Sashe 57
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Su Umm-Ruman kuwa a office É—in Dr suka yada zango, dama bayanin da Ahmad yaje É—azun yay masa kenan, bayan sun zauna Rumana ta gaida likitan ya amsa da Æ´ar fara'a yana tambayarta yaya jikin.
Sai da ta kalli Ahmad sannan tace, “Nifa banajin wani ciwo a jikina Yaya�.
Murmushi Doctor ɗin yayi, danshi tun shigowarsu ya fahimci Rumana nada ƙaramin ciki.
Shine ya katse musu kallon da sukema juna, Ahmad na harara-harara, Rumana na kallonsa a tsoro-tsoro.....
“Hajiya ai dama bamuce muma wani abu na damunki ba, jininki kawai zan ɗan ɗiba yanzu.
Dole ta amsa da to, saboda yanda Ahmad ya tsuke fuska.
Kiran waya Doctor yayi, babu jimawa wata Nurse ta shigo, ita yasa ta É—iba jinin Rumana ta fita dashi zuwa lab.
Tashi sukai suka koma wajensu Ayyah, dan Doctor yace sai nan da kamar awa É—aya zai basu bayani idan result É—in ya fita.
Ahmad bai zaunaba suka wuce massalaci dasu baba, Rumana kuwa tazo ta zauna wajenta nada.
Tun tana sauraren hirar yayun nata har itama ta fara saka baki, Samina ce dai ta koma gefe ta tsume taƙi shiga cikinsu, a ganinta ta wuce da ajinsu, gefe kuma mugun haushin Umm-Ruman takeji dama su kansu ɗin da suke tarairayarta.
A haka su Ahmad suka dawo, baba yace su tashi duk su wuce gida hakanan anbar yara su kaÉ—ai, su zasu zauna har malam É—in ya farko.
Rumana sai addu'a take ALLAH yasa Ahmad yace ta bisu, tanata satar kallonsa amma shi yaƙi kallon inda take sai faman latsa wayama yakeyi, a bazata baba yace Samina da Rumanan suma suje can idan mazajen nasu sun tashi sa biya su ɗaukesu.
Dama ita Samina can zata koma, Rumana ce ke a cikin ƙila wakala, shiyyasa baba na faɗa wani daɗi ya ratsa ranta da zuciyarta.
Aiko tana É—ago ido ta tsinci na Yah Ahmad dake antaya mata harara.
Fuskewa tai ta É—auke kanta kamar ma bata ganshiba, takobi su Ayyahn.
Tun a wajen asibitin Mama gaje da Samina suka raba hanya dasu Ayyah, dansu daga nan wajen malaminsu suka nufa Inna mari nacan na jiransu dama tun É—azun.
Babu wanda ya damu da lamarinsu kuwa, dan suma su Sakina ayarin ƴan gidan nasu sukabi kowa nason ƙarasa yininsa a gida, hakama bintu yayar Samina gida tabi ƴan uwanta tanama mahaifiyarsu da ƴar uwarta fatan shiriya a wannan rayuwa.
★★★★★★
Ba ƙaramin daɗi Rumana ta tsinci kantaba na ganinta a gida cikin ƴan uwanta, su Fa'iza harda mata sherin wai akuyar ɗaure ta samu sake.
Daƙƙuwa kawai tai musu tana dariya.
Abinda ya tsayama Rumana a rai yanda kowa ke mata magana akan ta kula da kanta sosai, sannan tabar zama babu wani abu a bakinta saboda hanama kanta zubda yawu. Ɗan tsarguwa ta farayi a ranta jin Yaya Bintu na faɗin, “ALLAH dai ya raba lafiya wannan ɗan gatan dangi ya fito duniya musha shagalinmu�.
Rumana tai kasaƙe tana tunani, idanfa har zata ɗora maganganunsu a mizani kamarfa suna dangantata da cikine na haihuwa? To amma haka ake cikin dama babu wani wahala? Ita dai bayan ciwon kai dataita fama dashi kwanaki batajin wani ciwo a jikinta sai na rashin jin daɗin jikinta, tanajin komai na sauya mata a jiki kam sai wannan zubar da yawun shima baifi kwana biyu kenanba ya fara addaba mata.
Kauda zancen tai kawai a ranta da yaÆ™inin ba haka bane, ta cigaba da hidimarta hankali kwance............âœðŸ»ðŸ˜?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
https://youtu.be/N2nbw8zn9Jk
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»https://youtu.be/HFjVgQVnmn0
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(32)*
............Bayan tafiyar su Rumana Doctor yake sanarma su Ahmad sakamakon gwajin da akai mata, ya tabbatar musu tana ɗauke da ƙaramin ciki ɗan watanni uku.
Daga su Baba har Ahmad bayyana farin cikin da suka tsinci kansuma a ciki ɓata lokacine, bakin kowa ya kasa rufuwa, wannan aure da suka haɗa yayi riba, dan sun sake tabbatar da ƴaƴansu sun amshi ƙaddarar UBANGIJI da hannu biyu.
