Sashe 11
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuÉ—i gida masoyan asali😉😻🥰🥰ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜˜ðŸ‘ŒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASANðŸ˜ðŸ‘‰ðŸ»ðŸ“»
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ðŸ˜ðŸ™ðŸ» *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*ðŸ™ðŸ½
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(7)*
.............A ɓangaren Samina kuwa shopping Ma'aruff ya fita da ita, sun shiga cikin shoprite inda Samina ta rikice, dan bata taɓa zuwa ba, sai dai tanajin labari wajen su Nafy, tuni kanta ya nema kwancewa, dan sai tagama kamar ba'a kano take ba.
Ma'aruff dake taku ɗai-ɗai cikin ƙasaita irinta masu ji da dukiya ya bama Samina umarnin ta zaɓi duk abinda takeso.
Sam bata cutar da kantaba, tako ware ƙwanji tana lodar kaya iya son ranta, shiko yana biye da ita yana kallo tamkar ba kuɗinsa zai biya da kayan ba.
Ta ɗauki kaya sosai sukaje wajen biya, ATM ɗinsa kawai ya miƙa ya koma gefe, aka gama cirewa aka saka musu a leda, ɗaya daga yaron shagon ya ɗauka ya bisu mota dashi.
Daga wajenma ba gida ya kaitaba, wani gidan gona sukaje, wanda take ƙyautata zaton yana da alaƙa dashi, wajen yayi ƙyau, dan an gyarashi na musamman domin hutawa.
A kujeru suka zauna, inda Ma'aruff da kansa ya fiddo musu ice-cream É—in daya siya musu da gashashshen kaza.
Da farko dai Samina taɗan noƙe baza taciba, wai ita kunya, amma da taga zataima kanta buƙulu tuni ta fara kai lauma harma tana neman zarta Ma'aruff ɗin.
Shi abunma dariya yaso bashi, amma sai ya fuske abinsa.
Sun ɗan taɓa hira, inda yayta mata tambayoyi a fakaice game da kanta, itako taita basa amsa kanta tsaye.
Kusan awa biyu suna wajen, kafin yace ta tashi ya kaita wajen bikin.
Sai da suka biya ta gida ta ajiye shopping ɗin da yay mata, sannan ya kaita wajen bikin inda su Nafy sukaita ihun ganinta, bai tsayaba yaja motarsa yay gaba ya barta anan tunda bashi da alaƙa da bikin nasu.
Yauma sun raƙwashe sun ƙwalle abinsu, ansha hidima sosai, dan sosai Samina ta manta da wani Ahmad, acan aka kusa kwana wajen dinner ɗin, sai gabannin asuba suka tashi, gidan amarya aka kaisu suka karasa kwana.
Samina bata tashi ganin massege É—in Ahmad ba sai da safe.
Dukda taji tsoro sai da ta taɓe baki, tana mamakin yanda yake bata umarni tamkar wani mijinta.
Kashe wayar tayi gaba É—aya dan karma ya kirata, basu bar gidan amaryaba kuma sai yamma da akayi buÉ—ar kai sannan suka wuce gida.
Koda Samina ta dawo gidansu inna mari bata zaunaba, kayanta ta haÉ—a waje É—aya bayan ta É—ibar musu abin ci a cikin kayan da Ma'aruff ya saya mata, ana sallar isha'i ta baro anguwar zuwa anguwarsu..
_____________________________
Ahmad da bai samu barci sosaiba a daren jiya yau sai ya daÉ—e kwance bayan sun dawo sallar asuba.
Har takai Ayyah ta fara cigiyarsa saboda ya saba shigowa shi da Mudanseer da safe gaidasu, amma yau har kusan sha É—aya babushi babu alamarsa, Mudan ne kawai ya shigo ya gaidasu da safen ma.
Ayyah ta aika Zainab auta É—akin su Ahmad dan taga ko lafiya, dan tata jiran ko Mudan zai shigo ko Abu, amma babu wanda ya shigo a cikinsu.
Zainab tayi sallama kusan huɗu babu amsa, dan haka ta tura ƙofar cikin sanɗa ta leƙa kanta, kwance ta hango Ahmad a katifarsu ya lulluɓa da bargo har saman kansa, sai fuskarsa daya bari a buɗe kawai.
