Sashe 144
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Keee!!iskanci da Karuwancin ma kinki denawa, da Aure a knki, amma yawon isknci ki kike zuwa...kije ki gama yawon karuwancinki ki dawomin gida, ni ba dan iska ba ne,... idan na kara ganinki da yan iskan naki sena kusan kaiki inda baki san ana zuwa ba! Iskncin bnza iskncin hofi! Bura uba kawai! Maza nawa kikeso kibi ne wai a rayuwarki! Ke wacce iriyar mara kamun kai ce!! yawon banza yawon hofi! Inba baki da alamar mutunci da tarbia ba, ta yaya zaki fita da wannan kayan na jikinki! Bura ubar bnza kawai!" Ya karashe mgnr zucia na zafi kmr ze ciza knsa hk yakeji, musammanma inya tunano da yadda ya ganta zata shiga motar alhasan da kuma yadda ya ganta tsaye gun dan ustaz , game gadi zaune da dan nesa dasu shima yanata kallonta, dagani ko ba a gaya masa ba yasan dan ustaz da duk ma'aikatan gidan sun gama ganin nonuwan nata, tindama daga dukkanin alamu tallarsu takeyi a titin dunia, sbda rashin kamun kai. Hilwah ta kara kasa da knta Tana mejin kalamansa na kona mata zucia har ga ALLAH zata dauki komi amma Wadannan kalaman nasa gareta na yau sun kona mata rai sannan sun mata girma ta yadda in zuciarta ta riqe su zata iya kamuwa da ciwo, duk abinda ze mata kwara ya mata da yace mata yar iska ko karuwa, ita kaf kalaman nasa ma zafi suke mata a zucia nan take suka haifar mata da hawaye, ta wanke kuncinta da kwallar data jima a cikin idanuwanta, kwallar dake zubo mata masu zafi ne, yayinda zuciarta ke turiri. Kwafa yayi a zafafe yana mejin kmr ya rufeta da duka, be ankare da hawayen ma da takeyi ba sbda idanuwansa duk sun rufe dabadan yakai zuciarsa nesa ba dase ya kakkaryata yau, sbda tsabar zafin zucia ji yakeyi kmr ya cinye knsa da tijara. A zafafe yaci gaba da tijara har wani lumsar idanuwa yakeyi "In bnda iskanci ki tafi yawon iskancin naki ma da kayan bnza, kyn iskncin hofi kawai!..ashe haka kke? Ashe iskncin naki da kutmar ubah ya kai haka! Ni tsinanne ne aka gaya miki! Ko an gaya miki bansan mutumcin kaina bane! Saboda kutmar uba se kije ki tsaya a gaban maza da kirji! Ke baki da hnkli ne? Wannan ay babbar bura uba ce! Kuma ni nan na fiki isknci, in kina rashin tarbiarki karki karamin a gidana, zan ita karairayaki Wlhy! In kin cika haihuwar jini a gidannan ki kara fita da ire ire kayannan na jikinki! Zakiga irin wulakncin dazan miki! Iskncin bura uba kawai!" Ya juya da niyar ya bar falon ta dago knta sukayi ido cikin ido tana kuka sosai, kallo daya ya mata yaji jikinsa yy sanyi ganin kwallarta, amma bacin ran dake ransa ya danne tausanta dake zuciarsa yayi kwafa yana meci gaba da tijara, yanayi yana tafia "iskncin bnza iskncin hofi! Ubanwa zaki rinkawa yawo tsirara, to inke iyayenki ba musulmai bne to ni d'an musulmai ne! Bura ubar kawai! Iskncin ma yaci kb durun uwasa! Aykin bnza kawai!...'' Yana gama fadar hkn ya shige bedroom dinsa kmr ze hadiye gidan gabaki daya sbda tijara. Hilwah tabi bayansa da ido tana kuka ita har yagama maganganunsa bata gano lefin data masa bama taka maimai amma, ita de tasan ya gnta a kun dan ustaz suna mgna, to meye ruwansa... kawai de yanaso ne ya kuntata mata ta hanyar kalamasa da kuma marirrikan da yayi mata.dafe kuncinta tayi tana me ci gaba da kuka kwayar idonta na kn kofar dakinsa, kalmarsa Daya tafi tsaya mata a ramin zucia "in iyayenki ba musulmai bane, toni d'an misulmi ne!'' Wannan kalma ta tsaya mata a kahon zucia yayin data haifar mata da ganin wani irin jiri, tini Kalmar ta danne kakmar yar iska da karuwah da yakeci mata. Nan take taji dul dunia kunci take mata, ta bar jin zafin marin da yayi mata , ta koma jin zafin kalamansa gareta sune ma suka kara sata kuka, nan kasan falon ta zube ta fashe da wani irin kuka me tsuma zuciar duk wani me d'igon imani...tafi karfin 30mnt tana juya kalamansa tana kuka a tsakiyar falon nan take ta farajin azababben zazzabi da ciwon kai, yunkurawa tayi ta tashi tsaye taji ta gaza tsayuwa sbda jirin dake dibarta ta koma ta zauna, tana meci gaba kukan kmr ranta ze fita duk tabi ta wanke fuskarta da ruwan hawaye hadda majina, da jan duwawuka ta isa kofar dakinta ta tura ta shigo ta rufe kofar nan kasan bakin kofar kan tiles din dakin ta kwanta taci gaba da kukanta harda shashsheka me tsananin karfi yayin da taketa kokarin janyo numfashinta cikin tsananin takaicin da zuciarta take ciki, ji takeyi kmr numfashinta ze dauke sbda kuka, be taba bata mata rai ba kmr yau, maganganunsa ne sukayi matukar kunar mata da zucia, sam zage zagensa be dameta ba, ita fa inba ynzu bama a knsa batasan meye zago ba, shi abu kadan se zagi hk yame mata, danma kwana biyu ya bar dukanta, se yau daya mareta....abinka da farar fata nan take fuskarta zuwa wuyanta ya kumbura yayi suntum musammanma fuskarta da tayi ja ja jawur kmr jannattarugu hancinnan nata har maroon maroon ya farayi, sbda marirrikan da yayi mata, shadin hannunta duk yabi ya kwanta a kn fuskarta, ita harga ALLAH basuma ke damunta ba, kalamansa ke addabarta har zuwa ynzu bata bar jin haushin kalamansa ba,,kara fashewa tayi da wani irin kuka kai kace fidda mata da rai akeyi.... .
