Sashe 75
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tana fiddoma Ahmad kayan da zaisa idan ya fito sai gashi ya fito ɗaure da tawul, ta baya ya rungumeta dukda laimar ruwan dake jikinsa, Rumana ta sauke ajiyar zuciya tana faɗin, “Wayyo Yaya jikinka sanyi�.
“Da gaske?� yay maganar yana shinshinar wuyanta tare da goga mata gashin ƙasunbarsa dake jiƙe da ruwa.
Tuni tsigar jikinta tahau tashi, babu shiri ta juyo tana fuskantarsa, ta ɗora hannayenta a wuyansa suna mai kallon juna ido cikin ido, kowanne fuska ɗauke da murmushi, Ahmad daya ɗan ranƙwafo saboda finta tsaho da yayi ya sumbaci kuncinta,
“Malama ƙarasamin� ya faɗa yana juya idanu.
Rumana da bata fahimcesa ba tace, “Mizan ƙarasa?........�
“Kiss ɗina na ɗazu mana� yay maganar cikin tare mata numfashi.
Dariyar data sake narkar dashi tai tana ƙoƙarin zille masa, yay azamar turata jikinsa gaba ɗaya yana dariya, “Baki da man kai Babie R, karma ki ɗauka zan yafe sai kinyi, dan ɗazun naji kamar na make Zee ɗincan datazo ta katse min jin daɗi�.
Sosai yanzunkam Rumana ke dariya, tace, “Autar Gwaggon zaka bige? Aiko da an cika tara�.
“To ai ita ɗince tazo min a lokacin da bai daceba�.
Rumana ta zame jikinta tana cigaba da masa dariya, “Nidai ka shirya kazo ga abinci karya huce ma, kasa a ranka daga goman dare har safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu duk nakane lokacin�.
“Uhyim wayo ko Gwal? Shikenan na amsa, ALLAH yasa na jefa ƙwallona a raga to�.
“Nikam wannan fata da kakemin Yaya ka bari, sai Haysam ya cika shekara huɗu�.
“Humm haba yarinya wasan yara kenan, insha ALLAH nanda shekara huɗun kin yaye min babie gal ɗina mai kama dake�.
Fita Rumana tai dan ta kula idan ta biyesa zasu kwana a wajenne.
Tare sukai zaman cin abincin su uku, har suka gama Haysam bai tashi ba, Ahmad ya shige É—aki ya kwanta danya É—an huta.
Bai samu ganawa da Haysam ba kuwa sai da ya tashi, cikin ɗoki da kewar juna ya rungume yaronsa yana mai jin farin cikin ganinsa cikin ƙoshin lafiya.
Shima yaron da ALLAH ya bama wayo tamkar ba ɗan fariba sai maƙalƙale Abbunsa yake
___________________________________
A ɓangaren Samina abubuwa sunyi tsamari sosai, dan kuwa kullum cikin takalarta fitina Mufida take, tun bata biye mata saboda cikin jikinta harta shiga tanka mata, kuma koda itace da gaskiya idan Ma'aruff yazo sai ya goya da bayan Mufidan.
Akwai randa sukai wani faɗa shari'a har gidansu Ma'aruff ɗin, amma ƙiri da musu mamansu Ma'aruff ta goyama Mufida baya duk da Samina ce da gaskiya.
Abinnan ya ƙonama Samina rai harta tafi gida, koda taje ta sanarma Mama gaje sai taita lallaɓata akan ta koma, dan yanzu idan maƙiyansu sukaji dariya zasuyi musu, tayi haƙuri watarana sai labari, akwai kuma wani sabon malami da sukajiyo zasuje mata wajensa, daga mufidan har Ma'aruff ɗin sun kusa maganinsa.
Samina ta ɗanji daɗi, dan haka ta koma ɗakinta da ɗan ƙwarin gwiwa.
__________________________________
Kwanci tashi babu wahala wajen UBANGIJI, dan kuwa lokacin bikin su Salima yazo, ana saura kwanaki huÉ—u su Rumana suka taho kano.
Cike suke da ɗoki tamkar waɗanda akaima gafara, wannan karonma dai sunsha wahalar ita da Zainab, Haysam kam abin mamaki ko gezau yaronnan, hakan yasa Ahmad yayta musu dariya akan Haysam ya fisu ƙarfin jini.
Sosai gida ya kacame da murnar zuwan su Umm-Ruman, kowa yana mamakin dunbin canjin daya gani a garesu cikin watanni takwas kacal, musamman ma Umm-Ruman data fara zama matar manya, ga Haysam ya zama ɗan saurayi, hakama Zainab ta ƙara girma.
