Sashe 51
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ga Ahmad komai yana tafiya Alhmdllh, sai dai ƙalubalen kasuwa na yau da kullum, wataran a samu yanda akeso wataran saɓanin hakan, amma ko dai yaya ba'a rasa na abinci Alhmdllh.
Zuwa yanzu ya shiga wata na uku da dawowa, tun yana yawo da ƙaramar kwaba har ya ƙara neman babba data fita, sai kuma ga ɗan waje dukda bawani mai yawa bane, dan alfarma wani yay masa ta hanyar alhaji yaɗan bashi gaban shagonsa yake jingina kwabar, shi leda yake sayarwa mai shagon.
Hakan ba ƙaramin cigaba yazoma da Ahmad ba, dan yana ganin hasken zama wajen sosai.
Bayason ya cika wata uku baimaje gidaba, dan haka ya fara tunanin zuwa anan kusa kodan cika alƙawarin da yayma iyayensa, ga kewar matarsa kuma a gefe na cinsa a kowacce magudanar jini.
Ranar wata lahadi ya koma gida da wuri saboda kansa dake masa ciwo, gashi irin wannan ranarma kasuwar zakaga duk shiririta tafi yawa saboda masu garin ranar komai yakan tsaya ne agaresu a irin wannan ranar, magani yasha ya kwanta, da yake masu gidan sun fita ziyara basu kai ga dawowa ba daga sai shi kaÉ—ai a gidan.
Da ƙyar ya tashi yay sallar magriba, sai lokacinne masu gidan suka dawo, tashi yay ya buɗe musu gate suka shigo da motarsu, ya tsaya har suka fito.
Gaisuwa sukai cikin girmama juna, dan matar tana son Ahmad sosai, tana kuma Æ™yautata masa duk da ba addini É—aya suka fitoba ba kuma yare É—ayaba, hasalima ko zo zan kasheki bata saniba da yaren hausa, UBANGIJI ne dai kawai ya haÉ—a jininta da Ahmad É—in, sai kuma Æ™yawunsa dake É—aukar hankalinta, (kunsan Æ™abilun nan dason abu mai Æ™yau☺ï¸).
Ciki suka shige shi kuma ya zauna a ƙofar ɗakin mai gadi da yake kwana dan yasha iska saboda zafi.
Wayarsa daya samu ya sake saya yaketa danne-danne a cikinta, yana a wajen har kusan takwas.
Ganin lokacin Salla yayine saiya miƙe ya koma ɗaki yay sallar isha'i.
Tun yana cikin sallar yakejiyo kukan yarinyar iyayen gidan nasa sama-sama, babanta sai ƙoƙarin lallashinta yake amma taƙi daina kukan.
Da farko baki Ahmad ya taɓe saboda yarinyar bata sonshi, gata ƙatuwar budurwa amma idan tana taɓara saika ɗauka wata ƴar shekara bakwai ce.
Jin hayaniyar naɗan ƙaruwane ya saka Ahmad leƙowa dan yaga mike faruwa?.
Kuka ya iske Happy nayi rurus, iyayen duk sun rikice sunata lallashinta amma taƙi saurarensu, tayi zaune a ƙasa dirshan duk ta jefar da abubuwan jikinta irinsu gashi da abun hannu da takalma saboda tsabar rashin man kai.
Kamar zai koma sai kuma ya tambayi ko lafiya?.
Baban ne yayma Ahmad bayanin wai Assignment na makaranta aka basu, su kuma duk sun kasa koya mata tun jiya, saboda basu iya Mathematics ba, wanda kuma yake koya mata baya nan, shinefa take wannan shirmen.
Kai Ahmad ya girgiza yana mamakin wannan taɓara, yace idan bazata damuba tazo shi zai koya mata.
Da mamaki duk suka kallesa, itako yarinyar harda hararsa wai miya sani da har zai koya mata?, Hausawa Æ´an arewa da basa karatu hauka zai koya mata ko?.
Murmushi Ahmad yayi kawai, bai kuma ce mata komaiba ya juya zai koma É—aki abunsa.
Saurin tsayar dashi maman tayi sannan taima Happy magana da yarensu akan ta gwada bashi tunda yace zai iya É—in.
Bai musaba ya dawo, gani yay Happy ta miƙo masa buk ɗin tana hararsa, fuska a ɗaure ya amsa danshi dama bamai son wargi bane tun fil azal, shiyyasa sam baya barin Happy taga fara'arsa, duk da tana masa kallon ƙasƙantacce bahaushe ɗan arewa da wahala ta kawosa yankinsu cin arziƙi.
Kallon Questions ɗin yay ya taɓe bakinsa, hannu ya miƙa mata ta bashi pen ɗin nanma tana hararsa, baibi takantaba ya amsa, zama yay a ɗan dandamalin da aka zagaye flowers ɗin gidan ya fara mata aikin.
Dukansu idanu suka zuba masa cike da mamaki, cikin mintuna sha biyar ya kammala mata shi tsaf cikin ƙwarewar Handwriting ɗinsa mai bala'in birgewa, ba tare daya ce mata uffanba ya miƙa mata buk ɗin yana tsashi tsaye.
