← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 197 OF 225

Sashe 197

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari 8:am a gidan hjya karama ta masa, ya iso falon da uban mnyan ledojin da yayi shopping dinsu a babban super market din da yaje jiya. babu kowa a falon, ya zauna, hjya karama na side din mijinta hilwah da salwah kuma basu tashi ba, ya zauna, har wuraren 10:am yana zaune babu wanda ya gilma, ya zuba tagumi a ransa se Adduarh yakeyi Allah yasa ita zata fara fitowa ya fara cin karo da ita, ko zeji ddh a ransa, jiya da tunaninta ya kwana ya tashi a ransa, ga tsananin sha'awarta dake addabarsa hk kawai yaji yana mugun respect din yarinyar ya rasa dalilin dayasa hkn. zuciarsa na cike da kaunarta kuma yana cike da mamakin yadda yaji gabanta a kulle, ko babu makawa yasan virgin ce, shide kawai be gama tabbatarwa bane. Bude kofar dakin tayi ta fito sanye da hijjabi dogo har kasa, kasancewar lokacin sanyi ne, ita kuma tanada Tsananin jin sanyi, ko lokacin zafi wasu lokutan takan lulluba in zata kwanta, sam bata jin dadin weather sanyi, ynzu hk daga Heather ta fito amma kuma sanyi takeji, Idanuwanta suka sauka a kn goganku dake zaune a kn kujerar 3ct yana facing kofar dakinsu tin fitowarta ya kureta da ido yana mejin wani irin sanyi me annuri a cikin zuciarsa, ido ta zuba masa shima idon ya zuba mata hadda sakin murmushi kmr wani wawa, hilwah ta shiga bin kayan jikinsa da ido, duk tsananin sanyinnan da akeyi riga yar shara ce a jikinsa na danyan yadi ash color light me kmr fari ya amsheshi ainun se faman kamshi kawai yake tsiyaya daga jikinsa yana cika falon, lumshe ido tayi ta kara budesu a kansa hk kawai taji wani irin yanayi game da shikar da yayi a wannan sanyin, ji tayi ma kmr jikinta ne a bubbude kmr nasa, duk gabobinsa na majiya karfi a bayyane suke, A wannan sanyin, kuma da wannan safiar da ko rana bata fara fitowa ba sbda tsananin sanyin da akeyi, kai kace ma 7:am ce yanzu, bata san sadda ta karasa ba ta kunna heather din dake falon, sbda kawai ji takeyi kmr jikinta ne a bude, har tsigar jikinta seda ta tashi, yana kallonta ta kunna Heather din se yaji wani irin yanayi a ransa, shi ba mutum bane mejin sanyi, hasalima duk sanyin da akeyi seya kunna AC yake iya bacci, sam shi bejin sanyi ne a rayuwarsa, amma yanada jin zafi sosai, sbda yanayin jikin nasa da yake a bubbude, juyawa tayi zata koma bedroom dinsu, ga uwar yunwa na cinta dmn ta fito ne tayi ma knta breakfast sbda salwah batama tashiba, gashi period dinta yazo yau, tin jiannan nonuwanta duk ciwo sukeyi ynzu haka dauria tayi tasa rigar sanyin dake jikinta, Amma abin seya zamar mata kmr gyambo. "Baki iya gaisuwa bane?'' Yayi mgnr cikin daddad'ar muryarsa, dakatawa tayi daga tafiyar da takeyi ta tsaya cak ba tare data juyo ba, tace "ina kwana..." Murmushi AB'ILAL yayi hadi da kara lafe bayansa a byn kujerar, yana mejin wani ddh a ransa da gangar jikinsa sbda muryarta dayaji. Ba tare daya amsa tambayar data masa ba yace, "meyasa kk kashe Wayarki tin jiya?'' Bata juyoba tace "Bakomi.." AB'ILAL daketa bin bynta da ido wanda baya boyuwa ko a hijjabi rawa sukeyi dukda ba tafia takeyi ba, " yarinyar