Umm-Ruman nata addu'a akan kar Ahmad yace su tafi can gidan, sai bayan magriba takeji wajensu Fa'iza akan ai an kwaso kayanta daga can gidan, akwai wani ɗan fili a lungun su Iya an haɗesa da wani ƙaramin ɗaki, Ahmad ya gina musu ɗaki a wajen, yanzu haka kayansu duk suna can.
Duk da taji sanyi a ranta sai kuma taga da kunya, yanzu kenan gaban iyayensu zasu zauna ko yaya? Koda yake tana ganin dan dai ba zama zasu rinƙa yiba yanzu shiyyasa.
Bayan isha'i kuwa Ayyah ta kora Rumana can.
Ɗakine guda ɗaya, sai dai babba dan yafi ɗakinsu na gidansu Maman Ama, wannan kuma yayi musu ƙaramin banɗaki na wanka a ciki, sannan anja katanga a gaban ɗakin babu mai ganin wani suda su Iya.
An jera kayanta duka anan, ɗakin yay ƙyau sosai.
Juyowa tai tana kallon Ahmad daya fito daga bayi, yay murmushi yana faɗin, “Surprise Babie R�.
Jikinsa ta faɗa tana dariya, “Wlhy da gaske kuwa ka shammaceni, yaya koda wasa baka taɓa sanarmin mun baro gidancanba�.
Bayanta ya shafa yana faɗin, “Ai dama nace sai kinzo ƙya gani, na gaji da ganinki cikin magulmatan matancan ne, duk da dama dai yanzu ma ta ƙare, tunda ko bamu baroba ba zaman garin mukeba�.
“Hakane Yayanmu, amma gaskiya wannan dabarar tayi, kaga kuɗinma hayar ai sun isa su kare mana wata lalaurar, ɗakin yayi tsari da ƙyau sosai�.
“Da gaske?�.
“ALLAH kuwa yaya�.
“Kinga kuwa malam ne ya kawo wannan shawarar wlhy�.
“ALLAH sarki tsoho mai ran ƙarfe, wlhy hakan yayi, ALLAH ya sanya alkairi�.
“Amin gwal ɗina�.
Har washe gari su Rumana suna amsar Æ´an sannu da zuwa da Æ´an ganin Æ™waÆ™waf..........âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»
*_43M_*
.............An tsunduma cikin hidimar biki da Ahmad keta samun ALLAH shi albarka, dan kuwa ya taka rawar gani sosai, shine yayma amare kayan ɗaki na gado, ya kuma ajiye isashen abincin da akaci gwargwadon ƙarfinsa, sannan ya danƙama Gwaggo kuɗaɗe masu dama itama akan taima Fa'iza siyayyar kayan kicin ta hannun ƙanwarsa Raheenatu.
Iyayensa suma dai sun ɗauki girman sun tattara sun bashi, dan shine ya bada auren ƙannen nasa.
Hakan ba ƙaramin ƙayatar da mutane yay ba, Ahmad kam sai yaji kamar yay kuka, dan abun ya masa girma da yawa.
Bayan kammala ɗaurin aure mata suka cigaba da hidima a cikin gida, amare dai suna ɗakin Umm-Ruman, sunsha ƙyau harsun gaji.
Gida cike da mutane, anata kaikawo da taya juna murna, inda abokan wasa suka saka Mudanseer a gaba da magana akan saura shi.
Shiko da ko budurwa baida sai abun yayta bashi dariya, duka nawa yake da za'a ishesa da wani zancen aure, Yah Ahmad yaushe yay aurenma duka-duka, shima sai ya shana sosai kafin yayi.
Su Rumana duk suna a sashensu Ahmad anata hidima, saboda girma da ake bama Baba Hamza sai yazam kamar komai anan akayi, sannan ma Ahmad shine ya ɗaura auren, ga kuma dangin Gwaggo dana Ayyah, can ɓangaren su Salima sai yazam dangin mamantane kawai da abokan arziƙinta, ƴan shema kuwa duk suna a sashen su Samina, amare da ƙawayensu na sashen su iya inda su Umm-Ruman suke yanzu suma.
Rabon da taga Ahmad tun kusan goma na safe, ko wankama ba anan yayiba, É—ibar kayan yay ya fita tunda safen.
Bayan kammala É—aurin aure kuma Mudan ne ya fita da abincin abokansa da yace ta É—iba ta ajiye. Sai Abu daya aiko ya amshi Haysam shima.