Amsa kuwa tai tana kallo, da salon rubutunsa mai cike da nutsuwa ta fara cin karo, sai kuma aikin, baki buɗe ta ɗago ta kalli bayansa daya juya dan tuni yama bar wajen, jiki a saɓule ta maida dubanta ga iyayenta tana faɗin, “Mommy yayi fa�.
Amsar buk ɗin sukai suma duk suka duba, mamaki ya kamasu, sam basu taɓa kawowa a ransu wai Ahmad yayi karatuba, kasa daurewa Dadyn yarinyar yayi yace, “Dama kayi karatu?�.
Ahmad ya tsaya cak, sai kuma ya juyo ya kallesu yana guntun murmushi, yace, “Har matakin degree kuwa oga, ku a tunaninku Hausawa basa karatune? Kodan kunga muna zuwa yankinku neman na kanmu?�.
Dukansu babu wanda ya iya bashi amsa saboda mamaki da kunyarsa, shiko ya juya abinsa ya shige ɗakinsa ransa na ƙuna saboda yanda aka ɗauki yarensa a ƙasarsa.
Washe gari saiga Happy har ɗakinsa cikin tsantsar farin ciki, ita da ke ƙyanƙyaminsa sai gata harda rungumesa, saurin tureta yay a jikinsa yana mata tsawar karta sake masa haka bayaso.
Farin cikin data take ciki ya sakata bashi haƙuri tana miƙa masa buk din data kwafi aikin da yay mata jiya.
Kamar bazai amsaba sai kuma ya amsa a yatsine yana jan ƙaramin tsaki.
Taci 100/100, ya ɗan taɓe bakinsa yana miƙa mata buk ɗin.
Ko haushi batajiba ta shiga bashi labarin itace ta taci É—ari bisa É—ari a kaf Æ´an department É—insu.
Cikin halin ko in kula yace mata “Congrat� a taƙaice ya ɗauke kansa.
Ita dai bata kula da basarwarsa ba ta sanar masa kiran da Dad dinta ke masa.
Binta yay suka shiga cikin gidan.
Yaune karan farko da zai shigo cikin gidan har ma falonsu, tsararren falone da yaji kayan more rayuwa, dama ya daÉ—e yana hasashen hakan kuwa.
Iyayen gidan nasa na zaune fuska ɗauke da murmushi, zai zauna a ƙasa sukace ya hau kujera, bai musaba kuwa ya hau ya zauna, yanda suke jera masa godiya tamkar ya musu wani gagarumin abu sai mamaki ya kamashi.
Miye na wani godiya akan Assignment kawai da yayma ƴarsu? Shida suka bashi wajen kwanafa, sannan suke biyansa duk ƙarshen wata dukda aikin nasa iya darene kawai.
Dad É—in Happy yace, miya karanta ne?.
Ahmad ya faÉ—a masa.
Sosai mamaki ya sake kamasu, a take kuwa yace inhar yana bukatar aiki ya kawo takardunsa, dan kuwa ƙaninsa babbane a ma'aikatar man fetur ta NNPC zai sa ya nema masa aiki.
Sosai mamaki ya bayyana a fuskar Ahmad, a yau ya yarda da batun mutane da suke cewa Alheri danƙone baya faɗuwa ƙasa banza, sannan da gaske ƙabilun nan basu da baƙin ciki wasunsu.
Da ƙyar Ahmad ya haɗiye yawu yana jinjina kansa, yace, “Mizai hana inhar babu damuwa nanda sati ɗaya yaje ya kawo dan suna gida�.
Dad É—in Happy yace babu wata damuwa zai iya zuwa ya kawo, koda nanda sati biyune, sai dai karya wuce hakan.
Godiya sosai Ahmad ya shiga yi musu, sukam sukace karya damu, tunda baiyi baƙin cikin taimakon ƴarsu ba su mizaisa suyi baƙin cikin taimaka masa.
Farin cikin da Ahmad ya tsinci kansa a wannan rana faɗinsa ɓata lokacine, a daren ya kira Nura ya sanar masa, sosai Nura ya tayashi murna da tabbatar masa lallai shikam yazo Porthercout da ƙafar dama.
Tun a washe gari kuwa Ahmad ya fara shiri, dan so yake ya wuce gida nanda kwana biyu, kodan yaje ya samu damar tattara takardunsa waje É—aya ya juyo da wuri.............âœðŸ?
*_Afuwan! Afuwan!! Afuwan Please, kunjini shiru kwana biyu, kusan jiki da jini an binciko file É—inane, amma Alhmdllh lafiya ta samu, inama kowa fatan alkairi🥰🥰🥰🥰ðŸ™ðŸ»_*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»
a: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(29)*
..............Wannan karon ma bai sanarma kowa zuwansa ba, harma baban baisan da zuwan Ahmad ba.
Cikin amincin ALLAH wannan tafiyar da yake tafiyar wuri sukayo sai gasu kusan sha biyu sun sauka.
Yau ɗinma dai gidansu ya fara sauka, ba ƙaramin bazata yay musu ba, yara nata murnar ganinsa, hakama su Ayyah ɗin kansu.
Bayan ya gaggaisa da jama'a Ayyah ta korashi akan yaje gida ya huta, bai musaba kam, dan dama cike yake da zumuÉ—in son ganin Æ´ar matarsa, anan ya bar musu tsarabarsu ya É—auki iya kayansa da tsarabar Rumana ya tafi.