Sashe 91
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A matukar hasale sbda kalaman nata AB'ILAL ya biyo bayanta zucia fal takaici, a zuciarsa yace "Inna zauna a nan ko me zanyi oho!'' A tare suka fito compound din gidan, Amihh na gaba yana binta a baya har suka iso bakin motar Amihhn. "Amihh ni fa inada tarbia ta, inda ace bndashi ai da ynzu na saki yarinyarnan, da kika manna min, tinda ni de bani nace na gani inaso ba, ke kika gani kikace kinaso..." Ab'ilal yayi mgnr da muryarsa ta marasa kunya. Amihh dake komarin bude handle din motar ta fasa ta juyo ta fuskanceshi ta gallara masa harara ta tabe baki kana tace tace "inka saketa Ai kanka kayi mawa.." AB'ILAL ya tabe baki ya daga kafada alamar ko a jikinsa kana yace "to in saketa tinda kaina nayi mawa kawai?'' Amihh ta hade rai tasha mur kai kace bata taba daria ba tace "kai ka fara, ai ko tsirara kake zagaye garin katsina, kayi kadan!" Ta karashe mgnr cikin isa da zallar kasaita. AB'ILAL ya sassauta murya danshi so yakeyi su rabu lafia kuma ta barshi ya tafi salin alin bawai ya hasalata ba, ya tafi da bacin ranta ya shiga dmwa. "Hajiya nide ba wannan ba plx , so nakeyi in tafi dan ALLAH , inada abubuwann da zanyi dayawa ne..." Yy mgnr hadi da marairaicewa shi ga zatonshi Amihh xata tausaya masa, se yaga ma ta kara hade rai babu alamar tausai a kn fuskarta ta fara mgna cikin matsifa "Allah yasa duka ayyukan nigeria kai keyinsu a garin kanon ! baza ka bar garin nan ba kaji na gaya maka!" Ab'ilal ya kara marairaicewa kmr me shirin yin kuka amma fa kasam zuciarsa takai ci ne fal, hadi da dumbin tsanar karuwarnan, yasan duk dan ita ne Amihh ke wulakntasa a garin kaduna. yace "Why plx Auwal hubb, ?'' Amihh ta se hade rai hadi da nunashi da yatsa a hasale "Bakace kai baka jin mgna ba, bakasan mutumci na ba, to ni nasan mutuncin kaina!" AB'ILAL ya zuba mata ido shi fa duk maganganun nan datakeyi besan dalilinsu ba, a zatonsa ai ya mata biyayya to meye na jifansa da wannan kalaman. "Me nayi to?'' Ya tambayi Amihhn, ta masa kallon rainin hnkli kana tace "Au baka masan me kayi ba kenan?'' AB'ILAL ya daga mata kai alamar Eh babu alamar tsoro bare kunya a kn fuskarshi. a yanayin yadda ya dagawa Amihh kai kawai ya isa ya tabbatar mata da yaronnan nata tantirin mara kunya ne, girgiza kai kawai tayi zucia fal takaicin rashin kunyar yaron nan, ko yayyinta a fam dinta basa mayar mata da mgna amma shi tas yake masayar yawu da ita, ba alamar tsoro bare kunya. " okay jeka inka tuna ne kayi, se ka zo muyi mgna, inyaso ka fara shirin tafiya kanon..." Ta kai hannu ta bude kurfin motar ya riqe mata dayan hannunta ta kwace hannun nata daga cikin nasa, hadi da juyowa fuska babu alamar wasa. Marairaicewa ya karayi kmr ze tsugunna mata yace "Auwal hubb plx ki gayamin mna dan ALLAH..mena miki plx?" Ya karashe mgnr hadi da kamo mata hannu again. Se ya dan bata tausai se ynzu ta tabbatar da so yakeyi ya bar garin da gaske, da data gnshi da shiri tasha wasa ne se ynzu ta yadda da so yakeyi ya bar garin bilhaqqi da gaskia. "Ina brezia da pant da kananan kaya da nace ka siyawa matar ka?'' Amihh ta jefo masa tambayar. Sakin hannunta yayi sbda takaicin cewa da tayi wai matarshi, a dunia ya tsani kalmar nan da Amihh ke siffantashi da ita, wai ace karuwa matarshi! Wannan zubda mutumcin dabadan Amihh ke masa ba da tini ya watsa mutum koma wanene, dande ita beda yadda zeyi ne da ita. "Allah ya sani bazanse wannan kayan iskncin ba, ni ba dan iska bane,,, sannan gaskia Amihh zan fada miki wani abu, plx and plx Ni gaskia ki bar siffantani da karuwar mace, tinda ni ba karuwar namiji bane.." Yayi mgnr murya babu alamar wasa, Amihh ta zuba masa ido baki sakaka harya gama maganganunsa na banza a ganinta ya dire ta kara hade rai sbda kalmar karuwa daya jefi hilwah da ita ta matukar bata mata rai Ainun. Gyara tsayuwarta tayi sosai, fuska babu alamar wasa yayinda kwayar idonta ke kn AB'ILAL ta fara mgna a matukar hasale "Dan dangin ubanka baza ka bar garinnan ba, kama karawa knka lefi ne, inhar baza ka zama me tarbia ba da sanin abinda ze fito daga bakinkaba baza ka taba barin garinnan ba, sbda baka da tarbia! inhar ka isa ka bar garin nan Muhammad kaga yadda zanyi dakai a garin nam wallahi!'' Tana gama fadar hkn ta a garin nan!'' Tana gama fadar hkn ta shige motarta, ta barshi nan ya bita da ido zucia fal takaici, yana gani taja motarta ta fice a gidan, ji yayi kmr yashiga tashi motar ya bar gidan, amma be isa ba yasan ze taro match din da beda gola ne, dole tasa shi juyawa ya nufa side dinsa ya zubawa side dinta ido, har side dinnatama ji yy a ranshi ya kara tsanarsa a ransa
dmn already ya tsani side din nata, tinda wannan karuwar tazo gidan yabi ya tsani bangaren Amihh da gidanma baki daya. Jiki babu laka ya koma falonshi yana shiga ya cire wandunan dake jikinsa, sbda duk sun takura masa, kasancewar uban zungureriyar burarsa na a miqe bata rankwafa ba, kmr de yadda ta kwana. Cire sauran wanduna biyun dake jikinsa yayi , ya rage dagashi se guda daya, ya nufa bedroom dinsa, ya canza jallabia kalar ash color beda yadda zeyi hk ya koma ya kwanta nan kan bed dinsa yana me kara tsanar yarinyarnan sbda duk a knta ne Amihh tasa masa takunkumin nan kmr mace gashi beda yadda zeyi, dole yabi, wannan shi ake ceqa biyayya dole...
dmn already ya tsani side din nata, tinda wannan karuwar tazo gidan yabi ya tsani bangaren Amihh da gidanma baki daya. Jiki babu laka ya koma falonshi yana shiga ya cire wandunan dake jikinsa, sbda duk sun takura masa, kasancewar uban zungureriyar burarsa na a miqe bata rankwafa ba, kmr de yadda ta kwana. Cire sauran wanduna biyun dake jikinsa yayi , ya rage dagashi se guda daya, ya nufa bedroom dinsa, ya canza jallabia kalar ash color beda yadda zeyi hk ya koma ya kwanta nan kan bed dinsa yana me kara tsanar yarinyarnan sbda duk a knta ne Amihh tasa masa takunkumin nan kmr mace gashi beda yadda zeyi, dole yabi, wannan shi ake ceqa biyayya dole...