Sashe 34
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe kusan huɗu su Ahmad suka iso cikin garin kano, ya jigatu sosai saboda tafiyar dare sukayo, tun a tasha sukai sallama da Nura da shima yazo ganin gida, ya loda kayansa a napep ɗin da yay shata suka nufi gida.
Ƴammatane danƙam da ƙofar gidansu, ga galla-gallan motoci sun jeru domin kwasarsu zuwa wajen kamu.
Mai napep ya samu ɗan wajen maƙalewa yay fakin.
Kallo É—aya Ahmad yayma motocin ya É—auke kai, dan koba a faÉ—a masaba dai yasan Æ´an bikine.
Yana fitowa idon Mudan dake ɗinki a shago ya sauka kansa, cikin matuƙar mamaki ya fito, dan babu wanda yasan da dawowar Ahmad ɗin sai baba.
“Yah Ahmad!� Abu ya faɗa da ƙarfi shima tare da sakin butar da ya ɗeboma Mudan ruwa daga cikin gida, sheƙawa yay da gudu ya koma dan kai rahoto.
Kafin kace mi yara sun zagaye Ahmad anata murnar ganinsa suna kwasar kaya zuwa cikin gida, hakan ne ya sakashi farin ciki, inda kuma hankalin ƙawayen Samina ya dawo kansa, dan kuwa su Nafy tuni sun fara rattafo labari akan da shine zai auri Samina ai.
Da yawansu ƙyawunsa ya ɗau hankalinsu, sai dai sunce rashin ƴan canji ya kwafsa masa.
Ahmad da baisan mi sukeba tuni ya nufi cikin gida riƙe da hannun Mudan suna dariyar tsokanar da mudan din ke masa akan yayo ƙiba kamar ba shiba.
A ƙofar soro sukai karo da Samina da taci ado cikin wani arnen farin les, ƙawayensu kusan biyar na tare da ita, da alama dai zasu fita ne domin a kaisu wajen kamun.
Kallo ɗaya Ahmad yay mata ya ɗauke idanunsa yana cigaba da murmushinsa da ya ƙara haska choco color ɗin fatarsa mai ƙyalli ta asalin rumawa.
Haka kawai Samina ta samu kanta da faɗuwar gaba, tuntuɓe tayi zata faɗi ƙawayentan sukai saurin tarota, da kallo ta bisa har suka ɓacema ganinta, sosai taga ya canja mata duk da ma babu kwalliya tare dashi, dan wandon jeans ne da t-shert mai gajeren hannu a jikinsa, duk rigar ta yamutse alamar sunsha zaman mota.
Siririn tsaki taja tana faɗin, “Ɗan wahala kawai� a fili.
Mutum biyu a ƙawayen nata da sukasan komai suka kwashe da dariya kuwa, suma idonsu a kansa, sai daifa harga ALLAH sun yaba da wannan ƙyaƙyƙyawar halittar.
A cikin gida kam an rikice da dawowar Ahmad, harma ya rasa sannu da zuwar wazai amsa, ƴan uwansa da yaran anguwa duk sun zagayesa, kunsan yaro dason adawo daga tafiya a bashi tsaraba koda ta biredi ce😂.
Fahimtar hakan da Ahmad yay ya sakashi jan ledar biredi ɗaya ya miƙama Sadiya data ajiye masa ruwa yace ta raba musu.
Aiko kowa yana samu aka bashi sai ya fita cike da É—oki kai rahoto gidansu.
Bakin Ayyah gaba ɗaya yaƙi rufuwa, ta kasa zaune ta kasa tsaye, Gwaggo kuwa babu mai cewa ga yanayinta, sai dai cikin ranta ita kaɗai tasan sanyin da takeji na dawowar Ahmad ɗin.
Bayan yasha ruwa suka gaisa da mutanen da suka shigo ƴan biki masa sannu, wasuko dai ƴan son ganin ƙwaƙwaf ne.
Bayan an gaggaisa suka fita, shima sai ya samu gaisawa da nasa iyayen da ƙannensa.
Yana shirin kishingiɗawa a tabarmar da aka shimfiɗa masa Ayyah tace, “Ɗan albarka badai anan ba, maza tashi ka wuce wajen matarka ka huta acan�.
Cikin shagwaɓa ya narke murya yana faɗin, “Kai Ayyah na, nifa kamarma kin daina sona nake gani?, yanzu abincimafa kince bazaki bani naci ananba�.
“Aiko wlhy ban baka, gashi dai zan zuba a kwano auta tazo ta bika dashi gida kaci acan, maza tashi, baiwar ALLAH ai tayi haƙuri ƴarnan�.
“To Ayyah zan tafi, amma ki bari mu gaisa da baba to�.
“A'a idan ka dawo anjima kwa gaisa, dan malam ma baya nan kusa yaje Dawanau ne�.
Dole Ahmad ya miƙe domin bin Umarninta, jakkar kayansa kawai da jakka ɗaya da leda ya ɗauka, sauran kayan kuwa duk nan aka barsu a ɗakin Ayyah kamar yanda yace su Sadiya su shiga dasu.
Shi kuma Mudanseer ya ɗauka kayan ya fito ƙofar gida domin tarar napep.
Su Samina amare har an wuce, sai abokan Ahmad dake jiran fitowarsa.
