Sashe 55
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yau ɗinma bai ɗaga mata ƙafaba, danshi dai ji yake ta sake canja masa fiye da wancan karon, shiyyasa baya gajiya da ita.
Rumana dai kam dauriya kawai takeyi, dan batajin daɗin jikinta sam, da safe kuwa luɓus ta tashi harda su zazzaɓi, to dama can ba isashshen lafiyarne da itaba shikuma yazo ya sake nuƙurkusarta.
Duk yanda yaso kuma suje asibiti tace ita kuma a'a, har sai da yakai da zazzaga mata masifar dabai niyyaba, sai kawai ta saka masa kuka.
Abin nan ya bama Ahmad haushi, dan baiga abin kuka a wajen ba shi dai.
Ƙyaleta yay yama shirya ya fice daga gidan dan jiya bai kammala uzirirorinsa ba shida Sufyan.
Yau É—inma tare suka tafi da Sufyan É—in a mashin É—insa.
Sai dai duk abinda yakeyi zuciyarsa nakan Rumana daya bari kwance duk da haushin data bashi.
Rumana kuwa kusanma sha biyu sai taji ta ta dawo dai-dai, sai dai ciwon jikin da Ahmad É—in ya haddasa matane kam bai bartaba.
Abincima ta tashi tayi sannan ta gyara jikinta.
Lokacin da Ahmad ya shigo gidan sai ya isketa da su khadija ƙanwarta sun kawo mata kayan sana'arta da akayo daga can.
Ya É—anji sanyin ganinta haka, amma sai bai sakar mata fuskaba.
Yaran suka gaidashi itama tai masa sannu da zuwa, duk amsawa yay a dake har ita É—in.
Da kansa ya É—iba ruwa ma ya tafi wanka baice ta haÉ—a masaba, koda ya fito ta gama shirya masa abinci, su Khadija kuma ta basu aikin data kauda hankalinsu suka dawo waje.
Ganin yaƙi kallon ko inda ta ajiye abincin sai ta daure tace, “Yaya ga abinci�.
Kamar bazai tanka ba, sai kuma ya juyo yaɗan. kalleta ya ɗauke kansa, “Na ƙoshi, ke da baki da lafiya kuma waya aikeki yin abinci?�.
“Dan ALLAH kayi haƙuri Yaya, naji sauƙi, dama kuma bawani yayimin zafi bane zazzaɓin�.
Bai amsata ba, dukda ta bashi tausayi, ya canja kayansa, da alama dai wanima wajen zai sake fita.
Sai da ya kammala tsaf sannan ya zauna ya buɗe abincin data ajiye, matsowa tai tana jin sanyi a ranta da zaici, ta zuba masa, tana ƙokarin komawa gefe yace, “K kinci?�.
“Naƙoshi� ta faɗa kanta a ƙasa.
Cokalin ya ajiye yana yunƙurin mikewa, “Cin nawa baida amfani kenan�.
Saurin katseshi tai har tana dafa masa hannu, “Yi haƙuri yaya Please zanci wlhy�.
Sai da ya zuba mata harara sannan ya koma ya zauna.
Daga ƙarshe dai a tare sukaci abincin sannan ya fice yana faɗa mata bara yaje baba na jiransa zasuje wata gaisuwa.
A dawo lafiya tai masa.............âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»a: https://youtu.be/N2nbw8zn9Jk
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(31)*
...............Cikin sauke ajiyar zuciya Umm-Ruman tace, “Kai Yah Ahmad ko daru� idan ƴan arziƙin sukazo ayi, idan ƴan tsiyarne ya koma mata Ahmad ɗin data sani a gida.
A cikin kwana biyun nan dai kam ya bala'in maida kansa busy, hankalinsa bai samu zama waje ɗaya ba sai da ya haɗa kan duk abinda yake buƙata sannan.
A daren jiya malam ya tashi da mura ta rashin jin daÉ—in jiki, abunka da jikin tsufa, zuwa safiya sai abun yaso yin É—an tsanani, tunda safe sukai kiran Ahmad koma barci bai tashiba kiran ne ya tadashi.
A gurguje yay brush ya canja kaya ya fice.
