Sashe 66
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Da safe Samina ta fito haɗa breakfast taci karo dasu a kicin babu mai suturar arziƙi tsakanin shi da karuwar tasa, wai yunwa takeji shine ya rakota ta haɗa shayi.
Neman zubewa Samina tayi, ta dafe bango da sauri tana ƙoƙarin maido hankalinta jikinta, dai-dai Ma'aruff da karuwarsa sun juyi zasu fita daga kicin ɗin, shi ɗauke da tiren da suka soya ƙwai da shayi a kofuna biyu.
Gabanta yay wata mummunar faɗuwa saboda ganinma wacece karuwar Ma'aruff ɗin, ko kunyar ALLAH baiji balle fargabar inda ya shigo wanda alamomi sun tabbatar mata a gidanma Basy ta kwana da mijinta, suna maƙale da juna lamarin zattakaici.
Zuciya kuwa ta kwashi Samina ta tare hanyar da za subi tana huci,
“Wannan la'ananniyar kuma daga ina bunsuru?�.
Ma'aruff ya miƙama Basy tiren hannunsa yana kallon Samina, yace, “Bunsuru?�.
Cike da tsiwa tace, “Ashe ka jini, guntun iskancin naka ya kai har ka ɗakko karuwa ka kawo mani cikin gidan aurena ku kwana saboda kai baƙin jahiline babu ilimin arabi a kank.....�
Mari daya ɗauketa da shine ya hanata kai ƙarshen maganarta, ta faɗa jikin drawer kicin dafe da kunci, amma ta daure batai kuka ba, ci gaba tai da zaginsa daga shi har karuwar tasa.
Yako yunƙuro zai sake kai mata duka ta kauce, sai damar shaƙo wuyar budurwar ALLAH ya bata, nanfa kokawa ta ɓarke a tsakaninsu, shi sai ƙoƙarin ƙwaƙule hanun Samina yake daga wuyan basy yana faɗin, “K wai wace irin mahaikaciyace, ki saketa karki min kisan kai a gida!!!�
Ko saurarensa Samina batayi, ta shaƙe Basy sosai sai kakari take idanunta duk sun firfito saboda tsagwaron matsa da taji.
Da ƙyar Ma'aruff ya yakice Samina daga jikin Basy, wadda tuni numfashinta ya rabu da gangar jikinta ta suma.
Dukan Saminar ya shiga yi tana ramawa itama, duk abinda ya tare mata gaba É—auka take ta kwaÉ—a masa, a haka har suka fito falo, da Æ™yar ta Æ™waci kanta ta afka É—aki ta kulle tana danÆ™arama iyayensa zagi shima yana danÆ™arama nata🤦ðŸ»â€â™€ðŸ˜¢.
Kan Basy ya koma yana jijjigata, sai dai yaga ashe ma ta suma, da farkoma É—aukarsa kota mutu ne, sai da ya zuba mata ruwan sanyi ta kawo nannauyan numfashi.
Kuka ta sanya masa akan wlhy bazata yardaba, dama ya kawota gidansa ne dan Samina taci zarafinta, to wlhy saita É—auki mataki bazata bar Samina tasha a banza ba.
Duk yanda yaso ta sauraresa sam taƙi, ta shiga ɗakinsa ta tattara kayanta, yana ƙoƙarin riƙeta tana tureshi da faɗin karya sake taɓata.
Yanaji yana gani ta fice daga gidan, ya zube a kan kujera yana dafe kansa ga raunikan da duk Samina tai masa, sun fasa abubuwa da dama na kwalliya da akaima falon, da ace yau zai iya sai ya saki Samina saki uku, to amma idan har ya saketa bai rama wannan abun da tai masa yau ba to lallai baici riba ba ma ashe, sanan shi ba namiji bane, dolene ya tabbatar mata shiÉ—in da gaske yamafi bunsuru kamar yanda ta ambata.
