← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 225

Sashe 32

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🅿�10 Washe gari Ta kama ranar Sunday weekend ne. AB'ILAL yanada tabbacin zasu samu Alhaji Murtala a gida, kasancewar dan kasuwa ne shima, ba kullum yake fita ba sbda shekaru sun ja, amma wasu lokutan yakan fita,, yaranshi maxa biyu suke kan harkokinshi. yaranshi bakwai ne, biyu maza sauran duk mata ne. dan hk AB'ILAL be whlr da knshi ba wajen kiran Alhaji murtala a waya ba , da niyar ya sanar dashi xuwansu, shi fa a rayuwarshi kiran waya yafi masa komi zama aiki. 5:pm Alhasan yazo hotel din da niyar zasu je gidan Alhaji murtala kawai AB'ILAL ya rufeshi da matsifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba wai meyasa zezo a kurarren lokaci bayan tin tini yaketa kiranshi, dayake Alhasan yasan halin kayanshi Dan haka be bi ta kanshi ba se ya gaya masa uzurinsa na wasu aiyuka ne suka riqeshi...ab'ilal ya kara volume din maysifarshi "Aikin banza aikin hofi, aikin me?" Cewar AB'ILAL. Alhasan ya rausayar da kai gefe ya bashi hkri kawai. Suka fito harabar hotel din dukkaninsu sanye da manyan kaya na alfarma, suka hau motar Alhasan still ab'ilal Nata mita har alhasan yaja motar suka fice a hotel din AB'ILAL nata jarabarsa shi a dole an bata masa rai. Da alhasan ya gaji ya hade rai ya fara mgna a hasale "Kai zan zunduma maka ashar Wallahi ka dameni, ance kayi hkri...kai karma ka hkra, Dan iska kai!" Wani irin dogon kwafa AB'ILAL yaja kawai a cewarshi beda lokacin Alhasan, Amma still be bar mitarba har suka isa bakin get din Gidan Alhaji murtala dake kinkinau . Alhasan yayi hon ba bata lokaci me gadi ya leqo dan ganin waye sbda shi ba a sanar dashi zuwan kowa ba kuma a ka'idar gidan se an sanar dashi in wani zezo wato seda izinin masu gida su kuma su gaya masa danya sani. Karasowa dattijon yayi bakin motar yayi knocking kofar glass din side din Alhasan yana fadin " waye ?" Alhasan yayi kasa da glass din side dinsa suka hada ido da dan ladi me gadi Cikin girmamawa Alhasan ya gaida Dan ladi ya amsa cikin girmamawa shima kana yace "dannan Lafia de kou?" Sbda shi be gane su Alhasan ba dan last time da daddare suka zo. Alhasan yace "lafia lau baba...ka bude mana get plx..." Dan ladi yace "To ai ba' a shiga gidannan seda izinin masu gida , ni ba a Sanar dani zuwanku ba, sede naji hon kawai...ka kira wanda kuka zo gunshi ko gunta seta kirani..." AB'ILAL dake kwance kan kujerar gefen Alhasan yanajin duk me ke faruwa, dagowa yayi danya hango waye me mgnr nan nan yaga wani gajere baki kirin dashi , wato dan ladi me gadi, Zuciya tazo ma AB'ILAL wuya jin ma Abunda me gadin ke cewa wai se an sanar da masu gida sekace gidan governor me cin mulki. Alhasan ya juyo ga ab'ilal yace "Wai baka sanar da Alhaji babba zuwan namu bane?" AB'ILAL da ranshi ke a hade kmr be taba Dariya ba yace "A kan me zan sanar dashi governor ne shi....mtws!" Yaja guntun tsuki kawai ya fito daga motar, ya mayar da murfin ya rufe, ko kallon inda me gadin yake beyi ba ya karasa ya shige cikin gidan me gadin ya biyoshi a baya yana fadin "Dannan lafia kuwa? Ina zakaje? Ka rufamin asiri kar in rasa Aikina..." AB'ILAL ko bi ta knshi beyi ba