Sashe 18
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sallamar Zainab ce ta farkar da Ahmad, ya buÉ—e idanunsa kafin ya tashi zaune yana amsawa, yakai idonsa kan Rumana da ko motsi bataiba, janyewa yay ya bama Zainab É—in izinin shigowa.
Sai da ta sake yin sallama sannan ta shigo, ta sauke tiren kanta da aka É—ora kofin silba babba da kwanon silba guda biyu akai.
“Yaya ina kwana� ta faɗa lokacin da take kaiwa ƙasa durƙushe.
Amsa mata yay yana ƙoƙarin sakko da ƙafafunsa ƙasa.
Tace, “Gashi inji Ayyah, tace yaya jikinka? Idan kaci abinci dan ALLAH kasha magani, idan kasha zataji a zuciyarta kasha, idan kuma bakashaba ma zataji bakashaba�.
Guntun murmushi yayi badan ya shiryaba, a ransa yana kuma jin ƙaunar Ayyah sosai.
A hankali ya furta, “Kice mata zansha insha ALLAHU�.
“To yaya zan faɗa� Zainab ta amsa tana taɓa ƙafar Umm-Rumana yanda Ahmad bazai luraba.
Shi baima san tanaiba, ƙoƙarin sakkowa yake daga gadon.
Dai-dai nan Rumana ta buÉ—e idanunta.
Zainab ta matsa kusa da ita tana Æ´ar dariya, Ahmad kam buta ya É—auka ya fita ya barsu suna gaisawa.
Bayan tafiyar Zainab da Rumana taita roƙon ta zauna taƙi, acewarta ance karta daɗe.
Rumana tahau gyaran É—akin dan Ahmad bai dawo ba, sai da ta gama shara ne ta fito danta share waje sai taga butar a jiye, kenan nan ya ajiye ya juya ya fita.
Share tsakar gidan tayi gaba ɗaya, tana ƙoƙarin wanke banɗaki matar gidan ta fito ɗauke da kwanikan da suka karya.
“A'a amaryace dayin shara da safen nan? Harda su wankin bayi?�.
Murmushi Rumana tayi, cikin girmamawa tace, “Ina kwana�.
“Lafiya lau amarsu, ya amarci da angon naki?�.
Kasa amsawa Rumana tayi, saboda jin kunya, matarma tayi dariya kawai tana ajiye kwankan bakin rijiyar dake gidan.
Rumana ma ta fito daga bayin riƙe da botiki, gaban rijiyar ta ajiye tana faɗin, “Rijiyar akwai ruwa kenan�.
“Eh akwai ruwa Amarya, sai dai babu guga wlhy, jiya da safe Ahmad ya jefashi cikin rijiyar saboda tsabar rashin jinsa�.
Kallon rashin fahimta Rumana tai mata, jin ta ambaci sunan Ahmad.
Matar data farga da kallon sai tayi dariya, “Au yi haƙuri, na manta sunan mai gidanki kenan Ahmad, bashi nake nufiba, yaron wajena shima sunansa kenan, sai ƙaramar Faɗima muna kiranta Amatullahi�.
Rumana tai murmushin jin kunya tana cewa, “ALLAH ya raya mana su akan sunna�.
“Amin ya rabbi Amarya, amma ke yaya sunanki? Ni sunana Husna, amma yanzu dai anan anguwar anfi sanin maman Ahmad�.
“ALLAH sarki, ni Umm-Rumana, sai dai ni zanke ce miki Maman Amatullah to�.
“To babu damuwa Umm-Rumana amaryarmu, ai dole a ɓoye sunan mai gida, kije ga ruwa can a banbuna ki ɗiba kafin Abban Ahmad yazo ya ɗakko gugan�.
“Nagode sosai�
Umm-Rumana ta faɗa tana nufar Banbun ruwan kalar ganye dake ƙofar ɗakin Maman Ahmad.
Wanka tayo da ruwan data É—iba, tayi alwalar walha kamar yanda ta saba ma kanta tun tana gida.
