Sashe 164
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan dau hanyar titin zuwa anguwar sunusi gidan hajia karamar a anguwar yake., babu abnda ke tashi a motar se karatun alqur'ani me girma cikin muryar ahamad sulaiman, dan Ustaz se bin karatun alqur'anin yakeyi daki daku, cikin suratul Ankabur,..." duk ya shiga taitayinsa ynzu sam ko kallon hilwah zeyi a tsorace yake kallonta , tinda AB'ILAL ya iddasu rannan ya shiga taitayinsa be kara ma bari sunyi tsuyuwar 1mnt da ita ba, Dan daga baya daya natsu ya fahimci a kn ab'ilal ya gansu taren Ne yasashi yin kicin kicin da ransa.. Hilwah da salwah suna zaune a mazaunin baya, duk sunyi shiru bame ma wani mgna kowa da abnda yake sakawa a zuciarsa. yanayin dasuke ciki har ynzu sam taki xanza zani, salwah taki canzawa daga canzawar data yima hilwah, iya dogon hangen nisan tunanin hilwah tayi dan tagano metawa salwah amma sam ta gaza gano komi abin ya dameta ko ince ma yana kn damunta 2tyms tana samun salwah kn ta fada mata meta mata amma sede Salwah tace mata ba komi. Dago sexy idanuwanta tayi daga kallon zararan yatsun hannayenta na hagu da takeyi ta zubawa salwah idanuwannata masu tsananin sheki ko mace ta kalli kwayar idonta dole ta kara kalla sbda kyaun halittar kwayar idon nata. Ta sauke ajiyar zucia me dauke da rashin jin dadin zuciarta a yan kwanakin har yar rama tayi, tin tana daurewa har ta gaza daurewar, yayin da yanayinta ke bayyana mood djnta. Hilwah sam bata saba da irin wannan yanayin ba balle tasa ran zata iya jurewa, a kwanakin baya seda Amihh ta tambayeta a kn ramar datayi tace mata ba komi Kawai sbda exam din dasukeyi ne a scul. Hilwah ta zubawa salwah ido sosai wadda knta ke gefe tana kallon hanya ta glass din window dinta. "Me rabin suna?'' Hilwah ta kira salwah da sassanyar murya, me cike da sanyi da tausasawa. ba tare da salwah ta juyo ba ta amsa "Ummmm..." Hilwah tayi kasa da knta zucia ba ddh ta lashi lebenta na kasa ta dago ta sake zubawa salwah idonta masu kma da danyar diamond, ta kara kasa da murya "love narh ki fuskance ni muyi mgna pls,...'' Ba musu Salwah ta juyo ta zuba mata ido, hilwah ta matso ta kamo hannunta cikin nata ta zuba mata itama salwah ta zuba mata idanuwan, irin kallon nan cikin kwayar ido sukewa juna. Salwah tayi saurin jnye nata kwayar idon sbda bazata jure hada ido cikin ido da hilwah ba idanuwanta nada kwarjini gasu sumammu kmr tanajin bacci. hilwah tayi kasa da knta tana me wasa da zoben yatsanta na dama, kana ta fara mgna cikin natsuwa da sanin ya kamata "Me rabin suna dan ALLAH ki gayamin mena miki? Na tambayeki tin ba yau ba mena miki knce min ba komi, plz yau ki gayamin mena miki kika canza min, bakomi bata isa tasaki canzaminba...'' Ta karashe mgnr da muryarta me bayyanar da yanayin dumbin damuwar datake ciki a kn fuskarta. . Salwah ta zuba mata ido a muryarta ta fahimci ta damu, tin ba yau ba ta fahimci tana cikin dmwar, ita kuma tana hkn ne badan komi ba sedan tanaso ne tasata ta amshi yancinta da knta, dan tin ba yau ba ta fahimci hilwah nason yah AB'ILAL. Hilwah taci gaba da mgn kmr zata fashe da kuka a wannan