Sashe 55
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yau ta kasance weekend ne, salwah tazo hutun weekend gidan yau da safe. An tashi da yanayin hadari hadari amma ba irin hadarin nan ba me zubda ruwa. I mean gari yayi lum lum sam babu rana se garin yayi mugun dadih, weather tayi kyau yau. after sallarh azahar hajiya maryam ta shirya cikin riga da zani na atamfar super me kyau, atamfar ta amsheta ainun kasancewar atamfar tanada Dan duhu, Abu me duhu kuma yanawa farin mutum kyau. Bayan ta kashe daurin dankwali, ta dauki mayafinta butter milk ta saka, ta saka takalmi butter milk shima plat me mugun kyau , ta daura watch din danyar zinari se walwali yakeyi Ta dauki hand bag butter milk me mugun kyau , ta riqe wayarta kirar Samsung ta fito falon tana taku irin na manyan mata, Kasaitattu. wuyannan yasha sarkar gold da dan-kunensa fa awarwaron gold a daya hannunta. Hannayenta takai fuskarta ta gyara glashin dake manne da kwayar Idonta se a yanzu na tabbatr Amihh kyakyawace ajin karshe koda ta manyanta hakan be hana Ni gano tsantsar kyauntaba da cikar haiba macece iya mace ta koshi ta ko ina ta cika fam-fam se ynzu na gano tanada kyau kmrda daya da AB'ILAL bambamcinsu launin fata. Salwah dake zaune a falon tana kallon TV Amihh na fitowa ta zuba mata ido, ba karamin kyau tayi mata ba Amihh ta iya swag sosai jikinta na amsar kaya. "Barka da fitowa..." Cewar salwah amihh ta amsa ba yabo ba fallasa "Barka de..." Ta nufa bakin hanyar fita tana fadin ''ni na fita anguwa..." Salwah ta bita da ido tace a dawo lafia," ba tare data amsa ba ta fice a falon, salwah ta taso ta leqota ta kofar falon, dayake glass ne, me mugun kyau, irin wanda kai kana ganin na waje na waje be ganinka, gani tayi ma'aikatan gidan nata gaida Amihh, a ranta tace ko ina zata je oho?taso ta mata tambayarnan amma babu dama, Ita de tasan Amihh bata da kowa a kd, inba dangin su ba, wato su Alhaji murtala da hajiya karama. sede ko tayi frnds ne a asibiti shine aka kulla zumunci, tasan Amihh akwai son zumunci da frnds. "Allah de yasa kar ta kara jajibo ma Yah AB'ILAL wata a nan ta manna masa..."salwah ta fadi a bayyane. Tana nan tsaye tana leqenta har taga Amihh ta shiga motar dreva dan ustaz yaja suka fice a gidan, ta juyo ta dawo ta zauna a falon taci gaba da kallonta.
"Wato Ainifin hajiyah mutanen makka ina zamu je'?'' Cewar Dan Ustaz drevan da aka kawowa hajiya maryam a dawowarta kd, Alhaji babba ne ya kawo mata shi, to shi shalalle ne sosai akwai barkwanci. hajiya maryam dake hakimce a bayan motar tace "Ka kaini babban shagon saida kayayyaki na mata..." Dan ustaz dake ta faman tuki, baki neshi kirin se uban gashin gemo kai kace a kama a kitsa wai shi a dole ustaz, idonunan nashi ficil ficil dasu, se uban shining Fuskarshi keyi ya shafa Mai yayi yawa daman shi hk yake shafa Mai dole se yayita shining. "Wato ainifin hajiyah mutanen maka, bangane me kike nufi ba, kina nufin inda ake saida su kayan metahh haka nasha? Magungunan metahh...'' Yana mgnr yana fidda gunna irin na uztazai. Hajiya maryam ta hade girar sama da kasa jin abinda Dan ustaz ke cewa wai maganin mata ita ynzu me zatayi da maganin Mata. "Banason rashin sanin mutumcin Kai Kaji na gaya maka!'' Hajiya maryam tayi mgnr da muryarta me cike da tijara. Nan da nan dan ustaz ya natsu ya shiga hayyacinsa ya fara bata hakuri "Ayi hkri hajiyah mutanen makka...Wato ainifin Nide naji kince gun saida kayan metahh nasha ko kina nufin Islamic chemist, inda ake saida magungunan metahh domin gamsar da miji, ainifin de..." Hajiya maryam ta kara daka masa tsawa cikin tsiwa "Bana son iskanci... Karka karamin mgnr maganin mata a nan! Ni ba sirika ce dani ba, ba yah ce Dani me Aure ba, ni ba miji ba wazan sewa mgnin mata! Banason ta'abananci kaji na gaya maka... Super market zaka kaini inasone in duba ko zansamu cream dina ne a nan garin..." Ganin bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane yasa dan ustaz natsuwa ya dawo hayyacinsa, yasawa bakinsa linzami. "Masha Allah! Masha Allah!! Yanzu na gane Wato Ainifin Abinda kike nufi, irin de guri naku na masu kudi ko...toh toh mafi mishkilah! Insha Allah! Insha Allah...Alhamdulillahi! Alhamdulillahi!" Hajiya maryam ta zuba masa ido, tana kallon shiririta iri iri wai a haka ustaz ne, ko de dan bura uba. Ta fadi a ranta.