Ahmad sai sinne kai yake yana murmushi, shi adole kunyar su baba yakeji, Su Mudan ne dai suketa shirmensu shi da Abu da sauran ƙannensu.
A wannan yanayin farin cikin abokan Ahmad suka iskesu, suma sunzo duba Malam.
Aiko sunajin abinda ke faruwa suka tasa Ahmad da sheri, baiko ɗaga musu ƙafaba ya shiga ramawa.
Gaba É—aya Ahmad ya kasa daina mamakin abun a ransa, wai shine yau da É—a, Umm-Rumana zata haifa masa Æ´a ko É—a mallakinsa.
Ya lumshe ido yana haɗiyar wani tsinkakken yawu da sauri-sauri, taɓasan da Sufyan yayine ya sakashi buɗe ido yana kallonsa.
Sufyan yay murmushi tare da faɗin, “Kai Alhaji duk murnarce? Badanma ka tsaya jamana ajiba ai da wannan watanne watan haihuwa�.
Ƙaramin naushi Ahmad ya kaima Sufyan, da sauri Sufyan ya kauce yana dariya, Ahmad ya faɗaɗa murmushin sa yana harar Sufyan ɗin, “Ɗan sa ido kawai, nakula ka fara lalacewa kaje kai aure?�.
Rabi'u yace, “Iye kaji masu aure, mikakeci na baka na zuba, muma muna nan tafe insha ALLAH, dan da yawanmu bazamu wuce shekarar nanba�.
“Da nayi farin ciki kuwa, ko yaya nasamu sauƙi daga iskancinku� Ahmad ya faɗa yana hararsu.
Nanma dariyar suka É—anyi kaÉ—an.
Suna a asibitin har kusan tara na dare, a lokacinne kuma cikin amincin ALLAH malam ya farka, kowa yaji daɗin yanda ya farka daɗan ƙarfinsa, kuma a hayyacinsa, dama can Malam bayason asibiti, hakanne yasaka shi yanzuma ya tijare musu akan bazai kwana ba su maidashi gida, da a hayyacinsa yakema bazai yarda a kawosa nanba.
Duk yanda su Ahmad da abokansa sukaso lallaɓa tsohon nan sam yaƙi harda shirin musu kuka yake.
Babu shiri Doctor ya basu sallama akan zai dinga zuwa da safe yana dubashi insha ALLAHU.
Sunji daɗin karamcin wannan likita, dan haka suka nufi gida da ƙwarin gwiwa.
★★★★★★�
Lokacin da suka iso gidanma Rumana ita har tayi barci a É—akin Amminta, ta kwantane da fatan ALLAH yasa karsu Ahmad su dawo da wuri yau ta kwana gida, koba komai ta huta da fitinarsa ma.
Sai dai kam addu'arta bataci ba, dan su Ahmad suna kai malam É—aki yaga komai ya dai-daita sashensu ya shiga.
Ayyah da Gwaggo sukai masa sannu da zuwa.
Amsawa yay yana zama kan dutsin dake kusa da kwatanniyar ruwan agwaginsa, gaishesu yayi suma, suka ƙara masa ya mai jiki, yace Alhmdllh, dan kuwa kowa yaga malam yanzu bazaice shine aka fita dashi shataf ba ɗazun da safe.
Ayyah tace, “Ɗan albarka a kawo tuwo ko?�.
“Ayyah anya kuwa zanci tuwon nan yau?, gaba ɗaya a gajiye nake kwanciya kawai nake buƙata yanzu, ko ma yunwar banaji sam�.
“Sannu kaji, zirga-zirgace wlhy, jiki da jini ai yana buƙatar hutu, to inko bazaka ciba kuzo ku wuce gida dare nayi, dan itama wannan yanayin nata bai buƙatar yawace-yawacen daren nan kodan shaiɗanu, tunda baikai ƙwariba har yanzun�.
Murmushi kawai Ahmad yayi, dan ya lura dai iyayensa mata su dukma sun gama fahimtar yayi ajiya ashe.
Gwaggo dai duk na zaune ta kunna redio tana sauraren taskar labarai, tana kuma jinsu sarai, amma yanda ta É—auke kanta saika É—auka batasan hidimar da akeyiba.
Sadiya ya ƙwalama kira, ta amsa daga ɗakinsu tana fitowa, da alama ma harta kwanta ya tasota.
“Jeki ki kira min Ruman mu wuce gida�.
Da “to� Sadiya ta amsa tana wucewa.
Shi kuma ya miƙe ya ɗauki buta ya shiga bayi.
Dai-dai nan baba ya shigo shima, daga Ayyah har gwaggo sannu sukai masa, ya amsa yana faɗin, “Su Amadu sun wuce dai ko?�.
“A'a yanzu dai suke shirin wucewar, yana bayi� Ayyah ta bama Baba amsa.
Baice komaiba ya shige sashensa.