Sashe 89
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwanansu Ma'aruff uku a asibiti mummunan al'amari ya sake zuwa garesu, dan kuwa dai ƴamfashin da baban mufida yasa sukazo suka ƙwace komai nasu Momin, shima sun ƙwace komai daya amsa saboda yaƙi biyansu kamar yanda yay musu alƙawari, shinefa suka bishi har hanyar birnin ikkon daya fece wato legas, suka ƙwace komai sannan suka saka tirela tabi takan motar da suke ciki.
Babu wanda ya shura kaf ɗinsu, Baban mufida, mamanta, ƙannenta mata biyu da namijin daya fidda video ɗinan nasu Samina, sai Mufida da Afrah.
Wannan tashin hankalin gawarwaki da Momin ma'aruff ta gani na ahalin ɗan uwanta ya saka jininta ya sake ƙololuwar hawar da ɓarin jikinta ya dakata da aiki.
Saiga Ma'aruff na kuka rurus tamkar wani mace, ƴar ɗiyar ƙwaya ɗaya daya haifa a duniya ya ƙwallafama rai ta tafi ta barshi, ya tuna sanda Samina ke roƙonsa akan karsu zubar mata da ciki amma sukaƙi saurarenta, ya tuna ƴammatan daya saka aka zubarma ciki duk dan gudun karya haifi ɗan shege.
Kuka yake tamkar ransa zai fita, Adam yana lallashinsa, amma ina bama yajin wannan lallashin, sambatu kawai yake da fallasa sirrin abubuwan daya aikata a rayuwarsa ta baya lokacin kudi nakai masa, ga ƙyau, ga lokaci, ga ƙuruciya, ga dama duk shi kaɗai.
Ko a mafarkinsa bai taɓa tunanin riskar irin wannan ranarba, kai kodama kwatankwacinta, gani yake tunda ALLAH ya basu bazasu taɓa zuwa ƙasaba har gaban abadan, komai zai cigaba da zama bazasu rasaba.
★★★★�
Haka rayuwa taci gaba da tafiya Ma'aruff da momi suka cigaba da jinya, tun suna asibiti ana kula dasu har aka tattarasu aka maida gidan, dan Adam É—inma dake taimakonsu yaji nauyin yamasa yawa dan haka ya sahilema kansa.
Basu da komai sai gidan dasu Momi suke ciki, anan suka cigaba da zama cikin yanayin rayuwa mai tsanani, ƴan aikin gidan duk sun gudu, matsin rayuwa da abinda Ma'aruff ya shukama ƴaƴan wasu ALLAH ya jarabci ƙannensa suma da tsintar kansu a wani mummunan hali, dan kuwa ƙiri da muzu sun zama karuwan cikin gida, saima sun fitane zasu samo musu na abinci, lokacin da Ma'aruff ya fahimci halin da ƙannensa suke ciki yayi baƙinciki mai tsanani, yayi kuka yayi nadama mai yawa akan lalata rayuwar ƴaƴan jama'a da yayi, yakuma tabbatar da ita wannan rayuwar idan ka cutar da wani yanzu tun a duniya ake fara ganin sakamako bama sai an mutuba.
Haka suka cigaba da rayuwa komai na ƙara lalacewa da taɓarɓarewa har tsahon waɗanan shekaru, duk wanda yasan Ma'aruff a yanzu ya gansa bazai yarda shineba, yayi baƙi ainun, ga cikinsa yawani zama ƙato, haka zakaga wani lokacin yayi wata mahaukaciyar kumbura tamkar za'a taɓashi ya fashe, wani lokacin kuma sai kaga yaɗan sauka, lamarin abin tausayi da matuƙar tashin hankali.
Itama dai Momi tanata fama, da kuma ALLAH ya kawo iyakar abin a wani daren lahadi ta amsa kiran UBANGIJIN al'arshi.
Su Ma'aruff sunsha kuka sosai, har shima jikinsa yaso ruÉ—ewa.
Wannan mutuwarce ta girgiza ƙannensa sukace aure zasuyi, ALLAH kuma ya taimakesu suka samu mazan auren a hannu, duk da basu kai yanda sukai fataba, dan inda a dacan bayanema sukazo sukace suna sonsu tabbas zamasu iya cewa zasu halakasu, dan ko ƴan aikin gidansu basu kaiba.
Amma halin rayuwa yau sai gasu matsayin mazan aurensu, haka aka ɗaura auren babu wani shagalin biki sam, aka mimmiƙasu ɗakunansu tamakar auren dole.
