Sashe 90
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*_GUDU DA WAIWAYE......_*
_(Shi ke kawo mugun zato)_
*_ƘARHE_*
*Kuma babu editin🥱, aradun ALLAH nagaji😜😂*⛹ðŸ»â€â™€ï¸â›¹ðŸ»â€â™€ï¸â›¹ðŸ»â€â™€ï¸â›¹ðŸ»â€â™€ï¸â›¹ðŸ»â€â™€ï¸?
...........Yanda gidan ya kaure da hayaniya saika ɗauka biki akeyi, maƙwafta sai zuwa suke kallon ƴan Saudiyya, Abu-Talib kuwa yanda ya sake da mutane saika rantse dama a cikinsu ya tashi, Haysam sai laɓe-laɓe yake, yana dai kallonsu ɗai-ɗai, haka yasa mutane keta faɗin saikace Abu-Talib aka haifa anan ba Haysam ɗinba.
Abu-Turab kuwa koda ya tashi shi ai baima aminta da kowaba shima, da an miƙo hannu za'a ɗaukesa sai ya maƙalƙale Ahmad ko Zainab, dan ita Rumana daya raɓeta turesa take saboda takanta takeyi.
Da ƙyar aka samu mutane suka lafa, shima sai da Ayyah ta sakasu suka shige ɗaki dan su samu suci abinci, kuma ta lura Umm-Ruman batajin daɗi, dan da alama dai ba ita kaɗai bace ba.
Zainab kam nacan mamuƙe da Gwaggonta, hakan yasa Abu-Turab binta, ganin Aunty Zee ɗinsa a jikin Gwaggo shima sai ya yarda da Gwaggo ta ɗaukesa ta saka a cinya, amma sai faman kallonta yake.
Gwaggo tace, “Auta wannan ɗan naki kuwa yanajin hausa? Ya zubamin ido kamar yaga kuɗi�.
Dariya Zainab tayi tana kallon Abu-Turab dake zaune a cinyar Gwaggo, tace, “Sunajin hausa Gwaggo, ai duk muna musu yaya baya bari, dan yace idan ba'a musu mukazo gida da wane yaren zasu shiga ahalinsu, sai dai da yake bazai zam sujita tamkar suna anan da zasuyi cuɗanya da yara ƴan uwansu ba�.
Gwaggo dake murmushi ta shafa kan Abu-Turab tana faɗin, “Kunyi dabara kam, tunda mudai nan ba larabcin muke jiba�.
Zainab ta sake yin dariya, tace, “Ai abinda shima yayan ya hango kenan, bara kiji, inba ni nai masa maganaba dama bazai mikiba, sam yaron nan bashi da yarda, yanzunma dan ya gannine ya yarda ya zauna miki cinya�.
“Abu-Turab!� Zainab ta kira sunansa.
Juyowa yay yana kallonta, tare da amsa mata.
“Kasan wacece wannan?�. Tai maganar tana nuna masa Gwaggo.
Kallon Gwaggo Abu-Turab yayi, sai kuma ya girgiza kai ya bata amsa da larabci.
Zainab tace, “A'a da hausa nakeso�.
Shiru yay kamar bazai sake maganaba.
Sai kuma cayay, “Aunty Zee!�
Tace, “Na'am�.
“Inane nan mukazo?�
“Abu-Turab nan shine gidansu Abbu da Ummie da ni, kuma kuma shine gidanku, nanne ƙasarmu, kaga wannan daka zauna mata a cinya, itace maman Abbu, ɗayar maman Abbunma tana nan waje itama (Ayyah)�.
Shiru Abu-Turab yay yana kallon Gwaggo dake murmushi jin Abu-Turab na surutu ashe raÉ—am, sai ya maida kallonsa ga Zainab É—in.
“Aunty Zee!, shi Abbu dama yanada Ummie har biyu? Mukuma miyasa tamu Ummie ɗin ɗayace?�.
Babu shiri Gwaggo ta saka dariya ita da Zainab.
Zainab tace, “Kuma ai Umminku biyu, ba ganiba, gakuma Ummie, kaga biyu kenan aiko?�.
Kansa ya ɗaga mata cikin gamsuwa, sai cayay “Aunty zee miyasa su su Ummien Abbu basuje Dhahran ba sun zauna dashi suna kaishi makaranta, suna masa wanka, suna kaishi yawo?�.
Dariya sosai Zainab da Gwaggo keyi, Saiga Sadiyama dake fama da tsohon ciki ta shigo, ta zauna tana tambayarsu miya basu dariya haka?.
Gaya mata Zainab tayi, Sadiya itama tai dariya tana miƙama Abu-Turab hannu yazo, amma sai yaƙi yama maƙale Gwaggo.
Yana lafe jikin Gwaggo yace, “Aunty Zee ita kuma wannan Ummien waye?�.
Zainab tace, “Itama Ummienka ce�.
Shiru yayi yana kallon Sadiya, a ransa kuma dai yanajin kamar abin yayi yawa, kenan Ummin tasa tamafi biyu.