ya shige gidan ya bude get din farko Alhasan dake mota se dariya kawai yakeyi yna kallon isknci irin na AB'ILAL kawai ya danna motarshi cikin gidan, AB'ILAL ya kara bude masa get na biyu, duk me gadin nata binshi yana rokonshi kan karya bude amma sam be bi ta kanshi ba, beda ma lokacin mgna dashi, Alhasan de se dariya yakeyi ya shige da motar cikin gidan dmn get biyu ne a gidan, yayi packing a packing space. Dan ladi me gadi dayaga AB'ILAL yafi karfinshi kawai yaja gefe ya zubawa sarautar Allah ido, shi tsoroma ya bashi tinda yayi tozali da wannan halittar tasa Ta karfafan maza, dan hk a tsorace yake da AB'ILAL kmr yadda yake tsorace da duniya. AB'ILAL ya karaso bakin motar inda Alhasan ya fito suka hada ido da AB'ILAL , kawai Alhasan ya kwashe da dariya, ab'ilal ya hade rai kmr be taba dariya ba kai kace an aiko masa da mala'ikan mutuwa ne rannan nashi baki kirin, yabi ya hade girar sama da kasa. Alhasan ya rausayar da kanshi gefe still yana yar dariyar iskanci, nan ya shiga karewa gidan kallo dayake last time dasukazo da daddare ne, besanma ya gidan yake ba, se yau ya tabbatr da gidan kerarrene kuma hadadde ne, irin na bugawa a mujallah, wannan gidan yafi irin na hausa novel kyau da tsaruwa. packing space din gidan kanshi abin kallo ne, kusan motoci goma ke pake a packing space din motoci na Alfarma , kasancewar gidn babban gida ne me dauke da bangare bangare har bangares shida, hudu na matanshi se daya nashi se dayan na yaranshi maza Muhammad da Jibril. Alhasan yayi wani shu'umin murmushi idonshi na kan AB'ILAL yace "Kai Abokina Alhaji babba na kwasar dadih..." AB'ILAL ya yatsina fuska yna kallon Alhasan kana yace "Dadin me?" AB'ILAL yayi mgnr hadi da fara takawa zuwa side din Alhaji babba Alhasan ma takawar ya farayi ma'aikata se jero musu gaisuwa sukeyi, Alhasan ne kawai ke kokarin Amsawa. Alhasan da gulma ke cinshi Ya juyo ga AB'ILAL bayan ya gama amsar gaishe gaishe daga ma'sikatan gidan. "wallahi alhaji na dibar dadin durih,.. mata hudu fa, ya ajiye yaketa gasah musu jelah.." AB'ILAL ya girgiza kai cike da takaici wannan mata hudun da Alhaji murtala kedashi sun jima suna batawa AB'ILAL rai kuma yana takaici wai mata har hudu kwanan nan ma ya auro ta hudun yar 21yrs sa'arh autarshi, tsabar takai ci AB'ILAL shiru yayi. "Kaima mata hudu zakayi abokina, kaci-kaci-kaci baka da matsala, gindi hudu...tab!" Alhasan yayi mgnr cikin zolaya. AB'ILAL ya kara hade girar sama da kasa, ya furzar da wata iskar daga bakinshi ta tsantsar tsagwaron takaici yace "Allah ya kiyaye in ajiye 4wifes inyi uban ne dasu?" Alhasan yayi saurin amshewa da ''kayi ta cinsu, duri se wanda ka zaba..." AB'ILAL ya tofar da wani irin yawu daga bakinsa cike da tsanar mgnr Alhasan yace "aikin banza, inyi ta cinsu kmr wani inji, duk fa gindi gindi ne, kuma ko wacce mace gindi gareta, gindin de duk kala daya ne, gindin naci a can hk shi zanci a can,...mtws ni ina mamakin masu ajiye mata hudu, to mezanyi dasu? Sumin ne? Kai nifa abokina bari in gaya maka, kwata-kwata ni bnson takura mace dayar ma in an samu na aureta na kusanceta a sati biyu sau daya to taji dadih ne... Balle har in auri mata hudu ko wacce nasa ran ka cita, se kace cin gindi nazo yi