Sashe 81
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wannan kalma itace dai-dai da abinda ya dace a ambatama Samina ko zata zamo mai tuna mata baya.
Dan kuwa a yanzu babu mai goyon bayanta, kowa ALLAH wadai yake furtawa a gareta tareda bada shaidar munanan halayyarta, abun mamaki dukkan iskancin da sukayi da Ma'aruff saiga zantuka nata fitowa.
Har takai wani video ya fita nasu amma ba'a ganin fuskar Ma'aruff É—in saita Samina, sai dai duk wanda yasan ma'aruff yanajin muryarsa dake fita a videon yasan shine, kuma gashi a gidan gonarsane.
Hankalinsa ya tashi matuÆ™a, dan waÉ—annan videos É—in da sukaitayi da Samina duk a cikin tsohuwar lop-top É—insa ya adanasu, data samu matsala ya gaza fiddasu sai yay tunanin Æ™ilama sun goge, shiyyasa bai damuba, saboda ya rasa muhimman abubuwansa da yawa a cikin lop-top É—in, to ashe wasu bidiyo É—in sun maÆ™ale🤦ðŸ»â€â™€.
A watan jiya daya shuɗe Mufida ta roƙesa ya bama ƙaninta lap-top ɗin zai gyara yay amfani da ita, saboda babbar lop-top ce kuma batasha wahalaba, kuɗine kawai dake ɗawainiya da Ma'aruff shima ya sakashi ajiyeta.
Baiyi musu ba ya bashi, ashe acan wajen gyara ƙanin Mufida sukaga wasu daga cikin bidiyo ɗin da basu gama fitaba shida abokansa, sai dai ya karɓe ya ɓoye, bai kuma taɓa sanarma kowaba har Mufidan, sai yanzu da wannan abun ya taso saboda son tozarta Samina yaron ya saki videos ɗin shi a tunaninsa Samina ce kawai zata tozarta banda Ma'aruff, tunda a ko ina babu fuskarsa sai muryarsa, wani wajen kuma Saminar cema kaɗai a bayin gidansu tai masa video ta tura masa.
Abu kamar wutar jeji yayta yawo a kafafen yanar gizo da wayoyin mutane, tare da hoton bikin su Saminar da wata budurwar da ma'aruff din ya taɓa yaudara itama ta ƙara, hakama irinsu Basy da wasu tarin ƴammatansa suka samu hanyar sake tozartashi.
To lamarifa sai ya sake canja salo, dan ahalin Ma'aruff ɗansu kawai suke ƙoƙarin karewa da son kare mutuncinsa.
Ranar a gidan su Samina duk wanda kaga baiyi kukaba to lallai sai dai idan bai mallaki hankalin kansa da zai fahimci halin da ake ciki bane, wannan tashin hankalinne ya saka jikin malam rikicewa aka kwashesa zuwa asibiti.
*_SAUDIYYA_*
Ahmad na makaranta kiran baba ya riskesa, bai É—agaba dan sannan suna lecture, sai da ya bari ya fito sannan ya kirashi.
Tun a yanda yaji muryar baba hankalinsa yay masifar tashi, Baba yana share hawaye ya sanar masa abinda zai iya, dan bai iya buÉ—ema Ahmad komai ba a zancen.
Shiru Ahmad yay kawai yana sauraren baba, bayan sun gama wayar da Baba sai ya kira Mudanseer, ko gaisawa basuyiba ya tambayi Mudanseer abinda ke faruwa.
Komai Mudan bai ɓoyema Ahmad ba, har maganar cikin da akece Samina taje dashi gidan Ma'aruff ɗin, da duk shaiɗancin da suka dingayi a titi lokacin shi yana cikin mawuyacin hali na ƙulafucin sonta.
Babban tashin hankalin Ahmad halin da akace malam yana ciki da Baba Yusha'u, haka ya koma gida a wani irin yanayin da Umm-Ruman ta gaza fahimta.
Tai masa tambayar duniya yana bata amsa da babu komai, daga ƙarshe sai kawai ta zuba masa ido tana kallo, dan ita dai tsagwaron damuwa take hangowa tattare dashi, gashi babu wanda ya sanar mata da abinda ke faruwa ita kam daga mutanen gida.
Koda lokacin É—akko Haysam yayi daga makaranta sai itace ta fita ta É—akkosa, alhalin inhar yana gida ca yake ta zauna ya É—akkosa.
Da suka dawo duk maƙale masan da Haysam yake bai kulashi ba, daga ƙarshema da Haysam ya fara fitinar kuka akan bazaici abinciba sai da Ahmad ɗin kamar yanda ya sabar masa, sai Ahmad ya daka masa tsawa kamar zai dakesa.
Yaro bai saba da ganin Abbunsa hakaba, tsoro ya kamashi ya ƙanƙame Rumana yana kuka da ɓoye fuskarsa.
ÆŠauke kai Ahmad yayi duk da baiji daÉ—in yanda yayma yaronba, tunda shi minene laifinsa a ciki?.
Aiko har yamma Haysam bai sake bin koda sashen da Ahmad yakeba, itama Zainab tana shigowa gidan ta fuskanci akwai matsala, dan har Rumanan ma bata cikin walwala sam.
Zuwa sallar magriba ya samu wani kiran daga Nigeria, hankalinsa tashe ya É—aga, dan tun É—azun girarsa ke rawa gabansa na faÉ—uwa tamkar wani abu zai faru dashi, hakama Rumana ta tsinci kanta a cikin wani irin tsoro.
Koda ya É—aga a tsorace sai yaci karo da tashin hankalin abinda dama yake jima tsoron, wato dai ALLAH yayima Malam kakansu rasuwaðŸ˜.