Nanma fa wata sabuwar murnarce ta sake kacamewa a tsakanin abokan amana tun ƙuruciya, da ƙyar Ahmad ya ƙwaci kansa akan zaije ya kimtsa ya dawo.
Ya shiga napep É—in da mudan ya saka masa kayansa suka wuce.
Cikin barci naji muryar Zainab na faɗin, “Yaya Rumana ki tashi ga Yah Ahmad ya dawo�.
Da ƙyar na iya buɗe idanuna saboda ba ƙaramin barci nayiba ashe, ganin Zainab zaune kusa dani ya tabbatar min da ba mafarkin dana saba yi bane.
Tashi nai zaune sosai, sai kuma na miƙe zumbur jin muryar Yah Ahmad dake amsa gaisuwar su maman Ama.
Kasa haƙuri nayi, na nufo ƙofa domin tabbatarma kaina.
Sai dai ashe ya kawo jiki zai shigo sai mukai karo harna bige kaina a Æ™irjinsa, nai baya zan faÉ—i yay saurin ruÆ™omin hannu..............âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(20)*
...............Sassanyan numfashi na sauke jin ALLAH ya taimakeni bansha ƙasaba, sai dai jina a jikinsa saboda jawonin da yayi ya saka gabana faɗuwa nai saurin son matsawa bayan again.
Sakinta Ahmad yayi saboda ganin Zainab a ɗakin, shima jinta da yay jikinsa ba ƙaramin bugawa ƙirjinsa yayi ba, ya raɓa ta gefenta zai wuce murya na Rawa tace, “Sannu da zuwa Yaya�.
Idanunsa ya ɗan lumshe yana ƙoƙarin zama a bakin gadon, ya ɗago ya kalleta sosai murya ƙasa-ƙasa ya amsa da “Yauwa, kema sannunki�.
Ruwa Umm-Ruman ta ɗibo a kofi bayan ta ɗauraye, ta kawo gabansa ta ajiye tare da durƙusawa tana sake masa sannu da zuwa, tana a duƙen take gaishesa cikin girmamawa.
Daƙyar Ahmad ke ƙoƙarin amsawa dan sosai Rumana ta canja masa, sai yaga ta sake girma, ko dan dai kafin tafiyarsa ba wani kallon ƙwarai yake mataba, sannan bata yarda ta zauna babu hijjab, yau ko ya rutsatane babu hijjabin.
Sanye take da siket da riga na wani yadi mai kama da atanfa, siket ɗin 8-fisis akai masa, hakan yasa ya matseta kaɗan daga sama ya buɗe sosai a ƙasa, ga rigar fitet ita kuma, sai hannunta ne daya buɗe sosai daga ƙarshe.
Mudanseer ne yay musu ɗinki, a lokacin har Ahmad ɗinma na faɗan yanda Mudanseer yay wulaƙanta kayan da ɗinkin manyan gayu.
Yadin bai kai sun sami ɗan kwaliba, sai wani kalan suka saya, itako Rumana bata cika son ɗan kwali mai santsiba, shiyyasa ko yanzu gyalen jallabiyane ta yana akan nata, hakanne ya bayyana haɗaɗɗen kitsonta ta gaba, sai jelar da yake iya hangowa kaɗan idan ta duƙa saboda tanada tsahon gashi, kusanma duk yaran gidansu ALLAH ya basu suma harsu mazan.
Duk da yasha ruwa a gidansu baiƙi shan wanda ta kawo masaba, dan ganinta ya haddasa masa wani sabon ƙishirwan.
Yana cikin shan ruwanne Zainab ta miƙe saboda gargaɗin da Ayyah tai mata akan tai maza ta dawo karta zauna.
“Uhm Yaya Rumana bara naje gida, Ayyah tace karna zauna saboda magriba ta kusanto�.
Ji Rumana tai kamar ta hana Zainab wucewa, dan kallon da Ahmad ke mata duk ya sakata ruɗewa, kamar zatai kuka tace, “Ki zauna su Fa'iza su zo mana, ƙilama Yah Madan yazo anjima saiki bisa�.
Zainab taɗan ƙwalalo ido waje tana fadin “Kai, Yaya Rumana ALLAH Ayyah dukana zatai, gara dai na tafi, gobe zan dawo�.
Ahmad dai duk yana jinsu amma uffan bai ceba, yama ajiye kofin ruwan ya koma latsa wayarsa daya sake, dukda ba sabuwa bace tayi ƙyau dan batasha wahalaba sosai.
Hamsin Rumana ta bama Zainab, “Tunda kinƙin Zee shikenan, gashi saiki hau napep�.
“Kima barshi Ayya naira sittin ta bani kuɗin zuwa da komawa, kin gani� zainab ta ƙare maganar da nunama Rumana sauran talatin ɗin tana ƙoƙarin fita.
Ba yadda Rumana ta iya dole a gaban idonta zainab ta wuce.
Kanta a ƙasa tanata faman gyara gyalen danya rufe mata ƙirji ta maida hankalinta ga Ahmad da har yanzu bai daina latsa wayarba.
“Yaya a saka ruwan wankane ko zaka fara cin abincin?�.
Ba tare da ya bar abinda yakeba yace, “Sakamin ruwan, dan zafi nakeji�.
Da “To� ta amsa, ta sanshi dason wanka da ruwan zafi dan haka ta ɗakko na filas data saba ajiyewa ta juye a botiki ta fita danta sirka masa.