Sashe 34
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
a nan dan ladi yaji, shine yazo ban hkri. Alhasan ne ya ita cewa bkm ai rashin sani ne, amma shi gogan bema bi ta kan dan ladi ba ya shige motar kawai, Alhasan ma ya shige yanatawa Alhaji godia, zainab se kallon glashin side din da AB'ILAL ke zaune takeyi ji takeyi kmr taje tace ya bude glashin ta kara ganinsa ko ztji sanyi a ranta izzarshi tafi komi burgeta, sam bataso tafiyar tasuba yau, taso su kwana ne. Da wannan tunanin a ran Zainab kawai taga anja motar dasuke ciki get man ya bude musu get suka fice a gidan. Hajiya zainab tabi bayan motar da kallo, ita knta motar dasuke ciki kallon sha'awah take mata sbda AB'ILAL dayake cikin motar.juyawa sukayi suka koma cikin gidan, zuciyar zainab kmr zata fashe sbda so da sha'awar AB'ILAL dake ranta.