Sashe 6
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
kyaune dashi na azo a gani ba, amma yafi gidajen karuwai kyau da tsaruwa. Cikin hanzari kankana ya nufa dakin Hilwah da yana kokarin fiddo da key din dakin a cikin jerin mukullan dake jikin mukullin motar tata, wata ta doguwar mace me kirar one ta fito daga nata dakin daga ita se pant ko bra babu a jikinsa se uban nonuwanta ragajab ragajab, har ciki duk sun kwanta a kallah matar zata iya kai 40yrs kanta rabi a aske rabi kuma akwai gashi, idonnan nata dukyabi ya kode yayi yellow gashi taci bleaching har wani yellow yellow takeyi nan baki nan fari nan green nan blue, wani kazamin kakus na biye da ita a kalla baze wuce 50yrs ba da burarsa a hannu, dagashi se farar singlet data koma coffee color saboda tsabar datti, se faman maimaita "dan Allah baraka ki dawo muci gaba, dan Allah ban koshi ba kinde san gindinki ba wani kame burata yakeyi sosaiba, se nayi da kyar nake kawowa, ynzu fa ban kawo ba amma zakice kin gaji, haba ki tausayamin mna pls.." Baraka ta rufesa da balbalin bala'i. "Uban meye a burar taka, inba rashin dadih ba dabadan maganin maza da kake sha ba , ai burar taka ma bazata Tashiba, daza ka wani ce gindina be kameka sosai, aise kaje ka nemi gindin dake kameka sosai ka siya kaci, in ba niba wacce yar asarar ce zata iya yadda ka kusanceta, bnza kawai dan iska, dan dangin wahala kawai , kazamin bnza kazamin hofi, baki duk dattin goro..." Dai-dai ta karaso ta bangaji kankana ba tare data ankareba, keys din dake hannunsa suka fadi kasa ya tsugunna ya dauka, kawai baraka ta balbalesa da jaraba, alhalin itace fa ta bangakeshi. "Kai makahon ina ne, dan shege dan daudun banza dan daudun hofi kawai, daman na jima ina ganin bakin cikina a kwance a kan fuskarka, shine zaka bangajeni sbda in fadi kasa in mutu ko.." Kankana ya dago bayan ya dauki keys din dake kasa, ya shiga karewa baraka kallo a wulaknce har wani yamutsar baki yakeyi, idanuwansa caraf suka sauka a kan slifas din nonuwanta da ko nipples basu dashi kawai ya kwashe da dariya, ya rangada wata uwar shewa, ya dawo ya rangada guda, ya girgiza ya girgiza yayi juyi duk hilwah na baya tana kallonsu, wani lokaci nishadi takeji in kankana na wannan iskancin. Kankana yashiga kara karewa baraka kallo Kana ya fara magana. "Amma kuwa baraka me awara kin cuceni kin cuci rayuwata har kyace ni nake bakin ciki dake, me zanyiwa bakin ciki a jikinki, wadannan nonuwan naki masu kama da slifas din zuwa bayan gidan siminti bama na tails ba, da duwawu a shafe kmr bayan marar kwasar tuwo, wallahi ni nan nafi karfinki Baraka me awara, nasanki nasan uwarki da ubanki, duk tsabar tsananin talauci ne ya kashe iyayenki da duk dangin.." Baraka ta daka tsalle tana niyar ta zabgawa kankana mari yayi baya har yana niyar bige hilwah dake bayansa, yana fadin ''ah! Karki sake karki kuskura, karki soma marina da wannan hannun naki me kama dana garjejen kato, ni nan da kike gani na macece me rauni Allah wallahi Tallahi.." Ya karashe mgnr yana wani far-far da kwayar ido. Baraka ta dakata daga marin kankana se huci takeyi kmr zata fashe, ta shiga sirfafa masa manya manyan zagi, Dan taure ya zagayo ya dakawa kankana tsawa, "kai dan ubanka tanka mata kakeyi?" Kankana yayi baya baya ya jingina da bayan bango yana kallon yar tatsitsiyar burar dan taure kawai ya kwashe da Dariya yna fadin "Kai in mutane na magana ka dena sa baki,dube kafa, yadda kake kazama ballagaza kaima haka kake, banzaye masu karuwanci mara lasisi...yan wahala kawai.." Dan taure ya kai hannu da niyar ya damko kankana yayi maza ya koma bayan hilwah, yana fadin "Karka sake ka tabani, ni ba muharramarka bace,.." Dan taure na huci ya karaso bayan hilwah da niyar ya fisgo kankana hilwah ta shiga bashi hkri da sassanyar muryarta, dan taure ya washe baki, yana fadin "To ai shikenan me kyau na hakura tinda kikasa baki, ALLAH ya karo kyau.." Ya karashe mgnr miyau na dilala a bakinsa idonsa na kan hilwah yau zuciyarsa cike take da farin ciki hilwah ta masa magana bata taba masa mgnaba tin zuwanta gidan se yau. Baraka dake gefe ta cika ta base, ganin saurayinta dan taure me napep nata kallon Hilwah yana washe baki, se aikin shafar burarsa yakeyi, bakin ciki da hassada ya cika wa baraka zuciya, ji takeyi kmr ta rufe hilwah da zagi amma ba dama ko daga mata hannu ba ayi a gidan saboda duk albarkacinta sukeci hatta gidan dasuke zaune albarkacintane, sunusi dikko ya gina musu shi, da a wani suke shida bola beda maraba. Hilwah taja hannun kankana suka wuce su baraka da dan taure, da kankana yaga sun wuce su sun Dan basu tazarar taku hudu na takalmi shine ya samu bakin mgna ya fara sakin habaici. "A haka zaku kare me awara da dan taure me napep an tsufa ba asan an tsufa ba, bura duk tayi yaushi,ke kuma gindi duk ya yamutse, nonuwa kmr slifas din zuwa toilet din siminti, yan wahala kawai, ku tuba de dan inkun mutu a dauki gawarku cikin salama..shegiya yar uku goma kawai.." Ya karashe mgnr yna kwashewa da dariya hadda shewa. Baraka me awara ta rangada guda cikin kunar rai ta fara mgna "gaka nan babban wanda ya kamata ya tuba, dan iska kawai kana namiji ka maida kanka mace, a hk zaka mutu asaka a kabari walakiri yayitacin uwar ubanka.. Gaka nan babban dan wahala,kwarani ta gindi ake cina, babu wanda ya taba cina ta gun kashina, kaifa waye be sankaba,sakarai babban dan luwadi kawai, a hk zaka kare a siyace kullum kana riqe da hand bag din mace shege na mamajo.." Kankana yayi shewa shima kana ya daka tsalle ya dawo kasa yace "Ahayye sawaaaaahh! Naji ni duburata akeci, ammande ni baki taba ganin me napep ko me marching ba yazo yace ni yake nema, kefa daga masu keke se masu marching da masu napep , shigiya me wawakekiyar tsuliya.." Baraka ta daka tsalle zata karasa inda yake ta zazzaga masa matsifar dake cinta da hujja, dan taure ya rikota ya shiga mata hkri, suka koma dakinsu ya lallabata ta masa goho yaci gaba da luma mata burarsa.