Sashe 68
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahmad dake sanye cikin baƙar shadda daketa maiƙo sabuwa dal ya sauke numfashi kawai, bazamuce mai azabar tsada bace, dai-dai ƙarfin talaka mai abunyi a hannu, shaddar ta masa ƙyau sosai, sai kace wani ɗan masu hannu da shuni, ga ɗinkin da akai mata na zamani ya kuma fidda cikar haibarsa da haska choco fatarsa da jindaɗi ya kuma gogewa har wani ƙyalli-ƙyalli take.
Hula ya É—auka kalar golden da akai adon gaban rigar da ita ya saka, zuciyarsa sai kuma mamakin kiran baba yake, yana zancen zuci ya É—auka link É—in hannun rigar shima golden ya saka sannan ya fesa turare a gurguje yasa wayarsa a aljihu ya fito.
Kausar ce kawai a tsakar gidan tanama Æ´arta wanka, tabi Ahmad da kallo harya fice, zuciyarta na mamakin irin wannan É—aukar wanka da kullum Ahmad keyi sai kace wani É—an wani da wata, su dai sun saka ido suga shin neman nasa jikinsa kawai yakemawa kokuwa harda Rumana?, dan sudai randa sukaje barka basuga wani sabon abuba daga Rumanan.
Shidai Ahmad da baisan tanaiba yana fita ya hau mashin É—in Sufyan da yazo dashi, sosai mashin É—in ya masa Æ™yau, duk budurwar data gani dole ta Æ™yasa harda masu burin auren mijin novel (🥴😂⛹â€â™€).
“ƴammata a kula, wannan garan na anguwarku dake zuwa miki da koÉ—aÉ—É—un kaya, babu mota, babu Æ´an canji, da kin kama abunki kin riÆ™e wlhy kece zaki saitashi yafi mijin novels É—in da kike hange komai, dan mazanmu ba banbanta sukai da mazan novels ba, sunma fisu komai idan baki saniba, bar hangen abinda yake gaibu kama zahiri ki amfana duniyama ta amfana, Æ™yalÆ™yal banza shirmene, Æ´ammatan wajema sun isheki, dan waÉ—annan da kike hange masu siffar mazan novels É—in mafi yawansu a rigane wlhy, babu hali babu tarbiyya, sai Æ™alilan daga cikinsu, dan duk inda aka samu na banza to akwai nagari, sannan ko wane namiji da kika gani komin garancinsa yanada izzarsa, dan wannan cikin jinin maza take, saikin saka ido zaki ranfo cikar haiba naki shima, kwarjini, isa, taÆ™ama, harma da tsagwaron sarauta daga jinin gwarzonki, zan faÉ—a a fili, na faÉ—a É“oye, na faÉ—a da kuwwa, agaban kowa kuma, wlhy mazanmu sunfi mazan novels É—in da ragwayen zukata ke É—auka wani abin burin samu, Æ´ammata harma da wasu matan auren a kula sosai, da rarrafe yaro kan tashi, duk wani mai arziÆ™i ko shugaba, mafi yawansu da zaki bibiyi tarihinsu sai kinci karo da gwagwarmayar da sukaci a rayuwa kafin sukai ga mtsayin, kema idan kin auri wannan É—an dakon wataran shine zai biya jirgi ya masa dako, daki auri wanda ya tara gamma ki auri wanda zaku tara tare, ko mata É—ari zai kalla bayanki suke, sannan kimarki a wajensa daban take koda shine shugaban Æ™asar Nageria kuwa🤸ðŸ»â€â™€ðŸ¤«, lamarin fa duk bugene😹🤷ðŸ»â€â™€ï¸â›¹â€â™€â›¹â€â™€â›¹â€â™€.
A ƙofar gida Ahmad ya iske baba na jiransa, ya kafe mashin ɗin yana nufar wajensa.
Sai da ya durƙusa ya sake gaishesa sannan baba ya faɗa masa abinda ya faru.
Tuni fuskar Ahmad ta canja, kansa a ƙasa yace, “To baba ina mijin nata?�.
Murmushi baba yay idonsa akan Ahmad ɗin, “Amadu bar zancen kowa je kaima zumincin ALLAH�.
Kai Ahmad ya jinjina tare da faɗin “To baba�.
Cikin gidan ya shiga, dan ya saka a ransa sai matarsa ta fara ganinsa kafin wata shashashsa.
Umm-Ruman na saka kaya ya shigo, dan fitowarta wanka kenan, jaririn kam barcinsa yakeyi shima an masa wankan tunda farar safiya.
Bata juyoba tadai amsa sallamarsa, tana ta ƙoƙarin jan zip ɗin rigarne sama yaƙi tafiya, ashe wani zarene ya shige ciki.
Ahmad ya matso kusa da ita tare da ɗora hannunsa bisa nata, baice komaiba ya janye natan yaja zip ɗin, sai dai shima bai wuceba, jansa yay ya koma ƙasa sannan ya duba, ganin zarene yaɗan ranƙwafo yasa haƙori zai tsinke, maimakon ya tsinke zaren sai ya kama busa mata iska a gadon baya.
Babu shiri Rumana ta juyo tana fuskantarsa..
ÆŠagowa yay shima yana wani kallonta idanu a narke,
“Kai Yaya, haka ake sa zip ɗin?�.
Ransa a dagule yake da aikin da baba ya sakashi, hakan yasa sam fuskarsa babu walwala, sai É—anyatsa da yakai ya lakaci hancinta yana É—age mata gira É—aya.