Sakin wayar kawai Ahmad yayi ya zube cikin kujera hawaye masu zafi da ƙarajin tsanar Samina na tasiri a ransa, yasan mutuwa dolece akan kowa, sannan kuma dama ALLAH ya rubuta yau malam bazaiyi kwanan duniyaba, amma tabbas Samina ce sanadi, dan ɓacin ranta shine sanadi.
Ta zubar musu da kimar gida, ta kunyata ƙoƙarin tarbiyyar da iyayensu suka gina a garesu da saka shakku a cikin ta ƙannensu masu tasowa gaduk namijin da zai iya neman aurensu.
A ruÉ—e Ruman ke tambayarsa miya faru? Sai dai ya gaza bata amsa sai hawaye yake irin waÉ—anda ya jima baiyiba a rayuwarsa.
Barin wajen tai taje tai kiran gida itama, sai dai daƙyar ta samu Number Salima, itace ta sanar mata komai dake faruwa da yay sanadin barin malam duniya dukda dai dama kwanansa ya ƙare.
Ranar sunsha kuka ita da Zainab, har sai da Ahmad ya dawo lallashinsu.
__________________________________
Bayan rasuwar malam da kwana huɗu za'a shiga kotu, har sannan kuma Samina bata da lauya, hakan yasa baba kiran Ahmad akan maganar, duk da ɗacin wulaƙantarwar da Samina ta jamusu a idon duniya.
Ƙiri da muzu Ahmad ya bama baba haƙuri akan shi babu ruwansa akan wannan maganar, zai biya kuɗi dai a canjama Baba Yusha'u asibiti kawai.
Tun baba na masa faɗa harya koma lallashinsa, da ƙyar ya yarda akan a samo lauyan to, idan kuɗin da zai buƙata baifi ƙarfin aljihunsaba ya biya, idan sunfi ƙarfinsa sai dai mama gaje itama ta kawo wani abu.
Dole aka yarda da wannan magana ta Ahmad, dan koda aka samo lauya sai ya noƙe ya bada abinda baifi rabin kudin da lauyan ya buƙataba, dole mama gaje ta fidda wata kaddarar acikin wadda suka saya suka tara da kudin ma'aruff din ta saida.
A wajen rasuwar nan ta malam babu abinda ake mata ita da Samina sai ALLAH wadarai, ko fitowa batason yi saboda kunya.
Tayi wani firi-firi da ita saboda damuwa da tashin hankalin da take a ciki.
Washe garin addu'ar Malam ta uku aka shiga kotu.
Su Mudan hankalinsu yakai ƙololuwar tashi lokacin da aka iso da Samina kotun. dan dagani kasan taci ɗan banzan duka na fitar hankali a wajen ƴan sanda.
Ko gani idonta É—aya bayayi saboda kumburi.
Yanda akaima Samina É—auri tamau akan wannan al'amura yasa ko a kotun komai yay tsamari, dan kuwa sun É—auki kwararren lauya da yaci kuÉ—i na tashin hankali, saboda dangin Ma'aruff ma suna goyen bayan Samina ta shiga wani halin da zai kaita jail saboda mutuncin É—ansu.
Aiko sai gashi hujjojin da duk sukazo daga mutane da ƙwarewar lauyansu ta saka wannan shari'a ɗaukarsu ga nasara.
Ruɗanin da Samina take ciki yasa duk tambayar da akai mata take badata cikin zurma kanta, daga ƙarshe shari'ar sai bata bada wahalaba kai tsaye alƙali ya yanke hukunci wa Samina.
Ɗaurin shekara bakwai a gidan yari, saboda yunƙurin kisan kan ƙaranar yarinyar da batajiba bata ganiba da tayi, sai tarar kudi mai tsoka da za'aima Afrah aiki da kula da rayuwarta har ta samu sauƙi.
Daga haka kotu ta tashi.
Duk da Ahalin Ma'aruff sunso ace É—aurin rai da rai akaima Samina shekara bakwai É—inma tai musu daÉ—i, dan koba komai dai tayi nesa da rayuwar É—ansu.
Kafin a wuce da Samina Ma'aruff ya bata takardar sakinta uku cif, ta damƙeta a hannu tana wani irin kuka mai ciwo da cin ƙahon zuciya, musamman yanda taga Baba hamza na share hawaye da gefen babbar rigarsa, haka aka sakata mota aka wuce.
Sai dai kuma abinda dangin Ma'aruff basu saniba tana ƙasa tana dabo acan kuma tsakaninsu da Mufida.
Dan kuwa dai ana gama wannan case sabuwar masifa ta tashi tsakanin Ma'aruff da Mufidar, wanda ta rikiÉ—e ta zama faÉ—an family É—insun gaba É—aya ma.
__________________
Æangaren su baba kam sun shiga matsanancin tashin hankaki da wannan hukunci da akaima Saminar, sai dai basu da yanda zasuyi su hana, suna gani tana kuka aka sakata a mota domin kaita prison.
A take wajen mama gaje ta yanke jiki ta faÉ—i, sai asibiti aka wuce da ita.
A tsakanin nan kam wannan ahali nasu Ahmad basu da abin faÉ—a sai dai Alhmdllh kawai.
Hakan yasa Ahmad ya zage da addu'ar ALLAH ya sama musu sauƙi, dan har ɗaukar su Umm-Ruman yay sukaje Makkah sukai addu'oi a ɗakin ka'aba.
Dan suma duk da suna can suna a yanayin da yake dai-dai da wanda mutanen gidansu ke ciki a najeriya.