← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 225

Sashe 80

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Tana fitowa daga falon, inda motarta take ta nufa ta bude gidan gaba mazaunin me zamannbanza, ta dauki hand bag dinta, da wata madaidaiciyar leda me dauke da magunguna ta rufe murgin motar kana tama motar luck ta nufa hanyar shiga falonta, da sallahma dauke a bakinta haushin AB'ILAL be bar kan fuskartaba ta shigo falon. Hilwah na kwance a kn 3ct Salwah na kwance a kasan carpet din tsakiyr falon batafi 1h da dawowa gidanba, daga mataranta. Dukkaninsu tamfatsetsen tv dake falon suka zubawa ido, inda suke kallon wani Indian series film me mugun ddh, duk ya tafi da hnklinsu, AMIHH ta shigo falon sallarmar datayi ne yasasu dagowa suka zubo mata ido tare da amsa sallamar tata. Murmushi Amihh ta Sakarwa hilwah. Tashi hilwah tayi Ta tasa ga amihh jiki a sanyaye yayinda duk sassan jikinta ke rawa ta karaso ta amshi hand bah da ledar dake hannun Amihh, suka karasa a tare kan kujerar da hilwah ta Tashi suka zauna. Salwah se sannu da zuwa takewa Amihh amma bata amsaba sbda gaf ilahirin hnklinta na kn hilwah, da ace amihh ta haifesu su suka da Salwah ta damu kuma tace Amihh tafison Hilwahh a knta amma sam bata damuwa da hkn sema jin ddh da hakan ke sata. duk takaicinta da AB'ILAL ya tara ma Amihh taji ya gushe tinda taga hilwah. "Kunci abinci?'' Itace tambayar da Amihh tama hilwah, hilwah ta daga mata kai alamar eh. Amihh tace "masha ALLAH... To ya kadaici? Duk muka watse muka barki ke kadai ko?" Kema ya kamata ki shiga mkrnta ku rinka zuwa keda salwah ? Wani mataki kika tsaya a mkrnta?'' Cike da zumudi dajin dadin jin Amihh tace zasu rinka zuwa scul ita da salwah tace "na gama secondary..." Amihh taji dadin yadda ta amsa da wuri daji tasan tanason zuwa mkrntar ne sbda salwah. "Ina takaddunki na kammala secondary din?'' Amihh ta tambaya. Hilwah tayi shiru hadi dayin jim takaddunta sunyi nisan kiwoh tabbas basu nan kusa. Amihh ta fahimci maybe ko bata da takaddun ne a nan kusa, ko kuma suna gidan dandi ko gidann iyayenta. amihh tayi shiru itama hadi da zubawa hilwah ido, tanason tasan ko wacece ita amma kuma tayima knta alqawarin bazata taba tambyrta kn wacece itaba, harse taso dan knta ta gaya mata wacece itan. Salwah da farin ciki ya rufeta jin amihh tace zasu rinka zuwa scul tare da hilwah, ta zubo ma amihh ido, ko a kwayar idon Amihh ya isa ka tabbatar da tana mugunson Hilwah. Ajiyar zucia Amihh ta sauke kana ta dauki bag dinta da ledar da hilwah ta amsa a hannunta a gefen hilwah din. Ta bude ledar me dauke da magunguna a kwalayensu ta fara fitowa da kwalin one bye one, ta fiddo da kwalaye shida ta shiga nunnunawa hilwah yadda zatasha mgnin hilwah de se binta take da ido, ita da lafiarta lau to mgnin me Amihh xata bata oho? inma dan abinda ya faru ne kwanaki na faduwar da tayi ta bugu a knta tini ta warke ma, ko kwana biyuma ba ayi ba ta warken a ynzu hk batajin komi. hilwah naji Amihh harta gama nuna mata yadda zatasha magungunan, Ya rage saura kwali daya ne bata mata bayani ba, se ta bude maganin ta fito Dashi da wani doguwar sanda a ciki ta roba, Amihh ta kalli hilwah tace "wannan zaki sashi ne a gabanki in the night in zaki kwanta bacci guda daya zakisa da wannan sandar, wato de mgnin zaki balla seki sashi a sandarnan kisa a gabanki, ..."amihh ta karashe mgnr da nunawa Hilwah wannan dogun sandar robar, me dan tsayi ba cancan ba, hilwah ta zubawa abun ido, toko gun siririn abun bata tunanin ze wuce ta gabanta, balle kuma farkon kan abun yabada dan fadi,, ko karamin finger dinta baya shiga cikin virgin dinta balle ma wannan sandar, dukda yatsanta bekai sandar sirantakaba, amma tasan baze shiga ba Allurace kadai zata iya wuce kofar farjinta lahia lau..." Ba tare da hilwah ta tambayi Amihh ko mgnin meye ba ta amsa ta ma Amihh godiya, tadesan Bazata taba cutar da ita ba. "Daman bata da lafia ne Amihh?'' Salwah ta jefowa amihh tambayar tin dazu takeso ta tambaya tinda amihh ta fiddo da maganin tana nunawa hilwah, Salwah keson Tambaya amma babu dama, dan hk seda ta bari aka idar kana ta tambaya shima a dar dar. Ko kallo bata isa Amihh ba ta tashi tana niyar barin falon ta kalli salwah tace "ki kawonin abinci bedroom..." Tana gama fadar hakan ta nufa bedroom dinta. salwah tace toh hadi da mikewa ta nufa kiching jiki na rawa, sukabar Hilwah kadai a falon se bin maganin nan na karshen da akace zatasa a gindinta takeyi da ido, tana mammatsa maganin taji girmansa tunani take a ranta ta ina ne wannan maganin ze shiga cikin gindinta, da ko rabin yatsa karami ma baya shiga gindin nata.... "Zan gwada..." Ta fadi hakan a ranta, kana ta maida magungunan cikin ledar da aka ciresu a ciki, da ledar a hannunta ta mike ta nufa bedroom din salwah, danyin sallarh la'asar da aketa kiraye kirayenta.

*am sorry da daddare zan rinka update plx sbda wasu dalilai...ngde da love VIP and normal group*

*littahinnan na kudi ne pls....For more information 08136349646.*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 🅿�24

DEDICATED
TO
(MRS ASAL)
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍�
Chapter 80 · 0% Book details