Samina na kwance ne tanata rusar kuka mai ciwo, tunda ta auri ma'aruff bata taɓa zaman kwana uku dashi ba cikin kwanciyar hankali, idan ta toshe wannan ƙofa sai ya buɗe waccan, sam farin cikin da taima kanta fata a gidansa gaba ɗaya ta kasa samunsa, wace iriyar rayuwace wannan?.
“To Samina, ni dai bily bansan wa kike tambayaba, fans ko kune?🤷ðŸ»â€â™€ï¸?.
___________________________________
Duk yanda Ahmad yaso samun ganin Umm-Ruman hakan ya gagara, dan mutanema sake shigowa suke, jinjirinma sai da abokansa sukazone aka kawo musu shi soro sukai masa addu'a, sannan ya gansa a duk safiyar yau.
Yaje maida yaron ne cikin gida yayma Ayyah zancen ya kamata Rumana ta shirya suje asibiti a duba lafiyarta saboda haihuwar gidace.
Ayyah ta gamsu kuwa da maganarsa, ta shiga É—akinta ta saka Umm-Rumana kimtsawa, Yaya Maryam data fara isowa ta É—auki jaririn suka fito.
A ƙofar gida suka iske Ahmad yana jiransu, ya sauke idanunsa akan Rumana da itama take satar kallonsa.
Ƙasa tai da nata tana murmushi, dan haka kawai ta tsinci kanta dajin kunyarsa.
Shiko sai yaga ta ƙara masa haske a ido duk da sanye take da hijjab, bai iya cewa komaiba ya nuna musu hanya alamar suje.
Umm-Ruman ta buɗe baki a hankali tace, “Yaya ina kwana?�.
Kamar bazai tanka ba sai kuma yace, “Sai yanzu aka tuna dani?�. Yay maganar yana raɓawa ta gefenta zai wuce.
Binsa tai da kallo tana bin bayansa, dama Yaya maryam ita tayi gaba bata tsaya inda suke ba.
Napep suka shiga ita da Yaya maryam, shi kuma ya hau mashin É—in Sufyan dake jiransa dama sukabi bayansu.
Koda suka isa asibitin su Ahmad ne sukaita shigi da fici har suka samu ganin likita.
Sai da Doctor ta tabbatar Rumana bata da matsala, sai ɗan ƙari data samu wanda dama tun daren jiyan takema iya complain ɗin zafi, musamman ma da zatai mata wanka da safe, dan kasa zama tai cikin ruwan sai da iya tai mata jan ido, ashe ɗan ƙarine tayi kaɗan.
Duk wani taimakon da ya kama Dr Hajarah ta bata shi, harda shawarwarin yanda zata kula da yaronta, ta rubuta magunguna ta bama su Ahmad akan a sayo ma Rumana.
Amsa yay suka tafi, su Rumana kuma da yaya maryam sukaje inda za aima jaririn allurar Iminazeshon tunda yayi dai-dai da ranar da akeyi.
Sun ɗan ɓata lokaci a asibitin, dan har ɗaya suna can, sai da komai ya kammala sannan suka fito, yaya Maryam da Umm-Rumana suka nufo gida.
Shi da Sufyan suka wuce kwata ya sayo nama mai ƙyau yayo cefane suka dawo suma.
Daga Gwaggo har Ayyah sunji daɗin hakan da yayi, ya iske ƴan uwansa duk sunzo, sunata masa murnar samun ƙaruwa.
Yayinda Sakina ta tasashi gaba da fadin, “Inye su ɗan ƙanina an girma, abun mamaki wai Amadi da ɗa�.
Harara ya zabga mata kawai ya wuce, tako cigaba da kunnashi har sai da yay mata ƙwafa sannan, amma dai baice komaiba😂.
Barcin da baiyi isashsheba a daren jiya shiya addaba masa, dole ya shiga É—akin su Mudanseer ya kwanta kuwa.
Umm-Ruman taji daɗin zuwansu asibitin sosai, dan magungunan da aka bata sun taimaka ma jikinta ta kumajin ƙarfi, bata sake ganin idon Ahmad ba har bayan sallar magriba.
★★★★★★