Kafin yay wata tambayar Abu-Talib sarkin hidima ya shigo, ganin Abu-Turab a cinyar Gwaggo shima sai yaje ya É—ane saboda kishi.
Abu-Turab ya shiga turesa akan sai ya tashi, nanko faÉ—a ya kaure.
Wannan abu ya saka Gwaggo dariya sosai da Sadiya, Zainab tace ai kaɗanma kenan indai su Abu-Talib ne, hayaniyarsu ta saka Ahmad daya fito alwala leƙa ɗakin, dan yasan faɗan da suka sabane sukeyi.
Koda ya ɗaga labulen yaga a jikin Gwaggonsa suke wannan bidigeren sai ya daka musu tsawa, “Wane kalar rainine wannan zakuzo jikinta kuna faɗa? Abu-Talib ba aikoka nai ka kiranin Aunty Zee tazo taci abinci ba?�.
Yanda duk suka nutsu sai suka bama Gwaggo tausayi, ashe Ahmad ɗin na nan bai canjaba ko akan ƴaƴansa, hannunsu ta kama ta maida a cinyarta ta zaunar da duk sun miƙe suna neman wajen ɓuya, tace, “Babu ruwanka kai dai, cjikinka ko nawa?�.
Ahmad yay murmushi da faɗin, “Nakine Gwaggo, amma ai saisu zauna lafiya ba suyita tsallen banzaba, shifa wannanma aikosa nayi amma yama manta�.
Sadiya tace, “To yaya ai gara su more abinsu, cinyar da basu taɓa hawaba cefa, ina Haysam?�.
“Wannan ai shi sai a hankali, yana can maƙale Mudanseer, da Ayyah kawai ya yarda sai Mudan ɗin, gadai wanda ya sake da mutane nan uban hidima�. Ya nuna Abu-Talib.
Dariya sukai har Gwaggo, Ahmad ya saki labulen yana faÉ—in bara yaje salla ya dawo.
Duk yanda su Ahmad sukaso samun sakewa su gaisa da iyayensu hakan ya gagara, sai dare bayan tafiyar ƙannensa dasu Yaya Maryam sannan suka ɗan samu nutsuwar zama gaisuwa da iyayensu da kakarsu Iya, akayi hirar yaushe gamo har kusan ƙarfe ɗaya, sai da su Baba sukace suje su kwanta hakanan sannan, dan Abu-Turab ma shi tuni yayi barci, su Haysam ne dai ido biyu.
Umm-Ruman É—akin Amminta ta tafi tai kwanciyarta, Haysam kam da Abu-Talib É—akin Ayyah, Abu-Turab da Zainab kuma É—akin Gwaggo, Ahmad kuwa ya kwana shi kaÉ—ai a É—akinsu na sashen Ayyah.
★★★★
Washe garima dai haka suka tashi da ƴan sannu da zuwa, kowa sai sha'awarsu yake da ƴan yaransu masu kama da larabawan ƙasar Morocco, su basuyi fariba, amma jin daɗi ya saka fatarsu gogewa tana kuma ƙyalli da wani cika idanu.
Abinda kuma ya sake birgesu da yaran duk abinda aka basu ci sukeyi, da wahala a basu abinci suce basa cinsa, duk da wani abun ma basu sanshiba, amma haka zasu amsa, sai dai idan basaso zasuci kaɗan nefa suce sun ƙoshi.
Tsaf Ahmad ya lura basa cin abinci sosai, kuma bakomai bane sai rashin sabo da cimar nanÉ—in, amma yay biris dasu a cewarsa da haka zasu saba da cin ai.
Itama dai Umm-Ruman bata taɓa cewa komaiba, dan ita takantama takeyi.
Zainab data fahimci komaice take É—aukarsu a sace taje wajen Yaya Mudan ko Abu tace a saya musu wani abun ko biscuits ne haka.
Kwanansu Uku anan gidan suna gaisawa da ƴan uwa da abokan arziƙi, dan kullum cikin zuwa akeyi, abokan Ahmad sai kawo matansu sukeyi yimusu sannu da zuwa, su Sufyan duk an zama manyan mutane, dan shima yana aikinsa yanzu gashi yayi ƙiba abinsa, yaransa biyu shima yanzun.
Babane yace yakamata su koma gidansu hakanan, dan ya kula ananÉ—in kamar a takure suke, musamman ma Rumana da kowa ya fahimci laulayin ciki takeyi, banda uban gayyar da saida yaji Ayyah ta faÉ—a sannan hankalinsa yakai.
Yaji daÉ—i, amma sai antayama Rumana harara yake akan wai bata faÉ—a masaba, itako tai biris dashi.
Ita batasan da zancen gidaba, duk da dai taga an gyara gidansu tsaf, kowane sashe yasha gyara tamkar ba gidanba, an rushe sorayen ƙofar gida guda biyu anyi guda ɗaya da shaguna a waje da aka zuba kayan saidawa a dukansu, dan ƙofar gidan nasu ya zama wata ƴar ƙaramar kasuwa maiban sha'awa. Cikin gidan kuma dukda ba gini aka canja masaba yasha gyara sosai daya canja fasali saboda dabarun masu gini daya samu.