Sashe 59
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(33)*
...............Æangaren Ahmad kam randa ya isa porthercout washe gari ya damÆ™ama ubangidansa takardunsa.
Sosai kuwa Uban gidan nasa yay mamakin ƙyawun takardun Ahmad ɗin da yaba ƙokari basirar da ALLAH yay masa.
Happy ma tanata santi, dan yanzu itada Ahmad É—asawa ake duk da yana shareta bai kuma shiga sabgarta, ko É—an Assignment É—inta ta kwaso shi take nufa, yana mata kodan darajar iyayenta, wani lokacinma ba Assignment É—in bane haka kawai zata kwaso buks tace yay mata lesson.
Idan yanada lokaci yakan mata, idan baidashi kuma yace ba lokacinba, wani sa'inma waya zaiyi da Rumana sai yace mata lokacinsa na matarsane yanzu.
Ita sam bata aminta yanada mataba, gani take kawai dai yana faÉ—ane danta bashi waje.
Kasuwarsa kuwa bai fasa zuwaba, yana zuwa kullum kuma Alhmdllh, dama dazai tafi Nura ya miƙama kayan shima yaɗan samu, koda ya dawo yanzun kuma sai ya bashi shawara akan mizai hana yazo shima ya koya harkar.
Nura bai musaba yayma Ahmad ɗin godiya, dan ɗan riƙema Ahmad ɗin da yayi a wannan tafiyar yaji daɗin harkar..
Tun daga wannan lokacin suka kuma kasancewa tare da Nura, dan har zuciyarsa yana son Nura, yana É—aukarsane tamkar É—an uwa na jini.
Ubangidansa tunda ya amsa takardunsa bai sake ce masa komaiba a kansu, shima kuma bai sake maganaba ya maida hankalinsa ga sana'arsa kawai.
Sai dai kuma yana fatan dacewa idan da alkairi a cikin aikin, idan babu alkairi ALLAH yama hana samuwarsa.
__________________________________
A wannan safiya dai gidansu Rumana da sunan babien Kausar suka tashi, da yake ƴan uwantane ke komai sai su Rumana suka zama ƴan kallo, sai dai ɗan abinda ba'a rasaba sukan taimaka, koda yake Rumana ce kawai a gefe, Maman Ama ai tuni tayi uwa tayi maɗaukiya, sai ƙara shigewa jikin Kausar ɗin takeyi, da kuma ta koma gefe ta zageta da gulma😹.
Ita dai na Rumana kallone.
An kira Sallar Zuhur Rumana dake ɗaki kwance tana fama da rashin daɗi jiki ta miƙe da ƙyar, ita dai bawai zatace ga inda ke mata ciwo baneba, amma sam jikinta batajin daɗinsa, nata salon laulayin kenan.
Sannu taima matan dake zaune a ƙofar ɗakinta ƴan uwan Kausar ɗin, duk amsawa sukayi suma da mata sannun.
Tana shiga bayi sai wata a cikinsu ke faɗin, “Kai amma ciki yama yarinyarnan ƙyau, jiba yanda ta murje tai haske�.
“Wlhy kuwa Maman hafsa, nima dai tunda muka shigo naketa kallonta, ko gajiyama banayi da kallon nata�.
Maman Ama dake bayansu kaɗan tace, “Inafa ciki anan? Bilicin dai da shan maganin ƙiba�.
Duk juyawa sukai suka kalleta da mamaki, babbar Yayar su Kausar tace, “Aiko dai maman Ahmad idanunku basu gane muku dai-dai ba, yarinyarnan babu wani bilicin da take balle shan maganin ƙiba, cikine wlhy....�
Dai-dai Rumana ta fito daga bayi, hakanne ya sakasu yin shiru, sai dai fa idanun Maman Ama tamkar zai faɗo wajen kallon Umm-Rumana, ita da batasan sunaiba ta duƙa da ƙyar tana yamutse fuska zatai alwala, sai dai ta zubda yawun daya tarar mata a baki sannan ta fara.
Maman Ama ta kuma zaro idanu waje tana faɗin, “Kambu, yasin cikine kuwa, to yaushe akai hakan?�.
Har Rumana ta gama alwala ta miƙe zuwa ɗaki kallonta Maman Ama take harma da wasu a dangin Kausar ɗin, dan wasu labarin yanda akai aurenta da Ahmad ɗin sukeyi ta dalilin bijirewar Samina.
Ita dai bama tasan sunaiba, ta shige É—akinta kawai ta kabbara salla.
Masu himmar sauke farali a kan lokacine sukai himmar tashi suma, Rumana tai musu allura, tana cikin sallar mutum biyu suka shigo ɗakinta dan suyi anan, ciki kuwa harda ƙawar maman Ama wadda ta kasance ƴan uba suke da Kausar, dama can an ƙulla ƙawancen ne saboda gulmar Kausar.
