← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 225

Sashe 84

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Hajiya maryam ta saki baki sakaka tana kallon dan nata zucia fal mamaki, da tsantsagwaron thinking, Abubuwa da yawa na daure mata kai, to be taba kayan mata ba ta yaya ze taba jikin mace, balle yaci? Ta tambaya knta ta zuciarta. "Anya kuwa?'' Ta kara tambayar knta da knta still a zucia, a fili tace "baka taba kayan mata? To yaza kayi da matar taka ta Aure in aka hadaku daki daya, fannin tarewa ds junanku?'' Amihh ta gaza daurewa ta jefo masa tambayar fuska dauke da mamaki. AB'ILAL ya tabe baki daman shi ba kunya ce dashi ba, yace "Ni dan iska ne dazan kwana daki daya da mace Auwal hubb...gaskia ki dena min irin wannan game din.. Gaskua Allah ma ya kyauta..." Ya karashe mgnr kai kace wani zunubin amihh Tace ya Aikata. A wannan limit din tini bakin Amihh ya mace murus ta gaza mgna kawai se kallon AB'ILAL din takeyi, se yau ta tabbatar da duk inda take tsammaninsa ashe ya wuce nan, ajiyar zucia ta sauke kawai tana me nema masa shiriya a zuciarta,. zamowa kasan tayi nan tashiga bubbude akwatinan da knta AB'ILAL ya maida fuskarsa gefe guda, shi ko kyn ma beson gani. Masha Allahu kayane na alfarma, se masha Allahu kawai Amihh takeyi a zuciarta ita da knta tasan an narka kudi a kayannan, ko wani akwati tankam yake da sitirar arziki laces kmr zasuyi magana sunfi yawa a kayan, akwati na goma sha daya, wato me bima karamin akwatin cike yake tankam da gold kawai harkar ta arziki ce, Sarkoki da dankunnaye duk na gold ne da zobuna duk gold ne, ba karamin dukia ama narka ba a cikin kayayyakinnan , ya saki kudi ne dayawa shiyasa shima aka narka masa kayan kudi..Amihh de taga har ta gama bubbude kayayyaki bataga kananan kaya ba, hatta da kayan bacci ma babu, se kayayyaki gargajiya kama da Atamfa shaddoji laces Dade sauransu. Amihh tace "haaa'aah!'' Ta fadi hkn tana kara duddubawa ko zataga pant da bra nanma bata gani ba, ta dago ta kalli AB'ILAL wanda kwayar idonshi ke kallon gefe can daban, duk ya kosa ta gama gani ta fadi abinda zata fadi ya tashi ya bar falon. "Haaa'aah! Ya naga haka ba kananan kaya?'' amihh ta jegowa AB'ILAL tambayar. AB'ILAL yayi Shiru kmr beji taba, tasan yana jinta tsabar bura uba ce, se wani tabe baki yakeyi yana yatsinar fuska. "Dan ubanka bada kai nake ba!'' Ta daka masa tsawa. Ba tare daya kalletaba yace "Amihh ni fa gaskia na gaya miki ni ba dan iska bane, ana hana bad'ala ke kina cewa wai asa kananan kaya, nan fa ba kasar turai bace..uhm koda yake an saba da isknci, ni de gaskia ba dan iska bane...." Amihh ta kara sakin baki tana kallonsa, yana raftago zance ashe yana jinta tsabar bura uba ce, Amihh fa ta fara rasa gane wannan yaron nata wani iri ne, daga kananan kaya se isknci,. "Dan ubanka ni nasaba da isknci?" A wannan karon juyowa yayi ya kalli amihh se kuma yy kasa da knshi yace "ni fa Amihh bnce ke kk saba da isknci ba..." Hajiya maryam ta watsa masa harara murya cike da tsiwa da jaraba tace "da kace mna dan ubanka!'' AB'ILAL de yayi kasa da knshi be tanka mata ba, taci gaba da magana "naga ma ba asa pant da bra, ko kasha bata da nonon ne, da kasah inda za asawa pant din?" Dai-dai hilwah da amal suka fito daga dakinsu, suka nufo falon, basu ankara dacewar AB'ILAL na zaune a kasan falon ba, seda suka karaso tsakiyar falon kana suka ankare dashi a zaune