Sashe 92
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da yammaci Alhasan yazo gidan, direct side din Amihh ya isa ya sameta a falo ita kadai, tin 2:am ta bar office ta dawo gidan, yau ta tashi daga Aikinta da wuri, salwah da hilwah suna kiching , yau su suka shiga kiching din, daman duk rnrda salwah bataje scul ba sukan shiga kiching tare suyi girki ita da hilwah. Alhasan ya karaso ya tsugunna ya kwashi gaisuwa ga Amihh, ta amsa cikin karamci, Tare da tambayarsa yaushe ne yaje kano gun Hajiya Juwairriyya..." Alhasan yace mata befi kwana biyu da dawowarshi kd ba daga kano. Amihh tace madallah hadi dasa masa albarka..nan Hira ta kacame tsakanin Amihh da Alhasan in kaga yadda suke hirar kai bakace Amihh ce ba ta AB'ILAL , ta sakewa Alhasan sosai, har zuwa sallarh magrib ya tashi yace bari yaje yayi sallah, amihh ta shige bedroom dinta ita ma da niyar tayi sallah, Alhasan ya nufa masallaci bayan yayi alwala a toilet din dake falon. Bayan sun idar da sallarh ya fito AB'ILAL ya fito suka hadu, AB'ILAL ya gnshi tin shigowarshi masallacn sbda shi ya rigashi shigowa, amma dasuka fito sukayi face to face AB'ILAL ya wuce kmr be gnshi ba, Alhasan ya biyoshi a baya yasan ya gnshi tsabar tantiranci ne da zallar isa hadi da shu'umin bura uba. "Iskncin banza!'' Cewar alhasan dai-dai suka iso bakin get AB'ILAL yayi kamar be jishi ba, ya shige cikin gidan, Alhasan ya biyoshi a baya har suka isa side dinsa, AB'ILAL ya Tura kofa yashiga falon, Alhasan ya biyo bayansa, AB'ILAL ya yada zango a 3ct Alhasan ya yada zango a 2ct kwayar idonshi na kan mutumin daya dan kara ramewa Amma yayi fresh kmr a wanke hannu a taba, zallar G.R.A ta bayya a garesa wato G-gurin R-Rainun A-Ajebrters. Alhasan yayi murmushi idonuwanshi na kan AB'ILAL, wanda ke kallon saman rufin falon na zamani, kai ka rantse da ALLAH besan da zaman Alhasan ba a falon. Haka kawai alhasan yaji a ranshi yanaso ya shaqar da AB'ILAL yasashi mgnr dole. "Ango ango! Ango kasha kamshi, wannan de da gani ka riga ka kashe boss, wato harka ciccinyewa yarinyar mutane gindi.." Alhasan ya karasa mgnr yana ciza lefe sbda yasan yau zesha zagi hadda na Innalillahi wa'innailaihirraju'un. AB'ILAL dake sauraron me Alhasan ke cewa ya sauke ajiyar zucia hadi da dauke numfashinsa na wasu yan daqiqu kana ya sauke numfashin nasa, yayi shiru na wasu yan daqiqu daman har ynzu da haushi da takaicin Amihh a ranshi, again kuma ga alhasan ya kara masa takaici takaicin dayafi na Amihh radadi a ransa. Juyowa AB'ILAL yayi da fuskarshi da babu alamar rahama balle annuri, ya numfasa kana fara mgna a hasale zucia fal maganganun da alhasan yace masa na ban haushi "kan babbar durin tsuliar gindi naci ba gindi ba! Inkai Dan iska ne kanada burin zina a ranka ka, ni nan da kake ganina ba dan iska bane!'' Sbda jaraba har muryarsa na sarqewa. Alhasan ya zaro ido koda yasan zesha zagi beyi tsammanin zagin dazesha ya kai har haka ba, knsa ma ya gaza dauka. "Godia nake bakatsine! Amma ni a nanfa ba cewa nayi kayi zina ba fa mutumina, daza kace ina da sha'awar zina, nifa gindin matarka nake nufi kaci ba gindin karuwa ba..." A matukar harzuqe AB'ILAL ya tashi zaune daram zucia kmr zata fashe, ya fara mgna idanuwansa na lumshewa dan tijara. "In har mgnr gindi