Kafin ta samu damar magana ya jawota ta manne da jikinsa, dukansu suka sauke ajiyar zuciya, zip É—in yaja yay sama yana mata magana a cikin kunne.
“Babie R mizan samu?�.
Yanda yay maganar kamar akwai damuwa a maƙoshinsa ne ya saka Rumana janye jikinta daga nasa ta ɗago ta kallesa.
Murmushi tayi dan duk alamominsa ya nuna mata yanada damuwa, batace komaiba ta ɗora hannunta a ƙirjinsa tana gyara masa wuyan rugarsa da cire wani zaren ɗinki daya maƙale a surfanin, ta koma kan hularsa itama ta gyara mata zama da ƙyau, shidai kallonta yake kawai.
“Zumana kayi ƙyau, sai kace wani sabon ango?�.
Kaɗan ya murmusa yana ɗora duka tafukan hannunsa a fuskarta, ya matso da goshinsa kan nata yana faɗin, “Gwal ɗina ni angone mana, angon ƙarni Abu Haysam �.
Murmushi Rumana tayi, ta sumbaci laɓɓansa tana lumshe idanu, tace,
“Hakanefa Zumana, yanzu daga nan sai ina kuma?�.
Guntun tsaki yayi yana cire goshinsa daga kan nata, “Share kawai babie R�.
Batace masa komaiba harya ƙarasa inda Haysam ke kwance a babban gadon Ayyah yana barci, an naɗesa cikin kaya masu kauri ruwan hoda, harda showal ɗin da yake ciki, kaɗan ya janye showal ɗin ya sumbaci goshin yaron, “Sadauki na kai baka da aiki sai barci? Har yanzu kaƙi naga idanunka, ko duk jarumtarce?�.
Dariya Rumana dake kallonsu da saurare tayi, hakanne ya saka Ahmad juyowa yaÉ—an kalleta.
Ta ɗauke kanta tana faɗin, “Jarumta ko ragwantaka�.
kafin ya samu bata amsa Ayyah ta shigo É—akin da kunun da aka damawa Rumana.
Hakan yasashi É—auke kansa ya maida ga Haysam.
Ayyah tace, “Ɗan albarka ga yaro can Sufyan ya turo ya kiraka�.
Saida ya sake sumbatar Haysam ya gyara masa rufar kamar yanda ya gani sannan yace, “To Ayyah na, sai na dawo�.
Addu'a tai masa itama, ya nufi hanyar fita yana amsawa cike dajin daɗi, sai da ya kama labule sannan Rumana tace “ALLAH ya tsare�.
Juyowa yay ya kalleta, yay mata ƙaramar harara, itakuma tai masa gwalo.
Ida ficewa yay yana murmushi.
___________________________________
Sun iso station É—in su da baba da baba Ilyasu, ganinsu tsaf-tsaf ya saka akai musu tarbar mutunci.
Sun musu bayanin wadda sukazo fiddawa.
Ogan ya bama É—an sanda É—aya umarnin fiddo Samina, sannan aka bama Ahmad inda zai saka hannu.
Ƙinyi yay sai da baba yay masa magana, fuskarsa babu walwala yaja buk din tare da ɗaukar biron da aka ajiye masa, dai-dai nan aka fiddo Samina.
Babu ɗankwali a kanta babu takalmi, tayi wani ziru-ziru ga ƙananun ciwuka da taji lokacin da suke faɗa da Ma'aruff.
Akan Ahmad dake rubutu ta fara sauke idanunta, wani sama numfashinta yayi da ƙyar ta fisgosa, sai maimaita sunansa take cikin zuciya, ya ajiye biron yana tura buk ɗin gaban ɗan sandan tare da yima Samina kallo ɗaya ya ɗauke idanunsa yana sake tamke fuska.
Ƴan sandan sun mata gargaɗi akan ta kiyaye gaba, dan tana dai gani dangin mijinta duk da sunada arziƙin da waya kawai zasu iyayi a fiddata amma sukazo har station ɗin suka fidda ɗansu ita suka barta.
Ita dai kanta a ƙasa, saboda kunya da baƙin cikin Ahmad yanajin sirrinta.
Shiko tamkarma baisan anaiba, ya É—auke kansa daga garesu baki É—aya yana danna wayarsa daya ciro a aljihu.
Koda aka sallamesu shine farkon fitowa ma, lokacin da suka fito suma jingine da mashin suka iskesa yana waya da Happy data kirashi.
Zuciyar Samina sai sake tsitstsinkewa take, gaba ɗaya Ahmad ya canja mata a komai, ya rikiɗe ya zama wani hamshaƙin namiji.
Ita dasu baba napep suka shiga, Ahmad da Sufyan kuma suka hau mashin dan daga nan inda suka fito dominsa zasu wuce, su baba kuma su wuce da samina gida.
★★★★★★�
Tunda suka fito daga Napep Æ´an anguwa dake kai kawo jefi-jefi da yara suketa kallon Samina, ta shige gida tana rufe fuska da mayafi.
Da Mudan taci karo a soro ya fito daga sashensu, ya bita da kallon mamaki harta shige sashinsu itama.
Ƙaramar dariya yayi ya ida ficewa yana faɗin, “Ankusa fara wasan kenan�. dan dama yanajin sanda baba kema Yah Ahmad bayanin zuwa su amso Samina daga station.