a kasan falon, Idanuwan hilwah suka sauka a knshi nan da nan taji gabanta ya yanke ya fadi, ta rasa dalilin hakan, gogan kam be dago ma ya kallesu ba har zuwa lokacin kansa na kasa, Amma kamshi me dadih ya dakar masa hanci, kamshin da yakeji a gidan Amihh kenan, ba karamin dadih yake masa ba . Salwah ta kama hannun hilwah sumi sumi suna kokarin barin falon, Amihh ta bisu da ido har suka fice a falon, suka nufa dayan falon. kana ta dawo da hnklinta kan AB'ILAL. "Dan ubanka nace meyasa ba asa pant da bra ba?" Hajiya maryam ta kara maimaitawa AB'ILAL tambayar. Yatsina fuska yayi kmr wanda yaga ko yaji wani abin kyama, kmr beson mgna yace "gaskia ni bnsan su ba Amihh...." Amihh ta bishi da ido tana maimaita abinda yace mata a zucia girgiza kai tayi, a ranta tace aiko yau zega karyar isknci...." "Hilwah! Hilwah!! Hilwah!!" Amihh ta bude baki ta shiga kwalowa hilwah kira AB'ILAL ya dago ya zuba mata ido se maimaita sunan yakeyi a zuciarshi ba karamin dadih sunan ya masa ba, rarraba ido ya shigayi yaga ta ina me wannan sunan zata fito... Hilwah dake dayan falon ita da salwah taji kiran ta amsa hadi da fitowa daga falon cikin hanzari ta nufo inda suke, ba tare da AB'ILAL ya sani ba, ya fara kallonta tin daga kasan kafafuwanta masu kyau da mugun haske kmr a lashe, seda tsigar jikinsa ta tashi, haka kawai ya tsinci knsa da son kallon sauran jikin nata, cikin hnzari ya dawo da kwayar idonshi kan hips dinta, nan kam seda jikinsa ya amsa wlhi, gaf ilahirin jijiyoyin jinin Dake jikinsa suka dan dakata da motsawa sbda tsabar kid'imewa da gigicewa, hips dinta kmr ze fashe sbda tsabar cika, daman kuma sanye take da doguwar rigar material me ratsin white and dark purple, rigar duk tabi ta kwanta a hips din nata... ajiyar zucia AB'ILAL ya sauke, ba tare dayasan ma ya sauketaba, ya karasa da kwayar idonshi kan nononta, nan fa ake yinta! Nono a tsaye tsinin kan nonom ya wani zunguro se faman afko ashar yakeyi, tsabar bala'i da gigicewa besan sadda burarshi dake cikin wanduna ba ta zabura ta mike tsaye sbda tudun nonuwanta masu gigita lissafi ne, zasu iya kisan kai ma!. Ba tare daya karasa da kwayar idonshi ba kn fuskarta ya dauke su sbda yana jawa kanshi haramun ne, a kn wadda besan wacece ba, mayar da kwayar idonshi yayi kasa yana ayyana wasu abubuwa a ranshi, tinda uwarshi ta haifeshi be tabajin wannan yanayinba a kn ko wacce mace ba se a yau kuma a knta, ze rubuta ya ajiye yau rana ta farko daya farajin sha'awar mace a rayuwarshi.. Karasowa falon hilwah tayi kwayar idonta na kallon kasa kasa take kallonshi yayinda zuciarta ke harbawa da dan sauri da sauri... Amihh ta bita da ido hadi da naxartar irin kallon da takewa AB'ILAL tin a dazu ta ankare da irin kallon da takewa AB'ILAL dun. Karasowa tayi ta zube a kasan kafafuwan Amihh tace "gani Amihh..." Hajiyar maryam ta kalli AB'ILAL ta kalli Hilwah tace "tashi tsaye knji sweet..." Hilwah ta dago ta kalli fuskar Amihh tayi jim tana mamakin meyasa Amihh tace ta tashi tsaye, kana ta mike tsayen kmr yadda amihhn ta umurceta. Amihh ta Dawo da dubanta kn AB'ILAL da knshi ke kasa, tace "Dago ka kalleta, dan ubanka..." AB'ILAL ya dago ya kalli Amihh shi ga zatonshi ko badashi take wannan zancen datayi ba ynzu,,se kuma ya tuna aishi kadai ne namiji a falon. "Kalli nan dan ubanka!'' Amihh ta Kara fadi hadi da daka masa tsawa tana me nuna masa hilwah dake tsaye, AB'ILAL yabi