← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 211 OF 225

Sashe 211

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Har bacci ya kwashe salwah hilwah bata dawo ba, se wuraren asubahi, ta tashi ta laluba taji hilwah, taga wayam, zambur ta tashi zaube mamaki ya rufeta, ta nufa toilet ta kwankwasa taji shiru se tayi tunanin ko yau Wani dakin daban ta kwana, ta fito falon gidan sukayi kicibus da hjya karama, daga ita se zani daurin kirji se dan karamin hijjabi daga side din mijinta take, jia da AB'ILAL ya tura mata sakon bata gani na se ynzu data tashi sallarh asubah ta gani shine , tasha wasa yakeyi amma hnklinta be kwanta ba daga baya tayi tunanin ze aykata,shine taxo a kid'imennan dan taga zahiri. "Ina hilwah?'' Itace tambyr data fito daga bakin hjya karama kuma itan ce salwah ke shirin yima anty karamar itama. "Kmr fa ba daki ta kwana ba momy," salwah ta fadi a tsorace, hjya karama tayi salati ta hau salallami, hnklin salwah ya kara tashi a zatonta da tunaninta ko wani abu ne ya samu hilwah. "Momy meya samu hilwah Dina pls?" Hjya karama da tayi tagumi a tsaye,,ta danna wayarta dake hannunta ta nunawa salwah sakon da AB'ILAL ya turo mata, ajiyar zucia ta sauke hadi da zaro ido. "Ya zamuyi da amihh in tazo batanan?'' Itace kalmar data fito daga bakin salwah, hjya karama tayi jim sbda itama abinda ke ranta kenan, batasan ya zatayi da anty maryam ba, "bnsan ya zamuyi ba Salwah! Oh Allah na gode maka!'' Itace kalmar data fito daga bakin hjya krma, ta shiga lalubar lmbar daya turo mata sakon ta hau aykin kiran lmbr amma sede bata shiga, ta kira kaf lambobinsa datake dasu basu shiga, ta kara daukar salallami,. "Bnsan ya zanyi da Anty maryam ba oh ni yarsu, wannan yaron ya tona min asiri a garin kaduna!'' Ta fadi kmr zata fashe da kuka.... Salwah ta bita da ido itama abin ya dameta. "Jeki daukomin wayarki ki kirawomin lambobinsa da kike dashi..." Cewar karama. Ba bata lkci Salwah ta nufa bedroom dinsu, ta dawo hannunta rike da wayarta, ta lalubi lmbobinsa duka kaf a kashe,,hjya karama ta kara daukar salallami hadi da neman gafara ga mahaliccinmu..... rnr hk suka wuni suna jimami duk basu tsinana komi ba,,tunaninsu daya ne in ALLAH ya jefo hajia maryam ya zasuyi oho, duk zullumi ya cikasu hadi da tsoro a firgice suka wuni rnr danma ALLAH yasa rnr tayi dai-dai ne da ranar litinin.

Yau kimanin kwanansu uku a garin kano, tabbas tana missn salwah da hjya karama da Amihh ma, sannan tana cikin zullumin kada Amihh tazo bata gnta ba, wata iriyar soyayya da zallar kauna yake gwada mata, kullum cikin hidima yake da ita, shike dafa musu abinda zasuci da safe da rana kuma yasa a musu takeaway be barin kowa ma ya shigo side din, sbda ma'aikatan gidan maza ne, ko gyaran side din ba ayi ba tinda sukazo sbda kishi shi kar a ganar masa mata, da kmsa yake komi, in tace zatayi se yace Aa'a beson ta whla. Ko fita beyi da ita, shi kuma in ze fita a gidan key yakewa gidan, amma dukda hk cikin zullumi yake fita, ya dawo a gurguje. duk ya kara zarewa a kn soyayyarta hadi da sha'awarta,, har yanzu be shigeta ba, ranar daya fara shiga ta hau ihu da kuka kmr ranta ze ita, dole ya batta ko alamar kan kaciarsa be shiga ba amma ta rinka wannan kukan, wuni tayi tana jinya tana d'ingiishi hadi da kuka, shikam yanata lallabata yana tunanin randa zeyi uban ya zatayi...tin daga rnr bata ma kara bari anyi romance din ba, ko tabata yayi seta fashe masa da kuka kmr ana fidda mata da rai. Kusan 2days a jere be kara mata komi ba,,sbda ta hana duk tabi tasashi a wani irin hali me wuyar misaltuwa har ya riga daya saba da wuni yana latsarta gashi ynzu babu na latsawa, sede yayita kallon kayan ddh, gashi da bathrobe take wuni sbda nononta daya gama matsesu tass suke mata ciwo, bathrobe dinne kawai takejin taushinsa shiyasa ta nace masa, kullum dashi take wuni, yayita kallonta kmr katsurgumin maye, duk inda tayi seya kalleta, musammanma duwawuknta, in tana motsasu har a ransa yakejnsu.
Chapter 211 · 0% Book details