Kayanta da aka jera cikin Wadrobe ta buÉ—e ta É—auki zani da riga na leshi ta saka, sama-sama ta shafa mai saboda zafi da aka fara, batai wani kwalliya ba sai fauda data shafa da kwalli a idonta.
Ta fara jin yunwa, dan haka ta matsa gaban tire ɗin da zainab ta kawo ta buɗe, Fankasu ne da yay luhu-luhu a kwanon silban farko, sai miya a ɗayan kwanon tana ta ƙamshin manshanu, kofin kuwa kunune na tsamiya shima sai ƙamshin kayan yaji yake, tana rufewa Ahmad na shigowa da sallama, kanta a ƙasa tai masa sannu.
Ya ajiye ledar hannunsa da kofin roba mai murfi madai daici yana amsawa.
Zama yay a bakin gadon idonsa akan kwanikan data gama buɗewa yace, “Miye wannan a ciki?�.
“Fankansu ne da kunu�.
Baikai ga amsawa ba wayarsa tai ring, fiddota yay daga aljihun jallabiyarsa ya duba.
“Manyan ƙasane haka suka tuna damu?� yay maganar wayarsa a kunne.
Daga can Zaheedah tai dariya tana maida masa amsa da “Ai kune manyan ƙasa Shema, yanzu gudun namu da akeyi har takai ai bikinka babu gayyata?�.
Murmushi yayi mai sauti, wanda har ya saka Umm-Rumana satar kallonsa da mamaki, ta daÉ—e bataga Murmushi a fuskarsa ba, duk da dama can itadai bayi mata yakeba sai da taga yanayi a majalissar abokansa ko idan yana tare da Samina, maganarsa ta sata sake maida hankalinta garesa batare da tasan dalilin hakanba.
“Bani da bakin kare kaina kam, amma dai ina roƙon amin uziri, nasan dai Sufyan ne ya sanar miki, kuma inada tabbacin bazai gaza miki bayani ba�.
“hhh hakane kam ango, ai banyi fushiba, yanzu ma dai taya murna na kira nayi, ALLAH ya sanya alkairi, yasa nanda wata tara muzo suna tunda ba ai biki da muba�.
Sai da ya saci kallon Rumana dake wasa da yatsun hannunta kanta duƙe ya lumshe ido, sannan yace, “Humm, kina lafiya? Ya mutan gida?�.
“Lafiya lau kowa da komai yake� Zaheedah ta amsa duk da taso ya bata amsar maganarta ta farko.
Sun ɗan taɓa hira kaɗan, a cikin hirar take faɗa masa sai tazo ganin amarya.
Bayan ya ajiye wayar ya kalli Rumana da har yanzu kanta ke a ƙasa, “Zubamin kaɗan, sai ki haɗamin shayin nan, anjima nasha kunun�.
Da to ta amsa tana miƙewa, ƙaton banbun ruwanta da aka zuba kwanikan amfani ciki ta buɗe ta ɗauki filet da cokali da kofi, dukda a wanke suke fes sai da ta sake ɗaurayewa sannan ta dawo inda take, sai faman gyara gyalenta dake zamewa take harta kammala haɗa masa shayin, ta zuba fankasu uku yace,
“ya isa haka, zuba miyar a kai kawai�.
Da “to� ta amsa.
Bayan ta gama taɗan kallesa, a ɗarare tace, “Ko a saka Sallaya a ƙasa�.
Kai ya É—aga mata yana cigaba da danne-dannensa a waya.
Ganin zai fara cin abincin sai ta miƙe zata fita.
“Kefa?�
Yay maganar ba tare da ya kalleta ba.
“In....in..ba banajin yunwa� tai maganar cikin in ina tana sosa gefen kunne.
Manyan idanunsa ya É—ago ya kalle, hakan yasata saurin maida nata ta risinar.
“Dawo ki zauna ki karya ko ranki ya ɓaci�.