akwai namomin duwawuka..." Ya fadi hkn a ransa hadda wani lashe baki tunawa da yayi da yadda yayita luguiguitarsu jiya. "shine baki turomin nonon da gindin ba ko jiya?'' Ya fadi cikin marairaita, kunya ta rufe hilwah seda ta jujjuya a falon dan gani takeyi kmr basu kadai bane a falon, kmr wani yaji abnda yace, ta shiga waige waige a falon, hk jiya ya batta da kunyar salwah hatta da hira me kwari ta gazayi da ita sede ta kwanta kmr tayi bacci nanko idonta biyu, kawai zallar kunya ce daya sata a ciki. Ta juyo ta zuba masa ido, shi kuma ya zubawa saitin gindinta ido, wanda ke cikin hijjabi ko kunya beji, se lashe baki yakeyi, shi ynzu so yakeyi kawai yajishi a gindin yarinyar dan kara tabbatar da virgin ce, shi kawai ko ba virgin bace, yanaso a hk ALLAH ne ya jarabceshi ra jarabar soyayyar yarinyar, Hadi da sha'awarta, soyayyarta data yawaita a ransa ce tajawo masa sha'awar yarinyar, wlhy wasu abubuwan duk be hayyacinsa. Jin motsin ana tinkaro falon yasa Hilwah ta juya ta koma dakin nasu tanaji yana cewa ina zataje Amma bata juyo ba, hjya karama ce ta karaso cikin falon, tana fadinn"Ango mijin amarya.." AB'ILAL ya saki wani irin shu'umin murmushi a zucia yace "Sema in naci gindi..." Hjya karama ta karaso ta zauna ya rissina yace "Ina kwana anty..." Hjya karama ta amsa da "lafia lau, ango, ya ayyuka ya weekend..." AB'ILAL ya amsa da Alhamdulillahi, shi besanma yau weekend ba seda ta fadi, ya shiga tunanin kila ko yau saturday ce ko sunday oho shide be sani ba. Ledoji guda uku AB'ILAL ya dauka a cikin ledojin daya shigo dasu, ya mikawa hjya karama, yace "mom ga wannan naki ne.." Hjya karama ta washe baki hadi da miko hannu ta amsa, ta bude ledar farko, taga kwalin waya ne, kirar iPhone irin ta hilwah, hjya karama ta saki baki tana fadin "Wannan duk nawa ne dan Albarka?'' Ta shiga bude leda ta biyu , wadda cikinta yar karamar bag ce, ta bude bag din, taga akwati dan karami wanda ko ba a gaya mata ba tasan gold ne a ciki, ta bude akwatin, se farin ciki takeyi, taga danyan gold ne me mugun tsada, duk cikin gwala gwalanta babu gold din daya kaishi tsada, ta shiga yima AB'ILAL godia, tare dasawa dukia albarka, ya zaro kudade kimanin 500k a aljihunsa ya mikawa hjya karama ta amsa hadi da kara tambayar nata ne ya daga mata kai, ta masa godia marara adadi, a zucia AB'ILAL yace "Aini zan miki godia Anty, da ace a gidan Amihh ne ai bazan samu ba inta luguiguice yarinyarnan ba. " ya saki murmushin da hjya karama batasan dalilinsa ba, sam bata taba ganin murmushinsa ba se a yan kwanakinnan. "Mungode da hidimar arziki Allah yasa albarka, baka gajiya jiyama naga hidimar dakawa hilwah ubangiji yasa albarka, hk ma naga wadda kayima salwah ALLAH de yasa albarka, ya karawa dukia albarka me dumin yawa...." AB'ILAL ya amsa da Ameen , yaji dadin adduarh nan data masa, ya bada sauran ledojin, guda hudu na hilwah se guda uku na salwah, hjya ta shiga bude ledojin dukkaninsu suma a ciki akwai gold na Alfarma, duka de kayyayyakin kudi ne a ciki, itama salwah yase mata sak irin wayar hilwah iPhone 13pro max, ta hilwah golden ce, seta hjya karama white ce, ta salwah kuma black ce, me mugun kyau, dmn