Sashe 56
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Samina dake jikin motar Ma'aruff da ALLAH ya ɗorata a kansa ya kawota duk da dai akwai manufa a ransa, dan soyake yakai yarinyarsa gida suɗan huta, shiyyasa ya ɗakkota da kansa ya kawota gida kamar yanda yay alƙawari, sai dai suna zuwa aka sanar musu malam na asibiti, duk matan gidanma basu daɗe da tafiya ba sai yara kawai.
Da kansa yace tazo ya kaita asibitin itama, idan ya ajiyeta sa dawo gida da Æ´an gidan nasu, da daddare kuma zai dawo ya É—auketa.
Wani sama taji kanta kuwa, shiyyasa akai shiri na alfarma, yanzu haka sun shiga sun dubo malam É—inne tazo rako Ma'aruff da zai wuce.
Tun shigowar mashin ɗin su Ahmad akan idontane, gabanta yay wata irin faɗuwa zuciyarta sai fatt-fatt take da masifar ƙarfi.
Ma'aruff dake magana batajiba ya kalli inda tabi da kallo kamar idonta zai zubo ƙasa.
Akan Ahmad dake faka mashin ɗin ya sauka, Umm-Ruman ta dafa bayan Ahmad zata sauka shida baima san su Samina nayiba ya ɗan juyo ya kalleta yana faɗin, “Babie R karki karyani fa�.
Murmushi mai ƙayatarwa Rumana tayi, ta ƙarasa sauka tana bashi amsa,
“Oh Yaya, da nice fa yanzu kacemin raguwa�.
Shima saukar yay yana murmushi da ƙoƙarin ajiye mashin ɗin da ƙyau, ya juyo yana ɗan ranƙwafowa ya lakaci hancinta da faɗin, “Yo ai ragguwarce�.
Yanda Rumana ta ɗan ɓata fuska a shagwaɓe ne ya bama Ahmad dariya, dan haka yace, “Zaki wuce mu tafine ko saina ɗaukeki?�.
Baya ta matsa tana masa harar wasa, ta tofar da yawun daya taru mata a baki kaÉ—an tana fara tafiya.
Hannu ya kai zai riƙota tai wani ɗan taku mai hanzari kamar zata ruga.
Dariya Ahmad yayi har haƙoransa na bayyana, yace, “ALLAH zan kamakine Yarinya�.
Wannan kalma tashi karaf a kunnen Samina da Ma'aruff dake binsu da kallo kamar idanunsu zasu faɗo ƙasa.
Sukam su Ahmad ma basu lura dasu ba har suka shige.
Ma'aruff ne ya fara taɓe baki yana faɗin, “To shi wannan faƙirin yaushe yay ƙiba haka? Ko shima sha ka fashe ɗin da mata ke sha ya sha?�.
Banza Samina tai masa, dan ita kaÉ—ai tasan sukar da takeji a zuciyarta, badan ta baro handbag É—inta wajen mama gaje na a ciki da wlhy bazata koma ba.
Shiko Ma'aruff Umm-Ruman ce ta tafi da zuciyarsa, harya kasa haƙuri sai da yay ma Samina tambaya, “Wai dama wannan aka aura masa?�.
Guntun tsaki Samina tai, a taƙaice tace, “Uhm�.
Babu zato taji Ma'aruff yace, “kai amma ƙyaƙyƙyawa da ita, wlhy tama fiki ƙyau da nutsuw....�
Sai kuma yay shiru bai ƙarasaba ganin kallon da Samina tai masa a hargitse.
“Kinga malama daina watsomin waɗanan idanuwan, indai nine ma kinga tafiyata, kice ina gaidashi shida ƙyaƙyƙyawar matarsa dan ALLAH�.
Hawayene kawai suka shiga sakkoma Samina a kumatu, wanda ita kanta batasan na minene ba, da ƙyar ta iya tsaidasu tabi bayan su Ahmad, dukda tsantsar kishin Rumana daya doki ƙirjinta bazata iya daurewa ba sita sake ganinsa ko zataji sassauci.
