Sashe 68
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
maryam kai kace shi ya ajiyeta, bata bi ta knsa ta karasa ta shiga tamfatsetsiyar motarta wadda keya kyalli tana walwali, sbda wanki da tasha, tin 6;am me wanke mota ke wanke motocin gidan. Motar data shiga tanada kyau ainun kirar jeep ce amma tafi jeep kyau da tsaruwa, ta shiga taja motar ta iso bakin get me gadi ya bude mata get din gidan, ta fice da motar daga gidan dan ustaz se dago mata hannu yakeyi yana washe baki hadi da waqar larabci, ya dawo ya zauna kusa da baba me gadi suka cigaba da hirar da duk rabinta wa'azi ce dan ustaz ke masa.