Sashe 27
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya abinda kawai aka rubuta kenan a jiki, nai murmushi kawai, a raina nace da mijin Novel ne bazaije ko inaba saina tashi, ya bani abincin da kansa da maganin, ƙilama har wanka zai mini.
Ayyana hakan da nayine ya saka ni tuna yaya Samina, sai nayi saurin faɗin “ALLAH ka ciremin wannan ragon tunanin a raina, dan kuwa suma marubutan suna saka wani abunne kawai dan nishaɗi, wani abun kuma dan ƙara ilimi da gyaran zaman takewar aure, amma ga irinsu yaya Samina nan mai makon su duba abu mai muhimmanci su ɗauka a ciki sai suka ɗaura rayuwarsu bisa mara muhimmancin, na tuna randa naji tana faɗama mama gaje itafa auren irin mijin Novels shine burinta, kuma sai ta cikashi, maimakon naji mama gaje ta kwaɓeta sai cewa tai shi mijin novel ɗin yaya yake ne? Samina!.
Ina jiyosu Yaya Samina na bata labari tiryan-tiryan na wani littafi da take karantawa suna dariya.
Na girgiza kaina kawai ina murmushi, daurewa nai na fita É—auro alwala.
Maman Ama dake jan ruwa a rijiya ta kalleni, sai naga kamar fuskarta babu fara'a, amma sai ban kawo komaiba, sai dai kuma maganar da tayice ta sakani kallonta.
“Oh ni Amarya sai yanzu aka tashi?�.
Murmushi na mata, “Wlhy kuwa Maman Ama bansan barci ya kwasheniba, ashe har anyi sallar la'asar�.
“Ina kuwa zaki sani, daga gyaran ciwo an koma soyayya, ni shiyyasama na fito na baku waje, dan naga kun manta dani a ɗakin. dama su maza idan kana amarya ai jinka suke kamar ƙwai a cokali, sai an fara haihuwa ɗaya biyu sai labari ya canja salo� ta ƙare maganar da ƙyalƙyalewa da dariya tana cigaba da faɗin, “Muma fa duk anmana mafiyin ma wannan tarairayar, shiyyasa da ake muku yanzu sai muga abun kamar maimaici�.
Murmushi kawai na sake iya yi mata, nace, “ALLAH sarki� kawai nai wucewata bayi.
Duk da Maman Ama ta girmeni, kuma rayuwar gidanmu ba irin haka bace, ba kuma wasu ƙawayene daniba bayan su Fa'iza na fahimci alamar jin haushin kulawar da Yah Ahmad ya nuna a kaina cikin maganar maman Ama, sai kuma yanzune zuciyata ta sake gane yawan tsogumi da maman Ama keyi akan amaryar gidan, dan taga mijinta na bata kulawa, to ALLAH ya ƙyauta, ashe shiyyasa yaya Ahmad yaymin gargaɗi ɗazun.
A bayin ma nayo alwala ta dankar na tsaya wajen nazo na gittata tana É—ibar ruwa da yin wakar barmani choge.
Wuceta nai kamarma na manta da ita a wajen na koma É—aki.
Koda na idar da salla duk yanda yace nayi haka nayi, bayan nasha maganin na gyara É—akin sosai dan É—azun bawani gyara mai kyau nai masaba saboda yah Ahmad, turaren wuta na tsinke na kunna a É—akin, na É—iba ruwa naje waje nai wanke-wanke.
Ina cikin yine Amaryarmu ta fito rakkiyar mijinta da alama fita zaiyi, sunyi gayunsu abin sha'awa, har soro ta rakashi sannan ta dawo.
Inda nake ta nufo, hakan yasa nai mata murmushi, ba wata babba bace itama, da alama dai irin sakin wawan nanne, baka daÉ—e da auren farkoba a sakeka.
Ta zauna saman rijiyar tana faɗin, “Kuyi haƙuri bamuyi gaisuwa da kowaba a gidannan irinta sanayya�.