A hk suka isa sidi and song Dan ustaz se kwararo surutu yakeyi kai kace sun hada jini da jikan malam, duk yabi yacika hajiya maryam da surutu Allah Allah ta rinkayi su iso. Yana packing ya fito ya bude mata ta fito cikin takun kasaita, da hand bag dinta da wayarta a hannunta, ta nufa inda take ganin Nan ne hanyar shiga cikin sidi and song din, dan ustaz yana binta a baya da d'angalallen wandonsa kafarnan se shining takeyi saboda uban man daya shafa a kafar tasa, hatta da slifas dan madinar dake kafarshi seda ya shafa masa Mai, shima se shining yakeyi, a haka suka shiga cikin sidi and song din, se bin hajiya maryam yakeyi a baya a baya yana damunta da surutu, ita kam bata bi ta kanshiba, taga alamar akwai karancin hankali a tattare da dan ustaz din, dube dube ta shigayi tana tagaye Har Allah yasa ta samu abinda takeso, dan ustaz ya dauko basket a guje ya karaso inda hajiya maryam take, ita seda ma ta firgita saboda wata iriyar super yayi Yana waqar larabawa , Hajiya maryam ta girgiza kai kawai, ta ci gaba da za bar abinda takeso....ba jimawa ta gama zabar duk abubuwan da take bukata suka suka ce aka duba ta biya kudin Dan ustaz ya amso jimawa ledojin da aka zuba mysu siyayyarsu a ciki, suka fito hajita maryam na gaba shi yana binta a baya, har suka iso bakin motar, dan ustaz ya budewa hajiya maryam handle din mazaunin baya, bayan yasa ledojin hannunsa a dayan side din, hajiya maryam ta riqe murfin motar a hannunta jin ringing din wayarta shi ya dakatar da ita daga shiga motar, dan ustaz ya tsaya yana jiran ta shiga ya kulle mata. duba screen din wayar hajiya maryam tayi taga lambar Hajiya Juwairriyya ce ta bayyana karara, dan haka ta daga kiran cikin hanzarin ganin zata tsinke still murfin motar na hannunta me riqe da hand bag dinta. "Assalamu alayki hajiya yakike?'' Cewar hajiya maryam. hajiya Juwairriyya ta fara mgna cikin damuwa, "hajiya ina cikin damuwa...." Hajiya Maryam ta saki murfin motar murya cike da damuwa ta dan matsa daga inda dan ustaz baze iya jiyota, ta shiga tambayar juwairiyya matsalar me take ciki,, nan hajiya Juwairriyya taci gaba da mgna muryarta cike da tsananin damuwa. "Hajiya wai Alhaji ne ze kara Aure...." Saboda tsabar firgici saura kadan wayar dake hannun hajiya maryam ta subuce ta fadi kasa "innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!' Aure kuma hajiya Juwairriyya.." Hajiya Juwairriyya dakejin kmr ta fasa ihu daga cikin wayar ta shiga zayyama hajiya Maryam labari wai yar 25yrs mijinta ze Auro....ba karamin damuwa hajiya maryam ta shugaba nan ta shiga tausar zuciar Hajiya Juwairriyya da kalamai masu laushi...