hjya karama iPhone 12pro max ce da ita, ba karamin jin dadin wannan 13promax din da AB'ILAL ya siya mata tayi ba, ta masa godia sosai, da knta ta tashi ta nufa dakin su salwah da hilwah ta basu nasu ledojin , salwah ta daka tsalle ganin iphone 13pro max kuma tata ce, tasan komin yaya ne amihh baza tayi fada sosai ba inde taji AB'ILAL ne ya siya mata, ta rungume hilwah tana me cike da farin ciki mara misaltuwa, Tasan duk saboda ita ne AB'ILAL yaketa kyautata mata, ko tace yake kyautata musu "Thank you me rabin suna😘" salwah ta fadi tana rungume da hilwah , tashin salwah a bacci kenan hjya karama tazo musu da kayan arzikin nan. Hjya karama dake tsaye ta zuba musu ido tace "Ga wanda ya dace kiyiwa godia can a falo kinata kissn masa mata kina mata godia bayan ga uban gayyan can..." salwah ta daka tsalle ta tashi tsaye tana cewa "mom baki sani bane, wlhy duk dan ita yake wannan abubuwan, ayko knga dole in mata godiya, Allah de ya barsu tare..." Hjya karama tayi murmishi ta amshe da Ameen,..kana tace "ku taso ku fito muje ku masa godia..." Salwah tace "to mom bari mu gama ganin kayayyakin..." Ta zauna kasan dakin ta bude kafafuwa ta shiga bude ledojin dasuke mallakin hilwah, nan taga kayayyaki na arziki harda na ciye ciye, da mnyan riguna masu kyau abayoyi guda uku wadanda a kalla kudin duk daya ze iya tsallake 500k wani irin walwal rigunan keyi , daya kalar peach se dayar kalar maroon, dayar kuma mint color, mint din tafi tsayawa a ran salwah, rigar ta mata Ainun, sam rigunan basu da nauyi amma se tsada da kyau, masha ALLAH, a cikin kwali rigunan suka zo, sunyi kyau Ainun, se sarkar gold da dankunayenta da abin hannunsu sun matukar yin kyau, salwah se wow wow taketa cewa, hk itama hajiya karama, hilwah dake zaune gefen bed tanata kallon salwah nata bubbude kayayyakin, itama ta yaba da kyaunsu a zuciarta, duk cikin kayan tafi son peach din rigar, da wani dan karamin zoben gold yayi mata kyau, ko a ido tasan duk kayayyakin masu tsada ne, kuma sunyi kyau ya iya siyayya Ainun,, salwah ma ta bubbude nata ledojin itama harda sarka da dankunne da xobe ya siya mata na Alfarma, tako ina kayayyakin masha ALLAH, salwah baki har kunne, hilwah da hjya karama se kallonta sukeyi Duk ta fisu murna har hjya karama ma ta fita murna. "Madam ki tashi muje ku masa godiya in kun gama kya dawo kici gaba da kallon kayayyakin.." Cewar hjya karama, salwah ta tashi ta zira hijjabi tana fadin ''momy abin ne na basaban ba, wai yanzu yah AB'ILAL harda dariya yakeyi, amma ada kmr fir'auna..." Hjya karama ta kwashe da dariya tace "Au da kmr fir'auna yake?" Salwah tace "kinsan Allah ma kuwa mom, da fa kicin kicin yakeyi da fuska kmr wanda aka aykowa da mala'ikan daukar rai..." Hajiya karama ta kara kwashewa da dariya tace "Af duk ki gama fadi, zaki maimaita a gabansa..." Salwah ta zaro ido ta karaso ta rungume hjya karama tayi kissn dinta a kumatu tace "haba mom bama hk dake mgnr nan a barta iya nan se tafi sugar..." Yadda tayi mgnr yasa Hilwah kwashewa da dariya, hjya karamar ma drya ta kwashe dashi. Suka fito falon hilwah sanye da hijjabi itama salwah hk, tinda suka fito idonsa na
Chapter 197 · 0% Book details