Sashe 133
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallahma ta turo kofar side din nasa ta shigo zuxia fal fargaba ko side din zata shigo to tabbas da faduwar gaba take shigowa. idanuwanta suka sauka a kansa yana kwance a kn kujerar 3st taji gabanta ya yanke ya fadi, a hnkli taci gaba da tafia zuwa bedroom dinta cikin dakia ne tattare da tsoro, har ta kusa bedroom dinta taji yace "kee!!!'' 2tms Cikin tsawa, jiki na rawa ta amsa da ''na'am!'' Ta dawo da baya jiki na rawa duk tabi ta firgice, ita ga zatonta ko yana bacci ne data wuceshi, ja tayi ta tsaya data kusa inda yake, ya dago ya tashi zaune zucia na kuna, ya daura kafa daya kan daya irin na rashin mutumcinnan, ya zubo mata ido daga inda take tsayen, rataye da jaka, ta saman hijjabin jikinta, Ya kureta da ido irin kallon wulakncinnan, ganin hijjabi a jikinta ya sashi tsayawa kallonta sosai, be taba ganinta da hijjabi ba se yau, guntun tsuki yaja, tinawa da yayi da inda ya fara ganinta ko hijjabin ma gani yayi be mata kyau ba. "Daga gidan uban wa kike?'' Ya fadi murya cike da matsifa, ta dago ta zuba masa ido jikinta ya kara daukar rawa Ta gaza bude bakinta tayi magana ta mayar da knta kasa,. haushi yazo masa wuya ganin yana mata mgna tanaji harma ta kalleshi amma ta gaza bashi amsa. "Kinje gidan naku na karuwai ne kou? " seda ta dago ta kalleshi Wannan karon cike da jin zafin abinda yace mata ta zuba nasa ido, kana ta dauke kwayar idonta dake masa zafi sbda bacin rai, sam zuciarta bata mata dadih ba dajin wannan kalamin nasa. Yaci gaba da jaraba. "Look ni ba dan iska bane kinaji na kou? Nan ba gidan iskanci bane, wlhy daga yau kk kara fita a gidannan se ranki ya baci, se wanda ke cikin oven ya fiki jin sanyi!.....wuce kije ki gyaramin dakina da kika batamin nan da 5mnt wlhy ko inzo in kakkaryaki, kuma ki fiddomin da takaddata,.... " yana gama fadar hkn ya koma ya kwanta kan kujerar harda mayar da kwayar ido ya rufe. Jiki a sanyaye ta nufa bedroom din nasa, se ynzu ta tuna da bata gyara masa dakin nasa ba ta fita. Cikin hanzari ta shiga gyaran dakin sha tana isa cikin dakin ta ganshi kace kace yadda ta barshi jiki na rawa ta shiga aikin gyare dakin, tana cikin gyaran taga Takaddar tasa da take nema ta ajiye masa a kn bedside ta gama gyaran cikin hnzari ta fice a dakin , bata gnshi a falon ba dan hk ta nufa dakinta cikin hnzari zuwa lokacin anata kiraye kirayen sallarh magrib. Bayan tayi wanka shap shap ta dauro alwala tayi sallarh magrib, ta nufa kiching ta hada abincin dare me sauki, ta ajiye a kn dining duk da yadda ta bar na dazu hk tazo ta sameshi amma ta sakeyin wani sabo, sbda amihh ta jadda ja mata ko bayaci kada ta gajiya da dafa masa. Be dawo gidan ba se after isha'i da jimawa, duk yna masallaci yana karatun alqur'ani, seda akayi magrib akayi isha'i kana ya shigo gidan direct side din Amihh ya nufa ya tadda alhasan na niar ficewa byn ya gaji da zaman jira bega hilwah ba, ko lallo be ishi AB'ILAL ba , ganin hkn yasa alhasan be tankasa ba yy murmushi kawai Dan yasan mulkin mutumin nasa, ya wuce ciki , kana Alhasan ya fice a falon. ya nufa dining zeci abinci amihh tace be isa ba, sede ya koma can side dinsa yaci abincin da matarsa ta dafa masa, , nan ya shiga mata magia sbda shi sam bayajin ze iya cin abincin karuwah, ai yana ankare da tana dafa wa ci ne kawai beyi ba, kuma bejinma ze iya ci.. Ynzu hk yunwa yakeji amma sam amihh taki saurarensa ta basa abncinta, tace yaje side dinsa yaci abinci inma matarsa bata dafa masa ba ya umurceta ta dafa masa, ta buga masa warning kan karma ya kara zuwar mata side yaci mata abinci. .." Jiki ba laka ya fice a side din zucia ba ddh, ya nufa bedroom dinsa ya ganshi tsaf ya haye kn bed kawai ga yunwa naci masa cikinsa ga sha'awah na kwakule masa mara, bayajin ko ze mutu ze iyacin abincin yarinyarnan, tashi yayi ya dauko fresh milk kawai yasha ya koma ya kwanta, wuraren 10:am ta shigo dakin jiki a sanyaye, tana sanye da hijjabi, se riga da wando na bacci a jikinta wando har kasa yake,. sam bataso zuwa ba Amihh ce tazo ta korota dakin sannan ta jadda ja mata kn kullum taje kar ta taba fashi, ko kallon inda yake batayi ba knta na kasa ta karasa kasan tiles inda ta kwana jia ta kwanta ta kudindine a hijjabin jikinta kasancewar yanada dan tsayi, zubo mata ido yy kawai ya juya ya kwanta ta yadda be ganinta, duk yadda yaso yy bacci gaza wa yayi, kamshin turarenta duk yabi ya cika masa hanci,...itama gaza baccin tayi ganin hkn yasata mikewa ta leqasa taga kmr yayi bacci batasan duk yna kallonta ba kawai de yayi likimo ne, ta fada toilet dinsa wanda yake tsaf tsaf ta dauro alwala ta fito ta nufa kan dadduma ta fara jero nafilfili lokacin ana neman 1:am ne, AB'ILAL ya juyo ya zuba mata ido ganin tana sallah kuma dai-dai wa daidah se ynzu ya yadda cewa musulmace ashe, amma fa yayi mamakin ganin tana sallah har wani kara bude kwayar idonsa yakeyi yana murzasu yana rufesu yana budesu a knta,...har asubahi tana sallarh seda aka fara kiraye kirayen sallarh asubahin farko kana ta tashi ta bar dakin zuwa dakinta. AB'ILAL daya kwana yana kallon ikon Allah yana al'ajabin yarinyar, jiki a sanyaye ya mike ya fada bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fito still se mamakin yarinyar yakeyi a ransa, shifa be yadda tin rnr daya fara ganinta musulma bace sbda yanayin shigarta da dab'i'unta, yafi tunanin kila a nan gidan Amihh ta musuluntar da ita. Da wannan tunanin a ransa ya shirya zuwa masallacin asubahi....