Su Ahmad kam tunda suka shiga iyayensu mata duk suka zubama Rumana ido, sukam basu fahimtaba, cikin girmamawa duk suke gaishesu daga Rumanan har Ahmad.
Tsagwaron farin cikine ya bayyana a fuskar Ayyah, hakama Gwaggo da Ammi sai dai su sun shanye a zukatansu, su dai su Yaya maryam sun kasa ɓoye farin cikinsu duk da hasashe suke ba tabbatarwa sukaiba, Mama gaje kuwa zuciyarta sai gudu take da sauri-sauri.
Ahmad da Rumana dai suka shiga inda Malam ke kwance danta dubashi, barci yakeyi, shi kaÉ—aine a É—akin har yanzu kuma ana saka masa ruwa, likatanne yace duk su fito dan ba'ason ana masa yawan hayaniya.
Basu jimaba a É—akin suka fito, Ahmad ya nufi wajen likita dan yaji ya ake ciki yanzu?, ita kuma Rumana ta zauna wajen iyayensu mata da yayyanta.
Lokacin Samina ta shigo, dan haka Rumana ta gaisheta da bata haƙuri akan rashin zuwa dubata da bataiba, tace alokacin itama batajin daɗine.
Cikin ɗan taɓe baki Samina tace, “Karki damu� daga haka taja bakinta tai shiru.
Itama Rumanan sai bata sake cewa komaiba, su Ayyah ma duk suna saurarensu amma babu wanda ya saka baki.
Tashi Samina tai ta nufi office ɗin likita wai bari taje taji yaya ake ciki? Babu wanda ya tanka mata sai mama gaje, dan tunda tazo asibitin taketa nuna isa ita adole matar mai arziƙi, har cewa tai za'a canjama malam asibitin iya tace a'a nanma ya Isa, Ahmad nata iya bakin ƙoƙarinsa hakanma su ya wadatar.
Yanzu kuwa data tsiri zuwa Office ɗin likita kowa ya fahimci Ahmad ta hango ya shiga ƙila.
Babu kuma wanda ya tanka mata akan hakan.
Yanda Rumana ta kasa zama taketa fita zubda yawune ya saka amaryar baba iliyasu tai magana cikin murmushi,
“Rumana kiringa samun ko cingam ne ko wata alewa haka kina sakawa a bakin, zai rage miki tara yawun kinji�.
Rumana da bata fahimci al-amarinba tace, “To Umma, ni wlhy nama rasa miya kawo hakan, sam ban iya haɗiye yawun yanzu, idanma nai kuskuren haɗiyewa sainaji kamar zanyi amai ko zuciyata taita tashi�.
Su dai iyayen da suka fahimci tsagwaron wautar Rumana duk sai sukai murmushi, sai su Yaya Raheenatu ne suke mata dariya sosai.
Ahmad na zaune suna magana da Doctor Samina ta shigo ko neman izini babu, kallo ɗaya Ahmad yay mata ya ɗauke kansa yana sake shan toka, zama tai a kujerar dake kallon tasa, hakanne ya saka Ahmad miƙewa yana bama Doctor hannu sukai musabaha yana masa godiya.
Ya tsallakota zai fice ba tareda yama nuna yasan ƙurar data kwasota ba, gudun kar taji kunya yasata tasowa da sauri tabiyosa, nanma baiko dubeta ba dukda yana jin takunta gab da shi, kusan a tare suka iso wajen, aiko Rumana da ganinsu tare ya sosa ranta karaf sai suka haɗa ido da Ahmad.
Yanda ta juya idanun ta ɗauke daga kansane ya bashi mamaki, dan tsagwaron kishi ya hango a cikinsu, saima yaga ta miƙe ta fita.
Ayyah da duk ta kula da abinda ke faruwa tai dariya a zuciyarta, kallon Ahmad ɗin tai tana faɗin, “Ɗan albarka ya kamata a samowa Umm-Ruman wani ɗan abu ta saka a bakinta koda alewane ko cigam, wannan zubda yawun baida daɗi, ta kasa zama waje guda ta huta�.
