Sashe 36
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Koda aka idar da sallar isha'i Ahmad gidansu ya nufa, inda ya samu damar gaisawa da kakanninsa da iyayensa maza, waÉ—anda yayi mamakin baiji sun rufeshi da faÉ—an rashin dawowarsaba, dukda yayi tsammanin hakan kuwa, ko baba baice dashi komaiba akan hakan.
Yanzun kam har É—aki ya shiga ya samu gwaggo ya sake gaisheta, duk da bata sake masaba sai da ta jero masa tambayar ya hanya da sauransu.
Yaji daÉ—in kulawarta, dan haka ya amsa yana faÉ—aÉ—a fuskarsa da fara'a.
Ba tare data kallesa ba tace, “Kai yanzu nan kana ganin abinda kayi mai ƙyaune? Ka tafi kabar ƴar mutane har tsahon wata shidda? Kana ganin inda badan gida bane iyayenta zasuyi shiru su zuba mana idanu?�.
“Nasan ni mai laifine Gwaggo, amma dan ALLAH ku gafarceni, wlhy inda ALLAH yay zaman nawa mai nisane, sannan harna kwashe kusan watanni uku bana fuskantar komai a sana'ar tawa, saboda bada jari najeba, lokacin ko kuɗin motar dawowa aikine a gareni, amma insha ALLAHU bazan sake kwatanta hakanba, kuma ALLAH ya huci zukatanku, itama zan bata haƙuri na kuma nema gafararta�.
Shiru gwaggo tayi kamar bazata amsashi, sai kuma zuwa can tace, “Shikenan, ALLAH ya yafe mana baki ɗaya, abu na gaba shine karnaji wani abu daban agareka cikin hidimar bikinnan, babu ruwanka da sabgar yarinyarnan komi zasuyi, ka kama kanka ka kama girmanka, suma su Mudanseer ka sake gargaɗinsu akan karnaji karna gani�.
“Insha ALLAHU gwaggo an wuce wannan wajen yanzu, babu wani abu saɓanin mai daɗi da zakiji, ni yanzu babu wani abu daya shafeta da yake a gabana sam�.
“Hakan ya fi�.
Gwaggo ta faɗa a taƙaice, daga nan shiru ɗakin ya ɗauka babu wanda ya sake cewa uffan a cikinsu, shi dai Ahmad badan hirar ta ishesa bane, haka ita gwaggon, tadaiyi shirune saboda dama tun fil azal babu irin wannan sabon na doguwar hira a tsakaninsu.
Kusan mintuna biyar saima ta miƙe ta fice tabar masa ɗakin gaba ɗaya.
Sassanyan murmushi yayi yanajin ƙaunar mahaifiyar tasu cikin ransa, maimakon tace ya tashi yaje, shi yaga ta koresa shine ita ta bar masa ɗakin dan kar ace ta saka ɗan fari a ɗaka suna hira.
Kai shikam bazai yarda Rumana taima ƴarsa ko ɗansa na fari wannan abunba gaskiya, dan kuwa akwai cutuwa, yanzu shi badan gwaggon ta samu Ayyah mai ƙyaƙyƙyawar zuciya ba da yaya kenan?.
Miƙewa yay yaje ya haye gadonta ya kwanta kamar yanda yakeyi a ɗakin Ayyah.
Gwaggo dake tsakar gida tana Æ´an kaye-kaye saboda ganin hadari sai zuba ido take taga ya fito amma shiru, gashi Ayyah na sashen baba saboda yau itace da girki, yaran kuwa duk sun fice wajen kamu sai Zainab kaÉ—ai a gidan itama tana sashen su Samina.
ÆŠakin ta dawo dan taga mi yakeyi a ciji da bazai fito ya tafi gidaba gashi har goma tayi, dan taskar labaraima akeyi a redio.
Sosai mamakin ganinsa saman gadonta ya kamata, dan sam koda yana yaro ba É—abi'arsa bace hawar mata gado, sai da É—akin Ayyah.
“Kai lafiyarka kuwa? Wace irin ɗabi'ace wannan?�.
Dariyace taso kufcema Ahmad dako motsi baiyiba, amma sai ya daure ya haɗiye da ƙyar yana faɗin “Oh gwaggo bakiso na hau sai ƴaƴanki kawai su Mudan? To nima ai suna hawa gadon ɗakinmu idan sun shiga shiyyasa na rama, kuma wlhy ki tambayi Ayyah kiji�.
Ayyah dake tsaye bakin ƙofa ta kwashe da dariyar shaƙiyancin Ahmad, “ALLAH ya shiryeka ɗan albarka, ammafa kamin dai-dai, maza ka rama mana kuwa muma hawar mana gado da ƴaƴanta keyi ehe�.
“Yauwa Ayyah ta, shiyyasa kike burgeni akan faɗar gaskiya�.
