Sashe 102
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
7:47am Amihh ta shigo side din da shirinta na zuwa aikinta, ta samu kofar a rufe kasancewar tanada key din falon a jikin keys dayawa na kowacce kofa ta gidan ta koma ta dauko a side dinta tazo ta bude kofar ta shigo, ko ina tsaf ta ganshi, ta nufa bedroom din hilwah , tana tura kofa ta shigo ta ganta kwance a kasan tiles, hnklinta yayi mumunar tashi a ranta tana me cewa "ALLAH sa ba a kasan nan ta kwana ba, daman tana fama da lalurar sanyi taje ta kara kwaso wata..." Karasawa tayi inda take kwance kasan saitin fuskarta ta zuba mata ido, gani tayi fuskarta ta kumbura tayi suntum sbda sanyin kasan data kwasa, abinka da ba asaba ba, ganin kumburin fuskar tata ya bawa Amihh tabbacin a kasan tiles din ta kwana.
*kuyi hkri ba editing...* ðŸ˜
*paid book ne...08136349646*
08/01/2022 Ã 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 32***
Sunkuyawa kasa Amihh tayi dan kara tabbatarwa da idonta abinda suke gani a kn fuskar ta hilwah, wato na kumburin dataga fuskar tata tayi, nan ta kara ganin kumburin fuskar tata sosai data sunkuya , Hannu Amihh ta kai ta taba fuskar tata dan kara tabbatar da ta kumburar ne, ko menene sbda tadan firgita, da ganin karuwar cikar k'ibar fuskar tata,...a matukar gigice hilwah ta zabura ta tashi zaune a gigice jin Amihh ta taba mata fuska, ita ga zatonta AB'ILAL ne yazo ya kara firgitata da muguwar tsawar nan tasa dake firgitata, Amihh ta bita da ido , nan take ta fahimci duk a gigice take, itama Hilwah zubowa Amihh ido tayi, se ynzu ta kula ashe amihh ce ba AB'ILAL bane, seda ta sauke wara sassanyar ajiyar zucia nan da nan natsuwarta ta ziyarceta. "Amihh ina kwana..'' Hilwah ta fadi cikin sanyin murya tana mejin azababben ciwon kai da ciwon jikin data kwanta dasu sun dawo gareta sabbi fil, musammanma ciwon kan. Amihh ta zuba mata ido ba tare data amsa gaisuwar data mata ba tace "sweetheart bade a kasan tile's dinnan kk kwana ba kou?'' Ta karashe mgnr tana kureta da ido sosai. Hilwah tayi kasa da knta, ta rasa ma me zatace duk Amihh tabi ta kureta da ido. Kara matsota Amihh tayi ta zubawa kafafuwanta ido, su knsu duk sunbi sun kumbure, hannu Amihh takai ta taba kafafuwan nata, nan ta kara tabbatar da kumburin sukayi. "Ina tambayar ki baki ban amsa ba, a kasa kk kwana kou?'' Hilwah tayi saurn grgizawa Amihh kai alamar ah'a, Hajiya maryam ta Zuba mata ido duk a firgice take har lokacin "to ya akayi jikinki ya Dan tasa inhar ba kasan tile's kika kwana ba?'' Cikin sanyin murya Hilwah tace "ciwon kai ne Amihh, amma ba kasa na kwana ba,..ynzu na dawo kasan na kwanta.." Hajiya maryam ta zuba nata ido tana mgnr knta kasa harta idar kna tace "To meyasa kk dawo kasan tiles din?'' Hilwah ta kara kasa da knta tace "ba komi amihh...'' Hajiya maryam ta girgiza kai tace "ki gayamin gaskia plx?'' Hilwah ta dago ta kalleta, kawai se taji wata kwallah na shirin zubo mata, cikin hnzari ta maidata hadi da hadiye damuwarta tace "Gaskia na gaya miki Amihh ALLAH..." Hajiya maryam ta basar kawai amma badan ta yadda ba, se dan batason matsa mata. "Shikenan sweetheart, ki bar kwancia kasa de kinji, sanyi beda kyau kar ya jefeki da karancin shekarunki, ba ynzu zefi tabaki ba, se nan gaba, Sanyi beda dadih kwata kwata..." Hilwah ta daga mata kai amma a zuciarta tunani kawai takeyi iri