Suka shiga gidan auren kuma kowacce tai gamo da sabuwar rayuwa mai ban tsoro, tsangwamar dangin miji data kishiyoyi, harma da rayuwar da ba'ai sabo da itaba🤦ðŸ»â€â™€ï¸?.
A yanzu haka dai Ma'aruff shi kaɗaine a gidansu tamkar wani maye, ga ciwo ga kaɗaici, ga rashin abinci, wani lokacinma sai ya fita ya barato abinda zaici, sai kuma maƙwaftan da sukaga ALLAH suka tausaya masa suka kawo masa saura idan sun rage dan karsu zubar.
Haka zai amsa ya cinye tamkar wani maye, wanu lokacinma yanaci yana kuka.
Duk yawan abokansa baya ganin kowa, duk yawan ƴammatansa baya ganin kowa, ma'aikatan da ke ƙarƙashinsa baya ganin kowa, danginsu na wajen uwa dana uba da abaya suke nane dasu yanzu baya ganin kowa.
Yanzu ya sake tabbatar da lallai al'ummar wannan Æ™arnin dukiya suke mutuntawa da darajawa ba É—an adama É—an uwansuba, idan kanada dukiya zaka taka kowa ya taku, hakama idan kanada mulki, amma daga lokacin da akace kaiba kowan kowa bane zance kuma ya É“aci kenan, kowanma mantawa yake dakai a sha'aninsa🤦ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ˜?.
“Ya rabbi kasa mufi Æ™arfin zukatanmu, ka rabamu da mummunar Æ™addara, ka yafe mana kurakuranmu, ka saka duniya a tafin hannunmu karka sakata a zukatanmuðŸ˜ðŸ˜ðŸ™ðŸ»â€?.
_________________________________
Kowa yabar gida gida ya barsa, wannan itace kalmar da Ahmad ya ayyana yayinda yake zuƙar iskar ƙasarsa ta Najeriya abar alfaharinsa, ƙasar da bashi da kamarta duk duniya, yana son ƙasarsa, yana kuma burin ganin ya dawo rayuwa a cikinta.
Ya shafa bayan Abu-Turab dake kwance a kafaɗarsa yana barci, tare da sake damƙe hannun Haysam dake cikin nasa.
Umm-Ruman da Zainab na biye dashi a baya, sai Abu-Talib da shima yake tare da Zainab É—in.
Kowa yasan da dawowarsu a wannan rana, sai dai gudun karsu wahal da kansu wajen zuwa tarbarsune ya saka Ahmad yin gum da bakinsa bai faÉ—i ainahin lokacin da zasu sauka ba, Mudanseer da Abubakar ne kawai suka sani, shima Abu É—in yazo gidane saboda dawowar su Ahmad É—in, amma har yanzu yana porthercout abinsa, zamu ma iya cewa shikam yazama É—an can.
Rumana ce ta fara hango su Mudanseer dake ta kalle-kallen neman inda zasu hangosu, duk da sun canja mata matuƙa dan dukansu sun sake girma da ƙiba, ga gayu irin na samarin zamani, tai murmushi tana faɗin, “Abu-Haysam ai gasu Yah Mudan can ma�.
Inda ta nuna ya kalla shi da Zainab, aiko suma sai idonsu akan su Abu É—in waÉ—anda sufa har yanzu basu gansuba sam.
Zainab ce ta gwargwaɗama Abu-Talib magana a kunnensa, dan haka ya ƙirƙira da gudunsa zuwa gasu Mudan.
Ahmad da baisan abinda Zee ta faɗama Abu-Talib ba ya shiga ƙwala masa kira, amma sam yaron nan ko juyowa yaƙi yayi, sai ca yake “Abbu ka jirani ina zuwa�.
Rumana ta dafe kanta da faɗin, “Ni Umm-Ruman! Rabbi ka shirya Abu-Talib, yaro kamar ana kaɗashi da ruwan hanji?�.
Zainab dake dariya tace, “Nicefa na aikesa.......�
Bata gama rufe bakiba Abu-Talib ya isa inda su Mudan suke.
Ji kawai Mudan yay an rungume masa ƙafafu ana faɗin, “Yauwa na Aunty Zee na kama mikishi har kizo�.
Da sauri Mudan da Abu suka kallesa, dan yayi maganarne da larabci, sunan Zainab da ya ambata kawai sukaji su dai.
Ɗunbin mamaki ya kamasu, saboda kama da yaron yakeyi da su, Mudan ya kama hannun Abu-Talib ɗin, “Yaro daga ina?�.