karon sbda abn na kwakuleta inside. "Pls ki gayamin mena miki me rabin suna, se in baki hkri dan ALLAH, ki tuna fa ubangiji muna masa lefi yana yafe mna ina maga mu yayan-adam, ALLAH subhanahu wata'ala yace yanason masu yafia dan ALLAH dea ni dake duk muna bin Allah daya ne, haramun ne musulmi ya rike dam uwansa musulmi a rai, ki tuna da wannan hadithsin na bukhari da muslim da yake cewa Al-muslimu akul muslim) musulmi dan uwan musulmi ne, layazulumuhu ) kada ya zalincesa, dan Allah ki gayamin ko na zalinceki ne bnsani ba, me rabin suna duniar nan bata da yawa be kamata mu rinka rike juna ba a zukatanmu sbda bamu san ranakun mutuwarmu ba, kmr yadda akwai mutuwa to tabbas haka akwai hisabi, banason in miki wani abu koda ba a kn sani na bane, har ya zauna miki a zucia, bama a knki ba dea ko a kn kowa ne bnso nayi abinda ze zaunawa dan uwana a zucia wlhy da zuciata daya nake sanku kuma nake tare daku, ganinku na debe min kewar wani bango na rayuwata da baya tare dani, ku kuka soni so na har abadan kuma na muku sakayyar so, Ina fatan Annabi muhammadu salallahu alayhi wasallam ya tashi damu a inuwarsa ta masu so dan ALLAH,,plz dea ki yafemin komi na miki a rashin sani, ina fatan har a aljannarh mu kasance tare kodan darajar so dan ALLAH da kukeyimin kuma nima nake musu...." Ta karashe mgnr wani irin hawaye masu dumi-dumi suna bin kuncinta, salwah da kwayar idonta ke knta kawai se taji bata kyauta ba sbda sata hawayen da tayi, itama se hawayen suka shiga bi ta kuncinta cikin yanayi mara ddh ta kamo hannun hilwah ta rike cikin nata, yayinda Dan ustaz hnklinsa ma be knsu yana kn tukin da yakeyi, sbda hnyar akwai gargada, sannan yanata bin karatun alkur'anin dake tashi a motar har zuwa ynzu. Dukkaninsu se faman hawayen sukeyi, salwah ta fara mgna cikin muryar kuka, amma da sanyi sanyi. "kiyi hkri me rabin suna ni bki min komi ba, hasalima so nakeyi na tayaki kwatarwa knki yanci shine dalilin dayasa kikaga na chanza miki amma ni kaina banajin dadin hkn dana miki a zuciata..." Hilwah ta dago idanuwanta dasuka fara chanzawa zuwa kalar red ta zubawa salwah, irin kallon rashin fahimtar kalamannan nata take mata, har zuwa ynzu dukkaninsu kwallar sukeyi. Salwah ta daga mata kai alamar A ganin tana mata kallon rashin fahimta kana ta ci gaba da mgna da sassanyar voice dinta. "Sis kinason yah ab'ilal kou?'' Hilwah tayi mamakin Wannan tambayar da salwah ta mata, ta matse hannunta cikin nata ta lumshe kwayar idonta dake kn salwah, ta kara budesu a knta , salwah taci gaba da mgna ganin hilwah tayi shiru bata bata amsar tambyrta ba,,"ki amsani dea kinason yah AB'ILAL ko? Pls karki ji kunyata ki gayamin Ni ba Amihh bace..." Hilwah ta kara kasa da knta hadi da lumsar idanuwa ta motsa bakinta a lokaci guda ta hadiye yawun dake cikin makogaronta ya tsaya cik yaki tafia, harga ALLAH in tace batason AB'ILAL tayi Karya, zuciarta na kaunarsa hk ma a bangare na shafin ruhinta shima yana mararinta, gangar jikinta da ita knta ne batasonshi sbda be cancanci soyayyarta ba garesa, ta lumshe ido tana me sauraron yanayin sauyi na bugu daga zuciarta, tasan duk