dabab daban. Kmr Amihh tasan meke ranta tace "tunanin me kkyi my bby?'' Hilwah ta dago ta zubawa Amihh sexy eyes dinta tace "ba komi Amihh... " hajiya maryam ta zuba mata ido gani takeyi kmr abubuwa na damun yarinyar nan kawai zurfin ciki ne da ita. "Tashi kije kiyi wanka, nasa salwah ta hado miki breakfast, da rana ma nasa a kawo miki abinci, za a rinka kawo miki plx karki taba shiga kiching tukunna kinji kou?'' Hilwah ta daga mata Kai alamar to ta hada dace mata ''thank you Amihh...'' Hajiya maryam tayi murmushi tace "kema thank you bbyn Amihh..." Wani siririn murmushi Hilwah tayi wanda dagani be kai ciki ba, Amihh ta bude bag dinta ta dauko wasu magunguna ta bawa hilwah tace in tayi breakfast tasha, hilwah ta amsa da hannu biyu ta masa godia, Amihh ta fada mata yadda zatasha magungunan kana ta fice a dakin tana kara cewa hilwah ta tashi tayi wanka, to hilwah tace tabita da ido harta fice, ta hada kai da guiwa kawai se kukan dataketa adanawa yazo mata, harda shashsheka, ta kwashi 10mnt tana kukan kana ta mike da kyar ta nufa hanyar toilet tana tangadi kaf jikinta ciwo yakeyi mata, a daddafe ta shige toilet din, ta hada ruwan zafi sosai ta shiga ciki seda ta sauke ajiyar zucia jinta a cikin ruwan zafin gaf jikinta ya amshi bakuncin ruwan zafin, da hannu biyu biyu, gaggasa jikinta ta shigayi a hnkli a hnkli hannunta kanshi nauyi yake mata, sbda wuyar aiyukan da gogan ya sata jiyan,...a daddafe tayi wankan ta gama ta fito ta dauro alwala se ynzu data fara dawowa hayyacinta kana ta tuna da batayi isha'i ba jiya ta kwanta, kuma batayi asubahi ba, lallai tashiga tashin hnkli tinda har ta mnta da ibadarta, tasan duk gajiyar datasha ce jia ta kara gigita mata lissafi. Fitowa tayi daure da bathrobe, gefen bed din ta samu salwah zaune, dagani bata jima da shigowa ba. Ido salwah ta zubowa albarkatun dake jikin hilwah tako ina cike take fam saman ya tasa, haka kasanma ya tasa, ya cika fam skin dinta se glowing yakeyi, ga suma baki kirin ta barbazu tako ina a jikinta, kallo daya zaka mata kasan Allah ya zuba halitta a gun, hatta da mace se taji ta burgeta balle ma namiji. "Kai sis wlhy kina da mugun kyau tubarkallah!'' Salwah ta fadi cikin fitar hayyaci infect ma batasan ta fada ba kullum in taga Hilwah ji take kmr yau ta fara ganinta, kyau take mata kwarai. Hilwah tayi Murmushi tace ''kai sis kullum sekin fada, kema kinada kyau ko baki ganin kyaun ki ne..." Salwah ta tabe baki tace "Kyauna ba kmr ke ba sis, kefa wuta ce,.." Hilwah ta xaro kumburarrun idanuwanta waje jin salwah tace ita wuta ce. Salwah ta daga mata Kai alamar tabbatarwa, hilwah ta sakar mata Murmushi kawai kana tace ''bari inyi sallah..." Ta fadi hkn hadi da nufar drower din kayanta. "Wani irin sallah zakiyi ynzu?'' Ta karashe mgnr tana kallon dan karamin agogo me kyau dake zaune a bedside drower, ya buga 8:51am. Hilwah tace "na makara ne...'' Salwah tace ok, kawai tana kallonta ta shirya cikin doguwar riga mara nauyi ta kula hilwah tafi kaunar dogayen riguna marasa nauyi, a zahirin gaskia kuma tafison sa riga da wando sunfi mata ddh, kawai a rashin uwa ne take uwar daki, tana manage ne sa doguwar rigar. Hijjabi hilwah ta Saka bayan ta gama sa rigar, karasa gaban mirror ta feshe jikinta da perfume dinta me kwantar da hnkli kana ta nufa inda aka tanada dan yin sallah tana shirin tada sallarh