Zucia da gangar jiki a matukar harzuqe ya karasa kn bed dinsa ya kwanta, kwata kwata haushin yarinyar yakeji, ji yakeyi kmr ya tashi ya koma ya hau dukanta, ko ze huce takaicinsa,,,kmr an tsunguleshi ya mike, a hnkli yake takawa ya fito falon gidan, yaga be gntaba, yaja kwafa ya karasa hannun kujerar 3sttr ya zauna yanata faman girgiza kmr dan sarki ko ince sarkinma baki daya, se faman jan kwafa yakeyi a ranshi yana kiyasta daman zasu hadu da alhasan a wannan dasen da wlhy sede a kwasheshi a sume, kila ma sede a kwashi buzunsa..., yafi karfin minti ashirin a zaune a gun karshe ya rafka uban tagumi duk na tagaicin yarinyar shifa gani yakeyi ma anriga da an gama komi ita da alhasan, har cinta ma kila Alhasan yayi, wani irin bakin ciki me matsiyacin girma ya dunkulo masa a zucia da wannan tunanin bnzan ya gilma masa, ji yayi kmr ya hadiye zucia ya mutu abin ya zamar masa ashirin da hansin, nan take fuskar tasa ta kara baki kirin kmr hadarin kakah, kmr an tsunguleshi ya mike kawai direct ya nufa dakinta se faman huci yakeyi kmr mata mazan zaki, da karfi ya turo kofar bedroom dinta ya shigo saura kiris ya taka kafarta, yaja da baya kadan, yana me tsureta da ido, yayin data zabura ta tashi zaune, sbda jin ya turo kofar kmr ze balleta, ba krmin firgitata yy ba, ta zuba masa idanuwanta dasukayi ja jawur sbda kuka, ya watso mata wani irin mugun kallo, cikin hanzari ta dauke kwayar idonta a knsa hawaye naci gaba da zirya a kn kuncinta, ya zuba mata ido yana me tabe baki, shi ganinshi kukan nan datakeyi na zallar munafunci ne, tinda an riga da an gama ciccinyeta . "Kee! Dakuka fita dashi gidan ubanwa kuka je?'' Ya jefo mata tambayar kwayar idonsa na knta kmr me jiran tayi mistakes ya mata hukunci. Dagowa tayi ta kalleshi dan ita bata fahimci kn tushen zancan nasa ba, in Dan Ustaz yake mgna ay basu fita ba ita dashi, kawai sede in sharri yakeson mata, tinda yana ganin kmr bin maza takeyi, kasa tyi da knta, tana meci gaba da kuka irin kukan nan wanda daka kalleta zaka fahimci a shagwabe takeyin kukan, ita bata saba da kuka ba a rayuwarta, shi ya kara sabar da ita da kuka. "Nace gidan ubanwa kukaje keda shi!" Ya kara daka mata tsawa. Ba karamin firgitata yayi ba, ta matsa baya a razane, tana me tsugunnawa ta rungume hannunta a kirjinta knta na kasa, har ga ALLAH batasan kn me yake magana ba, dan hk cikin kuka ta fara mgna gudun kar ya daketa. "Wlhy bamuje ko ina ba..." Ta fadi tana meci gaba da kukanta me cike da shagwaba kuma ita nan bilhakki kuka takeyi. Haushi ya kara turnike masa zucia ganima yakeyi ta raina masa hankali, wato Basuje ko ina ba, kmr yayi ball da ita haka yaji a zuciarsa, ya bude baki zeyi mgna kawai ya juya ya fice a dakin saboda ji yakeyi inya cika jimawa a dakin ze iya mata abnda dunia ma bazata dauka ba, ya koma bedroom dinsa ya kwanta a zuciarsa se lailayar bakin cikin da yarinyar ta kunsa masa yakeyi.