Sashe 47
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
*kuyi hkri da typing error ba editing..*
A kwanaki biyun sosai AB'ILAL ya samu sauki byn ya gamashan ledar drib leda shida. Har rana me kamar ta yau tunanin yarinyarnan daya gani a gotel din be bar ransa ba, a kullum shike dawainiyya da ruhi da gangar jikinsa, duk yabi ya rame alhasan ya masa tambayar duniarnan kan meke damunsa , amma sam be samu wata kwakwarar amsa daga garesaba ko ba komi bece masa ba, dole ya daurewa ransa ya hakura da tambayarsa, inda sabo ya saba da iskncin Ab'ilal. Washe garin ranar da alhaji murtala ya dawo ya kira AB'ILAL yace yaxo. Alhasan da AB'ILAL suka nufa gidan Alhaji murtala. Alhaji murtala ya shaida musu yadda sukayi da Hajiya maryam duk seda guiwowinsu ukayi yi sanyi musammanma AB'ILAL daman besa raiba...hk suka juyo zuwa gidan Alhasan kowa zucia babu dadih musammanma AB'ILAL, dayakejin kmr ya jawota ta dawo kd, saboda beso ma ta kara masa mgnr Aure ko ta jajibo wata jalli jogar ta manna masa, da sunan ya aura. Suna isa gidan suka dasa shawarwari shida Alhasan kan yadda za ayi hajiya maryam ta dawo kaduna ko ta yayane... "Inajin kawai trnsper zamusa a mata a wurin Aiki, koya ka gani?'' Cewar Alhasan. AB'ILAL da knshi tini ya fara bugawa yayi jim kana yace "Okay....duk yadda kagani..." Yana gama fadar hakan ya mike ya nufa bedroom Alhasan ya bishi da ido kawai ya girgiza kai.
Bayan kwana biyu ta dan warware dan haka ta bukaci kankana ya kaita gidan dandi saboda duk taji gidan ya isheta sannan bata kwana a hotel balle tace suje hotel Dan haka suka rangada zuwa gidan dandi da Hajiya amal se hilwah da kankana dake driving motar amal ke gaba hilwah na baya tunaninsa ne kawai ke dawainiyya da ita, har suka isa gidan dandin, a compound basuga kowa ba, dukda kuwa yammaci ce, Suka nufa hanyar dakin hilwah, kwatsam se ga baraka da dan taure sun fito daga dakinsu rungume da junansu wannan karon baraka wata kod'addiyar doguwar rigace a jikinta kalar maroon, batasa bra ba nonon nan sun iso har saman cikinta zuwa cibiya, ke kyace slifas ne na zuwa bandaki , Shi kuwa dan taure sanye yake da wani dogon wando black amma ya kode ya fara zama fari fari, sbda da hypo yake wankesa dan shine na kasan akwati , se rigarnan de ta gado wato singlet dinsa wadda ta koma coffee color, dukkaninsu kafafuwansu sanye yake da slifas dan madina... Amal da hilwah sunyi gaba se kankana ke baya dan haka dashi sukayi kicibus, baraka da dn taure sukaja suka tsaya shima kankana yaja ya tsaya , yana karew su baraka da dan taurenta kallo wani irin kallo yake musu na up and down kana daga bisani ya riqe gemu ya kwashe da dariya hadda shewa shi tinda aka sallamosu ma be gnsu ba se yau gashi de jiki ya warware amma de da saura, ga dan taure ma hakittarsa ta canza daman kadan yaje jira yayi raga raga. Cikin kwarkwasa kankana ya fara mgna still yana riqe da haba "Amma ko bariki tayi mishkila,... ba a ci ribar bariki ba, anshigo bariku da kafar hagu! Wai! wai! Duniya zafin uquba, again lahira ma wutar jahannama khalidi na fiha abadan da'iman....." Ya karashe mgnr yana shewa Amal da Hilwah dasuka kai bakin kofar dakin suka juyo suka zubo musu ido. Baraka na shirin tankawa Dan taure ya dakatar da ita dominshi be manta da ambulance ba,yana tunanin Kankana ya kara kai masa hannu sede a fita da makararsa bade ambulance ba. Kamo hannun barakarsa yayi suka bar gurin jiki a sanyaye kankana ya bi bayan baraka da ido duwawukan nan nata a shafe kmr flasta, ya kara kwashewa da dariya hadda shewa a karshe ya amsa da "Ahayyeh! Cabasss!! Bada gindi aci beyi riba ba! Allah ka rabamu da bakin iyaye!!" Amal data zuba masa ido tace "ai kunyimin dai-dai da kuka ladaftar mana da tsummukaran nan, yan iska ko uban me suke ci a cin gindi da burar oho! Ko abincin kirki ma sunaci yana isarsu kuwa..." Kankana ya karaso inda suke yana far far da ido yace "ta ina suke ci su koshi, se aikin cin gindin kawai sukeyi, shaggu yan uku hansin!" Amal ta tabe baki tace "asararru ne na last! Ni nasha wallahi zasuyi sanyi suje masallacin jumma'arh su sake sabuwan amsar Kalmar shahada su tubarwa ALLAH, a daura musu Aure suje can suci gaba da cin gindin juna..." Kankana dake kokarin bude dakin ya tabe baki yace "kajiki da wata batsa uwar dakina!... Ke kin taba ganin inda dan iska ya Auri Dan iska , sede da kamun ALLAH wlhy amma ba a son ranshi ba..." Amal ta kwashe da dariya hilwah dake tsaye tana sanye da wata yar yalokuwar riga yellow se binsu kawai takeyi da ido ita nan a make take ta bugu iya buguwa danma shegen kai gareta, amal kam se satar kallon nonuwanta takeyi wadanda keta miqo mata zagi, ji takeyi kmr ta danneta ta mammatsa su taji sanyi ga ranta. Kankana ya fara shigewa dakin, kana hilwah da Amal suka mara masa baya.