Komawa tai da baya ta sake rufe masa ƙofar, taje ta sanarma Ayyah.
Gwaggo na jinsu amma batace komaiba, sai Ayyah dataketa ƙorafi akan kodai bayajin daɗine, ganin Gwaggo taƙi saka baki yasata jan zani ta saka a kanta ta fita zuwa soron.
Koda ta shigo É—akin kaÉ—an taja bargon daga saman kansa ta É—ora yatsunta a goshinsa, zafi rau kansa, hakanne yasata fahimtar bayajin daÉ—i kenan.
Sanyin yatsunta da yaji a kansane ya sakashi buɗe idanunsa da ƙyar.
Ganin Ayyah ce ya sashi ƙoƙarin tashi zaune, da sauri tace,
“A'a, kaga yi kwanciyarka ɗan albarka, dama baka da lafiya shine ko Mudan baizo ya sanar mana ba?�.
Cikin magana da ƙyar Ahmad yace, “Ciwon kaine kawai Ayyah, Mudan kuma baisanma bana jin daɗiba�.
“Ai ciwon kai ya wuce ace masa kawai ɗan albarka, sannu kaji, bara na saka maka ruwan wanka a wuta, saika daure ka tashi ka watsa ruwan ka karya kumalo sai kasha magani�.
Fuska ya ɓata sosai, dan bayason magani sam, sanin hakane yasa Ayyah cigaba da lallashinsa har ya yarda zai watsa ruwan.
Ayyah ta fito a farko, shikuma yana bayanta dafe da kai suka fito daga É—akin, da Samina dake fitowa daga cikin gida sukaci karo, Ahmad yay mata kallo É—aya ya É—auke kansa.
Sai Ayyah ce kawai ta amsawa Samina gaisuwar da take yimata.
Ayyah tace, “Ɗiyata ashe kin dawo?�.
Kan Samina a ƙasa tace, “Eh Ayyah, jiya da daddare na dawo�.
“ALLAH sarki, to yaya jikin Inna Mari ɗin?�.
Sai da Samina ta saci kallon Ahmad da ya raɓasu zai wuce tankar bai santaba sannan ta bama Ayyah amsa da “Jikinta Alhmdllh, taji sauƙi shiyyasama na taho, amma Ayyah yah Ahmad kuwa lafiya yake?�.
Cikin murmushi Ayyah tace, “ALLAH ya ƙara lafiya to, Ɗan albarka kuwa bayajin daɗi, nima yanzu nazo dubashi naga bashi da lafiya�.
Muryar Samina na rawa ta shiga jero masa addu'ar samun lafiya, Ayyah kuwa na amsawa cikin jin daÉ—i.
Ahmad ko koda ya wucesu jiyake tamkar ya shake wuyan Samina saboda kishin dake cin ransa, ya gaida Gwaggo dake hada-hadar É—ora girkin rana.
Amsawa tai cikin satar kallonsa, dan muryarsa ta tabbatar mata bayajin daɗi, ta ɗauke kanta tana cewa, “Baka da lafiyane?�.
Sai da ya kalleta, murya a sarƙe yace, “Kaina kemin ciwo�.
“ALLAH ya sawwake� ta faɗa tana shigewa ɗakin da suke ajiye kayan abinci.
A saman laɓɓa ya amsa yana binta da kallo, ya ɗan lumshe idanunsa yana jingina da katangar da aka zagaye sashen nasu da ita.
A haka Ayyah ta shigo ta sameshi
“A'a, tsayuwar mi kakeyi kuma anan ɗan albarka?�.
Idanunsa ya buɗe a kanta yana sauke numfashi da buso iskar bakinsa, yace, “Babu komai Ayyah �.
“To jeka zauna na haɗa maka ruwan saika watsa�.
Umarninta yabi, yaje ya zauna a kujerarta dake ƙofar ɗaki ajiye.
Bayan ta haÉ—a ruwan Zainab tazo takai masa banÉ—aki.
______________________________
“Wai lafiya na ganki a sukuku? Bayan kuma ba haka kika fitaba�.
Samina ta ajiye ledar omon data siyoma Mama gaje tana faɗin, “Babu komai mama, Yah Ahmad ne baida lafiya�.
