Sashe 14
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(9)*
............Ahmad dai duk abinda akace masa da to kawai yake amsawa, abokansa ma dake jin haushinsa akan dagiyar da yayi kan Samina haka suke taimakonsa da É—an abinda ALLAH ya hore musu, haka suka É—an gagganÉ—a sukai masa É—inkuna kala biyar na angwanci, suka kuma haÉ—a kuÉ—in fentin É—akin da za'a saka amarya tare da yin Æ´an gyare-gyaren da suka dace ayi.
Mama gaje dai taƙi bada ko cokali da sunan kayan ɗakin Samina, haka su Binta sukaje suka jera katakan gado sai katifar da aka saka, amma ko zanin gado babu.
Sai da Æ´an shema sukazo sai ga inna marwa da Æ´ar gudunmawarta, annan ne aka sami zanin gadon da aka saka a gadon, sai Æ´an kwanika da dangi suka haÉ—a suma akaje aka ajiye mata.
________________________________
Ayyah harda kukanta lokacin da takema Ahmad nasiha akan haƙuri da wannan aure nasu da babu fasali a cikinsa, tasan matsaloli yanzunne zasu fara tunda zasu kasance a inuwa ɗaya, ga kuma Samina har yanzu tana akan bakanta na bazata zaunaba, harma da iƙirarin saita kashe Ahmad ɗin.
Shima baba ya masa nasiha, hakama Iya da malam, kowa dai muhimmancin haƙuri yake nuna masa, dan kuwa dai tsakaninsa da Samina haƙurinne kawai zai riƙe a zauna lafiya.
Ansha danben bala'i wajen fidda Samina a gidan, dan kuwa hayaniya ce sosai ta ɓarke tsakanin dangin mama gaje da nasu Ahmad, dan ɓoye Samina sukai suka hanata fitowa, sai da Baba Yusha'u ya shiga da kansa ya taso ƙeyarta yana cewa duk su tattara su bar masa gida.
Itama Saminar data nema tirjewa ya lakaÉ—a mata uban duka, ko wanka batayiba aka cimimiyeta zuwa gidan da zasu zauna matsayin Amarya.
*_10:30_*
Kowa ya kalli Ahmad a wannan lokacin yasan akwai damuwa, cikin danne fargabarsa yabi umarnin Ayyah yay wanka, cikin kayan da su Sufyan suka É—inka masa ya saka É—aya, yasa turare kaÉ—an ya fito.
Iyayensa sun bisa da addu'a, yayinda zukatansu duk suke a tsorace gameda ikirarin Samina na kashe Ahmad a randa suka tare.
A waje ya iske abokansa, ya basu hannu duk sukai musabaha, sannan suka take masa baya har gidan da aka kai masa amaryarsa.
A ƙofar gida su Salisu duk suka ja birki, Sufyan ya miƙa masa ledar da suka sayo kaza yana ɗan bugun kafaɗarsa cikin tsoka.
“Ayi amarci a hankali kar da safe mu nemo kafintan gyaran gado�.
Gaba É—ayansu dariya suka sanya, amma banda Ahmad da sam zuciyarsa ba'a wajensu tameba, sun masa sallama bayan addu'a da sukayi suka juya, rufe gidan yayi ya shiga da sallama.
Bawani babba bane gidan, irin dai gidajen talakawa ne da kowa ya sani, sai dai su biyune kawai a ciki suke haya, É—ayar matar ita kaÉ—aice sai mijinta da yaransu biyu, saisu Ahmad É—in yanzu da suka tare.
Ɗakinsu shine farko, dan haka kai tsaye ƙofar ya dosa, gabansa sai faɗuwa yakeyi, hakanne ya sakashi dakatawa ya karanto addu'oi neman tsarin ALLAH daga sheɗan.
Labulen ya ɗaga ya shiga ɗakin da sallama, ɗakin sai ƙamshin sabon benti yake dana katako, Samina na zaune a bakin gado ta duƙar da kanta kamar mutuniyar ƙwarai, hijjab ne jikinta ruwan hanta, shiyyasa bai fahimci a wane yanayi take ba.
Jiki a sanyaye ya ajiye ledar hannunsa, murya can ƙasa yace “Samie na�.
Shiru bata tanka masaba, ba kuma tai motsiba, hakanne ya sakashi matsawa gareta ya kai hannu zai taɓata, wata muguwar zabura tayi tana miƙewa tsaye, ta fiddo hannunta dake riƙe da sabuwar wuƙa fil da keta ƙyalli.
Hawaye na kwarara a idonta tace, “Wlhy kana taɓani saina soka maka wuƙarnan, idan kanason kanka da arziƙinka ka sakeni kawai�.
Ahmad dake kallonta ya riƙe ƙugunsa da hannayensa duka biyu, murmushin da ya daɗe baiyiba ya saki, yace, “Haba Samina, Ahmad ɗinki nefa, ki kwantar da hankalinki dan ALLAH mu fahimci juna.....�
“Fahimtar juna? Yo ai kasani babu ita a tsakaninmu a yanzu, saki kawai nake buƙata daga gareka, inba hakaba ALLAH saina kasheka yau a ɗakinnan�.
Murmushin ya sake yi yana sauke numfashi, ya rungume hannunsa ɗaya akan ƙirji yana kai ɗayan a fuskarsa ya shafo ɗan gemunsa na gayu.