inda Amihh ta nuna masa da kallo, direct idanuwansa suka sauka a kan tudun nononta, ta dai-dai saitin kan wannan jarababben tsinin nonon nata me kama da tsinin kan kaciya,, a matukar razane hadi da gigita da fita hayyaci cikin natsuwa, gabanshi ya yanke ya fadi, jikinsa yayi wani irin azababben amsawa nan take jikin nasa yayi wani irin shu'umin sanyi, kmr an lafta masa manya manyan kankara a duk sassan jikinsa, dukda dumbin bura ubar dake dawainiya da knsa seda ya gigice amma fa gigitar ta musulunci, yadda bame fahintar halin da yake ciki, se shi din kadai... "Juya bayanki..." Cewar Amihh datayi mgnr da hilwah, AB'ILAL se kara bude ido yakeyi yana kallon kayan didimar arziki. Zuciar hilwah cike da tunani tunani kan dalilim dayasa Amihh tasata wannan Aikin. Ba bata lomaci ta juya bayan Nata AB'ILAL yayi hanzarin dauke knsa daga hilwah, gabansa na dukan uku uku, se ynzu ne ma ya gano yarinyar ce wato wannan karuwar! se yaji wani takaici ya rufeshi sbda yau jin sha'awarshi ta farko ta fada a kan karuwa yar dandi wadda mazan dasuka santa sunfi maza dari biyu da hansin. "Dan ubanka kagani kou? Kaga inda za asa ma pant din....juyo gaba?'' Amihh ta karashe mgnr da umartar hilwah . sake juyowa hilwah tayi, tanajin kmr zata nitse sbda jin kalmar Amihh na yaga inda za asawa pant din, shi kam gogan kasa yayi da knsa shi de dmn ba kunya ce dashi ba balle ace yaji kunya, se aikin tabe baki kawai yakeyi, takaicin Amihh na cinsa wato yar titsiye take masa. "Kalli can!'' Amihh ta fadi tana nunawa AB'ILAL saitin nonon hilwah wadanda ke tsaye sunata miko mata manyan ashar me lamba uku,. Kin dagowa AB'ILAL yayi balle ma ya kalli inda Amihh ke nuna masa. "Dan ubanka bada kai nake ba!'' Amihh ta daka masa tsawa kmr zata tarwatsa falon, ganin beda niyar ya dago kan nasa ya kalli inda take nuna masan. AB'ILAL yayi kmr ma beji taba, sannan yaki dago kan nasa illa ma ya kara kasa da knshi. Amihh nada tabbacin yana jinta tsabar bura uba ce kuma yau seta nuna masa cewa bura ubarta tafi tasa, a fusace Amihh ta taso ta karaso inda yake kmr zata kwada masa mari, ta tsaya masa a kai kerere. "dan ubanka kalla nace! Ko in kwad'a maka mari!'' Ta daka masa tsawa!. Kwakwazonsa ya isheshi, tana nema ta fasa masa kai, da tsawa, besanma sanda ya dago ba ya kalli nonon da take nuna masa, ajiyar zucia ya sauke , zucia fal takaici shi da ace yarinyarnan ba karuwa bace, daya dan sassauta mata, kallo daya yama nonon nata ya dauke kwayar idonsa a kai, jikinsa na masa yumm yummm, kmr ze narke yakeji. "Dan Ubanka kaga inda za asama bra din kou?" Amihh tayi mgnr tana nuna saitin nonon hilwah wadda kunya ya rufeta kmr a bude kasa ta rufeta haka takeji. AB'ILAL ya dauke kansa, zucia na quna gaskia dayasan irin cin mutumcinnan Amihh zata masa dabe mazoba kwara tayi ta tijara a kn bezo ba da wannan cin fuskar data masa, wannan Ai tajawo masa raini. Ya fadi a kasan zuciarsa se faman kumbura yakeyi kamar ze fashe. "Jeki abinki knji sweet..'' Amihh tayi mgnr da hilwah ganin duk kunya ta rufeta, sumui sumui hilwah ta juya ta bar falon jiki ba laka, ta koma falon da salwah take, har ynzu bata bar jin kunya ba. Salwah ta tambayeta me Amihh tace mata, hilwah tace mata ba komi sbda kunya takeji bata iya fada mata meya gudana. Salwah ta jita ne kawai Amma bata yadda ba. Suka ci gaba da hirarsu cikin so da kaunar junansu..
Chapter 84 · 0% Book details