warning din AB'ILAL ya fado ranta na kada ta kara kusantar daddumar, jim tayi ta dakata da tada sallarh. "Wato gani ma yakeyi kmr ban sallah...'' Ta fadi hkn a ranta kawai ta sauke gwauron numfashi ta tayar da sallarh tana me tunano klmnsa na jiya gareta. Salwah ta zuba mata ido se faman jero sallah takeyi har tayi isha'in da asubahin ta idar ta nemi gafarar ubangijinta na hada sallarh da tayi ba a son ranta ba, ta tashi ta cire hijjabin jikinta tana haki, wankan da tayi ba karamin ddh ya mata ba duk gajiyar jikinta ta tafi, se abinda baxa a rasa ba, hatta da kumburin ma ta sabe. Maida hijjabin tayi a ma'ajinsa kana ta dawo kusa da Salwah tana shirin zama a gefen bed din ta tuna da warning din AB'ILAL hilwah mutum ce me gudun zucia hadi da riqo, zamewa tayi ta zauna kasan carpet, salwah se faman binta takeyi da ido, hips dinta shi tafi zubawa ido ko a zaune take se sun bayyana knsu. "Kai! Me rabin suna kinada hips kmr ze fashe wlhy, wata classmate dinmu da tayi aure tace mna maza sunfi son mace me hips, ko meyasa oho" Hilwah tayi murmushi tace "aikema kinada hips din sosai ma.." Salwah tace "Ai ba kmr naki ba, kema nasan yah AB'ILAL nason naki inda ze gani,,dande shi mugun halinsa ma bazesa ya tsaya ya fahimci surar jikin nan taki ba ne kyau..." A zucia hilwah tace "wannan azzalumin dabe kaunata...'ALLAH ya shiga tsakanina dashi!'' a fili kawai tayi murmushi, Salwah ta dauko trea din data ajiye a gefen kafafuwanta wanda ke dauke da abincin breakfast din hilwah, ta ajiye trea din a gaban hilwah. tace "kiyi breakfast yau bazanje scul ba zamu wuni ne muna hira, ..." Farin ciki ya rufe zuciar hilwah.... Salwah ta zamo daga kn bed din tayi serving hilwah da soyayyen hankalin turawa me dambun nama da kwai, ta hada mata Lipton me dauke da kyn kamshi. Hilwah taci sosai tasha magungunan da Amihh ta bata, Salwah tace ta tashi su tafi side din Amihh, hilwah tace to cikin farin ciki suka mike Salwah riqe da trea din suka fito falo, kan hilwah yane da dan karamin gyale red kasancewar rigar jikinta me ratsin red and white ce, a falon basuga kowa ba, dan hk suka fice zuwa side din Amihh..... A bangaren gogan har zuwa wannan lokacin be tashi ba, se around 12:pm ya tashi yanajin zuciarsa wasai ya fada toilet danyin wanka, seda ya shafi 40mnt yana wankan kana ya fito bayan ya dauro Alwalar sallar azahar da ake gab da kiranta. Shiryawa yayi cikin wani azababben yardi wanda ya hadu iya haduwa ya feshe jikinsa da perfume dinsa me gigita hnkli, a dunia AB'ILAL yanaso yasa kaya masu kyau kuma ya fashe jikinsa da turare kana ya isa ga ubangijinsa. counter dinsa dake kan bed dinsa ya dauka ya karasa ya zira takalminsa me mugun laushi ya fice a dakin, cikin takunsa na isa ya fito falo, ko kallon inda bedroom dinta yake beyi ba ya fice side din ya nufa masallaci cikinsa se kirawo masa ciroma yakeyi, ya manta when last yaci abnci tin de da yana kano, kullum se fama da freshyo da hollandia yogurt yakeyi dasu rufaida yogurt duk yunwa ma na neman kamasa, ko yaso cin abincin Amihh se yaga babu fuska dole ya hkra...bayan ya idar da sallarh ya dawo cikin gidan, direct ya nufa side din Amihh, turo kofar falon yayi ya shigo falon ba kowa, daman yasan da wuya ya samu Amihh sbda yau ranar aiki ce, direct ya nufa dining area inda yaga an jereshi da kuloli na alfarma, kusan kala