Cikin faɗaɗa murmushi nace, “Ayya ai babu komai, keda kikazo jiya da dare, ai ya kamata amiki uziri�.
Sosai tai dariya, sannan muka gaisa, tace, “Ni sunana Kausar, kefa?�.
Nace, “Kausar suna mai daɗi, ni kuma Umm-Rumana�.
“Woow Nice name� ta faɗa cike da iyayi.
Ni dariyama ta bani, dan haka na dara kaɗan, sai ga Maman Ama dake wanka ta fito tsilim tana cewa, “Mi ake tattaunawa haka amaren gidanmu?�.
Mu duka kallonta mukayi muna cigaba da dariyarmu, ni dai bata samu amsa a wajena ba, sai Kausar ce ta bata amsar.
Yanda Maman Ama ta nuna son Kausar sai abin ya bani amamaki, wato dai matarnan kwararriyar ƴar barikice, koda ta shiga ɗaki kayan ƙwalliyar waje ta ɗebo ta dawo dasu, ta zauna a kujera ƴar tsugguno, a haka aka cigaba da hira, wadda su biyune keyi, iyakata dariya kawai, saboda firar ta koma akan abinda yafi ƙarfin girma na ne.
Har Kausar na fadin miyasa ni banson cewa komai?.
Nanma dariyar kawai nayi, sai maman Ama ke cewa “Ai indai amaryace haka take, inaga batason bamu nata sirrin�.
Nace, “Maman Ama ni wane sirri gareni, ai sai dai ku manyan yayye�.
Da haka na miƙe ina share ruwan wajen, kausar tai dariya tana bani amsa da cewar, “Kema kin shiga layin manyan ai tunda har aka kawoki ɗakin miji�.
Maman Ama tai saurin cafe zancen “Kema dai ƙya faɗa Kausar, koda yake itafa ƴar gatace, angon nata rainonta yakeyi har yanzu, kusan sati uku kenan da aure kuma�
Kausar tace, “Tab, dama har a wannan zamanin akwai waliyan maza irin waɗannan da suka rage? Ballema saurayi da kamar ji suke su ƙwata tun a waje?�.
“Aiko dai gashi an samu a gidanmu kausar, nima dai ina jinjina ƙoƙarinsa, mu ƴan zamanin shekaru kusan takwas ma ba'a ɗaga mana ƙafaba balle na yanzun?, randa aka kawoni gidan da muka fara zama ALLAH tun farkon dare baban Ahmad yana gida, kamar jira yake ƴan kawoni su wuce ya hau sassafata�.
Dariya suka kwashe da ita, ni dai na É—auki ruwan wankana na nufi banÉ—aki ba tare dana ce dasu uffanba.
Ina jiyosu suna cigaba da hirarsu wadda ni kunyama take sani dukda bana a kusa dasu, dan Maman Ama tiryan-tiryan take zayyanoma Kausar daren farkonta, itama tana faÉ—a mata nata suna kwasar dariya.
A haka nazo na shige É—akina ina É—ingisa kafata mai ciwo.
Ban sake fitaba duk da ina cigaba da jiyo hirar tasu kuwa, wadda naga tayi zurfi sosai dan har maman Ama tafara kiran ta shiga É—ari lokaci yaja bata dora abincin dare ba.
Kausar take cemata “Kai dama zakiyi abinci kika biyemin, tashi ki ɗora kam gaskiya dan mu saimun gama cin amarci, Amarya dai tunda ta shige tai bulum a ɗaki�.
Dariyar maman Ama na jiyo tana bata amsa da “Ai ƙyaga da yawa indai amarya ce, sam bata gajiya da ƙumshe kanta a ɗaki kamar wata maijego�.
“Zata barine, har yanzu da sauranta ne ai� cewar Kausar.
Ni dai ko tari banyiba balle susan yaya nake.
