← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 184 OF 225

Sashe 184

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

AB'ILAL kam ji yayi kmr knsa ze tarwatse dan girma, ya kalli hilwah ya kuma kallon hilwah ya gifta ya wani murmusa ya koma ya gyara zama sosai, hadi da gyara saman jallabiar dake jikinsa sbda jarumarsa dake mikewa tana kokarin tone masa asiri, taga mahadi. Ya mugunji ddhn kirarin da hjya krma tama iyalin tasa, "Wannan fa duk kayana ne.'' Ya fadi a ransa kwayoyin idanuwansa na kn hilwah, dasuka karaso suka tsugunna suka gaida hjya karama hadi da mata sannu da hutawa ta amsa da faran faran, hadi daci gaba zolayarsu musamman hilwah, se murmushi AB'ILAL yakeyi, knsa se kara fad'ed'e yakeyi, shi a dole ga mijin fararce kuma me kyau, ga diri iya diri.."Allah ya ajiye kayan ddh a gun yarinyar nan, ga nono iya nono..." Ya kara fadi a ransa hadi da lasar baki, se faman kallon kirjinta yakeyi. "Barka da hutawa yah abii .." Cewar salwah datayi masa sannun da zucia biyu, tin tini taketa kallonsa se Murmushi yakeyi, bata taba ganin fara'ah ba a kn fuskarsa ba se yau. "Yawwa..." Ya amsa fuska sake, ...mamaki ya kara rufe salwah wai yau itace Yah AB'ILALke amsawa da sakakkiyar fuska. "abin mamaki karka kasheni pls..." Salwah ta fadi hkn a ranta, baki sake, se kallon yah AB'ILAL takeyi wanda keta kallon hilwah ita km knta na kasa, ko kallon inda yake batayi ba tin shigowarta falon idanuwanta na kasa. "Bari mu tafi..." Cewar salwah ta fadi hkn hadi da mikewa daga tsugunnen dasuke, hilwah ma ta mike hjya karama tace "Allah ya tsare..." Suka amsa da Ameen hadi da ficewa a falon, AB'ILAL se kallonta yakeyi , yana jira ta gaidasa taki gaidasan daman bata taba ba, har suka fice a falon yana kallonta, byn sun fice ya dawo da dubansa kn hjya karama "Anty makarantar zasuje?'' Hjya karama ta daga masa kai alamar A.. AB'ILAL ya hade rai tini bakin ciki ya rubanya farin cikin dake kn fuskarsa,ya bi ya hade rai. "Wato tsirara take zuwa mkrntar tanawa maza tallar jikinta..." Ya fadi a ransa kmr ze hadiye zucia haka yakeji. Anty karama taci gaba dajansa da lbri amma sam baya fahimtarsa...har akayi azahar ya tashi ya fice zuwa masallaci byn yy alwala, ji yakeyi kmr ze fashe dan jaraba,...ana idar da sallar ya dawo gidan, ya tambayi anti karama ko sun dawo?" Tace masa Ah'a, haushi da jaraba suka kara rufeshi,, har sukaci abncin rana basu dawo ba, sam ko abncin be wani ciba, shi dukya kosa yaga iyalinsa gani yakeyi kmr taje gun saurayinta ne, sbda adon data cancad'a.. se duban hnya AB'ILAL yakeyi amma shiru, har akayi la'asar yayi sallarh ya dawo ya kara tambayar anty karamar sun dawo tace Ah'a, jaraba da mutsiba suka kara cikasa, wato yawo ma sukeyi, nan ya hau ma Anty karama jaraba. "Daman Iskancinma da takeyi kenan, wannan wacce iriyar bura uba ce hk, makaranta in ba ta barin dunia bace, ai ya isa a dawo ynzu, yarinyarnan bata da kamun kai sam sam, ita sam batasan da Aurena ba a knta, Aurenta fa nayi Anty, amma kiga irin abinda takeyi kalli sitirar data fita dashi, a matsayinsa na matata ta Aure,...ace matar Aure ba kamun kai ba sitira duk ana ta kallonta wannan rashin tarbiar tata ta buwayeni billahillazi...." Ya hau tijara ta inda yake zirawa bata nan yake zarewa ba. Hjya karama kam baki ta saki tana kallon ikon ALLAH se ruwan jaraba yakeyi, shi dmn tin yana karami in ransa ya baci to beda control komi ya fito garesa seya fadi. Cikin sanyi da kwantar da kai hjya karama ta fara mgna "Kayi hkri dan ALLAH...kasan yanayn mkrntar tasu, wlhy wani lokacin basu dawowa da wuri se su kaima wuraren bayan magrib..." AB'ILAL ya amshe a hasale jin tace byn magrib "Wani irin bayan magrib kuma?, wannan ba karatu bane isknci ne