Shiru Mama gaje tayi bata tankaba.
Kishiyar mama gaje mahaifiyar Umm-Rumana da suke kira da Amma na daga bakin murhu tana haɗa wuta, tana jin uwar da ƴar, sai dai batayi ko tariba, saboda tun a daren jiya ta jiyo kalaman Mama gaje akan Ahmad tasan akwai matsala, dan agaban idonta Samina ta shigo da ledoji niƙi-niƙi a hannu, daga baya ta jiyo murnar da Mama gajen takeyi daga cikin ɗaki, har tana kushe ƙokarin Ahmad duk da wahalar dayay da Samina a baya, koma yake kanyi har yanzun.
Saminar ma batace komaiba ta juya ta zata fita, da sauri mama gaje tace, “Ina kuma zakije? Bayan nace ki wanke min zanin gadoncan dana jiƙa tun jiya�.
“Mama ina zuwa� Samina ta faɗa ba tare da ta saurari mamar tataba ta fice da hanzari.
Kanta tsaye sashen su Ahmad ta nufa, ta iske Gwaggo a tsakar gidan tanata aikinta na abinci, sai Sadiya dake taimaka mata da wasu ayyukan.
Gaisheta tayi, Gwaggo ta amsa da fara'a tana tambayarta yaushe ta dawo?.
FaÉ—a mata tayi jiya cikin jin nauyinta, Sadiya dake dariya ganin yanda Gwaggo da Samina kejin nauyin juna itama ta gaisheta.
Kafarɗarta Samina taɗan buga tana faɗin, “Baki da kunya yarinyarnan, ina Yah Ahmad yake? Koya koma ɗakinsu?�.
“A'a yana ɗakin Ayyah, sun tsareshi ita da Iya yana shan magani, kinsan maigidan naki da magani tamkar jariri yake�.
Dariya kawai Samina tayi, saboda Gwaggo dake a wajen bata iya bama Sadiya amsaba..
Samina ta leƙa ɗakinsu Sadiya, dan taga takalman Fa'iza, ciki ta shiga da sallama, Umm-Rumana da Fa'iza dake Assignment na islamiyya duk suka kalleta.
Da yake ta girmesu, kuma suna kallonta matsayin wadda yayansu zai aura sai suke bata girma sosai, gaisheta sukai, ta amsa tana ɓata fuska saboda ganin Rumana a wajen, dan mahaifiyarsu ta riga ta cusa musu ƙin kannenn nasu da suke uba ɗaya sosai.
Umm-Rumana ma saita maida hankalinta ga Assignment ɗin bata saka musu baki cikin hirarsu, dan tasan ƙaramin aikin Samina ne ta ci mata mutunci yanzun nan.
A gabanta Samina taja Fa'iza suka fita, danta rakata É—akin Ayyah ta duba Ahmad.
Batai yunkurin binsuba, dukda tanason taje tai masa sannu itama.
Sun shiga ɗakin da sallama, Ayyah na tsaye akan Ahmad ita da Iya kakarsu suna lallaɓashi yasha magani, sai kumbura fuska yake tamkar zaiyi kuka.
Iya ta dungure masa kai tana faɗin, “Ragon kawai, ni nama taɓa ganin namiji na tsoron magani inba kai ba Amadu�.
Sake tsuke fuska yayi yana langabe kai gefe idonsa akan Ayyah dan taji tausayinsa.......
Ayyah zatai magana cikin son yin dariya su Samina sukai sallama, koda suka shigo bai kallesu ba, sai Iya ce tace, “To ai yanzu kasha tunda ga matarka nan ko�.
Bai tanka ba, sai ruwan dake hannun iya ya amsa tare da watsa sauran maganin hannunsa cikin baki ya matse ido yana tuttula ruwa a baki ya haɗiye da ƙyar.
Yana gama shanyewa kwanciyarsa yayi a gadon Ayyah na karfe yayma kowa banza.
A hakane su Samina sukai masa sannu da jiki, takuma ƙara fahimtar fushi yakeyi da itane da gaske.
Duk kuma sai taji babu daɗi, jikinta yay sanyi sosai, gwiwarta a sanyaye ta fito ta koma ɓangarensu.
_______________________________