da karuwah da isknci zakayi min ka tashi ka fita kawai, ni ba dan iska bane , inkai dan iska ne, kaje kayi iskncinka a can ba anan ba,,,, Dan iska kawai , ba gindi ba, gaba da tsuliya naci karewar gindi;'' AB'ILAL ya karashe mgnr sbda jaraba kmr ze ciji alhasan, alhasan ya kwashe da dariya dmn hk yakeso ya hasalashi, yasashi mgnr dole. "A huce haka mutumin, angon gatah..." AB'ILAL ya koma ya jingina bayanshi da bayan kujerar ya daura kafa daya kn daya irin zaman isassun nan . "Tashi ka bar min gida, in isknci ne ya kawoka ni Ba dan iska bane!'' Alhasan ya kara kwashewa da daria, yama maida AB'ILAL kmr mahaukaci yace ''Aiko yau a nan zan kwana seka shirya kwana da dan iska, salihi makogaron liman..." AB'ILAL ya kara hasala yace "tin wuri ka nemi makwanci, ni ba dan iska bane dazaka kwanarmin a gida, kana wannan azzalumar batsar!" Alhasan ya kara kwashewa da daria yana kallon ab'ilal daya hakikance tsakaninsa da Allah jaraba yakeyi...."Allah de ya biya mutumina..." Cewar alhasan , AB'ILAL ya watsa masa mugun kallo ji yakeyi kmr ya tashi ya rufeshi da duka, takaici goma da ashirin , duba watch din hannunsa yayi yaga Bakwai ta wuce, da ynzu ya manta ma yana kano dabadan Amihh ba, data dakatar dashi, nan takaci ya kara yawaita a zuciarsa, "Mtwss!'' Yaja tsuki hadi da kai hannu ya dafe knsa sbda ji yayi yana masa ciwo, Alhasan ya zuba masa ido, ramarshi ta fi komi damunshi, danma kyau ta kara masa "Wai baka cin abinci ne naga duk ka rame,?" Alhasan yayi tambayar da AB'ILAL. Rai a matukar bace kmr me jira AB'ILAL yace "kai nake ci!" Alhasan ya kai hannu ya riqe baki sbda mgnr ta girmama shi yadda ya fadesa da ban , shi kuma yadda ya fassarata daban "sede amaryarka kake ci kou?'' Alhasan ya fadi murya cike da neman fada. AB'ILAL zucia ya kara zuwa wuya, kawai yama alhasan bnza sbda yana iya gaya masa mgnr da har ya mutu be taba mntawa dashi. "Tashi ka fitarmin a gida na plx!'' AB'ILAL ya fadi cike da gajiyawa da bura ubar Alhasan. Hada Hannaye biyu alhasan yayi alamar roko yace "ALLAH ya baka hkri mutumina...''ya karashe mgnr yana murmushi, AB'ILAL yaja tsuki kawai ya kauda fuskarsa gef, ya lafe bayansa a bayan kujerar da yake zaune, zucia na kuna, lefinshi ne duk iskncin ma da alhasan yayi masa, da ace ya bar garin, da bezo bama ya sameshi balle ya masa mgnr bnza da hofinnan. "Allah wadaran Wannan garih'' AB'ILAL ya fadi a hasale tijara da matsifa na cinsa, inside kmr ze ciji knsa yakeji sbda tsabar matsifa. Alhasan ya bishi da ido yana nazarinsa ya fuskanci shi de yau sahun barawo ya taka akwai abinda ke damun mutumin, sbda hayyyako masan da yakeyi yayi yawa. ''Mutumina meke faruwa ne?'" Alhasan ya tambaya abokin nasa cike da kulawa. AB'ILAL yayi masa bnza , kmr baze fada masa ba se kuma abin ya ciyosa ya fara mgna cikin kunar zucia. "Plx abinda Auwal hubb keyimin ta kyautamin kenan? Ta hadani Aure da karuwah na d'anyi hkri, kafin ta gaji ta raba Auren namu tinda ni de ba kaunarta nakeyi ba, mesonta ma ban sonshi..again kuma tanata bullomin da abubuwa wanda ranta keso, sbda kawai na mata biyayya,...tace akwati nasa anyi mata akwatin daga dubai sbda hkn ta bukata, har ta kaiga ta hanani barin garinnan wai a kan wasu kaya na isknci ni bnsansu ba gaskia, bazan siya ba