Sashe 40
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita Rumana ko bakin gadon ta zauna tana sauke numfashi a hankali daɗan murmushi, yanzu kam ta yarda Yaya Ahmad natane bana yaya Samina ba kamar yanda kowa ke faɗa a baya, abinda bata taɓa kawowa ba koda a mafarkinta, ALLAH kenan, mai tsara yanda yaso, ga kuma wanda yaso.
Miƙewa tai ta ɗora ruwan zafi a risho danta samu tai wanka, bata fitoba saida ta juyo a botiki, matan gidan nata ƙoƙarin ɗora sanwar rana, batace da kowa komaiba ta shige bayi.
Sai da ta fitone maman Ama ke tambayarta wai ko zataje gidan bikine?.
Murmushi Rumana tayi dan tasan tambayar da biyu ce, sosuke suji ko Yah Ahmad zai iya barinta taje?.
Sai kawai tace, “Mizai hanani zuwa, zan dai jira su Fa'iza suzo mu wuce�.
“A'a, toshi angon bacan ya nufaba da bakibishi kun tafi tare ba?�.
Karon farko Rumana taji zata iya maida murtani, dan haka tace, “Maman Ama mi kikeci na baka na zubane?�.
Shiru kuwa bakin maman Ama ya rufe ruf, suka kalli juna itada Kausar cike da mamakin Rumana, itako batabi takansu ba tai shigewarta É—akinta tana jan tsaki a zuciyarta.
Har tai shirinta bata sake jiyo tarin kowa a cikinsu ba, sai ga sallamar Abu, taji daɗin ganinsa, ya ajiye mata ledar dake hannunsa yana tsokanarta da faɗin, “Wannan ai kece amaryarma ba waccan fanɗararriyarba�.
Dariya Rumana tai masa, “Kai Yaya Abu wace fanɗararriya kuma?�.
“Amaryar gidanmu mana mai kan goba� ya faɗa yana miƙa mata ledan hannunsa, “Gashi inji Yah Ahmad�.
Amsa tai tana godiya, ga ƙamshi dukya cika ɗakin, dagaji kasan kazace.
Abu da ko zama baiba yace, “Bara na fece amaryar Yaya�.
“Yah Abu ina zaka fece, “dan ALLAH kazo muci�.
Dawowa yay da baya yana rage murya kamar zaiyi gulma, “Hajiya takice ke kaɗai, tamu nacan a shago ina faɗa miki a ƙyafe, gara naje kafin Yah Mudan ya handame rabi ya banni da ƙwala idanu�.
Dariya sosai Rumana takeyi, Abu ya fice shima yana tasa.
Zama Rumana ta gyara taci kazarta tai nak tana lumshe idanu, ta ɗora da maltinar da aka sakko mai sanyi kunnuwanta a mimmiƙewa sama, rabonta dacin nama harta manta lokacin, sai taji wani ƙaunar yaya Ahmad na girmama a ranta, sauran ta ajiye gefe tai kwanciyarta a tabarma kamar yanda ya buƙata.
________________________________
A gidan su Ahmad kam bikin dai daga danginsu Æ´an shema babu wani armashi, dan inna marwa ce kawai da iyalanta sai sukazo, sai maza da zasuzo É—aurin aure gobe, dangin mama gaje ne kawai suketa zuwa, waÉ—anda da yawansu kasan da biyune, dan sai habaici suke kala-kala, amma babu wanda ya kulasu hatta da Ammin su Rumana.
Koda Ahmad yazo gidan saida ya shiga har sashen ya gaida Ammin su Rumanan, aiko dangin mama gaje da ƙawayen Samina da ita kanta saminar tamkar zasu cinyesa da kallo, kowa ya gansa yansan hankalinsa a kwance yake, gashi yau shar yake da ƙyallin angwanci na gaske, fuskarsa ta sake yin wasai abin son kallon kowa ba tare da kaso ya gusa daga gareka ba.
Shikam koma kallon basu ishesa ba ya fito zuwa sashensu, dan sashen su iya ya fara shiga dama suka gaisa.
Bayan ya gaisa dasu Gwaggo da Ayyah su Fa'iza sukazo duk suka gaishesa, sai satar kallonsa sukeyi saboda ƙyawun da yay musu, su baba dai duk sun fice wajen nema.