Harara Gwaggo ta bankama Ahmad tana cije baki, “Tashi ka fitarmin a ɗaki fitsararren banza kawai�.
Kasa daurewa Ahmad yay ya sakko yana dariyar yanda Gwaggo ta haɗe gabas da yamma kamar zata makesa, yayinda Ayyah ke tayashi daga waje tana faɗin, “Kaga fito kama tafi gida karta makemin kai daga dawowa�.
“Aifa ganinan Ayyahna�.
Gwaggo dai bata tanka musu ba, duk da tana jiyosu suna mata dariya a tsakar gida har su Fa'iza suka shigo.
Haɗe fuska Ahmad yay yana kallonsu, dukansu sunsha jinin jikinsu duk sai sukai tsaye suka kasa ƙarasowa.
“Daga ina kuke a wannan lokacin!?�.
Tuni jikin Sadiya ya fara ɓari, hakama Salima uwar tsoro, sai Fa'izace cikin ƙarfin hali tace, “Yah Ahmad wajen kamu�.
“Kamu?, har zuwa wannan lokacin da yake baku da hankali?�.
Guri É—aya duk suka cure saboda tsawar da yay musu.
Ayyah tace, â€Wlhy nima tun É—azun abin ya dameni, babanku ma sai faÉ—a yakeyi, namazo ne nai maka maganar kozaka tura Abu yaje ya kirasuneâ€?.
Sosai ran Ahmad ya ɓaci, yace, “Okey sabon iskancin da yazo muku a kai kenan saboda bana gidan?�.
“Wlhy A'a yaya, dan ALLAH kayi haƙuri bazamu sakeba�.
Mudan dake shigowa ta bayansu ya tallare ƙeyar Sadiya dake farko shima yana masifa, “Yah Ahmad karka wahal da kanka ai tun acan saida na basu maruka bibbiyu marasa mutuncin�.
“Oh kace kainema kaje ka taho dasu?� cewar Ayyah.
“Wlhy kuwa Ayyah, tun kusan takwas nake zuba idon ganin sun dawo amma shiru, har tara shiyyasa nai azamar ƙarasa ɗinkin danake nabisu har can, sun miƙe ƙafafu sam basuma da alamar tahowa�.
Ƙwafa Ahmad da takaici ya isa yayi, ya nunasu su duka yana faɗin, “Wlhy daga yau wanima cikinku ya sake zuwa fatin saina kusa halakashi a gidannan, ƴan iska kuwuce kuba mutane waje kawuna kamar sheƙar angulu�.
Da gudu suka shige ɗakin Gwaggo dake saurarensu daga ciki, babama duk yana jiyosu, ya kumaji daɗin yanda Ahmad da Mudanseer sukai musu, baida haufi akan tarbiyyar ƴaƴansa, koda baya numfashi su Ahmad garkuwar ƙannen sune.
Ganin iskar hadari ta fara tasowa Ayyah tace, “Ɗan albarka maza gida kafin wannan ruwan ya sakko kaji, ka gaida ɗiyar tamu�.
Sallama yay musu ya tafi, bayan ya leƙa yayma su Iya ma sallama, wadda ta bashi wani abu a robar swan tana faɗin, “Ungo wannan ka kaima Rumana, tashashi yanzu kafin ta kwanta�.
“To Uwargida ran gida za'a bata ta gode, amma minene haka kamar zuma?�.
“To shugaban matambaya ba zuma bace, maganin shawarace da naji su Salima nata ƙorafin bata gajiya da kwanciya, shiyyasa na haɗa matashi kartazo wajen taron nan taita langaɓe-langaɓe, tasha kamar kashi ɗaya bisa huɗu�.
Dariya Ahmad yayi yana cewa, “Oh kajimin iya, kina nufin matata raguwace dai kawai a fakaice?, karki damu nan gaba kaɗan ƙofar gidannan saita mata kasaɗan�.
“Dako nayi farin cikin hakan ɗan ƙwal uba kawai, kaima ai gakanan ka ɗakko sanwar fara kiban kamar iliyasu�.
Fita Ahmad yay yana dariya Malam dake kwance yana tayashi.
A waje yay sallama da abokansa dake shirin shigewa gidajensu, ya tari Napep zuwa gida saboda harma an fara yayyafi.
A lokacinne kuma motocin su Samina ke isowa, da alama dai lokacin aka tashi daga kamun nasu da yasha banban dana saura.
Dan kowa dai yasan da yamma ake kamu tare da dangin amarya, dangin mijima Æ™alilan suke zuwa, to ita nata dangin mijin sunfi yawa, danginta É—aiÉ—aikune iya ma Æ´an uwan mama gaje ne, sai tarin Æ™awayenta.............âœðŸ?
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋â¤ï¸NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋â¤ï¸NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋â¤ï¸SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋â¤ï¸NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* â¤ï¸ðŸ’‹NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ»*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(21)*