sbda ni ba dan iska Bane!'' Ya Karashe mgnr kai daji kasan ranshi a matukar bace yake, yayinda hkn ya haifar masa da hasalar zucia. Alhasan ya fahimci duk abinda mutumin ke fada masa sbda natsuwa yayi sosai ya fahimcesa, kuma yasan halinsa kar. "Wadanne kayane kayan iskanci?'' Alhasan tambayi AB'ILAL dukda ya fahimci me yake nufi kawai tsabar isknci ne. Bnza AB'ILAL yayi dashi kmr be jishi ba, damanshi baya maimaita mgna sbda isa da izza. Alhasan yaci gaba da mgna yana murmushi, zucia fal mamakin halin mutumin nasa, shide har abadan baze chanzaba. "Wato kayan iskncin ne ni ban fahimta ba, irin kmr su pant da bra kou, da pad?'' Cewar Alhasan da Da beda Kunya ko alama shima, wato zani ce ta tadda muje. AB'ILAL ya karajin takaici ya rufesa , shi ko sunan kayannan besonji, a hasale yaci gaba da mgna, "kaji fa? Wai nine zan siyo wannan kayan iskancin, ni ba Dan iska ba meye ruwana da wannan kayan bad'alar, wannan Ai sede a nemi yan iska su suka sansu bani ba!" Alhasan ya saki baki yana sauraron kalamar AB'ILAL shifa ko a tarihin mutanen arziki nada be taba jin tarihin wani salihi ba me irin halin AB'ILAL. "Ai ba kayan iskanci bane pant da bra, abin cine dasha fa, gindi de cinsa akeyi, bra kuma nono za asawa, shi nono kuwa ai nasan ka sani shanshi akeyi a koshi...'' Alhasan ya hau zayyanowa AB'ILAL bayani, wanda ke karajin takaici a ranshi, ya fada masa dan yaji sanyi, se kuma ya kara masa takaici da maganganunsa na batsa, ga tayar masa da hnkli da klmn nasa ke karayi. "Kai kasansu, ni ba dan iska bane dazansan wadannan abubuwan!" cewar AB'ILAL daya gama kaiwa wiya, dan hk a hasale yy mgnr. Alhasan yayi yar daria yana kallon mutumin sarkin wuyar sha'ani Allah ya sani yana tausayin matar AB'ILAL sbda ba a gane gabansa da bayansa. "Gindi inda ake raya sunna ne baka sani ba?'' Alhasan ya tambayi AB'ILAL, rintse ido AB'ILAL yayi yanajin wani irin takaicin alhasan na kara rufeshi, mikewa tsaye yayi a hasale yana nunawa AB'ILAL hanya fita daga falon. "Plx tashi ka fitarmin a falo!'' Ya karashe mgnr yana dan daka masa tsawa , ganin gogan ya hasala yasa Alhasan mikewa ya fice a falon yana yar daria inde halin ab'ilal ne babu wanda be saba gani ba, dan hk be damu ba. Zucia na masa suya ya koma bedroom dinsa, ya afka toilet danyin wanka, sbda an kusa sallarh isha'i gashi duk yabi ya kara jiqewa sbda maganganun batsar dake fitowa daga bakin alhasan, be taba tsintar knsa a wannan yanayin ba se yau, duk yabi ya zama me muguwar sha'awah, bayan yayi wankan yayi Alwala ya fito ya zira jallabia milk ya feshe jikinsa da perfume dinsa me dadih, kana ya fice a side din nasa, hannunsa riqe da counter ya nufa masallaci, yana tafe yana laziminsa, har ya isa masallacin, gun shiga sukayi kicibus da Alhasan, wanda be tafi ba yana side din Amihh, Murmushi ya sakarwa AB'ILAL, shiko ya kara hade rai, fuska dauke da tijara, a tare suka shige masallacin. Bayan sun idar da sallarh a tare suka shigo cikin gidan, AB'ILAL daketa faman cika yana batsewa, ya nufa side dinsa,,alhasan kuma ya nufa side din Amihh yana murmushi, a nan yaci abincin dare, har ya tafi bega Hilwah ba kuma yaso ganinta amma taki fitowa taki zama cikin mutane sbda zubar da takeyi, ita da salwah a bedroom sukaci abincinsu na dare.