Dan sbda ambaton sunanshi ne da salwah tayi, ko sunanshi taji an ambata se zuciarta ta sauya bugu sbda tsananin kaunarsa dake cikin kogon zuciar tata. "Shirunki yana bani amsar kina sonshi dea karki boyemin..." Cewar salwah datayi mgnr kwayar idonta na kn hilwah. cikin hanzari hilwah ta dago ta zuba ma salwah ido ta girgiza Mata kai alamar a'ah.. Salwah tayi murmushi me dauke da ma'anoni daban daban kana tayi gefe da knta na wasu yan dakiku tana wasu irin nazarirriruka, hilwah ta zuba mata ido, se tayi kasa da knta, salwah ta juyo da knta hadi da hnklinta ga hilwah taci gaba da magana da murya a garsashe. "Kinasanshi me rabin suna, baki karya pls karki fara yau.. da baki sonshi ai bazaki bashi jikinki ba yayi abnda yakeso Dake, bayan duk wulakanci da da kaskancin da yayi miki.." Hilwah taji wata iriyar kunya ta kamata, mgnr da salwah ta fada ta bata tabbacin taji halin dasuke ciki rnr da sukayi romance ita da AB'ILAL , ta tuna da tin washe garin ranar ne ta canza mata, kunya ta kara rufeta, ta kara kasa da kanta. Salwah taci gaba da mgn "plz dea nasan kinasonshi karki wani boyemin.. at list ko yaya ne ki nuna masa kinada daraja na mace, pls ki danne sonshi dake ranki ki nuna masa ke me daraja ce, ba kmr yadda ya daukeki a karuwa ba , ... Haba dea ya kama kiyi lissafi ace yace miki karuwa sau ba adadi kuma ki sakar masa jikinki wannan abu yaci min rai knga de bani aka fada mawa ba amma naji zafi, kuma na rike hkn a raina, amma ke ki sakar masa komi nki har yana ihu yana tarewa dake, haba Anty hilwah, zucia ce a jikinki pls?'' Hilwah ta kara kasa da knta, tana sauraron kalaman salwah kuma tana fahimta, tabbas tasan ta cancanci canzawar da salwar ta mata, kuma sbda A KARAN KANTA ne ta canza matan. Salwah taci gaba da mgna, kalamanta cike da zallar takaicin dake zuciarta. "Dan ALLAH ki danne ki kwatarwa knki yanci nasan mijinki ne , kuma kina sonshi, shi din dan uwa ne gareni, amma dea abnda yayita miki yamin zafi, kuma naji zafin abin harga zuciata , ciwon ya mace ay na ya mace ne me rabin suna,.asa mgnr shi blood dina ne a side.. Dan ALLAH ki kwatarwa knki yanci karki kara bashi kanki sbda kanki ai bana banza bane, kuma be cancanci ya sameshi a bakas ba, dukda sadaki aka biya aka daura miki aure dashi, amma ki nuna masa ke me daraja ce, bawai YAR DANDI bace kmr yadda Yake tsammani, ko ince kmr yadda yake jifanki da kalaman hkn...haba dear abin nan yamin ciwo, meye yah AB'ILAL be miki ba, har mati fa? amma naga ke sam ko ciwon ma be miki , tinda gashi kin k'ulle da mijinki har kin bashi knki..." Hilwah ta kara kasa da knta batasan sadda bakinta ya subuce ba tace "Ban bashi kaina ba..." Salwah ta zuba mata ido se ynzu taji kunyar wasu klmm daga kalamn dasuka fito a bakinta. "Ba wani kin bashi sis, ...karki boyemin..amma pls Ki danne inma kinaso ni bnce wai karki bashi ba kwata kwata amma kija aji mna kefa macecs me full option, karki wulaknta knki pls..." Hilwah ta dago knta ta kalli salwah a kunyace jin tace wai tanaso, ta gallara mata harar irin ta borin kunyar nan tace "Aka gaya miki inaso, ni ba ruwana wlhy..." Salwah tayi