Ɗakin Ayyah ya shiga suka buɗe kayan da yazo dasu aka fiddama kowa tsarabarsa a gidan gwargwadon bajintar da ya nuna ta ƙarfin aljihunsa.
Amma abin birgewa kowa aka bamawa sai murna yake da nuna jin daÉ—insa, sunata jera masa godiya.
Koda ya shiga ɗakin gwaggo ya ajiye mata kuɗi sai cewa tai “Ita Yaya ka batane�.
Kasa haƙuri yay saida ya kalleta, yasan Ayyah ta wuce gaban raini a garesa, kuma duk abinda ya siya musu tare ya sai musu, kuɗinma ya bata itama, amma saiya ɗan ƙarama Gwaggo wani abu matsayinta na mahaifiya, duk da yasan halinta dakamar wahala ta amsa, dan itama Ayyah idan su yaya maryam sukai mata alkairi inhar babu na Gwaggo bata amsa, sai dai idan ta raba musu dai-dai........
“Magana nake maka ka zauna kana kallona�.
Murmushi yayi yana duƙar da kansa, yace, “Eh Gwaggo na bata�.
“To ALLAH ya saka da alkairi, ya ƙara buɗi na alkairi�.
“Amin ya rabbi� ya faɗa cikin jin daɗi sosai.
Daga haka sake dawowa yay wajen abokansa ya basu tasu tsarabar, yaɗan zauna suka taɓa hira bayan sun dawo sallar zuhur, ya jima sosai a wajen suna shan shafta irin tasu ta abokan da suka shaƙu tun ƙuruciya kafin ya tashi shi da Sufyan su nufi shago dan yanason yanka ɗinkin Rumana ya samu kafin dare ya haɗa mata.
Yana aikinsa suna hira da bama juna labarin yaushe gamo...........âœðŸ?
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ‘ðŸ¼: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(23)*
............Kusan ƙarfe biyar na yamma Rumana na bakin rijiya tana ɗibar ruwa Ahmad ya shigo gidan da sallama.
Ita da Kausar dake wanke-wanke a wajen ne suka amsa, maman Ama dake kicin tai zumut ta fito sai kace mai jira dama.
Rumana bata yarda ta kallesa ba tace, “Sannu da dawowa�.
Ahmad da ya ja birki a gabanta ya amsa yana binta da kallo ƙasa-ƙasa, ko damuwa dasu Kausar baiyiba.
Ledar hannunsa Rumana ta miƙa hannu zata amsa, ya riƙe bai bataba, sai ranƙwafowa da yay wajen kunnenta yana magana ƙasa-ƙasa,
“Sai kin kalleni tukkuna ko kuma na ɗauke ki gaban ƴan sa idon nan har ɗaki�.
Babu shiri Rumana ta kallesa cikin zaro idanu da mamakinsa.
Gira É—aya ya É—aga mata yana kashe ido murmushi shimfiÉ—e saman fuskarsa.
Ai da É—an gudu Rumana tabar wajen itama tana murmushi.
Dariya ta bama Ahmad, dan haka yayi kaɗan har haƙoransa na bayyana, “Yarinya idan na ɗaukar miki ruwan nan akwai tara�. ‘Ya faɗa daɗan ƙarfi yanda Umm-Ruman dasu maman Ama da ke hangame da bakuna duk suka iya jinsa�.
Ruwan ya ɗauka ya nufi ƙofar ɗakinsu har sannan baibar murmushinba, yayi kuma tamkar baisan dasu Kausar a tsakar gidanba.
“Sannu barewa� ya faɗa yana ajiye ledar hannunsa idonsa akan Rumana data kawo masa ruwa.
“Yaya barewa kuma?� tai maganar a ɗan shagwaɓa.
Haɗawa yay da hannunta da ruwan ya riƙe yana tsareta da idanunsa masu hasken tsiya, musamman ma yau da yake tare da farin ciki babu sirkin komai a cikinsu, har wani ƙyalli sukeyi, “Eh mana, tunda kin gudo kin barni da waɗancan matan gidan naku masu shegen sa ido�.
Rumana tace, “Yaya sune basu da aikinyi ai, ni basa gabana balle halinsu�.
“Da kyau Babyna haka nake sonki, kizama maiyin rayuwa dan kanki badan wani shashasha ba, ashe dai kema A ce�.
