← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 219 OF 225

Sashe 219

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Bayan dawowarsu kaduna da sati biyu salwah ta dawo gidan,hilwah taji dadin dawowarta, itama salwah taji dadin ganinta, da daddare dasukaje kwancia ita da salwah, ta kalleta tana shiryawa bayan ta fito daga wanka salwah ta kureta da ido tana kokarin shiryawa cikin kayanta na bacci. “Me rabin suna duk kin rame ko jikin ne naki bakiji dadinsa ba har yanzu?� Ce war salwah dataketa kara bin hilwah da ido. Hilwah data gama sa kayan baccin ta juyo ta kalli salwah sannan ta kalli jikinta tace “wlhy na warke sosai ma blood, amma knga se ramewa nakeyi kuma ni ba ciwo bane nakeyi..� salwah tace gaskia fa duk kin rame, ko de duk mazan ne da kikaji kika karaya har haka…� kunya ta rufe hilwah ta karasa kn bed din ta kwanta ta lullube har kanta, salwah tayi murmurshi hadi da mikewa ta nufa kofa ta mata key tana fadin “na mnta na bar kofa a bude bayan hjya amihh tace a rinka sa sakata tako ina, nasan sbda yah abii tayi hakan, danko ni na kula da wani mugun kallo da yake miki ji yakeyi kmr yabiki ya danne…� hilwah ta bude knta ta kalli salwah tace “ni de ba ruwana…� salwah ta karaso ta juya wuta zuwa ta bacci tace “da kikaji maza ba…� murmushi hilwah tayi hadi da wurgawa salwah harara tace “daman tincan ba ruwana…� salwah data karaso ta kwanta ta kwashe da dariya tana fadin “tabbas ynzu na shaidata amma da kam ai kema so kkeyi ayi abin da akayi kika gane kn dunia ay gashi kn saduda..� hilwah tace “naji din…� salwah ta kwashe da dariya hadi da I gaba dacewa “yah abii ya mori kaya Amihh kuma ta kyara barnar da yayi, da ya gani uwa ma ta gani, next time ni zan gani in zaki haihu…� hilwah tace “Allah ya kiyaye…� salwah ta kara kyalkyalewa da dariya tace “Allah ya kiyaye na gaba ko, tinda de wannan aiya faru Amihh ta gani ita ma ta d’inkeki tas..� hilwah da kunyar abin ya rufeta tace “kede bari sis wlhy kullum innaga amihh se naji kunya sbda taga komi..� salwah tace “dan Allah harda nono?� Hilwah da kunya ta kamata ji takeyi kamar yanzu abin ya faru tace “bnsani ba…� salwah ta kwaahe da daria tace � hadda nono ta gani wlhy, sbda ay damukazo har nonon take sawa mgni kullum ,, ga d’ingishi kinayi ta yadda akayi nasan an miki dinki kenan su me rabin suna anji maza Iya maza,, dan Allah da dadih ne ko da zafi?� Hilwah tace “bnsani ba,…� a yadda tayi mgnr ya bawa salwah tabbacin cikin kunya take, ayko bata batta ba taci gaba da tsokalarta har bacci ya kwashesu.

Washe gari suka ci gaba da Zuwa makaranta ita da salwah, gogan de yazo yaga bega kowa ba, ba Amihh ba hilwah da salwah, se yasha ko sun tafi tare ne da Amihh ya dasa zirya a harabar gidan yana jiran dawowarsu dukya kagu yaga iyalinsa.

Wuraren 3;pm suka dawo gidan, sun Riga Amihh dawowa suna shigowa suka sameshi a falo, kallo daya ta masa ta dauke kwayoyin idanuwanta a kansa, shi kam ya kureta da ido kmr tsohon maye. Salwah ta karaso ta gaidasa ya amsa idanuwansa na kn hilwah,, salwah tayi saurin yin gaba zuwa bedroom dinsu hilwah ta biyota a baya, batasan ya taso ya biyota ba se ji tayi kawai an rungumota ta baya ya daura knsa a kafadarta salwah ta juyo dan-dai zata shige bedroom dinsu taga ya rungumeta hilwah tayi hnzarin dauke knta ta karasa bedroom din nasu cikin hnzari.
Chapter 219 · 0% Book details