Sashe 12
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wasa-wasa dai sai da ciwo yaja Ahmad kusan kwana uku, dan daga ciwon kai abu sai ya koma zazzaɓi, har saida yasha ledar ruwa biyu, kullum sai Samina tazo gaishesa, amma baya kulata sam.
A yaran gidan duk wanda sukazo gaisheshi yana amsa musu koda a gabantane, amma ita sai baya kulata.
Duk da abin na mata ciwo sai ta daure ta faɗama Sufyan halin da ake ciki, Sufyan bai tsaya mata rufa-rufa ba ya sanar mata ganin da sukai mata a ƙofar gidan su Inna mari, harma ya nuna mata video din daya ɗauka dan yaga tana neman musa cewar itace.
Laƙwas jikinta yayi, nanfa ta shiga haɗo ƙarya ta shirya masa akan ita bata da alaƙa da Ma'aruff, saurayin ƙawartane Nafy, tayi kuskure amma ya bama Ahmad hakuri akan shiga motar ma'aruff ɗin da tayi.
Dole dai akan wannan magana sai da Sufyan yasaka su zama su uku ya sasantasu, Samina harda kukanta tana bama Ahmad hakuri.
Daga baya bayan masifar da taci a wajensa yace ya hakura.
Tun daga ranar komai ya sake koma musu kamar da, suka cigaba da tattali da soyayyar junansu, yayinda a ɓoye Samina take tare da Ma'aruff, idan yaso su haɗu gidansu Inna mari take zuwa su haɗu a can.
★★★★★★
Æangaren yaya Maryam kam babu wanda yasan miya faru, sai ga mijinta har gida yazo yana bama su Baba hakuri akan abinda yake mata, sannan itama ya bata haÆ™uri da neman afuwarta.
Babu irin tambayar da Ayyah bataima Ahmad ba akan ya sukayi da mijin Maryam ɗin, amma yaƙi faɗa, yace shi babu komai.
Ƙyalesa Ayyah tayi kawai badan ta yarda ba, amma ta fahimci koma minene shine ya aikatashi, kuma ko Maryam ɗinma bata san asalin miya kawo gyara a cikin lamarin auren nata daya nema hargitsewa ba a shekarunnan..
Matsaloli sun sake kunno kai tsakanin Samina da Ahmad, dan ta sake birkice masa ya rasa kanta.
Gashi yanzu abubuwa yake gani a wajenta wanda bashine ya siya mata ba, yasan kuma iyayensu basu da ƙarfin saya matan, dan har waya ta canja, tun tana ɓoye masa har komai ya fito ya ganta da wayar.
Duk iya tuhumar da yay mata kuma taƙi sanar masa gaskiya.
Abinda ke ƙara tada masa hankali kuma da ita sam yanzu batajin shakkarsa balle akai ga tsoro, ƙiri da muzu take masa rashin kunya idan yay mata faɗa akan kuskure.
Dan akan wayar nan daya gani a hannunta sosai rikici ya ɓarke a tsakaninsu har takaisu ga zuwa gaban kakanni, saboda maganar taje wajen iyayensu mata, sukuma suka gumtsawa mazan, daga nan ne kuma su iya sukaji suma, malam Rabi'u kuma ya kira Ahmad ɗin da Samina domin yaji gaskiyar maganar.
Da farko Samina ta musa, amma da taga babanta na neman dukanta a wajen saita faÉ—i gaskiya.
Ran kowa ya ɓaci ranar a gidan, dan haka take a wajen malam Rabi'u tsoho mai ran ƙarfe ya tsaida watan bikin Ahmad da Samina, a cewarsa ko haya gwara a kama musu su fara zama kafin ALLAH ya hore asan abinyi.
Kowa yaji daɗin yanke hukuncin da Malam yayi, dan kuwa kusa aka saka bikin, wata biyu kacal, lokacin Samina ta gama exam ɗinta, a cewar malam taje gidan mijinta ta ƙarasa karatun, tunda dama shine ya nace akan sai tayi
Wannan abu ya mugun tada hankalin mama gaje da Samina, dan zuwa yanzu dai gaba É—aya tunaninsu ya karkatane ga Ma'aruff dake kashema Samina kuÉ—i tamkar baisan ciwonsu ba.
Ahmad kuwa ji yake kamar an masa rahama, dan sakayau ya jisa, shi kansa dama a buÆ™ace yake da auren ainun, saboda muguwar sha'awar da ya fahimci yana da ita akan abokiyar halittarsa............âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(8)*
............Sosai hankalin mama gaje da Samina yake a tashe, tunda suka baro sashen su Baba Rabi'u sai suka kasa zaune suka kasa tsaye.