Tunda ya fita Umm-Ruman tai tagumi kawai tana ma kakan nasu addu'ar samun afuwa.
Ahmad na zuwa basu ɓata lokaciba asibiti suka wuce, shi da Mudan sukai ta shigi da fici saboda sune dai manyan ƴaƴa maza a gidan, iyayensu kuma ba karatu sukaiba, suma kuma suna bukatar a taimaka musun.
Dukansu dasu akaje asibitin, amma dai su Ahmad É—inne keta kai da kawo har aka bama Malam gado sannan sukaÉ—an samu nutsuwa.
Rumana tun tana jiran dawowar Ahmad harta fara damuwa sosai, ta gyara ko ina dai tayi musu breakfast, sai dai ta kasa ci.
Tana zaune jugum har kusan ƙarfe ɗaya sai gashi ya shigo, jiki a sanyaye ta miƙe tana masa sannu da zuwa.
Ya kalleta yana ɗan lumshe ido ya jinjina mata kai kawai, dan jikinsa yayi luɓus saboda kai kawo da sukaitayi, ga yunwa na cin hanjinsa.
“Yaya ya jikin nasa?�.
Kaɗan ya sauke numfashi yana zama a bakin gadon, “Da sauƙi sosai, sunata ƙara masa ruwane dan yaji ƙarfin jikinsa�.
“Wayyo malam ALLAH ya ƙara lafiya yasa kaffarane�.
Da amin Ahmad ya amsa yana miƙewa ya fara cire kayansa, hakanne ya saka Rumana fita danta haɗa masa ruwa.
Tana dawowa shi kuma ya fita zuwa bayin, koda ya fito yaga ta ajiye kayan shayi sai ya kalleta da mamaki.
“Kina nufin zama kikai jirana baki karyaba?�.
“Yaya banji yunwa bane shiyyasa�.
Baice komaiba ya É—auke kansa, ya kimtsa ya fita massalaci domin gabatar da sallar zuhur.
Itama Rumana abinda tayi himmar yi kenan, bai kuwa jimaba sai gashi ya dawo É—auke da É—anyan indomie a leda.
ledar ya miƙa mata yana faɗin, “Tashi ki dafa wannan�.
Amsa tai cikin girmamawa, kafin ta kammala yaɗansha tea dan yunwa yakeji bata wasaba, koda ta gama da ƙyar ya sakata taci abincin, ya lura batason cin abinci yanzu, ga wani tsarce-tsarcen yawu daya lura tanayi a kwana biyun nan.
Bai dai ce mata komai akan hakanba yace dai ta shirya suje asibitin ta duba malam.
Taji daɗi sosai, ta shirya tsaf ta kawo hijjab ta saka, maman Ama na tsakar gida suka fito, sai da Rumana ta kammala rufe ƙofarta kafin tace mata saisun dawo kakansu aka kwantar a asibiti.
Addu'ar samun lafiya maman Ama tai musu tanabin Rumanan da kallon ƙurilla, itafa saima taga kamar mai ciki.
Tsaki taja tana faɗin, “Toni bandama abuna waye yay cikin? matar da ko namiji bata taɓa saniba ta ina zata samo ciki?, inaga dai dagaske maganain ƙibar sukasha ita da mijin�.
🤣Maman Amar mu ta mutunci kenan, ido bai gani baki ya Æ™yalle saiya tofa, ALLAH ya gyara mana ke da masu irin halinki🤸ðŸ»â€â™€ðŸ˜‚ .
Rumana tayi mamakin ganin ashe da mashin É—in Sufyan Ahmad É—in yazo.
Sai da ya hau ya tada sannan ya kalleta ganin tayi tsaye tana kallonsa kamar ta samu tv,
“Kona wuce ne?� Ya faɗa manyan idanunsa a kanta.
Da sauri ta ƙaraso, dole sai da ta dafa bayansa sannan ta hau.
A zuciyarta take faɗin, “gaskiya roba-roba inba mijinkaba ai baida daɗin hawa�, to diba yanda duk ta koma jikinsa, ballema ita matsoraciyarnan dama.
Babu mai cema É—an uwansa uffan har suka isa asibitin.