wlhy, ba krtu takeyi ba isknci suke zuwa yi, karta kara zuwa wlhy, karta sake ta kara zuwa a gaya mata kawai inta dawo, ni ba dan iska bane, ba isknci nazoyi ba ,,,ki gaya mata Anty inta kara zuwa sena kusa karyata wlhy, ko gidannan ta kara fita sena karyata, wannan ai wulaknci ne, da wulakntawa, bari ma ta dawo da kaina zan mata warning, sena nuna mata another side of me, bata san halina bane..." Ya karashe jarabarsa kmr ze cinye knsa da matsifa...ganin ya hasala ainun yasa anty karama ta kara tausasa lafazi ta shiga basa hkri, yayi shiru se famar huci yakeyi,...aka kiran magrib ya fice zuwa masallaci, be dawo ba seda akayi isha'i, daya dawo gidan ya kara tambayar hjya krama sun dawo tace masa " A'ah basu dawo ba wannan karan be ce komi ba ya fice a falon,amma cike yake fam-fam. hjya karama na tambayatsa ina zeje yace mata yana zuwa kawai... Fitowa yayi compound yana huci kmr kumurcin maciji, ya isa ga motarsa yana shirin shiga yaga mota ta shigo gidan, dan haka ya dakata da shiga motar tasa,, tin shigowarsu gidan suka gansa sbda sun haskashi da fitila, hilwah ke driving din seda gabanta ya fadi, ganinsa rai a hade ita tini ta haddace bacin ransa. Salwah ta zaro ido itama hadi da cewa "knganshi ashe be tafi ba...mun bani ni d'iyar katsinawa! Wlhy be tafi ba. " Ta dafe kirji. "Shine Ai..." Cewar Hilwah, tana me kokarin karasawa tayi packing motar, A packing space , salwah tace "Mun bani..'' Hilwah tayi dakiya tace "baniwar me me mukayi masa?'' Salwah, tace "Koda bamu masa komi ba, balle ma munyi lefi wlhy, munsha Ice cream gashi zamusha tijara.. ni fa gaba dayansa tsoro yake bani..." "Na fiki tsoronsa sbda ni nasan illarsa..." Hilwah ta fadi a ranta, amma a fili tayi shiru hadi da kokarin bude murfin motar ta fito waje, salwah ta dakatar da ita ta hanyar cewa "wai fita zakiyi?'' Hilwah datakejin gabanta na faduwa hakanan tace "A mna, to zama zamuyi tayi a mota..." Salwah tace "to mu fita din kawai..." Hilwah ta riga fitowa hannunta rike da car key da bag dinta, duk idonsa na knsu, salwah ta fito daga bangaren me zaman bnza, duk a gigice taKe, suka fara takowa a tare cikin sauri sauri, sukazo daf dashi salwah ta gaidasa ko amsawa beyi ba, dukda yaji, zuciarsa zafi take masa amma ya rage jin zafi a zuciar tasa, tinda ya daura idanuwansa a knta yaji duk zafinsa ya ragu, amma fa ba duka ba, tsiya na d'aka tana dabo, kuma yarinyar kawai Yakeso ya sauke mawa, shi ba ruwansa ma da salwah, nata kalilan ne. . "Kee!!'' Ya fadi dai-dai hilwah zata giftasa, salwah ta rigata yin gaba sbda ta fita sauri, ita km ta gaza saurin ma. Juyowa hilwah tayi jiki na rawa , jin ya kirata da ke, seda gabanta ya fadi. Ta zubo masa ido shima idon ya zuba mata, salwah dataji kiran dayayi mata na kee din bata juyo ba dan tasan bada ita yake ba, ta karasa shigewa falonsu jiki na rawa, salwah na shigowa falon sukayi kicibus da anty karama, ta tareta da tambayar ina hilwah? Salwah tace "tana gun ya Ab'ilal..." Anty karama ta dafe kai hadi da cewa "ina wai kuka biya ne? Yau kun jima sosai, se jaraba abiii yakeyi, gashi kunjawa knku, yace hilwah ma ta bar zuwa mkrntar kwata kwata, hmm se tijara yakeyi ta inda yake shiga batanan yake fita ba...wai! Ni ay na tsorata" Salwah ta daura hannu a kai tace "mun shiga uku!" Hjya karama tace "Ay Fin uku ma kun barni ni ashi kun barni da tijara,,tin dazu na bar mijina a side dinsa, na rasa ma ya zanyi wlhy,,," salwah ta sauke hannunta a kai tace "Tab hilwah ta bani yau...ni de bari in kule a daki wlhy,pls kar kice masa ma ga inda nake..." Ta karashe mgnrta hadi da shigewa wani din a gidan, jiki na rawa, hjya karama ta juya ta nufa side din mijinta wanda be jima da dawowa ba daga Aikinsa.
Chapter 184 · 0% Book details