Da kallo yabi Rumanan data dawo yanzu ta zauna, shi kansa abin ya fara basa mamaki, yace, “To Ayyah bara na samo mata, zama muje taga likitane, ni kaina narasa mike damunta�.
“Allazi an ƙara kenan� cewar Sakina tana dariya.
Harararta Ahmad yay dan dama tunda ya shigo basuyi faÉ—an da suka saban ba.
“Allazi an ƙara me? Kekuma?�.
Sakina tace, “Haba ɗan ƙanina miye na fusatar?�.
Hannu ya kai zai ranƙwasheta ta matsa tana faɗin, “ALLAH kana taɓani akan matarka zan rama, a maganata dai ai ban ambaci sunkaba ka tsargune kawai�.
Dariya kowa ke musu, dan babu wanda baisan wannan Æ´ar tsamar dake tsakanin Ahmad da Sakina ba, inhar suka haÉ—u faÉ—a sau goma su shirya yamusu kaÉ—an.
Shi yaƙi yarda ta girmesa, ita kuma bazata fasa faɗar shi ƙaninta bane🤣.
Ƙwafa yay zai bar wajen, tace, “Iye kaga su Amadi masu mata, saboda nace zan rama a kantane ka haƙura kenan, a lallai soyayya ruwan zuma�.
Wucewarsa yay bai tanka mataba, ya saki lallausan murmushi saboda iya shegen da Sakina ke masa har yanzu shida Rumana.
Babu abinda zuciyar Samina keyi sai zallo, adai fahimtarta suna nufin Rumana ciki ne da ita, cikinma na Ahmad É—inta.
Wata irin tsuma jikinta keyi, numfashinta kuwa da ƙyar take fusgarsa wajen fitarwa.
Ana cikin haka sai ga Ahmad ya dawo da leda mai ɗan girma, har gaban Rumana yaje ya miƙa mata ledar, ta amsa kanta aƙasa saboda nauyin iyayensu da yayenta, shiko ta kula koma ajikinsa, kansa tsaye yake komai.
Saboda neman magana irin na Sakina ta amshe ledar daga hannun Rumana tana dubawa, “Iye kwali-kwali fa ya siyo, Amadi bara na raba nima naɗan ɗib.....�
Ai bata ƙarasaba taji saukar rankwashi mai zafi a kanta, ya kuma fisge ledar yana fadin, “Ko kece ƙwalan ta kankia bazaki lashi ko ledar abu ɗayaba�.
Aiko mi za'ai inba dariyaba, Sakina kuma ta dafe kanta kamar zatai kuka, tace, “Kam balastin, aiko ka jama matarka, kanta zan rama�.
Sake juyowa yay ya kama hannun Rumana yace, “Basai idan ta zauna inda kikeba zaki raman�.
Rumana duk da kunyar da ta nema halakata tanaji tana gani Ahmad yaja hannunta suka bar wajen.
Sakina tace, “Matsoraci kawai�.
Gwalo ya juyo yay mata yace, “Oho dai�.
Basu Ayyah ba hatta dasu Baba sai da sukai dariyar wannan rikici na Sakina da Ahmad.
Samina kuwa tsaki tayi zuciyarta na mata zafi da turiri, wannan itace ƙauna da soyayya da riritawar datai tsammanin samu daga Ma'aruff, amma sai gashi tana ganinta wajen wanda takema kallon gara, faƙiri.
Ta haɗiye wani yawu mai kauri tana binsu Ahmad dake ƙoƙarin shiga Office ɗin doctor da kallo, kuma har suka shige bai saki hannun Umm-Ruman ba, jitai wata irin tsanar yarinyar na ƙara mamaye duk illahirin zuciyarta.
Mama gaje tsaki tayi, sosai maganar cikin nan na Rumana ya tokare maƙoshinta, a ganinta Samina ta cancanci wannan cikin, babu wanda yabi ta kansu dan bama asan sunaiba.