kansa, ALLAH kuma ya azurtashi da halalinsa komai kankantarsa, ya tsaresa daga haramun komai yawanta da ribar da zaici a cikinta.
A farkon tafiyarsa naji kewarsa, amma zuwa yanzu sam babu hakan a raina.............âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ» *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(19)*
..............Tun su baba na saka ran dawowar Ahmad a kusa har abin ya fara basu tsoro, dan kuwa gashi ya shiga wata na huÉ—u da tafiya.
Wata ranar alhamis Ahmad É—in ya shiga wani shago na masu sai da yari, saboda kiran da mai shagon yay masa zai wanke masa takalmi, dan yanzu ya gama sanin gari ba tare suke yawo da Nura ba, kowa yana fita neman nasane, da yamma su haÉ—u a inda suke zama, zuwa dare su wuce wajen gadinsu.
Tunda Ahmad ya zauna wanke takalmi mai shago ke binsa da kallon ƙurilla, tun Ahmad bai fahimta ba harya fahimci kallon da mai shagon ke binsa dashi.
Ɗan ɓata fyska yay, hakan yasa mai shagon yin murmushi, yace, “Na dameka da kallo ko? kayi haƙuri, mamaki nike kamarka fine Boy da wannan sana'ar�.
Ahmad dai baice komai sai murmushin yake da yay, harya kammala ya tattare kayansa zai wuce mai shago ya mika masa ɗari biyu yana faɗin, “Inda zaka yarda dana koya maka wannan sana'ar tamu ta yari?�.
Shiru Ahmad yay yana kallonsa cikin nazari,
Mai shago ya sake cewa, “Karka zurfafa tunani ƙanina, haka kawai haɗuwar jini ta sakani maka wannan maganar duk da kuwa yauce rana ta farko dana fara ganinka, amma dai kamin kamanni da bakatsinen barume hakanne ya sakamin ƙaunarka ta musamman, idan har ka aminta zakayi na baka dama ka samo jarinka kazo insha ALLAHU zan taimakeka�.
Kai kawai Ahmad ya jinjina ya fita bayan ya amshi kuÉ—insa.
Koda ya koma ya sanarma Nura sai yay murna, yakuma bashi ƙwarin gwiwar karɓar tayin Alhajin, dan acewarsa wata damace dasu basu samuba tazo masa dukda bai jima da zuwa garinba kuwa. Amma maganar jari ya jira wanda sukema gadi ya biyasu sai yayi amfani da kuɗin.
Ahmad yaji daÉ—in shawarar Nura, dan haka ya aminta sosai, washe gari yaje ya sanarma Alhajinnan komai, Alhaji ya amsa da babu komai shidai yana jiransa.
Kwanaki goma dayin haka suka jira a basu albashi shiru, har haƙurinsu ya ƙare sukaima mai wajen magana, amma ƙiri da muzu ya hanasu yama yi musu korar kare.
Wannan abu ya saka su Ahmad a takaici, harya hanasu talla a wannan ranar sukai yinin baƙin ciki.
Da abokansu suka dawo daga tasu sabgarsu suma sai suka sanar musu, suma ransu ya ɓaci, nanne wani ke basu shawarr idan zasu iya aikin sauke kaya suzo suje, shi mutumin kullun yake biya adadin kuɗin aikin da kayi.
Da farko Ahmad ya musa, amma da Nura ya lallashesa saiya yarda washe gari sukaje.
Wajene kamar kamfani, ana kawo kaya sukuma za suke jigilar saukewa daga motar zuwa store. A sati ana sauke kayan sau biyar ne.
Duk da wahalar dake cikin aikin haka Ahmad ya dage, bayan sun kammala na ranar kuwa aka biyasu haƙinsu, sunsha ciwon jiki saboda rashin sabo, dan daƙyar sukai barci ranar, amma daɗin kudin da aka biyasu ya saka washe gari suka sake komawa.
A hankali sai gasu sun zama Æ´an gida, dan kuwa harma sun saba komai anayi dasu na harkar dako a ma'aikatar.
Duk kuÉ—in da suka samu Ahmad kan kai nashine wajen Alhajin nan yana tara masa, a randa suka cika sati na huÉ—une kuma sai kawai ogan wajen ya basu sanarwar duk wanda yazo gobe yaga sunansa an kafe to karya sake zuwa aiki, an koresa kenan
Hantar cikin su Ahmad ta É—uri ruwa, dan kuwa suna samun alkairi a wajen babu laifi.
Washe gari duk a cikin damuwa sukazo, sai yazam gaba ɗaya waɗanda aka cire hausawan ne, kukane kawai Ahmad baiyiba, suna shirin tafiyane kuma matar mai gidan ta dakatar da Ahmad, acewarta wanan ƙyaƙyƙyawan babu inda zaije, dole ogan ya maida sunan Ahmad kuwa.
Duk da yaji dadi ya nuna damuwarsa na rashin Nura, haka ya cigaba da aikin har tsawon sati huÉ—u sannan ya bari saboda yaga dai Alhmdllh yaÉ—an tara wani abu da zai ishesa jari.
Lokacin da zai wucene sai matar ogan ta nuna rashin jin daÉ—inta, hakan yasa tai masa tayin gadi a gidansu, zasu kuma bashi É—akin mai gadi ya zauna.
Nanma bai bata amsaba sai da yazo ya shawarci Nura, Nura kuwa ya bashi kwarin gwiwa akan hakan.
Ahmad bai amsa zaiyiba sai da ya koma wajen Alhaji aka fasa asusun kudinsa na dako da ya tara Alhaji ya haÉ—a masa kwabar Æ´an kunne ta hannu, aka zuba kaya dai-dai kuÉ—insa sannan, ya bashi tare da sanar masa dabaru akan sana'ar.
Daganan kuma ya koma ga ogansa ya sanarma matar zaiyi gadin, amma zaike zuwa sana'arsa da rana.
Babu musu suka amince, a cewarsu aiba zaman gidanma sukeba da ranar.
Tundaga wannan ranar rayuwa ta sake sauyama Ahmad, dan kuwa a cikin watannan gaba ɗaya saiya cinyesa a yawon tallar ƴan kunne da gadi, koda ƙarshen wata yay yaga yaɗan farfado sai ya fara tunanin zuwa gida, lokacin yanada wata shida cif a garin porthercout.
Babama har yayi fushi da rashin zuwansa ya haƙura yabar masa magaba.
Tun daga randa yay aniyar zuwa gida yaÉ—an fara sayen tsaraba yana ajiyewa wadda zai fuskanci gida da ita, haka kawai kuma sai yakejin É—okin ganin Umm-Rumanan sa.
_________________________________