Abu-Talib da dama dai yanajin hausa, duk da dai bazata kai kamar ace ya tashi cikin ƙasarsa da ake yaren a koda yaushe ba, ya ƙurama Mudan idanu saboda ganinsa tamkar Abbunsa.
Hakan yasa Mudan duƙawa gabansa ya daidaita tsahonsu, Abu-Talib ya kai hannu ya shafa fuskar Mudan yana faɗin, “Lah Aunty Zee zo kiga Abbu biyu.....�
Kafin Mudan ya samu ta cewa da lamarin Abu-Talib Abubakar yace, “Kai Yah Mudanseer, kodai yaron Yah Ahmad ne.....?
Shima bai samu amsa ba, saboda kwace hannu da Abu-Talib ɗin yayi daga Mudan ya juya da gudu yana ambatar, “Ummie kema zo kiga Abbu biyu�.
Dariya Zainab ta ƙyalƙyale da shi, yayinda Ahmad yake murmushi saboda jin shirmen Abu-Talib, ya sake kai dubansa gasu Abu da suma yanzu nan idanunsu suka sauka akan Yayan nasu da Ahalinsa.
Ai nan take bakunansu suka washe, suka nufosu cikin matuƙar ɗoki, nan take suka kaure da matuƙar murnan ganin juna.
Mudan dake dariya yana basu labarin abinda Abu-Talib yaje yay musu ya kamo hannun Haysam da shima dai kallonsu kawai yakeyi, shi da yake yayi É—an wayo dai yasan ba Abbunsu bane ya zama uku kamar yanda Abu-Talib ya koma faÉ—a yanzu saboda sake kallon Abubakar da yayi yaga shima dai kamarsa É—aya da Abbun nasu.
Abu ya amshi Abu-Turab dake a kafaÉ—ar Ahmad yana barci suna dariyar shirmen Abu-Talib É—in.
Basu wani ɓata lokaciba suka rankaya ga motar da sukazo da ita, shi dai Ahmad bai tambayi ina suka samo motaba, amma a ransa yana mamaki kam, baya ya shiga shi da Rumana da Zainab, Mudan ya zauna a mazaunin driver tare da Haysam a cinyarsa tamkar zasuyi tuƙin tare ne, Abu-Turab kam da har yanzu ke barcinsa yana tare da Abu.
Abu-Talib dake baya jikin Zainab ya tubure shima bazai zauna a baya ba sai an sakashi inda aka saka Haysam sunyi tuƙin tare, Zainab nata lallaɓashi amma yaƙi sai turje-turje yake yana bibbige Rumana.
Tun suna masa dariya da cewar yay haƙuri shima zaiyi bayan Haysam yayi tunda shine yaya amma yaƙi, Rumana ta daina tat dariyar ta zuba masa harara tare da daka masa tsawa.
Babu shiri ya nutsu kuwa yana mannewa jikin Zainab, Rumana tai tsaki tana ɗauke kanta da faɗin, “Wlhy ka cigaba dan jikinka ne zai tsami�.
Abubakar ne yay magana Abu-Talib ya dawo wajensa, shi kuma ya miƙa musu Abu-Turab tunda barci yakeyi, dan da idonsa biyuma ba yarda zaiyiba shi ɗinnan da shegen rashin yarda da mutane.
Hakan da akayine ya kawo zaman lafiya, Ahmad yace, “ALLAH dai ya shiryaka Abu-Talib, ko ina saika nuna hali�.
Abu-Talib yace, “Abbu aito Na shiryu, kuma ka tambayi Aunty Zee nayi addu'a da mukaje makkah�.
Dariya su Mudan suka sanya harda Zee, Rumana dai banza tai da su ita da Ahmad, dan ita bama jin daÉ—in jikinta takeba, tana dauriyane kawai.
Sun isa gida inda suka samu ƙyaƙyƙyawar tarba ta musamman, dan motarsu na tsayawa Abu ya shige gida ɗauke da Abu-Talib ya gwargwaɗa musu sun iso.
Take gidan ya kaure da murna, wasu kasa haƙuri sukai sukayo waje, dan su yaya Maryam duk suna gidan sunzo tarbarsu, duk da basu san taka maimai lokacin isowar tasuba.
Tuni gidan ya rikice, babu maijin zancen wani, kowa na mamakin canjawar kowa, musamman ma Ahmad da yazam babban mutum da ita kanta Umm-Ruman, Zainab kam sai tsiya suke mata wai aure takeso shiyyasa ta zangame da tsaho.
Saboda zafin da akeyine Ahmad yace ma Ayyah a saka musu tabarma a waje kawai, hakan kuwa akayi.............âœðŸ?