Hk rayuwa taci gaba da gudana sam be shiga hargarta amma sha'awarta nata yawaita a zuciarsa, se uban azabtar da ita kawai yakeyi ynzu abin nasa harda duka abu kadan zatayi se duka ko mari, duk yabi ya bar tabon bulalarsa a jikinta, dai dai da rana daya hilwah bata taba barin wata kafa da Amihh zata fahimci hkn ba, sede duk yabi ya dasa mata kiyayyarsa a ranta, a ynzu ta dan fara rage tsoronsa a zuciarta.... A bangaren AB'ILAL kam a hk ma yana raga mata ne sbda ibadar da yake ganin tana kwana tanayi, sam bata bacci,....lokuta da dama ma tare sukeyin nafilfilin, , tana dadduma daban shima yana tasa daddumar daban, kowa sallarhshi yakeyi daban dsban..... Wata rana ya dawo daga masallacin sallarh asubahi ya taba jinta tana kira'arh alqur'ani ya tsaya ya saurara sosai harda leqata ta gefen kofar yaga tabbas ita ce, ya tsaya ya saurari karatun nata sosai, tabbas a karatunta ya fahimci tanada ilmin baqaqe da harrufa, sbda ta iya kira'arh sosai, rnr fa kwana yayi yana mamakin yadda ta iya karatun alqur'ani me girma, zuwa ynzu fa ya fara mamaki a kn yarinyar sede daya gnta ze tuna da wuraren daya fara ganinta, se haushinta ya rufesa hadi da Takaicinta, sbda ya fahimci tanada sani ne kuma take iskanci, yafi jin haushin irin wadannan mutanen wadanda suka sani kuma suke take sani.
Zuwa ynzu Amihh tasa dan ustaz yana koyar da su karatun islamiyya ita da salwah. fannin boko kuwa kullum suna zuwa , sede in rnr da babu. Duk ranakun alhamis da jumma'arh zuwa weekend dan Ustaz ke koyar dasu karatun alqur'ani me girma daman already salwah tayi sauka harma tayi gaba, ta gama secondary a fannin isilamiyyar. Hilwah hk tin tana 12yrs tayi saukar, Dan hk se tishi yake musu da manya manyan litattafai yake koyar dasu. Wasu lokutan a side din Amihh ake koya musu karatun insun dawo scul, wasu lokacin kuma a nan gun shan iskar gidan suke karatun. yau sau biyu kenan AB'ILAL na ganinsu da dan ustaz a gun hutawar gidan, haushi da matsifa suka rufeshi amma sam be mata mgna ba, sede abin naci masa zucia, musamma yadda yake zuwa ya taddasu sunata murmushi ita da Dan ustaz duk se yabi yasa ma dan ustaz karan tsana, da itama knta, abu kadan se kyara da zagi, hilwah bata taba maida masa ba se hkri kawai takeyi dashi. Ganin in tasa kananan kaya yana shiga wani mummunan hali fiye da ada, yasashi mata warning kan karta kara sa masa kananan kaya a gida sbda ba gidan karuwai bane, dole ta natsu ta shiga hnklinta ta bar sa kaya matsatstsu gudun kar ya daketa, kullum se tayi ta fama da rigunan material suma ba matsatstsu ba Dasuma take kwana da zumbulelen hijjabi datasa Amihh ta siya matasu. ta koma yawo ma da hijjabi kullum bulum bulum zuwa ynzu ya fara cin abincinta dole badan zuciarsa taso ba, rnr farko daya faraci yana kyamarta hk yaci, dayaci yaji dadih aiko shikenan kullum se yaci, ita ke dafa masa safe da rana da yammaci, a kwana biyu ya fara maida kibarsa, sede fa dayaci ya koshi se sha'awarta ta taso masa, kullum be bacci, ita kam kwana takeyi ibadar ubangiji. Hk shima wasu lokutan amma ta fishi a yan kwanakinnan, sbda kwata kwata bejin dadin jikinsa. Dya hanata zama da kananan kayan se abin yazo yana damunsa ko dan nonon baya gani balle yaji dadih da sanyi a ransa, ashe ma ganin nonon nata da yakeyi ni'imace saboda komin banza yana rage ruwan mararsa a hnkli dukda de baya kawo uban ruwan marar tasa, amma yanajin sassauci. A bangaren alhasan sam be dena sonta ba har ynzu yana nan a kn bakarsa kawai de ya gaza furtawa ne... Amihh nata kara nata kulawa ta musamman.