Dawowa tai tabi Umarninsa, zata zuba wani fankasun yay mata nuni da wanda ta zuba masa.
Duk jikinta tsuma yake, itace yau zataci abinci kwano É—aya da Yah Ahmad?.
Yanda ta takure kanta duk yana kula, amma sai yay kamar baisan tanayiba, yaci gaba dacin abincinsa duk da baya masa daɗi sosai a harshe saboda zazzaɓin da yayi, ga damuwar Samina tana nan daram a ransa babu abinda ya ragu a ciki.
Bai sake tanka mata ba har suka cinye ukun data zuba masa, wanda shine ya cinye kaso mafi yawa a ciki, buɗe kwanikan yay ya ƙara wasu ukun ya saka miya, Rumana dai na kallonsa batako motsaba, gabanta ya tura filet ɗin ba tare da yace uffanba.
Ta kallesa da sauri suka haɗa ido, yanda ya sake tsuke fuska ya sata maida kanta ƙasa da sauri ƙirjinta na lugude, tadai fahinci itace zata cinye wannan kenan?.
Yanda bai sake bi takansa ba itama ta kasa kallonsa, ya ajiye kofin tea ɗin da ɗan saura a ciki alamar dai ya ƙoshi, miya tuna kuma oho masa, sai taga ya jawo ledar da madara ke ciki ya fasa ɗayan sacet ɗin ya zuba a kofin da sukari sai nescafe, ya zuba sauran ruwan zafin kofin ya motsa, gabanta ya ajiye ya miƙe nanma bai tanka ɗinba dai.
Da kallo ta bisa har ya ɗakko ledojin jiya ya ajiye inda ya tashi, ya buɗe banbun da kwanika ke ciki ya ɗauki kofi, sannan ya buɗe ƙaramin banbun danya ɗeba ruwa amma wayam babu komai.
Miƙewa Rumana tayi tana faɗin, “Babu ruwa ai, naje zan ɗiba a rijiya wai gugan ta faɗa jiya, bara nasamo maka wajen maman Amatullah�.
Baice komai ba ya miƙa mata kofin.
Bata jimaba ta dawo É—auke da ruwan leda a filet.
Koda ta ajiye a gabantsa sai ya tsirama ruwan ido kawai ba tare da ya É—aukaba.
Hakan ya saka Rumana tsayawa tana kallonsa itama.
“Babu ruwane a gidan sai wannan?�. Ya faɗa yana nuna filet ɗin.
“Na tambayeta ne shine ta bani wannan wai na rijiyar baida daɗi sosai suma wannan suke sha.
Filet ɗin ya tura gabanta, da alamun ɓacin rai a fuskarsa kaɗan yace, “Bani wancan haka nan�.
Tamkar Umm-Rumana zata fasa kuka haka taji, yanzu mata tai musu abin alkairi kuma sai yace ta maida? To mi zata ce mata ita kuwa?.
“Zaki ɗauka ne? ko sai kin gama tunanin?�.
Kafin ya rufe baki ta sungumi filet É—in ta fice cikin sassarfa..............âœðŸ?
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»R NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(12)*
............Jiki a sanyaye ta koma ƙofar ɗakin maman Amatullah.
Maman Amatullah dake zaune tana ɗura zoɓo a gorori na saidawa ta amsawa Rumana sallama tana faɗin “shigo mana Amarya�.
Kunya duk ta lulluɓe Umm-Rumana, ta ajiye filet ɗin ruwan tana magana cikin in ina “Dan ALLAH kiyi haƙuri, wai ya fi son na rijiyan�.
Murmushi maman Ama tayi, tace, “Amarya karki damu, haka maza suke, abinda suke buƙata kawai suke so, bara na ɗiba miki wannan yafi ɗan sanyi to�.
Rumana dai batace komaiba, ta amsa ruwan tana mata godiya ta fice.
Inda ta barsa nan ta iske sa yana danna waya, ta ajiye kofin ruwan a gabansa “Ga shi�.
Bai ce komaiba ya ajiye wayar.