Lokacin da Umm-Ruman ta idar ne su kuma sunayi, wayarta tai ring, dan haka ta jawota tana dubawa, tayi mamakin ganin Yah Ahmad, dan bai cika kiranta a irin wannan lokacinba saboda kasuwa.
ÆŠagawa tai ta saka a kunne da yin sallama murya a sanyaye.
Shima daga can ya amsa cikin lumshe idanu.
“Gwal ɗina kin tashi kenan?�.
“Lah yaya waya faɗa maka ina barci?�.
“Zuciyata mana babie R, aina kiraki, tunda naga baki ɗagaba nasan barci kikeyi�.
Murmushi Rumana tayi har yana jiyo sautinsa, “Tace kai Yaya, to yaya kasuwan?�.
“Kasuwa gata nan munata bugawa, yaya baby ɗina da ƙarfin jikinki?�.
Murmushi taɗanyi tana sake ƙasa da murya saboda ba ita kaɗai bace, tace, “Nidai ƙalau nake�.
“Ai haka akeso Ruman, shi kuma babie na fa?�.
Neman kauda zancen take ya katseta da faɗin, “Ruman nifa banson wannan kunyar, abinda akaimin ban yarda aima ɗana ba uhyim�.
Rumana taɗan kalli yanda matan sukai kasare suna saurarenta dan sun idar, ƙasa ta kumayi da muryarta tace, “Yaya bafa ni kaiɗai bace�.
“Owo keda waye haka?�.
Shiru tai dan tarasa yanda zata faɗa masa ya fahimta, da kansa yace, “Okey yaufa kuna suna ashe?�.
Rumana tace, “Uhm�.
“Ayya to ALLAH ya raya, nima kewarki ce ta isheni, anjima na kira�.
“Na gode yaya�.
Bayan Rumana ta ajiye wayar tsabar son jin ƙwaƙwaf, ƙawar Maman Ama sai cewa tai, Amarya munfa gode, kema ALLAH ya saukeki lafiya muzo i war haka musha suna�.
Murmushi kawai Rumana tayi kanta aƙasa, sai dai batace komaiba.
Suka sake mata godiya suka fito.
Itako alawa ta É—akko ta saka a bakinta kamar yanda yanzu takeyi saboda batason tara yawun nan.
Ƙawar maman Ama taje har ɗaki ta sameta itama tana salla, tana idarwa ta juyo tana faɗin, “Ƙawata Yaya da gaskene cikinne?�.
“Wlhy kuwa shine ƙawata, muna salla fa mijin ya kira, kinji kuwa yanda ake kashe murya kojin abinda take faɗa bamaji wlhy, kai wannan yarinya akwai bariki anan, idan ta samu shashar kishiya tuni take ƙwace mijin�.
Wata dariya mai nuna tsangwaron hassada Maman Ama tayi, ta riƙe haɓa tana fadin, “Kaini wannan abu ya ɗauran kai, ciki fa? To wai yaushema akayisa?�.
Dariya sosai ƙawar tata ta sanya, “Kai kujimin ƙawata da wani batu, mata da miji har kike tambayar yaushe tai ciki?�.
Ai dolene nai wannan tambayar ƙawata, kinsan mufa wlhy dukma ɗauka muke bai taɓa taɓata ba, ashe munafukan sunsan tsiyar da suke a ɗaki idan sukai bulum, to wlhy babu mai ce miki ga daren farkon yarinyarcan a gidannan�.
“Ƙawa kinsan wasu matanfa akwai dauriya wlhy, koda sunsha wahalar bazasu bada wata ƙofar da wani zai fahimcesu ba, kuma kinga ai tanada iliminta yarinyar ga wayo, kune dai dama kuke raina ajinta, amma irin masu sanyin nan kedai gansu ki barsu�.
“A to lallai na yarda da maganarki wlhy, ohni kujimin wani sabon zance�.
Haka dai maman Ama taita wannan sambatu ƙawarta na mata dariya, ALLAH ALLAH take a gama taron sunan nan ta gumtsama Kausar da maman Aysha.
Rumana kam bama tasan sunaiba, dan tun bayan fitar su kwanciya ta koma ta sake yi, ahaka mutane sukaita É—an shishshigowa yin salla.
Washe garin da taron suna ya watse kam ai kasuwar yi da cikin jikin Umm-Ruman suka ci, dan ba ƙaramin tsaya musu yayba a rai, saboda yazo musu a bazatar da ko a mafarki basu taɓa kawowaba, aiko duk inda tayi idanunsu na kanta, tunma bata fahimtaba harta fara fahimtarsu, itadai addu'ar neman tsarin ALLAH da sharrinsu tai ta jefa musu, dan tarasa wannan kallon har hanji na minene haka? Ina kuma dalilinsa?�.
Tunda ga lokacin basu da abin magana sai wannan ciki, ita Maman Ama ko nata bata kulaba sai na Rumana, ita Kausar ma ga jego tanayi amma hakan bai hana idonta zama akan wani ba.
_________________________________