biyar, karasawa yayi ya zauna a kn daya daga kujerun dining din, dai-dai hilwah da salwah suka fito daga kiching hannun salwah riqe da jug wanda ke dauke da kunun aya me sanyi , ita da hilwah yau suka shirya abincin ranar , a zaman hilwah ta koyi abinci iri iri kafin ta koma side din AB'ILAL, wasu lokutan da ita suke shiga kiching da Amihh, ynzu hk babu abincin da bata iya ba wanda Amihh ke dafa musu a gidan. Kallo daya AB'ILAL ya musu ya dauke knsa a zuciarsa yana tambayar knsa yaushe ta zo side din Amihh, kankance Kwayar idonsa yayi yana ne tunano halin daya tsinceta a kallo dayan da yayi mata , ya fahimci tana cikin farin , to lallai tabbas ze hanata zuwa side din danshi baya kaunar ganinta a farin ciki kwata-kwata, yafiso shi yayita kuntata mata. Tinda hilwah ta daura idanuwanta a knshi taji gabanta ya yanke ya fadi, whlar daya sata jia ta fado mata rai Cikin hanzari tayi kasa da knta, salwah ma kallo daya ta masa ta dauke knta, hilwah ta karkace daga karasawa dining din ta nufa bedroom din salwah sbda tsoro ma takeji su zauna inuwa daya dashi,. AB'ILAL yabi bayanta da kallo harta gama shigewa bedroom din salwah, besan meyasa yaji wani iri a ranshi sbda ganin uban bayanta da yayi, saurin kauda abun yayi a ransa, a kwana biyunnan ya samu burarshi ta dan rage miqewarnan sbda azabar matsifa dake cinsa. A hnkli salwah ta karaso ta ajiye jug dake hannunta, ta rissina ta gaidashi ba tare daya amsaba ya yatsina baki cikin isa yace "Ke yi serving dina...." Jiki na rawa Salwah tace toh,,nan ta shiga bubbude masa murafen warmers din abinci iri iri ne a ciki kama daga na nigeria zuwa irin abinci su Amihh india da larabawa duk salwah ta iya sbda naci data keyi in amihh na kiching wasu lokutan da hk ta iya, AB'ILAL ya yamutsa fuska kana yace ta zuba masa sakwara da miyar vegetables..Jiki na rawa salwah ta zuba masa sakwarar da miyar vegetables wanda yaji busashen kifi da ganda da naman rago se kamshi kawai miyar keyi, ta kai masa gabansa, ya tashi ya wanke hannunsa a inda aka tanada dan wanke hannu kana ya dawo ya nade hannunsa ya fara cin sakwarar yanaci yana tsuki wai ba dadih abincin amihh yafi ddh. Salwah kam tinda ta gama zuba masa sakwarar ta bar gun ta nufa bedroom dinta, kwance ta samu hilwah a kn bed dinta tayi rubda ciki ta juya fuskarta tana kallon fuskar gadon inside kuma tunani tunani takeyi. Karasawa salwah tayi ta zauna gefen bed din ta taba mata kafa, juyowa hilwah tayi ta koma kwancir gefen dama ta zubawa salwah ido, wani uban tsuki salwah taja kana tace "ga fir'auna yazo ze takura mna, ynzu duk uban haqilonnan da mukasha ba abincinnan zamu ci ba, se ya gama iyayinsa ya fita kafin lokacin ai yunwa ta kara kamamu, ni wlhy yunwa nkeji sosai, kema yunwar kkji kou?" Hilwah data zuba mata ido tana sauraron maganganunta girgiza mata kai tayi alamar Ah'a, salwah ta dan harareta tace "bawani nan...aimufa yau mun bani wlhy, Allah kadai yasan sadda ze gama muma muje muci namu, kai yah AB'ILAL matsifa ne, sam shi xuciarshi babu sauki, se kace fir'aunah..." Salwah Ta karashe mgnr kmr zatayi kuka. Hilwah batace komi ba sede ta bita da ido kawai, ita kadai tasan me take tunani a zuciarta, salwah ta buga uban tagumi yunwa na kwakularta hilwah kam ko yunwar ma bataji, a kwanakinnan batajin yunwa kwata kwata kawai tanacin abinci ne, amma badan tanajin dadinsa ba.