______________________________
Æangaren Samina kuwa a hankali Ma'aruff ya fara cin galaba a kanta, yanzu kam babu fashi duk randa yazo hira wajenta saiya moreta da Romance, tun tanajin tsoro har itama idonta ya fara bushewa saboda jin daÉ—in hakan da takeyi, dan zuciyarta ta yarda da Ma'aruff É—ari bisa É—ari akan bazai cuta mata ba, a ganinta tunda aure zasuyi kuma ai babu wani abu, da yaje yayi da wata kamar yanda ya faÉ—a gara yayi da ita tunda kowa yasan akwai maganar aure a kansu.
Kuɗi kuwa da sayayya ya kara haukacewa da yi mata, hakan ya ƙara saka izza da dagawa a zuciyar mama gaje da Saminar kanta, kullum cikin yima Ammin su Rumana da su Ayyah habaici ake, haka zasuyita ciye-ciyen kayan daɗi gaban su Ammin Rumana, amma ko guntu ba'ai musu tayi.
Duk abinda ke faruwa baba Yusha'u ya sani, ya taɓa ma Samina faɗa sau ɗaya akan shiga motar Ma'aruff, amma sai malam Rabi'u mahaifinsu yace karya ƙara ya sakama Samina da uwarta ido kawai. Saboda a randa yay maganar tujara sosai Mama gaje ta zubar a gidan, har su malam ɗin sai da ta zaga babu kunya babu jin tsoron ALLAH.
Komai kuwa a kunnen Ahmad dake gidan yazo gaida su Ayyah ya faru, ƙala bai ceba akan zancen, daga ƙarshema ya baro gidan kawai.
Zuwa yanzu takai karatun Samina ya fara walagigi, dan bata da burin daya wuce Ma'aruff yazo ya É—auketa a mota su more rayuwarsu da shan minti, hakan yafiye mata zaman aji muhimmanci.
Kowa ya kawo ido ya zira mata, yayarta Bintu da iya kishiyar kakarta Inna mari ne kawai ke faɗama Saminar gaskiya, sai dai sam batama saurarensu, saboda a yanzu duk mai faɗa mata gaskiyar kallonsa take maƙiyinta, mai baƙinciki da cigabanta kai tsaye.
Gefe kuma zugar su Nafy akan haduwar Ma'aruff na sake tunzurata da zuzutata a Æ™aunarsa.............âœðŸ?
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(17)*
..............Harna fito alwalar magriba basu tashi a wannan hira ba, dan maman Ama ma tana kicin ne tana girkin dare.
Ni dai nai alwalata na shige ɗaki ina tsokanar Amatullah dake barbazamin duwatsu a ƙofar ɗaki tana wasa.
Basu tashi ba sai gab da isha'i, shima mijin kausar ne ya shigo, sai lokacin naji wai tana fadin ta shafa'a batai sallar magriba ba.
Ni dariyama ta bani, shiyyasa naÉ—an murmusa ina cigaba da azkar É—ina.
Yah Ahmad bai dawo gidanba sai goman dare, na tashi daga kwanciyar da nai ina amsa masa sallamar sa, ledar hannunsa ya ajiye idonsa a kaina.
“Yaya jikin?�
Ya faɗa murya ƙasa-ƙasa.
Nace, “Alhmdllh, ya mutan gidan?�.
Shiru yay bai amsaba, harma na fidda rai dan na miƙe kawo masa ruwa sai na tsinkayo muryarsa yana fadin, “Lafiyarsu lau, suna gaisheki�.
Murmushi kawai nayi naÉ—an rissina na bashi ruwan dana É—ebo.
Amsa yay idonsa akan ƙafata da nake ɗingisawa, sai da yasha ruwanne sannan yace, “Ki duba ledan nan akwai magani saiki sake sha, insha ALLAH zai saki gaba ɗaya�.
Kaina na jinjina masa ina godiya, na tambayesa abinci yace ya ƙoshi, abincin da yaci ɗazun ya tsare masa ciki.
Shiru nai ban sake cewa komaiba, inason masa magana ko zaiyi wanka nima na gwada na ƴan gayu amma inajin tsoro, hakan yasa nai ɓan da bakina har muka kwanta.
_________________________