“Samina bazaki samu abinda kike bukatarba kuwa, sai dai idan ki kasheni, koba komai zanbar tarihin masoyiyata ta kasheni da hannunta, kuma koba komai zakimin takaba ai ko�.
Wata dariya da ta bama Ahmad mamaki da tsoro Samina ta kece da ita, ta ajiye wuƙar hannunta tana haɗe fuska, “Oh da wannan banzan ƙwarin gwiwar taka ka dogara shiyyasa ka kafe bazaka sakeni ba? To ai shikenan, nama fasa kashekan, kaina zan kashe, kaga saika zauna da gawa ai�.
Kallonta kawai Ahmad yake duk da furicinta ya tsoratashi, amma yasan faÉ—a kawai take danta tsoratashi.....
Katsesa tayi da faɗin, “Ka sakeni nace malam�.
Cikin halin ko in kula Ahmad ya zauna bakin gadon yana cewa, “Idanma zaki kwantar da hankalinki ki kwantar Samina, dan nikam dai ba sakin naki zanyib......�
Warin fiya-fiya da ya shaƙoma hancinsa ya sakashi saurin juyowa yana kallonta.
A wata irin zabura da ƙwala kiran sunanta yakai hannu ya cacumota, kwalbar fiya-fiya data kafa a baki har tasha kusan kwata ya kaɓe ta faɗi ƙasa, yayinda idanun Samina suka fara juyewa, saiga bakinta ya fara kumfa.
Sosai Ahmad ya fashe da kuka yana jijjigata tamkar mace....
WaÉ—anda suke gidan da duk suke jiyo mahawarar Samina da Ahmad daga É—akinsu tun daga farko ne suka fito a guje, lokacin numfashin Samina harya fara fisga.
ALLAH ya taimaka mijin matar yanada motar da yake haya, nanfa Ahmad ya ɗauki Samina bisa umarnin mutumin suka kaita mota, babu ɓata lokaci suka doshi asibiti.
Da ƙyar su Ahmad suka samu aka karɓi Samina, sai da sukai ƙarya akan a mistake tasha fiya-fiya catake maganine sannan aka amsheta.
Komai ya kwancema Ahmad, babu abinda yakeyi sai hawaye, dan sam bai kawo shirmenta zai kai girman hakaba, duk ya É—auka farfaganda ce kawai danya mata abinda takeso.
Har washe gari kuma basu sami labarin farfaÉ—owarta ba daga likitoci, duk wanda ya fito suka tambayesa baya basu amsar komai.
Tunda Safe matar wanda ya kawosu asibitin taje gidan su Ahmad ta sanar da duk abinda ya faru, hankalin kowa ya tashi a gidan, musamman ma iyayen Ahmad, mama gaje kuwa kuka take tana faÉ—in bazata yardaba, inhar Samina ta mutu sai sunje kotu wlhy, shima Ahmad sai an kasheshi, dan shine ya kashe mata yarinya.
Har suka iso asibitin babu wani bayani ƙwakwkwara daga likitoci, Ahmad ya faɗa jikin baba Hamza yana kuka, duk yayi wujiga-wujiga, kallo ɗaya zakai masa kasan shima yana buƙatar a bashi gadon.
Sai kusan sha biyun rana labarin farfaɗowar Samina yazo musu, amma dukda haka tana a cikin mawuyacin hali da addu'a kawai take buƙata.
Hankali yaɗan kwanta, amma banda na Ahmad, daga baya ma jirine ya kwasheshi ya faɗi, sai da aka saka masa ƙarin ruwan da ya sakashi dogon barci.
Har zuwa la'asar Ahmad bai farkaba, zuwa lokacin kuma ita Samina ta farka, idan ka ganta dolene ta baka tausayi, tayi wani zuru-zuru, idanun sun sake fitowa, amma dukda wannan mawuyacin halin da take faÉ—i take sai Ahmad ya saketa.
Zuwa dare Ahmad ma ya farka, babu laifi jikinsa ya ɗan masa ƙarfi, tunda har shiga yay ɗakin da aka kwantar da Samina ya dubata, lokacin ta sake komawa barci, sosai tausayinta ya kamashi, ya share hawayen da ke zuba masa saman fuska yana ɗauke idonsa daga gareta, son gaskiya yakema Samina, dan haka bazai barta ta ƙuntataba insha ALLAHU.
________________________________
Bayan kwana biyu abubuwa sun ɗan lafa, jikin Samina da sauƙi, haka shima Ahmad, sai dai damuwar da ta zame masa fitar numfashi.
Babu abinda ke ƙara sukar zuciyarsa irin zuwan Ma'aruff asibitin, a gabansa Samina ke nuna kulawarta ga Ma'aruff duk da igiyar aurensa har uku suna kanta, sannan komai na asibitin ma'aruff ne ya biya, har abinci da kayan ciye-ciye shiyake kawo musu, shi ko koya sayo ɗan abu dai-dai karfinsa koma kallonsa ba'ayi, agabansama za'a ɗauka a saka a bola.
Haushin hakanne ya saka Rahma yin magana, amma sai baba hamza ya ƙwaɓeta akan tayi shiru, komi zasu gani daga mama gaje karsu sake cewa komai.