Kauda kai Rumana tai gefe tana dariya, shi ba'ace masa A ba sai ita.
Hannun nata da ruwan ya haÉ—a yakai bakinsa, sai da yasha ruwan sosai ya janye yana sauke numfashi.
Tausayinsa ya kama Rumana, dan ta lura dama ƙishin yakeji, kofin ta ajiye ƙasa ta juya zata fita yace, “Zo mana�.
Dawowa tai da baya, zata durƙusa gabansa ya riƙota ya zaunar kusa dashi.
“Yaya jikin naki?�.
Ƙasa tai da kanta tana murmushi da wasa da yatsun hannunta, “Yaya babu wata damuwa, komai Alhmdllh�.
“Da gaske?�. ‘Yay maganar ƙasa-ƙasa kamar mai raɗa�.
Yanda yayin sai da tsigar jikin Rumana ya tashi kuwa, ta É—aga masa kanta kawai dan ta kasa magana.
Hancinta yaja kaɗan yana faɗin, “Ashe matar tawa ba ragguwa bace�.
Yanda yay maganarne da jan hancin nata ya saka Umm-Ruman ƙyalƙyalewa da dariya tana rufe fuska. Shima murmushi yayi, dan sosai yakeson ya ganta cikin farinciki, baya ƙaunar ganinta a takuren nan sam......
Ita ko yanda yau ya sake mata sai takejinta daban, tanaji a ranta ashe itama dai mace ce, ba kamar yanda su maman Ama ke nuna mata sun fita ba........
Ganin tayi shiru Ahmad ya kamo hannunta yana faɗin, “Tunanin mi kuma?�.
“Ba komai Yaya, dama cazan miza'a dafa�.
“Babie R waya faɗa miki amarya mai martaba irinki na girki a wannan ranar? Ai sai kinyi sati kina hutawarki, hidimata kawai zakikeyi�.
“Babie R� ta maimaita sunan a zuciyarta, sai kuma tai guntun murmushi, shima Ahmad dake kallonta murmushi yayi yana lumshe idanu.
A waje kuwa tunda su Rumana suka shige Kausar data rakasu da muguwar harara tace,
“Hum sabon sallo wai tusar liman bayan sallame salla�.
tai maganar cikin hura hanci.
Maman Ama ta tare numfashinta da faɗin, “Ai wannan ya wuce sabon sallo sai dai bariki, shikuma a neman kuɗin abinda ya ƙaro ilimi kenan?�.
Kausar ta ajiye sosan da take wanke-wanke ta miƙe da ƙyar saboda ciki tana jan tsaki, “bokon za'a nuna mana a yanzu, aiko bazamu ɗauki ƙananun iskanciba, sai dai in gaba zasu ƙara sayi a wani gidan amma ba nanba�.
“Kausar faɗi ki ƙara da wayyo, dan baza'a lalata mana yara ba kuwa da watsewa�.
Su dai kaɗai suke banbamin hassadarsu, Rumana ma batasan sunaiba, tana can cikin sabon shauƙi da yayanta da a yau yazo mata da sabon salon sabuwar rayuwa mai tsafta da riƙe zuciya.
Ahmad kuma bai barta ta sake ko leƙo waje ba har sai da aka kira sallar magriba ne ya fito riƙe da buta, a gaban idonsu yay Alwala, Umm-Ruman ta fito ta amshi butar, koda ya bata saiya matsa ya sumbaci gefen kuncinta na dama yana faɗin, “Saina dawo babie na�.
Duk da kunya ta gama rufe Rumana haka ta daure saboda ganin yanda aka zubo musu idanu, itama cikin sanyin murya tace, “ALLAH ya tsaremin yayana�.
Fita yay yana murmushi, itako ta shige bayi abinta batako kalli sashen su Kausar da suka sake cika da baƙin cikiba.
Koda ta fito kowacce ta shige É—akinta, Rumana tai dariya a zuciyarta da faÉ—in, lallai aiki ya sameku.
★★★★★★
Sai da akai isha'i ya dawo gidan, yazo musu da abinda zasuci, sannu Rumana tai masa, ya amsa yana zama a tabarmar dake shinfiÉ—e yana faÉ—in,
“ALLAH yasa da ruwan zafin wanka a gidan nan?�.
“Eh akwai, a zuba ne?�.
“Eh to barsa naci abinci first�.
Tace, “to�.