Samina da ke share hawaye tace, “Wlhy mama bana sonshi yanzu, kinajifa wai ɗakin haya ɗaya za'a kama a ajiyeni kafin komai ya warware? Har sai yaushene komai ɗin zai warware a garesu baki ɗaya, tunda muka dawo rayuwar gidannan a talakawansu muka iskesu, shekara kusan goma sha takwas basuyi arziƙiba sai yanzu da za'a cuceni za'ace zaizo, wlhy nama kula danginmu ƙashin tsiyane dasu, shiyyasa duk wanda sukaga ALLAH zai ɗaukaka sai su nema dakushesa, kaf yaran gidannan da sukai aure tunda kan su yaya Maryam har zuwa su yaya Binta waccece ba'a cikin wahalar rayuwaba?, kowacce matsalolin fatara da babu sun gama isar rayuwarta, duk sun lalace sun zama wasu tsofaffi sa'anninku, babu wata mai gidan nunama sa'a a cikinsu. Mama kinga kuwa gidan Ma'aruff inda zai ajiyeni, wlhy ko za'a haɗa kaf dukiyar ahalinmu bazata sayi wannan gidanba, na rantse da ALLAH ko sama da ƙasa zata haɗe bazan zauna da Ahmad ba, inba hakaba kuwa ALLAH guduwa zanyi daga gidannan......�
“Ki gudu ina? Babu inda zakije yarinyata, dolene ko sunaso ko basaso su baki wanda kikeso, dan koni ban amince ki rayu da Ahmad ba, yaron da ko rigar sakawa ta kirki baida ita, ki kwantar da hankalinki duk nasan maganinsu, ni warkice dai-dai da ƙugun kowanne shege wlhy, iyakaci dai suce ya miki wahala ko? To su faɗi duk abinda yay miki za'a biyashi, dan sune matsiyata�.
Samina dake shashshekar kuka tace, “Yo mama dukkan wahalarma da yaymin ɗin ta nawace? Wlhy nasan ko Ma'aruff yaji saiya ninka masa ma abinda ya kashemin ɗin�.
Tsaki mai ƙarfi Mama Gaje ta ja tana yin ƙwafa, ji take a ranta koda aurenta zai sake mutuwa bazata yarda Samina ta auri Ahmad ba, dan tasan ko barin gidannan tayi akan auren Samina da Ma'aruff gaba zataci ba bayaba, tunda da dai zasu jiƙe da naira ne.
Duk surutan da Mama Gaje keyi ita da Samina a kunnen Baba Yusha'u ne dake alwala a tsakar gida, amma sai ya nuna tamkarma bai jiba, ya ajiye butar hannunsa ya fita.
Ammi ma duk a kunnenta komai ya faru, amma saitayi kamar batasan anaiba, da dai ita ba kishiyar uwa bace data basu shawara akan suyi haƙuri kar son zuciya ya kwashesu suyi GUDU DA WAIWAYE.......
A tsaitsaye Baba Yusha'u ya shiga sashen iyayensa shi da baba Iliyasu, sun ɗanyi magana suka fito a tare riƙe da malam Rabi'u zuwa massalaci, inda acan suka iske baba Hamza ma, yayi mamakin ganin Malam a massalaci yau, dan sam baya iyawa, yakai kusan wata huɗu ma ko waje bai leƙoba, dan ya tsufa sosai.
Salla aka tayar, bayan an idar mutane na niyyar fita Malam Rabi'u ya saka baba liman roƙon alfarmar su dakata.
Babu musu akaita dawowa, ciki kuwa harda Ahmad da abokansa, shima yayi mamakin ganin kakan nasu a masallaci, jira yake kawai su fito ya tambaya.
Mamaki ya sake kamashi jin liman ya ambaci cewar Malam ne yace jama'a suyi masa alfarmar tsayawa.
Abu tamkar daga sama yaji ana ɗaura aurensa da Saminar sa, mutuwar zaune yayi a wajen, duk taɓashin da abokansa sukeyi na alamar tambaya da taya murna bai iya kula kowaba, bayan an kammala ɗaurin auren jama'a suka shiga zuwa bashi hannu suna tayashi murna, hannun kawai yake iya miƙa musu yana amsawa da amin a saman laɓɓa, amma a zahirin gaskiya baya tare da duniyarsu sam.