duniya..." Alhasan yayi kasaqe yana sauraron kalaman Ab'ilal harya dauka ya dire kawai ya kwashe da dariya yana fadin "Kai alajina! Wato kana nufin ko mace dayan ma a sati sau daya zaka cita? Tab! Gaskia abokina baka da lafia abinda yafi alheri kawai kar kayi aure, sbda cutar da yar mutane zakayi, gaka de a waje kmr lau, ashe ba kanta,,,ai Amihh ma ba fafutukar Aure ya dace tayi ta maka ba, kamata yayi ace ta dukufa a nema maka maganin lafiyar mazaquta..." Alhasan ya karashe mgnr yana rushewa da dariya AB'ILAL ya kalleshi ya watsar cikin kunar zucia, dai-dai suka karaso kofar falon Alhaji Murtala, sukayi kicibus da Muhammad takwaran AB'ILAL shine dan Alhaji murtala na biyu kusanma suna age mate ne da AB'ILAL Amma Muhammad ya girmeshi da 1yr, jibril ne dan alhaji murtala na farko. Kicibus sukayi dai-dai muhammad ya fito daga falon babanshi. " blood kune a gari..." Cewar Muhammad, dake mgnr fuskarshi dauke da farin cikin ganin AB'ILAL, murmushi kawai AB'ILAL ya sakar masa sukayi musabaha, kana ya dawo da hannunshi ga Alhasan shima sukayi musabahar suka gaisa AB'ILAL ya tambayi Muhammad "Daddy babba yana nan?" Muhammad yace "A yana ciki ma, dazu da safen nan yasani in kiraka a waya ma, amma be shiga ba..." AB'ILAL yace "okay maybe network ne..." Muhammad yace "maybe....ya Amihh?" AB'ILAL ya amsa da lafia lau, ya raba ta gefen Muhammad yana fdin bari mu shiga ciki kou?" Muhammad yace "okay to shikenan..nima daddy ya Aikeni sena dawo.." Alhasan ne ya amsa da okay a dawo lafia...Muhammad yayi wucewarshi su kuma sukasa kai cikin falon, bakinsu dauke da sallahma. Daga ciki wanni dattijo ne babban mutum dake zaune a kan 3ct daya daga cikin royal chair din dake dankareren falon kalar maroon and golding ya amsa musu sallamar tasu idonshi na kan kofar shigowa ganin su ab'ilal ne yasashi washe baki, kallo daya zaka masa kasan nera ta zauna dukda ya manyanta amma kudi kawai ke mgna a jikinsa Allah yayi ruwan arziki a gun Nan ko ba a gaya maka ba kasani, idanuwansa sanye suke da farin siririn glashi me temakawa ido wajen gani, dan karamin table din dake gabanshi an cika shi taf da kayan marmari, zallar arziki kawai babu mix, Sanyi AC da kamshin turare irin na shuwa arab kawai ke tashi a falon. "Alhajin Allah .." Cewar Alhaji murtala idonshi na kn AB'ILAL sosa keya AB'ILAL yayi knshi na kasa alhasan na biye dashi a baya, suka karasa kasan Kafafuwan Alhaji murtala suka sunkuya suka kwashi arzikin gaisuwa, zallar katsinancin kawai, katsina people akwai zallar tarbiya ba mix. Alhaji Murtala ya amsa cike da jin dadih da zallar kaunar AB'ILAL a ranshi ko d'anda ya haifa da cikinshi be sonshi kmr yadda yakeson AB'ILAL ALLAH ya dora masa sonshi tin rnr da Yazo duniya yaje ya ganshi ya daukeshi Allah ya dasa masa zallar sonshi ba mix. Zaunawa sukayi a kasa Alhaji murtala ya hade rai yace "maza ku tashi ku zauna a kn kujera, ...Alhaji taho nan ka zauna gefena, duk rnr dana ganka sena tuna da dan uwana..Allah sarki rayuwa." Alhaji murtala ya karashe mgnr zucia bb ddh, ya kamo hannun Ab'ilal ya zaunar dashi a gefenshi shi kuma Alhasan ya zauna a kan kujerar 1ct Yana karewa falon kallo ganin an canza shi ba kmr last
Chapter 32 · 0% Book details